Chapter 11
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Gabadaya gidan iyayen nata akanufa harda Alhji"" saidai dare yayi Dan lokacin andade dayin sallar isha I"" hakan yasa akaimata wanka aka suturtata" zatayi kwanan keso washe gari sai akaita gidanta na gaskiya
Cikin Daren su labila sukasamu labari anasanarda itah tarabka salatiii kukane yakwace mata taruga cikin daki waisaiyaushe mom zatadaina kashewa dad matane???
Meyasa haryanzu nakasa sanardakowa abunda take aikatawa??? Ninasan koda nafadadin babu Wanda zaiyarda dani ganin irin yanda take nunarashin kishi akan matanda yake aurah
Ya Allah ka gaggauta tona mata asiri"" wasu hawayene suka sauko akan fuskarta tashare""" tundaga bangaren lubabatu har alhaji babu Wanda ya runtsa acikin Daren sai rarrashinta yakeyi washe gari labila abdulmajed da hajiya da kannen alhaji hafis da kubra suka kamo hanyar kaduna
Koda sukashigo kaduna bakwai darabi"" alokacin har anyimata sallah antafi Kaita makwancinta"" su hajiya gidan su habiba aka kaisu sukayiwa iyayenta gaisuwa""
Harda hajiya lubabatu sukaje idanuwanta sunyi suntul saboda kuka kowayaganta saiya tausaya mata"" iyayenta Kansu basuyi kuka kamar yanda tayiba"" labila Kuwa dage take kallonta dankuwa tasan aikintane""
Ahakan akayi zaman makoki akawatse "" Dan babanta yace bayason wani zama saidai kowa yabita da addua"" aranar kowa yawatse anayiwa habiba Neman gafarar Allah
Kowa yazo gaisuwar dole yakoma dason lubabatu acikin ransa ba alfahariba ko mijinta baikaita nuna bakincikiba""
Ahakan akayita lallashin juna"" aranar sukadawo gidansu
Hajiya lubabatu harda karamar jinya tayi tarashin kanwarta adole alhaji yabar aikinsa yatsaya jinyarta"" su hajiya kwanansu hudu sukajuya suka koma""
Bayan satii daya darasuwarta yan uwanta sukazo gidan suka kwashe kayansu"" ranarma Ku San kukanda sukayi dasu da lubabatu tankar yafi naranar rasuwarta wata kanwar Innar habiba harcewa tayi da alhaji yanason yarta ai wlh databashi Dan sosai sunason lubabatu kamar yanda takesonsu""
Bayan sungama yan koke kokensu tarakasu sukawuce takoma cikin gida""tasheke dawata mahaukaciyar dariya""" tasoma tafawa lallai kimabashi yarki??? Aikuwa dakin yankarwa yarki ticket din zuwa lahira barganina ahakan bakar kunamaçeni🦂 "nidin damoce Amman nafi maciji hadarii
Babu wata wacce ta isah nayi kishi da itah ba ahaifetaba""" idankuwa tsautsayi ya saka wata tashigo gidan nan tabbas tasoma kididdigar ranar mutuwarta tasake shekewa da dariya tawuce saman
*WADANSU SHEKARU BAYA*
Alhaji adamu yunusa"" wani gawurtaccen maikudine kudikuma bana wasaba"" attajiri wanda yakrtashen kudi yanada mata biyu hajiya binta itace uwargida yayanta uku Usman hafis da kubrah"" sai Amarya hajiya hannatu yayanta biyu duk maza kabeer Ahmad"" Alhaji adamu irin mutanen nan ne wadanda sukeda kudi kamar hauka Amman ba agane hakan ajikinsu kokuma asuturansu domin bayaci kuma baya bawa iyalansa komai nagidan kwab kwab akedashi acewarsa aidukiya tattali take so" idan bahakaba tawargaje😂
Sam yan uwansa abun yanabasu haushi barinma hajiya hannatu dankuwa itah macece maison karya danuna isah
Abudayane bayawasa karatun yaransa danyafison kowanne yayi karatu yanemi nakansa dankar zuciyarsa tamace akan na mahaifinsa""
Usman tunda yatashi Sam dukiyar mahaifinsa bata burgeshi tunda yasoma karatu yamaida hankalinsa wajen karatu"" harya kammala degree dinsa fannin kasuwancii""
Alokacin babansu yabasu jari Usman da kabeer dankusan taresuka kammala karatu""
Usman yanada farinjini hakazalika akwaishi dason mutane babu ruwansa dashiga harkar dabata shafeshiba yanada wani aboki akaduna sunansa abdullahi shine kawai abokinsa baban abdullahi dankasuwane shima yakarfafamasu guiwa akan suyi karatunsu bangaren kasuwanci
Alokacin da mahaifinsu yabasu kudi yanunawa mahaifiyarsa tasanya masa albarka ranar yakirah Abdul yasanardashi""
Yace gobe zaizo kaduna hakan kuwa akayi mahaifin Abdul yahadashi damanyan yankasuwa yafara sana a
Cikin yan shekaru Allah yasakawa dukiyarsa albarka"" alokacinne hajiya binta tafara masa maganar aure"" damakuwa yadade yanason wata ameena wacce take tuyar awara alayin gidansu Abdul
Ameena marainiyaçe mahaifiyarta tarasu tuntana yarshekara hudu aduniya"" babu kalar wuyarda bataciba wajen matar ubanta huwaileDuka kuwa dayunwa dasuna kashi datuni sunkashe ameena
Mahaifinta yanasonta sosai Amman dagabaya da akaci karfinsa yakoma da itah dababu itah duk daya gashikuma itace kawai yarsa
Huwaile tasoma dauramata talle kuma baburuwanta nairah inhar tayi ciwon kai ajikinta Zata debe tashayi mata tsarki da attarugu tawanke mata daruwan zafiii
Azaba iri iri babuwaççe ameena batashaba"" tunlokacinda taga tasoma kirgan dangi saitafàra yimata awara tana toyawa alayinsu
Dayake unguwar kowayasan mahaifiyàrtà babu Wanda yatabajinta tayi sa insa da makota bakamar huwaile ba harfada takeyi da kartii idansunçi bashinta basu biyaba babu ruwanta dawai itah matar aurece!!!
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠