← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 45 OF 121

Chapter 49

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Dariya yafashe da itah yace fatalwa ko?? Basai ruhin naki yatsira daga dukan da zakisha akabariba bari kiji kafin kedin kifadi hakan matar babana kafin tamutu saida tafurta hakan yafi sau ashirin

Kisani wannan abunda yasamemu sakayyace tun aduniya munga sakamakon abunda muka dade muna aikatawa""

Wlh samrat alokacin bansan zanyi nadamaba bantaba kawo akwai wata rana dawani zaiganamun azaba makamanciyar wacce naganawa matar baba naba

Arana daya nakan sadu da itah fiye dasau goma"" duk lokacinda naji bukata ta tasomun haka zanbiya bukata bayankuma nagama inyimata shegen duka

Abinci kansa akasa nake ajiyemata saidai tarika cinta tanaci kamar dabba"" duk da itace silar lalacewata nasan nacutarda itah

Saitayi kwana biyu banbata abinciba kuma baburuwana datana jini ahakan zanbiya bukatata da itah hartamutu nasa aljanu sukadauki gawarta suka kaiwa namun jeji

Samrat tace Amman gaskiya kai bakada imani"" yakada kai yace bazan musamakiba dankuwa bansan ma menene imaniba"" dani dake aikuma duk daya tunda kema gashi son zuciya yakaiki ga halaka kema wayasan iya adadin wadanda kika kashe

Shiru tayi tana kallonsa dankuwa maganarsa gaskiyace mijinda tafara aurah matansa biyu tazubawa guba sukaci suka mutu

Tahaukatarda mata uku ciki harda Yar uwar mijinta dataga tasamata ido saigashi ya auro wacce tafita iyah hatsabibanci

Itakuma duk datana magani kishinta yafiye yawa saigashi waccen tarinjayeta mijin yasaketa Allah mayasota bata kashetaba Tanisa hakane uwaisu nikaina nasan na aikata abubuwa

Zaiyi magana tace mubar zancen hankalina bakwance yakeba inatunanin ta ina mutuwarmu zata riskemu agaskiya dazanfita anan akwai abubuwa dayawa dazanyiii

Uwaisu yace duk cikin abunda zakiyi babu Na alkhairi "" takalleshi sabodame yasa kafadi hakan??? Yace saboda halin Dan Adam idan yashiga tashin hankali zaizubarda makamansa yayita Neman tsirah Amman dayatsira zakiga yawatsarda alkawullan dayadauka zaiyi

Samrat batace komaiba"" shima uwaisu baisake maganaba duk abun nan dasuke aljani hayyanul zairi yanakusa dasu yanajinsu ammansu basa ganinsaa

Wani kalloo yakebin samrat dashi yana lasar labba daganan yamike"" yatunkareta uwaisu kawai gani yayi samrat tafadii Tanata mutsuniya""

Gabansa yahau dukan uku uku dasaurii yamatsa bayaa"" tuntana motsi hartasuma"" take uwaisu yasaki fitsarii awando danyasan wajenshi zatazo yanzu""

Anyi akalla dakika hamsin dafaruwar hakan saiyaga tayi zumbur tamike tanaduban jikinta saikuma tafashe dakuka domin abunda taji kamar Wanda taji lokacinda Usman yake saduwa da itah a hotel

Batagama tunaniba sukaji dariyaa takarade dajin takesuka hau waige waige"" dajin yasoma amsa kuwaa wata murya sukajii maikarfi dakuma kururuwa tasoma fadin "" kumore rayuwarku takwana uku kafin kumutu ayaudin nan nasokasheku. Kamar yanda shugabana ya umurceni amman ni imarda kejikinki wacce nadandana adaxu itace tahanani kasheku zanbarku zuwa kwana uku idan nagama morewa jikinki saina zukemaku jiniiii yasake haukacewa dawata dariyar

Kuma zaku iyah gwada guduwa hanya abudeee take saidai kushirya ganin mugayen namun jejinda zakuhadu dasu karkuyi tsammanin zaku tsira danyanxu haka kuna karkashin wata duniyarne


Yasake shekeewa da dariya saigawata iska maikarfin gaske tatashi tamamaye ilahirin dajinnn kukanta kawai zai iyah kurmantarda mutum

Tsayin mintuna biyar guguwar talafa saigawani akushi shake da abinciii taredawani koko maidauke daruwaa yace ga abincinan idankuna bukata kokuciii kokuma kumutu dayunwaaa yanagama fadar hakan dajinnn yayi shiruuu

Samrat taduke inda take tasoma darzar kuka itakam yanzu tagammace mutuwarta da rayuwarta

Uwaisu ne yakaraso inda take yaduka yana kallonta yace dama kindaina bannar hawayenki dankuwa babu abunda kukanki zaijawo maki saiwani bakincikin

Yajawo akushin gabansa yace kitaso muci abinciii idanuwanta tadago takalleshi tace abinci uwaisu??? Kaihar kasamu damar cinwani Abu???

Yaushe harzan iyah cinwani Abu"" uwaisu yakalleta da mamaki yace samrat kici kokarkici kasheki zaiyi kwarama kici kirage hasahi idankuma bazakiciba nizanci Dan bazanbari yunwa takasheniba

Maganarsa tabawa samrat dariya tace karfa kamanta mutuwa zakayi ni danamutu hannun wannan marar"" imani wlh kara yunwa takasheniii

Uwaisu shikam yasa abinci gabansa yaci mai isarsa"" ya turah sauran gefensa"" sannu kan hankali duhu yafarayi saihantar cikin samrat tasake duran ruwa tasan tabbas yau anan zatakwana""

Gefe daya tamakure gawani mugun sanyi gashi kayanta kananun kayane saiyanzu tayi takaici inama kayan kwarai tasaka sannu kanhankali akafara yayyafo masu kankara"" tuni hakoransu suka fara bugar najuna"""

Usman tunsanda abun nan yafaru baisake lekowa wajeba"" dakinsa yashige kuma yarufe babu bugunda lubabatu batayiba danyabude Amman yayi banza da itah""

tagaji dankanta takyaleshi takoma wajen kawarta sukaciga ta maganarsu anan take sanarda itah ai aikin *hatsabibin boka* ne sajida tace haba dama naraya hakan araina sukataba sunamasu dariya

Ranar Usman baiciko abinciba lubabatu dakinta takwana aranar"" washe gari takimtsa tajera abinci a dinner sannan tanufi dakin Usman"""

Bangarensu samrat kuwa kwance nahangosu kamar gawarwaki saboda kankara tagama lullubesu""" ruwa aka kwaramasu masu zafiii wadanda sukai sanadin tashinsu gasanyi gazafiii

Bayan kankarar tasauka dagajikinsu wannan karon ba samrat ba hatta uwaisu saida yafashe dakuka takekuma aljani hayyanul zairi yasoma bushewa da dariyar muguntaa


Lubabatu tanashiga dakinsa tasameshi yagama shirinsa Amman yayi zaune yabuga tagumi shigowarta yasaka yadawo hayyacinsa

Kusa dashi tazauna jiki asanyaye tagaidashi"" yasakar mata murmushi tareda amsa gaisuwarta"" yace kintashi lafiya tace qalau

Sukai shiru sannan tace katashi ga abincinka yana jiranka"" danguntun tsaki yaja sannan yace wai zan iyah cin abinci wlh damuwa tayimun yawa

Cikin alamar tausayawa tace kayi hakuri"" yanisa toyazanyi idan banyi hakurinba tunda banada naganin damuwata

Rabona da farinciki tunsanda matata Dana aurah acikin mafarki tatafi tabarni wlh inajin kamar tatafi daruhina duk da mafarki ba gaskiya bane Amman nawa nakeganinsa kamar gaske inajikamar natabayin rayuwa da itah azahiri

Haryanzu takanzomun amafarkina tanamun magana Amman dazaran nafarka zanmanta komai abudayane bana mantawa tanayawan cemun indage da addua rayuwata tanacikin hadari

Ashe wannan abunne dazaisameni taketa nunamun"" lubcy wacce tasaki baki😮 cikin tsoro dafargaba aranta taçe kardai sotake tatonamun asiri!!


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 45 · 0% Book details