Chapter 67
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Tace indai wannan ne karkisamu damuwa indai akwai shegun to komai kikeso zakisamu aidama tsiyar abu rashin kudi gashi kanagani Abu yafikarfin ka
Amman idan akwai kudi hmmm komai kikeso zaki iyah tambayarsa kidairike sharadansa nazuwa wajensa sannan kuma duk abunda kikagani adajin tsapappene kar wani karambani yajaki kitaba Tam
Rukayya tace nikam mezantaba Kawata ??? Tayi maganar tanarike habar gemunta tace nifa ko acikin kaset naga boka jikina har ciccira yakeyi saboda tsoro ballantana kuma inga wannan da idona"" tabdi kedai kawai muje
Asma "u tace waikina nufin yanxun??? Hmmm kinsan kowacce kasa yake kuwa??? Rukayya tace shinbama kasar nan yakeba???
Asma "u tace babbar magana aiyafi karfin zama anan kenan cikin arha zakisamu komai tobari kiji taraba yake
Rukayya tawaro ido tace tarabadai tarabadai wacce nakeji anafada???
Asma" u tace kawaimakuwa itah"" rukayya tabuga tagumi tace Toni tayama zanje taraba nidabantaba zuwaba???
Asma"u tace nima kaini akayi gashikema zankaiki bake daya zakiba dazakice kinbace hanya" rukayya tace bazaki ganebane"" taya zansanarda Muhammad zantafi taraba??? Wlh bazai narniba""
Asma" u tace Amman ke bahwanyace inbanda haka tayazaki sanarda miji ainahin inda zakije barikiji dazaran kinkaida kudin kamar anasaura kwana uku kicemasa Na gaiyaceki biki garinmu Kanwata za ayi aure wacce take hannun yayar mamana kaduna take
Kinga kwana biyu zakicemasa dazaran munje muyi abunda yakaimu mudawo koyakika ganie
Rukayya tace kinkawo shawara maikyau Amman Anya zaibarni naje waniguri inyi kwana biyu??? Asma"u tace barikai aiyanzu yanda yakeson fateema wlh koda wata daya zakiyi bakidawo ba bazaiwani damu sosaiba
Rukayya tayi shiru sannan tace kinga inayin wani dashi kuma jibi za ayi kwasa tawace inaganin kawai saimu tafi tace shikenan dazaran kudin sunshigo hannunki saiki kirani kiyimun magana"" tace shikenan sukai sallama tawuce gida
Allah yasa Muhammad baidawoba da sadade takoma dakinta danko sallama batayiba ko Fateema batasan dafitar tata
Illaikuwa tana karbar kwasarta tasanarda Muhammad zataje garinsu kawarta Asma u kanwarta za ayiwa aure yace shikenan kwana nawa zakuyi tace biyu nakeji yace shikenan yadauki dubu hamsin yabata yace tayiwa Amarya sayayya tayi murna sosai dama tana tunanin kudinta kamar bazasu isah ba""
Washe gari tashirya dama tasanarda Asma "u Fateema tayimata Allah yakiyaye tace Ameen"" aranta kuwa tace hmmm bakisan wannan tafiyar ta kibace ta musamman
Tanafita tayi gidan Asma "u tasameta hartashirya itakawai takejirah tanazuwa suka wuce dayake tasha suka shiga motar bawai jirgi bane basu suka kai taraba ba saikusan goshin magrib
Rukayya tace itakam tagaji susamu gurin kwana"" Asma u tace nifa duk nazo garin nan gidan wata magajiya nake kama hayar daki kinsan hotel akwai tsada idankuma kinada kudi isassu saimuje
Rukayya tace sujedai gidan magajiyar suhuta kafin magrib hakan kuwa akayi sukaje cen dama tunda bajimawa sukeyiba dakin magajiyar takebasu Dan ita ma tana dai dagacikin costomomin *hatsabibin boka* duk wacce tsautsayi ya Kaita fadawa hannunta hardai idan taga kinaja anasamun kudi akarkashinki haka zatakai sunanki wajensa atsafeki akafeki gidan tayanda bazakisake dagawa wurinba harsai idan kinmutu
Duk wacce akaiwa auren dole tagudu kokuwa tsautsayi ya afka kanta tayi ciki kafin aure idan tagudu daga GIdan uwayenta tashiga duniya
Tahaduda tambai yarduniya tokuwa tazama nama"" akwai wani kwalli datake bawa yaranta suna shafawa Wanda takarbo wajen *hatsabibin boka* muddin suka shafashi dasunyi ido hudu dakai tosaidai wani kariyar Allah idankuma harkasoma harka dasu bazakataba bariba
Danduk kakwanta dayaranta bazatasake jindadin mu amala dakowacce maceba"" takenta kuwa yaranta bawai saida dare sukefita kasuwancinsu ba
.sunazuwa kasuwanni dakuma manyan kantuna inda sukasan manyan attajirai sunazuwa hakazalika sunazuwa bikin manyan yankasuwa
Dakuma gamnoni kodakuwa ba agaiyacesuba saisunje Kuma ba ahanasu shiga kodakuwa basuda ticket din shiga
Suna zaune sunazuba firarsu rukayya tamike danjin ansoma kirah asma"u tace inakuma zakije?? Takalleta da mamaki tace banganeba sallah zanyi bake kikace da anyi sallah zamu wuceba
Asmau da magajiya suka bushe da dariya magajiya takalli asmau tace wannan dai sabuwar zuwaceko??? Asmau tace ah wlh bakigantaba sai ahankali
Takalli asmau tace inasharudan da nafadamaki kafinma muzonan??? Ita rukayya sam tamanta
Tace kash wlh namanta Kawata"" Asma u tace akwai aikikuwa wlh idan kikai kuskure baburuwana dake dashine dannafada maki duka dokokinsa kikace kinji kinganie
Rukayya ta marairaice fuska tace yazakice haka aikinsan daban mantaba bazance namantaba waye baya mantuwa aduniya
Asmau tace kowa yanayi Amman inaso Kituna da abudaya wlh *hatsabibin boka* baya yafiya duk kikai masa laifi babu imani zaihukuntaki danhaka kikama kanki mufita lafiya kodai ince kekifita danni qalau zanfita
Rukayya tace tonima ai idankuma harwani abu zaisameni ai anyi ba ayiba kenan ina amfanin badi barai"" kedai kawai kisake sanardani zankiyaye asmau takalli magajiya wacce taketa busar dariya itama tadarasuka tafa sannan tasake korawa rukayya bayani
Ana kare sallah suka kama hanyar kauyenda yake bakin hanyarda zata sadasu da dajinda yake aka saukardasu suka kama hanya harsuka iso fadarsa dajin dai yana nan kamardai yanda su lubcy sukazo saidai akwai wasu sauye sauye
Danyanzu duhuwa tayiwa wajen yawa kaikobakin dajin ka iso dole katsorata gabadaya yanzu yatsafe dajin kogonda yakecikima yanzu koda kazoma baka ganinsa tayama zaka iyah shiga dajinda yake dauke damiyagun namun jeji da abubuwan firgitarwa
Kafin kakaima tsakiyar dajin kagama yawo saidai uwarka tahaifi wani""" haduranda sukecikin jejen bazasu faduba saidaikayi kokarin hana kanka zuwa gurin
Abudayane zaitserar dakai idan yasan dama wajensa zakazo kodahakan ma saidai katsaya bakin jejin karufe idonkaa saikakirah sunansa takezakaji anyi sama dakai karka kuskurah kuma kabude idonka idankuma kabude
Namun jejin dakuma miyagun gungun aljanu masucin naman bil adama sune zasuyi kalaci danamanka yaga yaga za aimaka tayanda kowane guntun naman jikinka bazaiwuce tsoka dayaba""
Dakaji iska talafa bakamar sanda aka surekuba saikabude idonka take zakaganka kabayyana agaban *hatsabibin boka* idankuma zakubar dajinma hakane anan zakurufe idonku saikuji ansake sunkutarku koda zakubude ido kuganku bakin dajin daganan saikuwuce abunku
Asmau tasanarda rukayya yanda zasuyi kuma tace karta kuskurah tabude idonta rufe idonsu keda wuya sukaji ansunkuceku anyi sama
Sauran kadan rukayya ta kwamtsa ihu"suna bacewa bakagansu ko inaba saicikin babbar fadar *hatsabibin boka*
Naga sauyi sosai awajen gakuma kayan alatunan tako ina saikuma tarin kayan tsafinsa rukayya tanayin ido hudu dashi jikinta yasoma rawa
Asma u itace tasoma koramasa jawabi kafin yace tayi shiru yasan komaiketafe dasu
Yamaida dubansa wajen rukayya yace mekikeso ayimata??? Tace sonakeyi asaka fitina datashin hankali atsakaninsu banaso tabargidan farat daya yan uwansa zasu iyah zargina
Itakuma inaso kowa yatsaneta harta mutanen unguwarmu saita gammace mutuwarta akan rayuwarta yayanda take takama dasu suma surika gudunta
Daka karshe idantagama wulakanta saiyasaketà alokacin duka yan unguwa dama ta ishesu sai kafitarda duka soyayarta azuciyar mijina
Bayan tagama korah jawabi *hatsabibin boka* yakece dawata mugunyar dariya tamkar jakiii nakuka yace wannan babu abunda yafishi sauki awajenmu
Shanruwa ma zaifishi wahala"" yace menene amaryarki tafiso ayanzu??? Rukayya tayi shiru alamun tana nazari 🤔sannan tace agwaluma da gwaiba
Yagirgiza kai yace bashiba"" tayi shiru dagabisani tace mangwaro gaudee yace todashi za ayimata maganin
Rukayya tace to Amman inaza asamu mangaro ayanzu tunda balokacinsa bane *hatsabibin boka* yace wannan aikin mune banakuba dazaran kunkai gida zakisamu mangwaron ajakarki saikibata tasha
Zamusamu mujiya dakuma makauniyar jaba da itah za ahada ayimata maganie yandakikasàn mujiya hakazata koma cikin al ummah ke mujiyamà saitafita gata dankuwa zatarika fitarda wàñi wari Wanda makotankuma saisungaji da doyin sannan zamubaki wata laya kijefa amasai
Dazaran kinyi wannan aikinki yagama
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠