Chapter 005
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
Gentle Lady
Abu na biyu kuma tsafta ki kisance maiyawan tsafta kekanki zakifijin dadin jikinki idan kikajiki kina zuba kamshi dakinki yana kamshi
Turakar mijinki yakasance duk ranar girkinki kigyarashi kigoge abunda yakamata agoge kiwanke nawankewa kishare kisauya abunda kikasan yadace asauyashi
Kigyara ko ina kikunna turaren wuta toilet dinsama haka kiwanke kigyarashi"" sai Abu na uku kwalliya"" kikasance kinamai yin kwalliya dakuma kyalkyali duk abunda kikasan mijinki yanaso idan harkinyi abun zaiyi farinciki tokinuna kinfishi son abun duk shigarda kikasan mijinki yanaso tanadaukar hankalinsa tokirika yinta karkice waike kinajin kunya garin jin kunyarki zaki cutarda kanki
Kodakuwa kinaganin yagirme maki sosai aidakunya kiyi Abu gabansa inaso akoda yaushe kirika sakawa aranki da mijinki kike kuma tamkar danshekara ashirin kamar yadda budurwa zatayi da saurayinta kema kidauka kamar hakanne
Kar kunya tasaka ki cuci kanki kicuci mijinki" "" Abu na hudu girki karki kuskurah kibari wata katuwar mata tadafawa mijinki abinci inharma baki iyaba nizan koyamaki yata Amman karkibari mai aiki tadafa abincinda kikasan mijinki zaici
Koda kunada yawane mai aikin tadafa nagida namaigida kuma kitashi dakanki kidafa masa hakan zaikaramaki kima a idonsa
Menene amfanin mujinki yaji dandanon girkin wata banakiba bakida kishi kenan harmayarika santi idan mai aikinku ta iyah girki sosai"" nasandai bazaki rasa iyawaba Amman daya yau zamufara shiga kitchen dake in soma koyamaki
Abu nahudu iyah magana kikasance maitaushin lafazi idan kinatare damijinki yazamana yawan shurutuma baidamekiba duk maganarda zatafito bakinki yazama mai amfanice agunki dakuma shi"
Maganar kishiyarki kuwa babu ruwanki ke bawai dadyn kawarki bane koda ace matar tatabayin kishi da mamarki karkiji kunyarta kizage damtse kirungumi mijinki kinunamasa soyayya wacce baibata shan irintaba ki aje kunya agefe bayan yafita kidauko aburki dankunya adon yamace ne inafatar kingane bayanina
Khadija tagyada kai alamar tagane"" hajiya tarana tace yanzun bari mubarshi haka tashi muje daki zan nunamaki yanda akeyin kwalliya
Bamusu tamike suka shiga wani dakin kayane gasunan nakwalliya kamar hauka dakuma kayan sakawa tayi zaune tayimata kwalliya Yar ubansu sannan tawanke mata tace tasakeyi taganie
Dayake khadija tanada kai sosai saigashi tasake maimaita kwalliyar harma tafi wacce hajiya tarana tayimata
Aka koma bangaren dressing kuma kananun kaya suna karbar jikin khadija duk kalarda tasaka saikaga tasake kyau kamar daman dansaboda itah akayosu talkama masu tsinie damadai khadija bata iya sakasuba Dan takalmanta duka yan kasane flat"" ansha wuya kafin tama iya tsayuwa akansu
Kwana uku tanakoyon tafiya dasu saigashi ta iyah harma tanayin gudu "" dasu aka koma bangaren girki
Kullum sunacikin kitchen anakoyamata kalolin abinci saida suka kwashe sati biyu suna wannan aikin karkuso kuga khadija tayi jawur kamar kakwanta jini yafito saisheki take gabadaya gidan kamshintane dazaran tawurga zatabar tsarabar kamshi" cikin yan sati uku khadija tadawo ainahin khadija itakanta tasan yanzu tasauya ana saura kwana biyu takoma kaduna hajiya tarana tadauko maiyin Zanen lalli tayimata Zane Dan ubansu"" yayimata daskuwa ajikinta gashi janda akazana shima yafito das
Masu gyaran kaikuma suma sukayi nasu saikuma hajiya tarana tacigaba danata nagyaran jiki habawa khadija tasha dilka tasakeyin kyau ranarda zata tafi hajiya tarana tasa akayimata biza taxuwa kaduna dankarta shigo motar haya
.tasake jaddada mata komai tahadamata turaren wuta dakuma najiki dakayan mata data hadamata masu inganci tacekuma kartayi wasa dashan fruit ranarda zata tafi har airport hajiya tarana tarakata tareda kayanta duka dama acikin kudin aikintane akasiyo kayan da takalma
Khadija tarungumeta tanakukan rabuwa hajiya tarana tace haba yata yaufa ranar murnace kidaina kuka aibamu rabuba ga katina duk sanda kikaso ganina saikizo koki kiranie tawaya mugaisa""
Khadija takarba tana godiya sukarabu suna dagawa juna hannu hajiya tarana batabar wajenbà saida taga tashin jirginsu
Khadija kam tuni jikinta yayi sanyi tundasuka shiga jirgin tamakure waje daya harjirginsu yasauka Kaduna tashar adaidaita tadauka zuwa unguwarsu
Tundasuka shiga unguwar tasoma kalle kalle damadai bawani dadewa tayi cikintaba tunda bata taba fitaba tunda aka kawota saifa ranarda sukaje Dubai kuma amota suke Amman duk dahakan taga unguwar tayimata haske takara kyau kamarba unguwarba
Kofar gidan tacemasa yatsaya tasomabin gidan dakallo yana nan tamkar sabo daganie sabon fenti aka sake yimasa
Tadauko kudinsà tabashi tadauki kayanta ta tunkari kofar gidan taturah maigadine yayo zumut yatare kofa yace yammata lafiya ??? Kewaceçe kuma da izinin waye kikazonan
Khadija tayi murmushi tace baba wajen mom nazo yargidan nan labila Usman itace tabani sakodaga makaranta inkawowa mom
Yayi shiru sannan yace kintabbatar??? tasakeyin murmushi tace inhar bakayardaba zaka iyah sanarda mom din
Yace ah ah tundadai kince yarlele ta aikoki ainabari ki shiga inbasonake akoreniba yayi maganar yana budemata kofa yace afito lafiya tace tagode tasakai tabi hañyarda zata sadata da falon shiga gidan
Yan aikin gidan saibintà sukeyi dakallo sunga bakuwar fuska
Kaitsaye takutsa kanta cikin gidan tareda sallama lubabatu tana zaune cikin falon tahakimce tana kallo sallamarda akayine yasaka tadago fuskarta takalli maisallamar tareda amsa mata bawai dantagane wacce tayi sallamarba
Khadija tabita da murmushi tace mom sannu dahutawa"" bakisake luababatu tace yauwa Amman yata banganekiba"" khadija datake tsaye rike da akwatin kayanta takaraso gaban lubabatu tace mom nicefa khadija bakigane niba ina sahibata
Kafin khadija tarufe baki lubabatu tazama tatsaye taja baya dasauri tace karyane wakika taba ganin yamutu yadawo "" kinzama fatalwane
Khadija ta aje jakar hannunta tace kitabani kitabbatar nidin ba fatalwa bace tayi maganar tana tunkararta aikuwa lubabatu takwamtsa ihu saigashi tasulale kasa asume
Dasauri khadija takarasa wajenta tana jijjigata saikuma tatuna damagar maimunatu lallai wannan itace kawai damarda zatasamu tashiga dakin lubabatu kafin ta farfado
Dasauri tajuya zuwa kitchen tadauro alwala tasamu wani cup tadibo ruwa tazauna tasoma yin addua acikin ruwan tsayin mintuna goma sannan tafito tasake kallon lubabatu tana nan yanda take batako motsi dasauri khadija tahau na urarda Zata sadata dakin lubcy tanazuwa taturah kofar tareda bisimillah tana .mai sallama kuryan dakin tawuce kaitsaye tana dube dube
Inama zataga madubin abunda Baka ajeba aibazaka daukaba Amman hakan tayita nema budacen leka cen hartakai kan drawer din karshe taturah hannu tabude kawai taga wani bakin hayaki yanafitowa tajikin kusuwar drawer din tuni khadija tamatsa baya gabanta yana faduwa duk da taji tsoro kawai dakewa tayi hayakin yatattara waje daya kafin yarikida zuwa siffarsa khadija tayi bisimillah tareda kabbara tawatsa masa ruwan adduar aikuwa watsawarta keda wuya take aljanin yakwallà ihu Wanda yayi sanadin saka khadija toshe kunnuwanta take hayakin yasoma kamawa dawuta haryanzu baidaina kururuwaba zuwa cen hayakin yabace bat
Cikin tsoro tsoro khadija tabude drawer din saitayi Arba dakaramin akwati tadauko akwatin tayi bisimillah tana murda kwadon yabude
Saiga madubin cikin akwatin yana kyalli tamkar zinari hannu tasaka da addua tadaukoshi kasa ta ajeshi ragowar ruwan adduar tazuba masa
Saigawani bakin hayaki yana fita tajikinsa take dakin yasoma girgiza yana juyawa ""Khadija tacigaba da addua saida hayakin yabace komai yakoma daidai sannan khadija tamiyardashi inda yake tamaida kwadon tarufe tasaka a drawer din tarufe sannan tafito dakin..
Hartayi gumie saboda tsoro haryanzu kirjinta baidaina dukan uku ukuba" tasauko kasan tasake shiga kitchen din tawanke fuskarta tadibo ruwa tadawo falon sannan tawatsa mata ruwan
Saiga lubabatu tatashi firgigit"" ganin khadija kusa da itah yasa tadaddage zatasake kwamtsa ihu khadija tarufemata baki tace haba mom menene na ihu nafadamaki Ban mutuba daraina mutanenda suka saceni sundauka namutu dasuka ganamun azaba saisuka yardani cikin wani dajie
Wadansu fulanine suke tsinceni sukakaini gidansu acen sukaimun maganie harnawarke kiyarda Dani danidin fatalwace aibazaki iyah tabaniba
Lubabatu dai saibin khadija taceyi dakallo kamar zararra khadija tasakarmata murmushi tace bari nadangyara bangarena nasan yayi kurah tayi maganar tanajan Jakarta tahau na urarda zatasadata bangarenta hawana hudu lubabatu tabita dakallo tahadiye wadansu miyagun yawu masu dacin gaske.. Batasan sanda tabarke d[truncated by WhatsApp]
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠