chapter 18
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Lubcy tasake sakin murmushi ganin wata katuwar darduma irinta sarakai tafito acikin katon kogon kukar tayiwa kanta mazauni akasa"" nantake iska mai karfiii tatashi tamkar ana hada hadari tsawa tareda hargowa sukacika dakin kogon"" saiga *hatsabibin boka* ya bayyana asaman dardumar nantake komai dayake wajen yatsaya chak iskar sannu ahankali tanatse""
Lubcy tadago cikin girmamawa tafara mika gaisuwa tareda somayimasa kirari"" saikai hatsabibi uban hatsabibai"" abuga adaka sai kalwa""saikai namijin gaske uban duka bokayen duniya""
Shugaban shaidanu uban hatsabibai kai kanka tsoron kanka kakeyi"" anbuga dakai anbarka"" kowa yatabaka yanemawa kansa bala i
Saikai uban dawa uban kangararru"" takawarka lafiya kaci zamaninka kaci nadangi bakada tsoro bakasan tsoroba " komai gaba kabashi ba nayaba""
Sosai *hatsabibin boka* yake jin dadin kirarin nan tace gaisuwa nake shugaban bokaye kaiyajinjina""
TaCe ayimun afuwa tsawon lokaci bandawo nanba kasancewar daga garinmu zuwa nan akwai tafiya yanzun mawata bukatace dani maigirma"" ina
Hannu yadaga mata yace bakomai munsan komai agamedake domin munatare dake"" dangane dabukatarki kuwa tuni nasanda itah wanne irin miji kikeso???
Take lubcy tawashe hakorah jin *hatsabibin boka* yasan da bukatarta"" tace inason mijine na nunawa sa a kyakkyawa maikudi kuma maitashin kuruciya tunbayan gama karatuna zuwa yanzu duk wadanda sukezuwa wajena basuyimun ba
Indai kudi sunadakudi saidai suntsufa sannankuma basuda kyanda yadace ace kamata nazama mallakinsu"" wannan dalilin yasaka nazo wajenka domin nasan Kaine zakasharemun hawayena kabani mijinda yatara dukkan abunda nalissafo ayanzu
Tanarufe bakinta *hatsabibin boka* yakece da dariya yace kinkawo kuka inda za asharemaki hawayenki yadaga hannunsa sama saigawani madubi maigirma ya bayyana ahannunsa""
Take yashafa gilashin yanawadansu suruttai""" saiga hotunan mutane sun bayyana acikin gilashin su goma sha biyar""
Yanuna mata yace kiduba saiki zabi daya dagacikinsu"" jikin lubcy har rawayake sai kallonsu takeyi tarasa wanne zata zaba" saboda kowanne yanada nashi kyan babu makusa"""
Idonta yatsaya akan wani matashin saurayi Wanda yafisu kuruciya daganinsa ko aure dakyar idan yayi"" takafeshi da ido batako kyaftawa"""
Ganin hakan yasaka madubin yajuya wajen *hatsabibin boka* take yakece dawata mahaukaciyar dariya yace wannan shikika zabà??? Cikin sauriii tace ah
Yagyada kai sannan yaja layi daidai saitin photon"" zuwa yan mintuna kadan yadago yakalleta yace wannan saurayin sunansa Usman sunan mahaifinsa adamu mahaifiyarsa binta yanada kanne biyu wadanda suke daki daya Hafiz da kubra
Akwai yan uwansa kabeer da ahmad 'abokinsa daya Abdul"" yanada mata sunanta ameena sunada yarodaya kaleed yanzun shekarar yaron biyar aurensu shekara Tara"" asalinsu yan kano ne Amman yanazaune akaduna anan yake kasuwancinsa
yanafità kashashe""" yanzun haka yana maleshia"" kwanansa biyu acen gobe zaikoma gida"" mahaifinsa yamutu yabarmasu dukiya maitarin yawa wacce basusan adadintabà
Dukiyardà hatta tattabakunnen su bazaitaba talauciba"" yakai karshen maganar yana kallonta
Tayi shiru Sam batayi tunanin yanada aureba"" tadago murya cikin damuwa tace yanzu yaza ayi Sam wlh banasoñ kishiya banyi tunanin yanada aureba""
Yace kwantardà hàñkàlinki komai awajenmu maisauki ne ammanfà kisañi muddin tàñaràye bazaitaba aurenkiba
Lubcy tadafe kirjinta tace nashiga uku to akasheta kawaiii
Yasake kecewa dawata mahaukaciyar dariya yace wannan daidaine"" kisa aranki yazama mijinki"" tace toyanzu taya zanganshi alhalin yana kaduna ina legos ????
Yasake kwashewa da dariya yace ko birnin sin yake kina sokoto kisani dazaran munturashi dole yaje inda kike"" abudaya zakikoma gida kafin mugama aikinmu akan matarsa daganan zamu sanardake inda zakuhadu
Amman akwai sharadinda zangindayamaki karki kuskurah tsautsayi yakaiki fadar sunansa inhar bashine yafadamakiba hakazalika danginsa kinuna tamkar bakisan komai gamedashiba sai idanshine yasanardake
Sannan aranar kiyi shigar mutuncii"" komai dazaifaru tsarinane saiki kalli abunda zaifaru""
Yasake daga hannunsa sama saigawañi madubi karami ya bayyana ahannunsa"" yamikamatà
Bayan takarba yace kasancewar tafiya mainisaçe tsakaninmu
Na mallàkà miki dai daga cikin madubin taskar *hatsabibin boka* aljanin da yakegadiñ wannañ madubin sunansa dukursusu""" kisani wannan aljanin hatsabibin aljanine kuma azzalumi inharkikai wasa da madubin nan dakansa zai halakaki babuwanda zaitaba tunaki aduniya
Kirikeshi tamkàr rayuwarki karkibari wani yaga inda kike ajeshi"" bacewarsà daidai yakeda tonuwar asirinki
Dazarañ kinada wata bukata tokishàfi fuskar madubin kikirah sunana sau uku zanbayyana acikinsa sàiki sanardani bukatarki
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠