Chapter 46
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Hannunta tasagalo cikin nashi harsuka kai bakin motar""" yabude mata tashiga shima yazagaya yashiga sannan yatada motar" yayi hon maikulada get din yabude masu yafitaa"""
Suna hawan titi tasukarda nannauyar ajiyar zuciya "" yakalleta yace yadai?? Talumshe ido tace wlh wani farinciki nakeji danasameka
Yanakallon titi yace dagaske???? Tace sosaima kuwa"kaifa???? yacenima fiye dahaka wani dadine yakara kumeta
Yace ina kikeso mufara zuwa???? Tace zoo yace angama""" gidan zoo sukafara zuwa ko ina tana makale dashii sunhadu damutane da dama harwadanda tasani tana gabatardashi amatsayin masoyinta abun alfaharinta
Kamar suce to mijinkifa??? Saikuma sukyale yinin ranar sunyi yawo harsun gaji saigoshin magrib yadawo da irah gida yana saukarda itah yace zaije sallah nansuka rabu tayi cikin gida cikin yanga shikuma yakoma motarsa
Yaja yafita yanahawan titi yabace batt dashi da motar"" dayake ranar baranar gurkinta bane wasa wasa kullum aljani usman saiyaxo suntafi yawon gari
Tuni samrat takara kyau tayi haske abunta" abudaya yake damunta duk yanda tamatsu dason Usman yakusanceta yakii abun yasoma damunta
Yaukam takuduri aniyar duk yazo sukafita saitasan yanda zatayi yabiyamata bukatar ta dawannan tunanin tawuni
Yanazuwa kuwa tace yajirata tayi wanka tafito daga ita sai dangalallen towel saiwani kwarkwasa takeyi agabansa"" ido yakura mata shikansa tadimautar dashi Amman bazai safa alqawarinda yadaukarwa sugabansaba koda zaiyi hakan sai mijinta yagansu tare
Duk yanda taso tadauki hankalinsa Sam baidamuba hartagama yau shigar kana nan kaya tayi sun bala in matseta komai najikinta anagani tadauko wani fitsitsin gyale tayafa tafesa turare wasu takalma masu matsakaicin tsayi tasaka"tajuyo takalleshi shimadin ita yake kallo tayi fardayan idanuwanta tace yakaganni????
Wow So beautiful"" kinganki kuwa tamkar wata tauraruwa gaskiya nayi dace dasamunkiii" tasake sakin murmushi tace tomuje sukafito tana makale da kafadarsa yanzu ko lubcy bataiwa magana suketafiya
Bangaren Usman kuwa yauyakasa zaman office wata matsananciyar sha awa take damunsa saboda yakwana biyu baijegun samrat ba saboda doyinda yakeji
Itakuma lubcy duk dayagano kalau take yashareta danyakudira aransa inhar ba itah tanuna tana ra ayiba bazaisake nemantaba abunda baisaniba lubcy ko ajikinta bataki suyita zama ahakanba
Yaso daurewa Amman yaji ina Dan maararsa tamatsamasa key din motarsa yadauko tarreda turare domin yakare kansa da warin yasanarda ma aikatan wajen zaije yadawo
Kaitsaye gida yanufa yayi hon maigadi yaduba yaga kowaye gabansa yafadi ganin Usman sannan yadawo dakallonsa ciki wajen samrat dataketa zubawa wani shagwaba
Muryar Usman yaji yanacewa sani waime kakejirah??? Kabarni anan?? Cikin rudewa yabude masa kofar yanatunanin mekuma zaifaru yau
Yanakunna hancin motarsa yagansu ido yazaro waje"" yanakallonsu da mamaki"" ahasale yataka burkii yafito kamar walkiya daidai zaibude mata mota sushiga Usman yadafe murfin motar yace malam wayekai??? Kuma mekakeyi anan ???
Mutumen yajuya wajen samrat yace wannan kuma waye??? Inakika kwasoshi??? Tashagwabe murya tace haba sweetyna ni inazansanshi yanda kaganshii nima hakan naganshi wlh bansanshiba
Usman yayi kururuwa yachakumo wuyanta"" yashakee yace nikikecewa baki saniba to wlh yaukoni koke saina kasheshi mutumen yaturreshi dakarfii yace matar tawa zaka kashe???
Wlh dakuwa ka aikata babban kuskure barganin nakyaleka da itah tsawon lokacii inason matata"" Usman baki bude yake kallonsa yajuya wajen samrat wacce tamakale jikinsa yace kifadamun samira waye wannan???
Cikin daga murya tace mijina nemana maisona kuma maison farincikina"" saunawa zanfadamaka banasonka natsanekaa waimenene yakawoka gidan nan yanzu????/
Tsaki taja takalli mutumen tace mujeko sweety nagayana nema yabata mana lokacii wai ma inazamuje yau""" kaitsaye yacemata hotel tayi ihun murna yauwaa masoyina takaimasà sumbata akumatu sannan taballawa Usman harara shikuma yabudemata kofa tashiga yazagaya mazauninsa sai murmushi yakeyi yauyagama aikinsa yatada motar ganin basu bude get ba yasoma hon kafin yayunkura hartafito tace kai sani Dan iskanci baxaka budemana kofaba tsofaffun munafukai saura kukara gaba kuce kunga wani yazo gurinà tajatsaki takoma cikin motar
sani jikinarawa yabudemasu yaharba motar kantiti tundaga Usman masu aiki dakuma lubabatu wacce hayaniyarsu tafito da itah tareda kawarta sajidaa tsaye suke kowa yana al ajabin wannan abun Usman kasa magana yayi raibace yawuce cikin gidan ko sannu dazuwan da lubcy takemasa bai tsaya amsawaba
Shikam yaga jarabta duk macenda zai aurah saiyasamu sabani da itah haryau baiyi daceba
Bangaren samrat kuwa sunafita Usman dinta yace wai waye wannan mutumen??? Baki tatabe tace barshi wani tsohon saurayinane wlh bansanma waye yanuna masa gidanaba murmushin gefen bakii yayi
Kaitsaye wani babban hotel suka zarce Yakama masu dakii tundasuka shiga tamakalemasa damashi irin wannan ranar yakejirah yamorewa jikinta kafin yashanyemata jini
Kaitsaye yasoma sunbatarta harsukakai kangado wani yanayi tasamu kanta acikinsa Wanda batasan konameyeba dagahaka batasake sanin komaiba
Hayyanul zairi yakoma ainahin suffarsa ta jinnu sannan yakusanceta samrat batasan mekefaruwaba saida yagama abunda zaiyi sannan yadafata suduka sukabace
Samrat sanyitaji yana ratsata ahankali tabude idonta cikin wani dajii tagansuu ga bokan akusa da itah zabura tayi tanajada baya tace kaiwaye??? Ina mijina??? Kodai Usman Dan yankan Kaine????
Bokan yakalleta ahasale yace wazai amsamaki wadan nan tambayoyin naki??? Kuka tafashe dashii tace Dan Allah karka cutardani banmaka komaiba kamiyardani inda kadaukoni
Dariya yafashe da itah maitsoratàrwà dagabisani kuma saiyafasheda kuka maitsuma zuciyaa samrat abun yatsoratata tuntana jadabawa hartadake tamatso kusa dashii tace kaiwaye???mekakeyi anan Kuma meye dalilin kukanka da dariya alokaci daya???
Bokan baicemata komaiba saidayayi kukan mai isarsa sannan yadago yakalleta yace yake wannan yarinyar kisani bansan inane nanba dangane dani kowaye sanin hakan bazai amfaneki dakomaiba dalilin dariyata shine kekanki nalurah bakisan halinda kike cikiba dalilin kukana kuwa inatsoron namutu bansan mezan tarar acikin kabarinaba
Tayi saurin tarar numfashinsa tace mezaisa bazaka sanardani kaiwayeba??? Yace saboda bazaki fita ananba kingakuwa babu amfanin kisanii
Zaburah tayi tace mezakamun??? Kasheni zakayi??? Menaimaka tana maganar tana kuka kaiyagirgizà mata yace nikaina mutuwar zanyi mezan kàrudashi idan nakasheki????
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠