← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 38 OF 121

chapter 42

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Taciji dan yatsanta yanzu kenan tashigo gidana tasameni da mijina Amman kuma takeso takoreni?? Hauka kuma to wlh nibazanyi haukaba saidai uwarta tayi

Yanda nakeganinta shiru shiru ashedai munafukace"" tanawani cemun Anty Ashe tasan tuggunda tahadamun nimadai nace taya Usman zaiyi soyayya aisaidai yayi aure domin kore sha awa Amman bazaisake sonwata halitta aduniya sama daniba

Kema kijirah nakusan fatattakarki daga harabar zuciyarsa bazanyi wasaba ko auren ma bazan barshi yasake yiba ballantana yasamu yanda yakeso
Lallai zancen duniya gaskiya duk abunka akwai irinka dubu aduniya

Yanda lubabatu tagadare haka taga safiya ko gyangyadi batayiba dasafe bayan yagama break yayi shirin zuwa aiki harsaida suka kawo kofar fita yatuna da lubcy yace wash tareda dafe kansa yajuya dasauri tatari gabansa tace mekamanta kabari indaukomaka

Yace wlh namanta bandubo maman majeed ba kinsan batada lafiya" tadan marairaice fuska tace to aiyanzu ka makara kabari saikadawo Mana.

Murmushi yasakar mata yace nagode dakulawa Amman kinmanta company nane kuma nine shugaba koda kinzuwa nayi hakan bazai samarda hayaniyaba

Tace hakane Amman"" shiru tayi tanajin faduwar gaba Amman dole tadake dantagwada ko maganin jiya yafara aiki tace nidai katafi muje"" sake kallonta yayi cikin murmushi yace nipa bance kirakaniba naga alama kamar hawanne bakyasonyi

Kizauna nan nizanje indawo tace bazakaba Allah da mamaki yakalleta yace waike mekike nufine??? Barifa ganin ina lallabaki kidauka banason matata karfa kimanta inada Yaya biyu da itah

Kodama banasonta albarkacin yayanda suke tsakaninmu zankula da itah ballana inason matata
Idan ma dawasa kike banason irin wannan wasar inkuwa da gaskene kiyi saurin fatattakar wannan tunanin azuciyarki yawuce abunshi

Jiki sanyaye tabi bayanshi gabanta yana dukan uku uku tabbas boka yace inhar tasaka abunnan agabanta harya kusanceta to duk abunda takeso dazaran tafurtashi Usman zaizama maibi yayya agareshi

Shima zaiso abun ufiyeda itah Amman jiya jiya Abu haryaso fara aiki yanzun kuma yaki anya banyi kuskure wajen saka abunba???

Kai ina daidai nayishi tanadai iyah yiyuwa ko akwai wata matsalane dole na gaggauta kiran raliya tunkafin wankin hula yakaiga kaini dare

Dawannan tunanin takarasa bangaren lubabatu kusanma tare sukashiga lubabatu tanafalo kwance saman kujerah tadafe kanta sakamakon ciwonda yakemata narashin barcinda batasamu tayiba adaren jiya

Dasauri yakarasa saman kujerar yadagota yana tambayar lafiya""??? Karamin tsaki taja tace wlh kainaciwo yakemun kamar yarabe gida biyu

Samrat tadan harareta aranta tace munafukar banza yataba goshinta zafiii rau yayi saurin dauke hannunsa yace haba meyasa zakimun haka bakida lafiya Amman kikasa sanardani

Tayi yake tace karkadamu basosai nakejinsaba banaso nadamekune shiyasa fuskarsa duk tasaukarda alamun rashin jindadi

Samrat tamere baki saikuma tace inakwana Anty lubabatu ta amsa dasakin fuska tace ya amarci

Cikin yanga tace munakancinsa amsar tabaiwa Usman haushi ganin yanda take magana cikin gadara

Guntun tsaki yaja yace samomun ruwa kamar bazata amsaba saikuma tawuce kandai kandai kamar yartsana""

Hartafita dakin yasakejan dogon tsaki"" alamu sunnuna ambashi haushi kenan""" yamaida kallonsa wajen lubabatu yashafi fuskarta da murmushi yace kiyi hakuri kinjii

Talumshe idonta tabude saboda zafinda zuciyarta takeyi tace bakomai nifa ba aimun komaiba karma kadamu dawannan

Janta yayi jikinsa yana saukarda ajiyar zuciya"" tayi lamo ajikinsa ahankali tace dadyn majeed dan Allah kayi hakuri akan abunda naimaka

Saitafasheda kuka dasauri yadago kanta yace mekikamun kuma???? Tace ninasan mailaifice awajenka tadanyi Jim abunda naimaka ranar

Nafitone daniyar inbaka hakurii sainazame nafadi ranarnaso sanardakai lafiyata qalau dama nayihakane waidan karnasake samun ciki ganin yanda nake wahala waini anawa wautar hakan dabarace

Saigashi najawa kaina nasan yanzu bakasona ma" tunda kasamu wacce takebaka abunda kakeso "" ninajima natsani kaina Allah yasama inmut saurin rufemata baki yayi yace yakike wannan maganar

Nibanrikeki dakomaiba kuma nayarda da maganarki Amman dakinfadamuñ aisai murika shan magani duk da inason kihaifamun yara dayawa

Tace Kayi hakurii bankyauta makaba"" yace bakomai indai tabangarena babu abunda zansamu agurin wata dazaisa nadaina sonkii

Tasaki murmushi nagode Allah yabarmuñ kai yace ameeen yasunbaceta saitin bakintaa daidai shigowar samrat wacce takelabe tanajiñ duk abunda sukefadà


Shigowarta baihanashi cigaba da sunbatar lubcy ba"" hartakawo wajensu tadauke kantaa gefedaya Tamika mashi ruwan Sam hankalinshi bayagun""

Saida taga yanashirin wuce gonada iri tajaye bakinta hakan baimashi dadiba danyasamu natsuwa

Duk indayaje bayajin natsuwa matukar batareda lubcy ba"" saiyanzu yaga samràt yace au ashekin kawo ruwan??? Yayi maganar yanakarbà sorry nabarki tsayeko

Ko alamar jinkunyar abunda yayi baiyiba takaicine yakama samrat dayake macece wacce bata iyah siyasaba sannan kuma tanada kishi sosai sambata iyah boye kishinta kokadan

Tsaki taja tawuce fuuuu tanakàiwa bakin kofa kuka yakwacematà tabude kofa tafita dagudu

Usman yatabe bakinsa tareda daga kafadà alamar baidamuba
Karamin towel yadauko yanatsomà ruwan yanadanna mata jikinta tace kanagani tafita tanakukafa!!!

Cikin nunarashiñ damuwa yace tomezanyimata tunda badukantà nayiba"" zatayi magana yadorah yatsanshi akan labbantà yace bakida lafiya kidaina yawan magana yacigaba da abunda yàkeyi ahankali zàfiñkan yaraguuu

Idanuwañta suna lumshe tace katashi kabita dan Allah yayi murmushi yace waike meyasà kikacika damuwa dawanda baidamu dakeba????

Tabude idonta tace saboda matarkace kumani komai kakeso nima inasoñsa""" cikin tausayawa dakuma soyayya yashafo fuskartà yace wai anya za asamu irinki aduniya???

Kallifa kigani tsakitamun saboda inakulàda matata tanagani kuma bakida lafiya kefa harkwananki kika barmataa Amman waihartake kishiñki kebakiji haushintàba datari kemaki miji tsayin satii biyu

Aràntà tace nikuwa naji haushi bana nunawane kawai afili murmushi tayi tace aini natsufa nabarma yara aikishi bashine so ba abunda akekiràh so kasoduk abunda masoyiñkà yakeso


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 38 · 0% Book details