← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 115 OF 121

Chapter 014

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Yace gaskiya aikinki yanada wahala" kuma akwai hadari sosai acikinsa" lubabatu takallikhairat race bana fadamakiba "" ai wannan yarinyar tunda ta Gagari hats""

Khairat tayi maza ta zungureta tace ranboka yadade asake dubawadai ataimaka mata kawatace"" yajinjina kansa sannan yasake yan tsiffacensa yace wanan yarinyar dakuke ganie gabadaya jikinta haskene aiki da irinsu yanada hawalar gaske Dan aljanu ma Kansu tsoron rabarsu sukeyi intakaima aljanie yamatsa bashakka zairasa rayuwarsa

Wannan yanuna koda tanajinin al ada bataxama sakaka kullum cikin Neman tsari take danhaka kasheta gabagade bazai taba yiyuwaba saidai akwai wata mafita daya idan kinji zakibita meyiyuwa zata bulledake

Tunkafin lubabatu taji menene mafitar tace nidai komenene ayi indai zatamutu banda Matsala"" bokan yajinjina kai yace hanyar itace zanbaki wani garin maganie nagubar aljanu"" kibarbada mata kofar dakinta

Saiki koma gefe kikirata kilabe dazaran tafito tataka maganin koda kadanne tozata fadi awajen tayita mulmula"" shikenan zata tashi kamar bakomai saidaga baya zatarika jin kaikayi ajikinta

Duk inda tasosa kurji zaifito dazaran kurjin yafashe ruwan suka tabi jikinta wasu kurajen zasu sake fitowa kuma idan tabarsu zasurika girma harsu zamemata gyambo

Tarika wari yanda kowama baya iyah zuwa wajenta dagakarshe ciwon zai kasheta kinga kinhuta Amman ki kula karkibari wani yatsilga maganin indai ba ita ba zaisake magana tace kwantarda hankalinka aibana kuskureba!

Yace kinason mai makari kokuma Wanda baida makari??? Tayi saurin Tatar nunfashinsa tace wanne irin makari ai makarinsa mutuwa boka aini banason tawarke yace shikenan an gama ammanfa aikin nan yanada wahala sosai"" danhaka zakibada kudi tace banda damuwa dasu nidai bukatata tabiya yace an gama yadaga hannunsa sama yaruntse idonsa yasoma wadansu surutai marasa dadinjin bamakagane meyake fada"" saiga wani kullin maganie yafado ahannunsa cikin wata Leda yake sannan angefashi cikin battar kwarfe yamika mata dahannun hagu yace kirikeshi karkisake yataba hanun dama harsaikin kai gida kina iyah aikidashi yau kogobe Amman dazaran yawuce kwana biyu yatashi aiki kikula karkibari wani yaketara inba itaba danduk Wanda yatsilga shine zaiyi wannan jinyar kodakuwa kece

Lubabatu tace Allah mayakiyaye intsilga tsawa yadakamata yace ba a kiran sunan Allah anan " khairat tace tuba muke boka batasaniba bakuwar zuwace

Atsawace yace ta aje abunda tazodashi subacemasa daganie jiki narawa lubabatu tazuge Jakarta tazubemasa kudin duka suka mike yace kutafi dabaya kuna tsalle jiki narawa suka juya suna tsalle gashi lubabatu katuwa da itah nan take tasoma hakie saida suka daina ganin kogon kukar sannan sukajuya

Wannan karon wajen haye duwatsu lubabatu harda kuka danta wahala wajen tallen nan"" suna kaiwa gunda khairat ta aje motarta suka shiga suka kama hanya""

Sunata nosawa cikin jeje Ashe dajin yanada nisa bata lurah da hakanba saiyanzu kamar dagasama sukaga tarin ayarin yanfashi

Hantar cikin lubabatu takada tace yanfashi darana tsaka??? Kafin tayi aune taji sunharba bindiga take khairat tataka burki babbansune yadaka masu tsawa yace kufito jiki narawa suka fito

Akace sukwanta suka kwanta duwawun lubabatu sai mazari sukeyi tunda take bata taba ganin bala I irin wannan ba babbansu yabada umurni aduba motarsu komai akaganie adauko

Dayake basuzo dakudiba kudin khairat daine dasukasamu dubu hamsin"" dawayoyinsu daya dagacikin yanfashin naga yaje wajen ogan yayimasa rada akunne

Yayi dariya yace kahuta usher"" aisunacikin ganiyarmu" kahole kawai"" Wanda naji ankira da usher yakalli lubabatu yace tatashi Sam Batasan niyarsaba tamike yatasa keyarta cikin wata bishiya maiduhuwa yace tacire kayanta

Idanuwa kulu kulu😳 tace ban....ban.. gane incire kayanaba mezakamun"" cikin muryarsa tamashaya yace ke hajiya zakitubene kosainayi maki takarfi idan bakiganeba kibari nizan nunamaki yasoma zuge wandonsa

Saiyanzu lubabatu tagano abunda yakenufi tafashe dakuka😭 taduka harkasa tace karufamun asiri wlh bantabayin iskanciba banama ra ayin wannan arayuwata konawane nizan baka Amman kabarni natafi

Yace ke hajiya bamagiya nakirah kiyimunbà kiyimaza sauri nakeyi Dan amatse nake" lubabatu tasake rudewa taciro yan kunnenta nazinari dasarka duka tabashi akan yakyaleta ganin tana nema tabata masa lokaci yakirah wasu acikin tawagarsu suka riketa yabiya bukatarsa takarfi sumakuwa sukaçe saisun Dana

kato shida yataka lubabatu wanima sau biyu yayi dayake su goma sha biyune saisuma shidan sukahole da khairat
Anan suka barsu sunata kuka bakamar lubabatu tayi Allah wadarai dazuwanta wannan dajin abunda take hanawa mijinta yana roko yana karawa

Yaugashi wadansu kartin banza batasan kosuwayeba kazamai sunsameta sunyita jijjiga kamar injin Wankie kuma harda maroranda tasha duk na iska gashikuma suntafi da sarkarta

Duk wannan wuyarda lubabatu tasha batayarda tasaki kullin maganin nan dayake jikin battaba"" khairat tafita karfin hali tamike tamiyarda kayanta tarikata tatashi tamiyarda zaninta sukawuce wajen motarsu lubabatu babbare take tafiya saboda abun bana arziki bane hardajini fita yakeyi kamar anbare budurwa

Sukashiga mota khairat taja lubabatu kam sairusar kuka take harsuka kai gidan"" bayan anbudemasu kofa sukashiga tayi fkng tajuyo tana kallon lubabatu tace haba Kawata saikacee bamaceba baidace Dan wannan yadamekiba Kituna abunda kikaje karba kuma kinyi nasara nanda kwana uku zakidaina jin wannan radadin Amman kishiyafa harkimutu bazakidaina jin zugintaba

Lubabatu takalleta da idanuwanta dasuka rine kamar gauta tace khairat kinsanni batun yauba nibana harka damaza harnayi aure garake kinsaba dakwana danamiji biyar komafiye

Wlh ni dayanma bana iyawa Usman hakuri kawai yakeyi danie dalilinda yasaka yakara aure kenan"" yanzun takaicina daya Kawata wadannan kattin bansan cutarda suke dauke da itaba kar ace sunada kanjamau sulikamun mugun Abu ina zaman zamana

Khairat tace manta basatare dakomai nikaina nayi barikin harnayi aure bankwashi cutar komaiba saike da akayi saudaya dake kinga kishare hawayenki mushiga gida kiyi wanka kigasa jikinki tayanda zakiji dadinshi saikiwuce gida

Lubabatu tace to sukashiga gidan mijin khairat yana nan zaman jiranta tace yabasu wuri tana tareda bakuwa yace to sannan yagaida bakuwar yafita tasa mai aikin tahadama lubabatu ruwan zafi tagasa jikinta taci abinci tadan huta sannan sukai sallama da khairat tashiga motarta tayi kaduna

Ana kiran magrib takai gida tanata addua Allah yasabakowa falon cikin sa akuwa batasamu kowaba tahau Na uwarda zata sadata bangarenta tanashiga tasaukarda ajiyar xuciya kayanta ta aje tarage kayan jikinta takwanta saibarcin gajiya

Usman baidawo gidanba sai karfe Tara falo yasamu labila da khadija suna firah su anwar sundade dayin barci nan khadija tabar labila taje dakinsa tahadamasa ruwan wanka saida yakimtsa suka sauko dancin abinci yace ina maman Abdul bangantaba??

Khadija takalli labila suka kalli juna yace menene kuke kallon kallo?? Khadija tace tunda tatafi unguwa batadawoba ai"" yace injiwa bayan ga motarta nan naganie awaje yayi maganar yana wucewa zuwa bangarenta"

Dasallamar sa yashiga yasameta kwance saman gadon yazauna yasafo fuskarta ahankali tabude idonta murmushi yasakar mata

Yace kekadai mukejirah muci abinci gashi harkin kwanta"

Ta muskuta tace bazan iyan cin komaiba agajiye nake wlh jikina duk ciwo yakeyi""

Yace subhanallah me take damunki?? Tayakuna fuska wlh aiki Nataya sajida tahadawa kanwarta cincin shinefa jikina yake ciwo yace ayya sannu bari nadanna maki

Yatankwashe hannun rigarsa yahaye kan gadon yasoma yimata tausa"" sosai takejin dadin tausar

su khadija sunacen sunazaman jiransu ba Usman ba lubabatu kowannensu yanayi yana kallon ago go kadan kadan labila ta[truncated by WhatsApp]
[3/29, 8:28 PM] YAYA HAYAT: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 115 · 0% Book details