chapter 13
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Yanisa bahaka bane kiyi hakuri abun duk baikai na tashin hankaliba"" tayi saurin gwatseshi tace awajen kaba ?? Wato malam dakai za ahada kai acimun mutunci a unguwar nan
Saboda banice nahaifi ameena ba?? Amman inda kara aitamkar nidince na haifeta tunda nake auren ubanta kuma bauta wacce hawalane banshaba tunyar nan tana tatsitsiya saiyanzu data girma za anunamun halin karfi bakomai aure ko aje ayi "" inazaune zatadawo tasameni taja hannun fa iza sukashige daki
Ameena kuwa tun lokacinda suke maganar tanaduke banda kuka babu abunda takeyi Sam abunda akemata agidan bayadamunta
Sama da abunda akeyiwa mahaifinta !"tana tsaka da tunani taji yadafata"" tadago dahanzari takalleshi saita done kanta tacigaba da sharar kwallah""
Yanisa kiyi hakuri ameena ninasan amatsayina na uba bankare maki hakkin kiba dayake akaina"" inajin tsoron tambayar ubangijina agobe kiyama abisa amanarki datake hannuna nakasa riketa
Nikaina bansan yazanyiba alal Hakika inason ganin farincikin ki"" yasake jan ajiyar zuciya kiyi hakuri kuma kisa Allah aranki insha Allah zakiga sakamakon hakuri
Tagyada kanta nagode Abba inshaa Allah zancigaba da hakuri har lokacinda zanbar duniya Amman Abba auren nan idanhar inna bataso kawai abarshi kwanciyar hankalinka shine nawa banason abunda zai rika sakawa kanasamun sabani da itah""
Ya murmusa karkidamu ameena magana anriga da angama kizama cikin shiri aduk lokacinda mijinki yazo zakibishi"" Allah yabaku zaman lafiya"" inarokonki akan kizauna da mijinki lafiya da yan uwansa ""
Tanisa nagode Abba"" kudin yamiko mata"" yace gakudinki"" kanta tasanne kasa alamar kunya"" tace Abba kadauka nabaka Kayi wata lalurar dasu"""
Yace haba ameena ina kikataba ganin anyi haka sadakin kinefa?? Tace bakomai wlh Abba""" yace shikenan Amman ninasan mezansiya maki dasu idan bukatar kudi tasameki saiki tambayeni"" tagyadamasa kai kawai"""anan yabarta yashige dakinsa itah kuma tacigaba dawankin datakeyi"""
Alhji adamu yakoma gida murna fal ransa"" alokacin Usman yanagida sosai yakagara mahaifinsa yadawo yaji ko ambashi ameena"" saiyasamu labarin harma andaurah aure wani dadine yakamashi tamkar yayi ihu""" dukawa yayi yayi sujjada yanamai godiya ga Allah dayabashi ameena""
Take yakirah Abdul yasanar dashi"" yatayashi murna"" nesa kadan"" dagidansu Abdul Usman yasiye gida Dan madaidaici mai dakuna biyu ajere"" kowanne daki daya dabayi sai falo daya dayake farkon shigowà saikuma bayin tsakar gida""sai kichin komai yasaka acikin gidan daidai gwargwado""
Yakuma tanadi kayan abincinda zasu bukata"" alokacinne yasanarda mahaifin Abdul yasamu mai unguwar yafadamasa Usman yanason abashi matar sa"" domin haryanzu huwaile batadaina doramata talleba""
Mai unguwa yaturah maidakinsa taje gidan tahado mata kayanta"" tatasota gaba ammanfa ansha rigima saida taji alamar za ahadata dayan sanda sannan tabarta"" matar mai unguwa babu laifi"" tagyara ameena daidai karfinta satinta daya agidan mai unguwa akace Usman yazo yadauki matarsa
Alokacin ameena tayi Dan kyau tayi yar kibarta daidai gwargwado""" ranar kuwa Usman sukaje tareda Abdul sukadaukota""
Alhamdulillah sunazamansu lafiya babu wata fitina"" saidai huwaile datake zuwa gidan takwashe mata kaya har abinci"" Amman Sam bata taba fadamasaba "" kodakuma abincin yakare dasauri tafadamasa bayacewa komai zaisiyo wani
Wataranane huwaile taje gidan harda mai baro Wanda za alodo kaya saboda tamiyardasu hajarta"" dankuwa har suturah takedauka"" barta ameena harta Usman dauka take"" aranar tayi rashin sa a kubrah kanwar Usman tanagidan"""
Dashigarta"" ameena tanazaune kotakanta batayiba kallon banza"" kawai tawa tsamata tawuce kuryar"" dakin""
Tasoma jido kaya"" tana ajiyewa bakin kofa"" daidai fitowar kubrah tace La Anty wanki zakiyine shine kokimun magana intaso intayaki bayankinsan kwance kawai n"" batakarasa rufe bakintaba saiga huwaile dazannuwan gado""
Sabbine hull maman Usman tasiyomata su jiya kubrah takawomata""" aikuwa kubrah damamaki takalleta tace wannan kuma wacce mahaukaciyarce?????
Sai alokacin huwaile tadago kai afusace tace uwarkice mahaukaciya yar iskar yarinyà"" aikuwa batama rufebakintaba kubrah tadauketa damari jikake tasss
Batagama mamakiba"" tasake dauketa dawani"" Marin tareda nunata dayatsa karki kuskurah wlh mahaifiyàtà bakalar zagi bace ki kiyaye harshenki
Sannan kisan kalar furucinda zakiyi agidan nan"" daganinki nasanke kowacece"" taduka tadauki kayan tawuce tagefenta hartana tureta sainagani idan ubankine yakesiyo kayan
Huwaile tanatsaye rike dakumàtu baki bude takasa cewa kala"" har kubrah tagama miyarda kayan"" itakuma ameena tamkar gunki takoma sai rarraba ido takeyi"""
Tadawo gabanta tareda kyasta yatsunta biyu"" daidai saitin fuskarta"" tace oya mekike jirah kama hanya kibar gidan nan tunkafin inrasa natsuwàta wlh inlakadamaki shegen dukanda yausaikin kwana agadon asiviti""
Hannunta dafe dakunci tawuce sumui sumui"" kubrah tadakamatà Tsawa Keee!!! saida tazaburah harsaida guntun zawo yazubo awandonta"""
Kubrah tace sauran idan bananan kisake wanko wannan jemammar kafartaki maikamada kashin shanuu kidawo gidan nan hmm wannan gargadine nakemaki Dan muddin nasamu labari hargidanki zansameki inlakadi banzaa tsohuwar banza wacce batasan Allah ba ke kokunya bakijiba kisamu marainiyà kina zalunta" kebaki kawomataba kidauki nata""
Bàrima nahadaki dahukumà suje hargidàñki sudibomatà kayanta"" dannasan bawannan nezuwanki nafarkobà!!
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠