← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 12 OF 121

chapter 15

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Lubcy yar kasar bauchi ce Amman iyayenta duka aikin gwamnati sukeyi zamane yadawo dasu"" legos

Su biyarne awajen iyayenta hudu maza itah ce kawai mace"" iyayenta rikakkun yan boko ne shiyasa sukeson yayansu suyi zurfi wajen karatun boko baburuwansu dawai susaka yayansu islamiyya"".

Sudai burinsu yayansu suyi karatu inhar anaganin karshen biro da takarda babu shakka yaransu zasugani saikuma akayi rashin sa a lubcy dakikiya ce yanda kukasan dusa haka kanta yake bata iyah rike komai harta sunanta bata iyah rubutashi daidai

Tunsanda take primary batada wani kokari duk akayi jarabawa ita take kulle ajinsu"" babu yanda babanta baiyiba komai takeso zaisiyamata Amman abanza dayake babanta maikudine sai akarika badakudi anazauna mata jarabawa hartasamu ta kammala primary da secondary sai yaturata America

Acen tahadu da wasu mugayen kawaye sadiya"" da rabi atu sajida da anisa"" dukkanninsu hausawane"" tare suke tsula tsiyarsu saboda duka basada kokari kodasunje ajima babu abunda suke iyah ganewa

Zaune take cikin skull dinsu wata bayeraba tana kusa da itah tanawaya department dinsu daya da itah kusan duk akai jarabawa itah take lashewa"""

Aranta tace wannan dai babu alamar kokari gareta kodayake baridai nasamu nakullah abota da itah konasamu inji metakesha takeyin wannan kokarin

Tashi tayi tataka zuwa inda take tace hye"" sannunkida hutawa"" tadago takalleta tace yewwa sennude""

Lubcy tace zan iyah zama"" anan??? Tasaki fara a bademuwa zauna"" lubcy tazauna tabata hannu sunana lubabatu Amman zaki iyah kirana da lubcy
.tajinjina kai tace am heelin"" by name

Lubcy tamurmusa tace suna maidadi"" heelin tawaro ido tace dagaske kinayi?? Lubcy tagyada kai heelin tace tnx dea

Duk da lubcy batagane Hausar heelin Amman haka ta manne mata harsuka sabu"" ansoma shirye shiryen fara jarabawa suna zaune dakin heelin lubcy tanata duba littafi dukda batagane komai dankar heelin tacewani Abu saitaga itah heelin din Sam bata karatu saima danne danne takeyi awaya""

Takirah sunanta tadago takalleta tace yadai friend?? Lubcy tanisa tace waike banganki kina karatuba kinsanfa ankusa fara jarabawa "" heelin tabushe da dariya tace ai wahala saiku nibana karatu ai"""

Tace kamarya??? Toyakuma akeyi kina cinye jarabawa??? "" tayi tambayar tana kallonta murmushi tayi sannan tatashi zaune tana kallonta taciro wani biro tanuna mata tace kinga wannan??

Lubabatu tagyada kai"" tacigaba dazeran nadorashi akan takarda nawa dekansa zairubutamun amsa"" lubabatu tazaburah tace biron???

Heelin tamurmusa tace shifa"" wannan nasamoshine awajen wani boka" sunansa *HATSABIBIN BOKA* duk wani bukata nawa wajenshi nakezuwa take zaibiyamun dabukata

Nitunda nake baburuwana de karatu" kuma danagama wajensa zanje yasamamun aiki mechau"""

Tuni lubcy tadawo kusa da heelin tace Dan Allah Kawata nima kikaini wajensa yabani"" heelin tace anya zaki iyah kawayenki ma sunyimun magana Amman nace bazasu iyaba saboda kinga addinina de naku badayaba"" bazaku iyah bin dokokin siba

Murya narawa tace wlh komenene zamu iyah indai zaibiyamana bukatarmu heelin tace inde wannan ne atake kuwa"" saiki fadawa kawayenki kushirya sainakaiku

Lubcy tayi ihun murna tarungume heelin"" aranar tasanarda su anisa ranar weekend sukashirya sai taraba acenne garinsu heelin Amman basuje gidansu heelin ba suka samu hotel sukahuta anan"" anasoma kiran magrib sukafita zuwa dajinda yake

Cikin kauyen taraba yake"" ka idar zuwa wajensa"" inrana tayi tsaka harzuwa dare"" tundasukashiga jejin jikinsu lubcy yasoma rawa fitiluni gasunan cikin jejin suna reto kuma ba daure sukeba basu sama basu kasa"""

Gabadaya ajikin heelin suka labe bakin wani katon iccen kuka suka iso"" kasansa anzagayeshi da karaa saman karan lullube sukeda fatuu Na namun jeji"" babu alamar kofa awajen heelince tasoma wadansu suruttai na gwalamniya"" tana kiran sunansa *hatsabibin boka* take dajin ya amsa kuwa"" takesu lubcy sukasaki fitsariii ganin wutaa Yakama bakin wajen balbal kaitsaye heelin taja hannun lubcy tatuñkàri kofar"""

Aikuwa lubcy tadaddage zatafasa ihu saidaime jitayi muryanta yadisashe"" heelin tasake jawo hannunta tana tirjewa sukashigà tacikin wutar"" saigasu cikin daki maigirman gaske"" su anisa sunawaje jikinsu na kyarma kowacce tacika wandonta da fitsari


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 12 · 0% Book details