Chapter 6
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Dashigarsa dakinsa bai tsaya ko inaba sai akan makeken gadonsa "" yazube tamkar gajiyayyen mutum wanda yayi tafiyar yini guda cur batareda ya hadiye kwayar hatsi acikin saba" gabadaya damuwa ta mamaye zuciyarsa
Take yafara sake sake acikin ransa" wai me wannan takenufine??? Kowacce matar dazan aurah salonta daban yake itakuma wannan natasalon yaudarar abarci zata fake?? Yayi kwaba bakomai komai daren dadewa aizankaigaci inhar tasan wata aibatasan wataba lallai inkere nayawo zabo nayawo babu shakka saisun hade
Inma makircine irin nasu namata zanganota idan yanzu tayi makircin barci saina gani idan darana zatayi hakan"" yayi tsaki maganar banzama yau Allah kadai yasan bururrukan dasuke cikin raina awannan Daren Amman komai yarushe nakoma tamkar wandama baitaba aureba "" ina amfanin dukiyata??? Kansa yadafe Wanda yaji yanayimasa barazana tamkar zairabe gida biyu saigashi yana kuka da idanuwansa hawaye wadansu sunabin wadansu""
Waini saiyaushe zansamu kwanciyar hankali??? Wacce irin rayuwace nakeyi?? Duk irin tarin dukiyarda nakeda itah nakasa samun abunda nakeso saboda duka matan bakin halinsu dayane kowacce zan aura sainaga salon cin amanarta yafigaban kwatance
Yashafe dakiku arba in yanata kuka shikadai batareda mai rarrashinshiba daga bisani mararsa tasoma ciwo wanda wannan ciwon kusan yazame masa tamkar ibada yadade agun yana mirgina tareda addua sannu ahankali ciwon yasoma sauka tamkar yanda ruwa suke sauko wadaga sararin samaniya "" yana nan agun bai motsaba saida sanyin alfijir yasoma bugomasa yatashi""alokacin yaji jikinsa yakoma daidai tamkar wani Abu baisameshiba
Kaitsaye bandakinsa yashiga yawatsa ruwa sannan yadauro alwala yashinfida abar sallah yafara sallah""
Saida akayi kiran asalatu sannan yasauko da charbinsa ahannu yanufi bangaren lubabatu hawana uku kamar yanda yabarta da dadaren hakan yasameta saidai wannan karon zaninda yakejekinta tuni yakoma gefe tamkarma tunfarko batareda shidin takwantaba"""
Bayan under dayake saye ajikinta da tinbir zatakasance gashi tatara taiba sai kirjinta dasuke manya manya kowanne daya yayi girman kofin roba
Gefe da gefe nacikinta amurde yake alamar jindadi dakuma Hutu sunkwanta akan lafiyayyar fatar jikinta tamkar irin dika dikan matan yarbawa hakan take
Yaduka ahankali yadauki zanen yarufamata ajikinta daga bisani yasoma tashinsa ahankali"" yadade yana tashinsa sannan tabude idonta"" yace tashi kiyi sallah"" murmushi tayi tasake juya kwanciya tace hutunake "" batareda yace komaiba yawuce zuwa bangaren habiba cikin yanmintuna kalilan Na urar tasadashi da bangarenta dakin yashiga tanakwance takama filo tarungume kamar wacce tasamu jariri"" haryanzu lullube take ciikin zanen gadon"" yataka kusa da itah yasoma bubbugarta ahankali yanakiraan sunanta"" tasoma juyi cikin barcinta maidadi tasoma bude idonta ahankali tadorasu akan mijinta tasakarmasa murmushi maikamada tusar jaki"" tabude bakinta daniyar magana tuni yakawarka fuskarsa sakamakon wani mugun doyi dayafito acikin bakinta tamkar gawar mushe ya tunkari kofofin hancinsa" cikin sauri yajuya yayi taku biyu tareda toshe hanchin nasa sakamakon yankayan cikinsa dayaji suna hautsinawa cikin sauri yace sauri nake kitashi kiyi sallah"" baijirah Jin amsarda zatabashiba yayi waje haryacin tuntube
Sam habiba batakawo komai arantaba saitadauki hakan amatsayin yanasaurine karyarasa jam i saboda falalarda kecikin sallar asubah acikin jam"i
Shiru tayi nawani lokacin tana tunanin daren jiya"" Sam tamanta abunda yafaru tayi iya kokarinta kozata iya tuna abunda yafaru bayan hawansu akan gado damijinta Amman takasa tunawa datamatsà datunani saitaji kanta yasoma ciwo take tayi saurin fatattakar tunanin daga zuciyarta tamike tadaura zani takarasa bayin domintayi wanka
Shikuwa dafitarsa yasoma saurii haryana waigen dakinta haryanzu dayan hannunsa yanakan hancinsa yadadeshi kyam yace aransa waiii wannan wane irin warine naji tamkar rubabben mushe"" wannan warin daidai yake da aturmuya kanka acikin shadda wacce taikwana shida arufe itakuwa wannan dawanne kalar mangoge hakorah take amfani dashi kodai rashin wanke bakine??? Idankuwà hakane akwai matsala dankuwa bazan iyah kusan tartaba muddin inajin wannan doyin
Dawannan tunanin yasauka kasa yasoma tashin ma aikatan gidan domin wucewa masallaci dama al adarsa kenan bayazuwa masallaci sallar asuba batareda yatada dukan ma aikatan gidanbà wannan dabiar tashi tanamatukàr burge yaran gidan asanadin hakan drivernsa Sunday yakarbi addinin musulunci Wanda yanzu akekiransa da Abdullahi
Sosai halin maigidàn nasu yana burgesu basu kadaiba hatta makotansa Dan mutunne Wanda yasan hakkin makotàka sautari idansukàje masallaci inyaga ankusà tàda sallah wani makocinsa baishigoba dakansà yake zuwa ya bugamasa duk da shidinfa maikudine Amman Sam dukiiyarsà batasakashi yazama maigirman kaiba
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠