Chapter 87
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Mutane sunfara taruwa sunaganin ikon Allah matar tafashe dakuka tace haba nikam nace tunda naga yauba wani ciniki Nasan nasamu wani dan bakinciki wanda yake hassadata yakaini wajen boka😩
Kaibawa ana bakincikin agakana samu saiwani yayimaka munakisarda karasa komai adawo daya to aniyarku tabiku insha Allah babu abunda zaisameni
Wani dayake gefenta yace asabe lafiya??? Tace inafa lafiya malam mudi jiyajiya daga ganin masu mota sunfara hwakawa wajena anamun gosulo shine wani Dan banza irin tsiya yakaini wajen wani matsafiii tanuna masa layar tace tunda nadorah kokon safe naga yaunayi kwantai jikina yayi sanyi dama nasaba tona murhuna kafin nahasa wuta yauma tsautsayine ganin mun makara saina turo "" batula ashedai darabon inga wannan Bakar ranar to Allah yafiku inazaune lafiya daku Ashe akwai wadanda sukejin haushina nibanajin haushin kudinda kowa yakesamu Amman yan wadanda nakesamu inciyarda Yayana sune suka tsolemaku ido""
Mutumen yace kiyi hakuri bani ruwa ruwa tadibomasa yayi addua yawatsawa Layun saiga wani hayaki baki kirin yatashii sama"" nan take sailayun suka kama dawuta asabe tabuga salati tace kaganiko malam mudi wato so akayi talauciii yakashemu dani da yayana saitasake fashewa dakuka""
Saida layun suka kone kurmus tokar tabi iska "" malam mudi yace tayi hakuri komai ya war ware tayita masa godiya tace ainasan kaf kasuwarnan babu Maisona da arziki Saikai"" Allah yabar Kauna nagode yankasuwar sukaita mata jaje tace wlh inakallon kowa duk Wanda baizo yayimun jajeba shine tsohon munafukin"" ina kallace dakowa kai yinin ranardai akarasa gane kan"" asabe kowayayi mata yarmagana waccema batakai takawoba saitahayeshi da masifa
Hmmm bakutam bayeni meyasa har asabe tasan dakwai laya akasan madafin doyartaba"" asabe babbar macece kuma yarkasuwa maineman nakanta ammanfa akwai masifa batashiri dakowa idanhar ba sana arta akazo siyaba"" tanada wata Kawa jummala dukkansu mazansu sunmutu sunbarsu da marayun yayansu asabe yayanta shida biyar duk matane dayane kawai namiji karamie
Jummala Kuwa yayanta bakwai biyar mata biyu maza dayane mailafiyar dayakuwa bashida lafiya komai sai anyimasa ankwantar atayar sunkullah"" abota da asabe tunsuna yammata harsukai aure dasukafara sana a bayan rasuwar mazajensu shine sukezuwa saran doya wajen wata bayeraba
Idan sunsiyar sumiyarmata dakudi Sukarbi wata"" anahaka watarana dataje siyen doya maman cinedu take tambayarta wai ina jummala sati biyu batazo karban doyaba kuma bata kawomata kudintaba
Asabe tace jummalar??? Maman chinedu tace itafa tazo saubiyu takarbii doya bakudi gashi Nima inadau kotane Dan Allah kishemata takawomun kudina asabe tace Amman da mamaki nimadayake nadan kwana biyu bamuhadu da itah ba Amman bazatarike maki kudiba haka kurum baridai nabiya gidanta injiko lafiya sukai sallama damai doyar tadauki doya tatari Dan adaidaita tafadamasa unguwarda zaikaitaa
Bakin kofar gidan yasauketa tabashi kudinsa sannan tashiga gidan tanakwada sallama yayan jummala sunaganinta sukahau gaisheta dayake gidan ba bakonta bane"" tawuce uwardaka jummala tanaganinta tasaki fara a tace maman batulace yau agidanmu shigomana
Ta aje doyarta tashiga dakin suka gaisa takirah yarta zulai tace takawowa mamanta ruwa tace to bayan tadibo ruwan tabata tashaa"" tayi Hamdala tanakallonta tace dagawajen maidoya nake tace satinki biyu bakije daukan doyaba kuma baki kaimata kudintaba meyafaru jummala kinsanfa matarnan abunda takemana babuwanda zaimanashi kiituna bashifa takebamu kuma idanbamuda kudi tasake karamana
Nifa aganina kodan uwanka bazaiyimaka hakaba wannan zamanin da akeciki"" jummala tace hakane wlh asabe harkunyar zuwanake wajenta bansan yazance mataba kaddarorine idan sun tunkareka bakada maganie sai abunda Allah yayi
Asabe kinsaidai akofar gidana nake tuyar doyar nan wlh kullum saina siyar har ana nema watarana kuwa baifi natashi daguda biyuba saina bawa wani kare dayake zama kusa danie kusan kullum saiyazo idan yakwatanci nakusa tashi
Kinsan komai marayunda suke gabana dan Adam sai addua keni asabe naga takaina wai Ashe wannan cinikinda nakeyi wata tahademun yawu
Tana bakincikina Allah yarufamun asiri dani dayarana babu Wanda yajini akofar wani gidan ina yarmurya ataimakamun natashi nanemi nakaina Amman kuma anajin haushina
Kedai bar mahassada watarana nadorah tallen suyana harnagama wlh asabe ko kuda babu Wanda yazoma kusadani gashi nasoye doya Amman babuwanda yasiya ke ingajarce maki labari karenda nakebaiwa doya koshi bairabo inda nakeba inazaune natasa doya gaba inkalli gabas inkalli yamma inazaune hardare sauro yayita cizona harkarfe goma shadaya dole nakwashe kaya nakoma gida ganin kafa tadauke.
Tace kinga wajen nan tanunawa asabe dayatsa tace umm nagani inajinki jummala wlh harkinsa jikina yasaki tace hmm kedai bari wlh nan nadorah bokitin doya nayi zaune inata rusar kuka""
Yayana dasukaga haka suma sukaita kuka akarasa Wanda zai rarrashi wanie asabe doyarma kasa cinta mukai kafin safe ta Lalace dole nawanketa tacire kwan nashanya
Nasake komawa wajen maman chinedu nakarbo wata nabata hakuri"nace kudinne basu haduba dazaran nasiyar zanhadomata kudin nakawo mata tadauko doya tabanie
Nazo nasake daura talle wlh asabe abunda yafaru jiyan shiyakuma faruwa wannan karonkam banyi kukaba nabawa yarana doyar mukaci muka kwanta washe gari muka karya da itah sauran nashanya
Najikunyar komawa wajenta sainayi tunanin kodai sungaji da doyarne nazo nakwashi yan kayana dawadanda nafarayiwa zulai cikon aure najinginar dasu Na auno wake nayi awara ke dai bantsiraba danjarin yabalgace
Tsawon satii danaga yunwa tanashirin halakamu dani da yarana shine naje kauyenmu kozansamo hatsi wajen Yayana shine yake tambayata nafadamasa yanda sana ar takini
Saiyace yanaganin jiface akaimun Amman inbari yafadawa wani abokinsa malamine illaikuwa anafadamasa yace asirine yana nan tsakiyar inda naketoya doya
Jikina yanarawa nace Allah gafarta malam kataimakeni yanda Allah yataimakeka wlh marayune dani yace inkwantarda hankalina
Inkoma inyi Gina wajenda nake tuyar doyar komai nasamu indauko inkawomasa yabani wani kyalle yace insako ciiki
Ai inadawowa nadau abun Gina nazowajen nagina saikuwa gatarin layu nakwashesu akyallen aibankwanaba asabe nakoma
Nakaimasa gabana yakarye asirin yace dagayanzu inzan hurah wuta indinga tonawa kafin nadorah ranar nadawo gida damarece inada sauran doya biyu nadafa nafita garka ai infadamaki har layi akamun
Jiya jiya naje nakaimasa sadaka nayi godiya Yayana yabanie kudi dayardar Allah an jima zankaimata kudinta nakarbo doya
Nasamu jarima dagayanzu babashi zankarbaba
Asabe tace kaicho Allah yashiga tsakaninmu da mahassa jummala tace ameeen
Asabe tace Amman yafadamaki wacce taimaki wannan danyen aikin??? Tagirgiza kai baifadaba yacedai inbarta da Allah aishi baya fallasawa domin wacce tamun shakikiyatace dab muke da itah Kuma munakusa dakusa nikuma atunanina nakasa gane kowacece
Saidai najabaya keduniya ke duniya duk abunda kakeyi saikasamu Wanda yake hassadarka yanzu kiduba kiganie dabara nakezuwa da anfara zundena anacewa dakarfina nakoma maula Amman kuma banje kofar gidan kowaba natsaya narufawa kaina asiri Allah yarufamun Amman nasamu wata tanason tonamun asiri
Aini yanzu mutane tsoro sukebanie"" asabe tace ainima kinsa jikina yayi sanyi kicenima indinga tona murhuna kafin nadorah suyar doya Allah dai yashiga tsakaninmu da mahassada jummala tace Ameen sundade sunafirah sannan asabe tatafi tokunji dalilinta wannan yasa kullum sai tatone murhunta kafin tadorah koko wannan layarda taganie bakin gaskiyarta asirine akaimata"" wannan kenan
Bangaren khadija kuwa tunda taga Dare yayi Usman baidawoba tadawo harabar gidan tayi zaune tanata rusar kuka"" Usman yanacen harabar hotel din yakasa zaune yakasa tsaye yinicur amasallaci yayishi gashi dare yayi Dan anyi magrib Amman hankalinsa yanawajen Deejarh
Yasan dakyar idanma taci abinci kamardai yanda shidinma baiciba kawai yayanke shawarar komawa yafita yabi hanyar gidan saidai baiji komaiba haryakai kofar gidan yahangota duke dasaurinsa yakasara haryana hadawa dagudu Sam yamanta dazafin da yakeji idan ya tunkareta""
Tanajin motsin mutum tadago dasauri tana ganinsa tafada jikinsa tafashe dakuka maikarfii"" gabadaya usman ya susuce yana tambayarta lafiya Amman khadija kamar cewa yakeyi tasake kukan
Daukarta yayi kamar yarbebi yashiga falon gidan da itah"" saman kujerah ya ajeta yadago fuskarta ganin yanda idanuwanta sukayi sutu sutu yanuna alamun tadade tana kukan
Usman jiyayi duk yatsani kansa saiyadorah laifin akansa meyasa yatafi yabarta"" murya araunane yace please Deejarh Na kukan nan ya isa haka yayi maganar yanajanta jikinsa yasoma shafar bayanta ahankali alamar rarrashi
Shiru tayi tanajinsa Amman bata daina kukaba ahankali yace Dan Allah khadija kiyi shiru wlh harcikinraina nakejin kukan nan nakie
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠