Chapter 013
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Lubabatu tace Indai dan wannan aibanda matsala indai kinsan aikinai zaiyi shikenan nayarda komai zakice"" khairat tace yauwa tawan kokefa Amman kinazama ace kishiyarki Yaya uku wannan zurare kamar akuya""!
Lubabatu tace kemadai kyafada wannan kafin aje ko ina zatacika gidan tana haifo uku uku kumafa karkiso kiganta kamar lagwanie wlh suka kwashe da dariya tace shikuma mijinki kome yaganie atattare da itah inba jaraba tada namijiba""
Lubabatu tace aidama itane"" bari nakawo maki abinci" khairat tace ah ah kibarshi yanzun zandaga sauri nakeyi tayi maganar tana mikewa kedai sainaganki ina zuba ido
Lubabatu tace insha Allah zakiganni aini dama zanice ta tararda mujemu wlh yandakikasan akan kaya nake nakijinin nabuda idona naga wannan yarinyar sainaji kamarma inshakureta kowa yahuta"" 😕
Khairat tace basaikin wahalda kankiba Abu da komai yacigaba kedai saikinzo harbakin kofa tarakata sukai bankwana azuwan saitazo sannan tadawo dakinta farinciki fal ranta saiga lubcy harda barcin rana Wanda rabonda tayi irinshi tunranarda khadija tadawo gidan""
Khadija sunacen sunacin buki Batasan anacen ana shirya yanda za a gama da itaba"" gaskiya taron sunan yakayatar da mutane anyi abubuwan rabo tundaga bokiti kwanduna darduma turame agogo shaddodi jikkuna "" dadai sauran kayan rabo"" anci ansha kowa yazo bikin yakwashi gara bakamar yan group din Haneefa dannaga dayawa cikinsu amarorine"" an iyah zuwa biki kodakuwa ba a gayyacesuba😝😝
Labila kam karshe gidan hajiya takoma wajen mama kubrah dantagaji dayawan kallonta da muktar yakeyi itah tanaganin kamar kallon rainin wayo yakemata shikuma yanaganin kamar tsabar wulakancine yasaka takewani dauke kai duk sa inda taganshi
Tarodai yayi alhamdulillah kowa yawatsa anbar maijego da ya"" ranta saimuyi mata addua Allah yaraya matasu"
Muktar kwanabiyu dasuna yakoma"" khadija sosai tana tausayin mijinta dantasan yanayinsa kwanansu ashirin tacewa innah zatakoma duk da nauyinda takeji Amman inna batakawo komai arantaba
La akarida yawan zuwanda Usman yakeyi saitaga kamar danshine khadija ta tausaya mashi"" innah tace tadankara hakuri agama shiryamata kaya nanda kwana biyar
Tundaga ranar akasoma shiryata anasaurah kwana bakwai suyi arba in su gwaggo hassana suka miyarda itah" ranar Usman kamar yahadeta Dan murna
Khadija tamatsawa labila takoma makaranta hakanan zaman bazaiyimata ba tashafe shekara gida tace itah karatu indai batareda khadijaba tayafe
Khadija tace tosaidai idan aure zakiyi"" kuma tace bayanzuba saida sukayi fada khadija tayi fushi sannan labila tayarda Amman akaduna zatacigaba da karatun tarika kwana agida
Khadija tace batayardaba "" labila tace to Zaria fa??? Ko kano"" khadija tace zabidaya saitayanke shawarar zuwa A b u Zaria
Cikin sati daya akagama komai tasoma zuwa lubabatu kamar hakan takejirah tatambayi Usman zataje gidan sajida kawai tawuce katsina batawani sha wahalaba ta gane gidan khairat din dayake ba boyayye bane mijinta kumagidan akan hanya yake
Da sallama tashiga gidan babban gidane tangarere kamar wani Karamin kauye
Khairat tana falonta ta amsa sallamar mai aikinta tanayimata tausa tace tatashi tacewa mai sallamar tashigo
Tace to tareda mikewa tafita tagaida lubabatu sannan tanunamata inda uwardakin nata take
Takaràsa tanamai sakeyin sallamar"" khairat ta amsa fuskarta tanakallon maishigowa
Tana ganinta tawashe baki yarhalak kenan yanzun nagama zancenki axuci nace shirudai kodai kinsauya shawara""
Lubabatu tanazama akan kujerah tacire mayafinta tace shawaradai aisaidai idan harmutuwa nayi Amman daraina dalafiyata aibanida wata Mafita wacce tawuce wannan""
Khairat tace babu kam bari nasa akawo maki ruwa kisha idan kinhuta saimuje lubabatu tagwalo ido tace wanne irin Hutu aisauri zamuyi inkoma nafadamaki banaso idon kowa yasauka akaina afara zargina
Khairat tace totashi muje damadai nidin ashirye nake muje yanzun ma baza asamu jirah sosai wajensaba dakinta tashiga tadauko mayafi sukafito
Takwalawa mai aikinta kirah talatu""" dasauri tarugo tafadi gabanta tanahaki tace ganie rankiyadade"" tayatsina fuska zandanfita bajimawa zanyiba kafin nadawo kitabbatar kingama hada abincin idan alhaji yadawo kikaimasa Nashi kuma kicemasa banisa nayiba dankaryafita harsaina dawo
Sauran kuma naje nadawo natarar kinbarshi da yunwa taran kwasheta aka tashi kibanie wuri tadafe kanta tamike dasauri tabar wajen khairat tatofarda yawu tareda Jan tsaki tace mujeko hajiya
Lubabatu tabita suka wuce tunkafin tashiga mota maigadi ya hangame masu kofa danyasan halinta idan ranta yabaci ba Karamin aikinta bane ta gaggaurah masa mari babu ruwanta da tsufansa""
Motarta suka shiga taja atsiyace tawuce yagada mata hannu Allah yakiyayeki hajiya guntun tsaki taja tabadeshi da kurah su lubabatu kam tazama Yar kallo gaskiya wannan yaburgeta sosai itama yakamata tasoma shinfida milkinta agidanta kowa yadinga jin tsoronta
Duk da mijinta yafi mijin khairat kudi nesa bakusaba Amman ita ko maigadon gidan baya tsoronta tunda tunfarko batanuna masu hakanba Amman zatasauya taku kodan surikajin tsoronta har uban gayyar
Ahakan zatasamu ta tatattare kadarorin Usman tasoma kasuwanci harsuka kai dajin bokan lubabatu batasaniba saida khairat tace kifito munkawo sannan tahankalto tafito sukasake nausawa cikin jeji
Dayake lubabatu tasaba ganin makamancin irin wannan dajin koma Wanda yafishi abun tsoro da abun al ajabi Sam bataji tsoron dajinba
Sai hawan duwatsu sukeyi wani gurin dajan duwawu suke wuceshi danbahali kataka dakafa"" bakin wata katukar kuka suka nufa khairat tacewa lubabatu sucire takalmansu
Taresuka cire sukasoma tafiya da baya baya harsukai kai wajen bokan ya umurcesu dasu zaune sukazauna shikam wannan yasha banban da *hatsabibin boka*
Bayada wani jiki sosai saitarin suma akansa kamar rumbum kara"" hakoranshi jawur duk sundafe saboda cingoro dakuma kazanta kayan jikinsa duk sunyage saikace matsiyaci duk ina kudinda yakesamu
Ace war lubabatu Dan *hatsabibin boka* baida wannan kazantar"" fadarsa kawai abun kalloce Amman wannan cikin kogon kuka saidan wani daki dayayi agefe nakasa" karami kamar bandakie
Lubabatu tayinisa wajen karewa wajen kallo muryansa maikamada kukan jaki taji yace meke tafedaku??? Khairat tace tsafi yakara maka lafiya kajima kayi karko Kawata nakawo akan batun kishiyarta kamar yanda nafadamaka
.
Yagyada kai sannan yadauko wata katuwar kwarya akwai ruwa acikinta kamar ruwan jinie yakalli lubabatu yace saka hannunki nahagu
Jiki narawa tatsoma hannunta yayi wadansu surutai da tsifface tsiffacensa daga bisanie yace tacire hannunta"
Tacire yace yasunan kishiyar takie??? Tace khadija mijinkufa??? Tace Usman""
Yayi Zane saman ruwan sannan yakalleta yace yakikeso ayimata, ?? Lubabatu tagyara zama tace ran boka yadade nidai inson samunane akasheta daga itah har yaranta""
Yajinjina Kai sannan yasakeyin rubutu yashafe yasake yinwani zuwa mintuna kadan yarufe idonsa yasomayin wadansu surutai yana girgiza kai tsayin mintuna biyar sannan yadago duk yayi jibi kamar Wanda yayi wasan tsere yakalli lubabatu wacce tamatsu taji mezaice idanuwanta zuru zuru kamar wadda taiwa sarki karya
Kuyi hakuri dawannan wlh banda chaji yau. idankuma NEPA tadawo kafin dare zakujinie
Aisha✍🏼
[3/29, 8:28 PM] YAYA HAYAT: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠