Chapter 011
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Lubabatu dai batace masu cikankuba "" harsuka gama cin abinci suka shirya Usman yace idan tanazuwa tataso suje tace ah ah sutafi kawai tana gaidasu haka sukafita labila tazauna baya sukuma suna gaba sunafara tafiya tadauki wayarsa takirah ya muktar tace gasu ahanyar kano dankar susha banban"" yace yanzun kuwa yake shirin fitowa barito yajirasu taka she wayar ta ajemasa
Basujima dafara tafiyaba khadija tasoma hamma alamun barci takeji hartasoma gyangwadi "" jawota yayi takwanta akan cinyarsa"" tacigaba da barcinta
Harsuka kai kano batasaniba kofar gidansu khadija dad ya tsaida motarsa sai lokacin tafarkà muktar kuwa yana bakin kofar suna tsayawa khadija tafito dagudu tafada jikinsa suna dariya yace sapna waisai yaushe zakisan kingirma
Daidai Usman yana kawowa yace bana tsammanin yanzun saidai inta haihu"" muktar yace hakane dad khadija kam dariyama suka bata basusan tadade dahaihuwaba "" yaduka yagaidashi Usman yamika masa hannu suka gaisa
Yayimasa yahanya"" yace alhamdulillah nan sukaiwa juna barka da dawowar khadija usman yace shizaiwuce wajen hajiya susameshi cen
Yashiga motarsa yaja labila tana tsaye saida khadija tawaigo tace mekikeyi anan kuma sahiba tace bakomai takaraso tace ina kwana ya muktar yace kalau yagidan
Tace lafiya atakaice "" takalli khadija tace barinawuce gida kigaida inna"" khadija tace yahaka bazakishiga bane nifa banason fi ili""
Labila tace nidai sako nabaki malama saikinzo"" tayimata gwalo tawuce abunta muktar yabita dakallo kasa kasa shima yadauke kansa wani gefen Na zuciyarshi yanamasa radadi
Saiyaushe zai sanarda labila sirrin zuciyarshi .. ??? Sam batadamu dashiba tana nuna halin ko inkula duk lokacinda zasuhadu shikuma maganar nauyitakemasa bayaso yafurta sirrin zuciyarshi dagakarshe tace batasonshi""
Gauran nunfashi yaja yace Allah kasa labila tasoni koyayane taji abunda nakeji"" Khadija tace yadai Yayana??? Baki yadan tabe yace bakomai mushiga dagaciki kafin tasakeyin magana haryawuce tabi bayanshi
Gidan cike yake tamkar anabiki gwaggo hassana da Husaina dayaransu sulaiman dahiru duk sunagidan yauko malam. Baifita kasuwaba"" jin khadija zatazo dama tunda muktar yadawo yasanardasu sapna tadawo
Zokuga murna kamar zasu hadiyeta sai nan nan akeyi da ita muktar gefedaya yakoma yana sauraren firarsu Amman zahirin gaskiya tunaninsa baya wajen
Tunaninsa yanawajen miskilarsa sunanda yasaka mata kenan awayarsa saikayan number dinta yakeyi yakan kirah idan tadauka sallama kawai yakeyi yayi shiru tayita magana yana sauraren muryanta saitagaji taja tsaki takashe wayar
Kuma itama takasa goge number awayarta duk da Batasan Wanda yake kiranba" amman muryansa tanayimata dadi sosai "" miskili itama hakan tasaka awayarta sosai tasaba duk ranarda baikiraba saitajita wani iri
Tana kokarin cireshi aranta danbataso tasaba alqawarinda tadaukarwa sahiba cewa kowannensu shizai zabawa Dan uwansa miji Sam hankalin muktar yabar jikinsa tunowa yayi datsiwarta yayi murmushi
Su khadija sundauka yana biye dasune basusan yatafi wata duniyarba sundade suna firah muktar yadauko mata wayarta dazata tafi gidan hajiya taresuka fita suna tafiya tacemasa ya nikam intambayeka
Kallonta yayi yace inajinki"" tace kataba zuwa Niger wajen dangin mama??? Yace ah ah meyafu ??? Tace kawai inason zuwane" murmushi yayi yace aganinki zasu kalleki kitunafa mahaifiyarmu ma batasamu kallon arzikiba"
Khadija tace nasani Amman insha Allah inada burin zuwa" yace shikenan nidai bazan hanakiba idan mijinki yayarda kije daidai sunkai kofar gidan tace yaushe zaka komane???
Yashafo sajensa yace gobe zankoma aiki yanajirana wlh haka nadauki Hutu dannazo naganki dayake banine kawai mai duty ba
Tace shikenan aitunda gawaya zamurika waya akai akai"" yace shikenan sundan jima suna firah tace bari tashiga yace to yajuya itah kuma tashiga gidan
Cikin falon tasamu hafis da Usman da hajiya suna firah tagaidasu sannan tamike tashige dakin labila
Kwance tasameta tana kallon silin da alamu tunani takeyi duka khadija ta danamata acinya saida tasa kara tamike"" zatayi magana kenan wayarta tasoma ringing takalli khadija takalli wayar
Khadija tace me nakallona kidauka mana"" labila tadauka takara akunnenta"
Muryansa maikashe mata zuciya taji taratsa dodon kunnenta "" amincin Allah yatabbata agareki annurin zuciyata"" wani dadine yaratsa zuciyarta talumshe ido tabude tace taredame magana""
Ajiyar zuciya yasaukar mainauyi"" daganan shiru yabiyo baya"" takatsemasa tunani dacewa dan Allah wayekai??? Kuma meyasa kake damuna dakirah duk sanda kakirah bakayin magana komadai kai mugune aniyarka tabika tana kaiwa karshen maganar taja tsaki takatse kiran ""
Khadija tayimata kuru dayan idanuwa tana kallonta"" tace sahiba"" waima waye yake kiranki inadai ba saurayi kikai a skull dinkuba dankinsan wlh nayimaki miji tuntunie
Tayi chilli dawayar tace kishare banmantaba sahiba aike shaidace banakula kowa wannan dinma wlh bansan kowayeba yakedamuna dakirah
Kuma kodanadauka iyakarsa sallama bayaga hakan bazaisake cewa komaiba"" Khadija tace dama yadaina wahalda kansa danni nagama zabamaki miji"" tayi maganar tana kwanciya
Batajima dakwanciyaba barci yadauketa labila tanata zubamata surutu Batasan tayi barciba"" saikusan la asar labila tatasheta sukaci abinci
Sanñan sukaje gidàn uncle hafis matarsà Hafsat tanada fara a gasoñ mutañe sundade sunafirà sannan sukàmatà sallama sukafito
Khadija takoma tayiwa su innah sallama harbakin mota muktar yarakata badan komaiba dankawai yasake ganin labila Amman tunda tagansu tare tayi saurin shigewa motar yayiwa Usman sallama sukawuce yana kallon su harsaida yadaina ganin motarsu labila tana kallonsa tajikin madubinda yake gaba nakusa da khadija
Ranar kam Usman tareda lubabatu yakwana"" washe gari tasaka kuku yashiryamasu girki Sam Usman baiwanici dayawaba dankwana biyun nan khadija tabatashi dagirkinta hakadai yake daurewa yanaci
************
Bayan watanni hudu abubuwa sunfaru dayawa lubabatu duk ta lalace khadija kuwa tatika kiba Sam batahankalto cikine da itah ba batawani laulayi kamar dai cikinsu hassan
.Usman ne dayaga yawan barcinta yayi yawa gaci kamar gara yamatsamata saida sukaje asiviti ana aunata akace tanada juna biyu nawata hudu zokuga murna kamar Usman yalasheta ranar kowa saida yasamu labarin khadija tanada ciki""
Kulawa babu irin wacce batasamu daga bangaren Usman labila batabarin tayi komai yanada wata bakwai cikinta yayigirma sosai kamar gobene zatahaihu " tafiyama dakyar takeyinta
cikin khadija yana wata Tara tatashi da nakuda Usman yadauketa hankali atashe suka garzaya hospital batawani dadeba tahaifo yaranta uku daya namiji biyu mata"" wayyo dadi
Usman dadi duk yakumeshi lubabatu tunda tasamu labari tace shikenan khadija takwace gidan saiyanzu takedana sanin mahaifarta da akacire
Daga asiviti gida akawuce da itah tundasukam amatsayin haihuwar fari suka dauka"' labila ta tattara kayanta takoma gidan hajiya Usman makusan kullum yana hanyar kano'' "" alokacin lubabatu tayanke shawarar zuwa taraba
Amman bata sanarda Usman ba dantasan cewa zaiyi watasani acen"" cemasa tayi zataje gidansu sajida" tunsafe yana fita dama tayi biza jirgin karfen bakwai tabi danbataso takwana acen
Amman takasa gane ainahin dajinda yake dankomai yasauya agarin rabonta da dajin anfi shekara ashirin"" haka takarace yawonta tashigo jirgi tadawo gida raibace dankuwa tayi bakinciki kuma batason tatambayi su sajida bataso suyimata dariya Dan basusan tanazuwa wajensaba haryanzu
Cika bakinta duk yazama nabanza kenan
Aganinsu tahanya suka haduda Usman bawai wajen boka tatafiba sukam basuje wajen bokaba dansamun mijin aure saidai dasuka yi auren sun karbo Na mallaka dakuma wanda baida ikon yimasu kishiya iyah nan suka tsaya
Amman kullum idan suna tareda lubcy cemasu takeyi itah Usman natane mezaisama tawahalda kanta zuwa wajen boka domin tasa amallakeshi sukan jinjina mata toyanzu idan har tatambayesu
Sunsamu abun dariya ranar Usman kano yakwana bagidaba"" Dan saurah kwana biyu suna""washe gari lubabatu itama tashirya tatafi tunda tunranarda akatafi da khadijar bata komaba
Tahada kayan jarirai kala arbain duka amatsayin tata gudunmuwa"" saiyabonta akeyi gawanda baisan halintaba Amman labila da khadija ahankade suke kallonta""
Sai dare tabaro kano takoma kaduna"" ana gobe suna muktar yazo kayanshi kawai ya aje yayi dakin inna inda khadija tace bakinsa har kunne waiyanzu kanwarsa tahaihu kuma har Yaya uku""
Labila tana rike da macen khadija tana zaune biyun suna akan gado muktar yayi sallama idonsa sai akan labila wani sanyin dadine yaratsashi yakasa dauke idonsa akanta!"
Tare suka amsa masa sallamar wa alaikumus salam""" gefen gadon yazauna saiyanzu labila tadago suna hada ido tadauke kanta tace sannu dazuwa ya mukty""
Yace yauwa "" yagidan tace qalau tamike ta aje jaririyar tace sahiba bari naje gida anjima zandawo"" khadija tabata fuska tace haba kinsanfa magana mukeyi gashi gobe suna bamu tanadi komaiba
Tace sahiba komai dazaki bukata bazaiyi wuyaba idan naje gidan yanzun zankirah dad infadamasa sai asiyo bajima zanyiba ai zandawo
Khadija tace dan Allah kizauna sahiba nifa banason kitafi "" harararta tayi cikin wasa tace inakekike da kafafuwana toyunwa nakeji aikyabari incika cikina
Khadija tace yanzunfa inna takawo abinci kikace kinkoshi kedai kinsan abunda kikewa gudu labila tace toyanzu naji yunwar barimadai naje na karbomana dinki
Tanakaiwa karshen maganar tajuya tafita muktar yabita dakallo"" ransa yana sosuwa shibaisan meyasa duk lokacinda yashigo yasamesu tare saitatashi
Wata zuciya tace kaine batason ganie" yayi saurin kawarda zancen dankarma yasamu muhalli azuciyarsa
Aisha✍🏼
[3/26, 8:35 PM] Nabila Elharun Q: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠