Chapter 007
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
*sakon gaisuwa zuwaga friends an novels group (S U Z) ina gaidaku baki daya nagode da soyayyarku*
Hannu tadora aka kamar wacce takeshirin kwallah ihu kilantama shidin taso kwallawa saikuma tafasa dankar tatonawa kanta asiri da alamu khadija batasan komaiba tunda bataga wani alamun dasuka nuna khadijar tagane itah ce tasaka akashetaba""
Yanzun kenan yazama dole tazuba masu ido ?? Ina bama zaitaba yiyuwaba babu wata yamace dazanbari tarabi mijina tayi maganar tanamikewa dasauri tahau na urarda zatakaita bangarenta hartanacin tuntube garin sauri
Tanashiga tanufachi inda madubin tsafinta yake tabude tadaukoshi tanamaiyin murmushin mugunta dantasan *hatsabibin boka* bazairasa mafitaba""
Shafashi tayi tare dakiran sunan hatsabibin boka "" tayi shiru tanajiran yabayyana har akashude awanni biyu babu alamar sa tace yahaka kodai wani abun yadaukemasa hankali barinabari sai anjima tasake miyarda madubin takoma gefe tabuga uban tagumie
Kamar wacce akece babanta da mamarta ne suka mutu"" hawayen bakincikene suka soma zarya akan kuncinta zuciyarta tanamai kuna da tususi kamar zatakama dawuta musamman idan tatuno yanzun Usman yanatare da khadija komesukeyima oho indai cin amanata yake wlh banyafeba😩
Al amarin usman kuwa yau harda kuka yayiwa khadija domin abunda baitaba jiba shiya tsinci kansa acikin yanayin sambatu kuwa saida khadija tarufemasa baki"" yaukam yadarji deejarn sa sonransa abunda lubabatu take hanamasa kamar wacce zatayi kwalliya dashi gashi yasamu saida yagaji dankansa yasaurara mata sannan yajata ajikinsa yana shafar sumar kanta saiga hawaye suna zuba sharr akan kumatunsa
Saida sukazubo ajikin khadija tadago dasauri takuramasa ido shima itah yake kallo yatsanta tasaka tana gogemasa hawayen tace
.
My hubby wannan kukan dakakeyi wlh sainaji kamar bakayi murna daganinaba" "" takai karshen maganar tana sanne kanta kasa
Hannunsa yasaka yadago habarta yace kokadan bahaka bane karkibawa wannan maganar muhallin zama azuciyarki kisani Usman dinki yayi murna daganinki yakumayi farinciki
Farincikinda bazai faduba kukanda nakeyi najin dadije Deejarh na kinshayardani Zuma maimatukar dimautarda hankalin mai hankali narasama mezanyi nikaina dadin dayayimun yawa shine yasakanie kuka yasassauto da murya saitin kunnenta yaradamata kinada matukar ni ima Deejarh na hakika nayi babban dace danasameki""
.wata kunyace takama khadija tashige jikinsa tana nuku nuku
Dariya yayi marar sauti yace yanamai sake sakata jikinsa sannan yakirah sunanta Deejarh na "" tace na am batareda tadago fuskarta daga jikinsaba
Shimadin baidamuba Yace suwaye waisuka saceki??? Dam gabanta yafadi anya karyarta zatashiga kuwa?? Gashi batasaba dayin karyaba saida tayi danjim tace wlh nimadai bansansuba
Inadaki bayan kafita sallah sainaji kamar kururuwar mom awaje shine nasauko akangado dasauri nafita waje naga menene yafaru
Dafitana sainaji kamar anbugamun Abu akaina" sainafadi nasume bansake sanin meke faruwaba Ashe bayan suntafi danie saisukaga kamar namutu danban farfadoba saisuka yardani cikin jeji wadansu Fulani masu yawo sukaganni dasukaga inada rai suka daukeni zuwa Dan sansaninsu
Acen sukacigaba dayimun maganie harna warke saidai namanta komai sun tambayeni garinmu da sunana nacemasu banda suna dasukaga kamar namanta tunanina sukacigaba
Dazama danie sunakuma banie maganie nawarke komai inayi kamar lafiyata qalau amman inada damuwa dasu da yayansu adda sukecemun taredasu nazauna hartsayin shekara biyu sai alokacin tunanina yadawo jikina
Tunda nabude baki sunanka kawai naketa ambata anan ne inna wacce itace matar hardo "" tatambayeni wayekaidin nacemata mujinane """ tace ayya toyasunanki????? Nacemasu sunana khadija
Todayake sudin fulanin tashine kuma damadai jinyana kawai yatsaidasu dasukaga nawarke saisuka kaini gidan wata hajiya sukace inzauna nan kafin nasakejin sauki sainakoma gida
Sukatafi sukabarni dayake matar tanada kirki wajenta nazauna harna sake wartsakewa shine tabanie kudinda fulanin sukabata tabanie nadawo gida takai karshen maganar tana kallonsa
Kallonta yakeyi. Cikin tausayi yace sannu Deejarh na Ashe bakyada lafiyane kullum cikin kiran sunanki nake azuciyata koda zuciyarki zataji kixo gareni Amman sainaji shiru
Ninasan basu kashekiba Dan inajin haka azuciyata shiyasa nakasa fitarda raina dasake ganinki Allah shine abun godiya wlh khadija nikadai nasan halinda nashiga narashinki akusa danie kowaye yadaukeki yacutarda rayuwata hisabi tsakaninmu saigaban Allah danbazan taba yafemasaba !
Khadija tsuru 😳tayi tana kallonsa aranta tace bakasaniba ai matarkace wacce kakeso kakeganin kamar babuwata maisonka sama da itah
Usman ganin takafa masa ido kuma tayi shiru sai yahurah mata iska cikin idonta take tarufe idon tana murmushi"" shima murmushin yakeyi Dan farincikin dayake cikinsa bazai faduba
Ahankali taradamasa katashi muyi wanka hubbyna" kanta yadago yace dani zakiyi wankan yau tarausayarda kai tace sosaima idanma kanaso inyimaka nizan iyah
Dariya yayi maidan sauti yace ainasan bazaki iyaba kodama kinyi kunya bazata barkiba tace hmm hubbyna kenan tobari kaganie mikewa tayi tasoma Jan hannunsa waizata tasheshi Amman ko motsi baiyiba sai dariya takemata wai tazama raguwa
Kukan shagwaba ta azamasa nidai katashi"" yana dariya yamike yace tokar amun kuka natashi kawai yasunkuceta sukayi hanyar toilet itakuma takwantarda kanta akan faffadan kirjinsa tare sukai wanka yasake daukota suka dawo dakin"" tashirya sukayi ra ka a biyu tanuna godiyarsu ga Allah sannan suka kwanta tana makale ajikinsa" wani sanyin dadine sukeji yana ratsasu hardai Usman ganinyau komai khadija tanayimasa babatun kunya yace aransa dama idan kayi nesa damutum kukahadu jiyake kamar yacinyeka Allah yasadai Deejarh na tadaure dayin hakan yayimata addua sannan yasake janta jikinsa
Babuwani jimawa barci maidadi yadaukeshi Wanda rabon dayayi irin wannan barcin tunsuna Dubai da khadija mafarkai masu dadi masu kumshe da ni ima farinciki dakuma soyayya yaukam sunkusan makara saida habu yakirashi awaya yaji kolafiya yaubaitashi dawuriba
Dasalati yafarka yadauki wayar ganin habu Kuma gashi yaga lokaci yayi cemasa kawai yayi kuje ganinan zuwa yakashe wayar yasake watsa ruwa yadauro alwala yatashi khadija sannan yawuce
Bayan tayi alwala tayi sallah"tana lazimie Usman yadawo saman gadon yaje yazauna tashafa addua tamike tanade abar sallar sannan takarasa akan gadon
Saman jikinsa tazube tasunbaceshi akan labbansa tace morning dear"" hannunta yajawo tasake hayewa jikinsa yasagalo hannuwansa ta kugunta yarike yana kallonta yace antashi lafiya tarausayarda kai tace rasss makuwa indai annurin zuciyata yatashi lafiya""
Usman murmushin dadi yayi yace nikam ai kalaunake tunda inatare dake"" murya kasa kasa tace dagaske?? Yanda taimaganar saida tasaukarwa Usman da kasala yalumshe idonsa wadanda suka kankance yabude yanayin yanda yake kallonta kadai ya isah yagamsarda khadija yanayinda Usman yakeciki
Murmushi tayi tasake matsowa tahade bakinta danashi tana tsotsa ahankali kamardai yanda taga yanayimata"" Usman saiyakara susucewa yasoma aikamata da wadansu sakonni masu rikitarwa dakuma wuyar fassarawa khadija kanta tasan Usman yahadu bashida wata makusa gashikuma ya iyah soyayya duk lokacinda suka kasance atare yakan mantarda itah komai dakowa bataganin kowa agabanta saishi
Aisha✍🏼
[3/26, 8:34 PM] Nabila Elharun Q: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠