chapter 83
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Dasauri takarasa wajenda ta ajiye akwatin madubinta tadauko tafito dashi tashafa tareda kiran sunan *hatsabibin boka* saigashi haske yayi tartsi saigashi ya bayyana saman kujerarsa idanuwa jajir lubabatu tasoma magana
Haba boka waimeyasa hakan Ashe akwai lokacinda zanga irin wannan ranar yata tacikina tana nema tafi karfina??? *hatsabibin boka* yakece dawata mahaukaciyar dariya yace babu abunda banganiba acikin madubin tsafie na kisani wannan aikin bakaramin aikibane dole kirabasu indai kinaso kiga karshen wannan yarinyar
Cikin damuwa tace yazanyi inrabasu boka??? Kaima kasan labila idan tanason mutum bazata taba barinsaba dama batasan shirina akantaba dasauki Amman yanzun bazata taba yarda inrabasuba
Yasake kecewa da dariya yace cikin sauki zakirabasu tace taya kenan boka??? Yamurmusa kicewa mijinki yakamata suje yawon shakatawa kodan sumore amarcinsu tunda kinlurah Amarya kunya takeji bazata sake jikinta ananba
Lubabatu taware ido tace habadai idan nayihaka anya banyi wautaba??? Wata razanannar tsawa yadakamata yace nifa ba amusu danie dazaran nace ayi kaza kar atsaya yimun musu idankuma bahakaba narantse dagirman tsafina bazanji tausayinkiba wajen nunamaki kuskurenki
Tuni jikin lubabatu yahau kyarma kamar mazariii tadukadda kanta tubanake yakai wannan gawurtaccen boka man tawa nayi Amman zankiyaye gaba
Batareda ya sauraretaba yace idan kin aikata bayan suntafi saiki nemenie yabace battt yaufa lubabatu tabatawa boka raiii jitake gabadaya duniyar tayi mata zafie kamar wutaa jin Kamar ana kwada sallama yasaka tamiyarda komai tashiga toilet tawanko fuskarta tadan goga powder tafesa turare sannan tabude kofa tafita matar Abdul ce tana ganinta tasaki fara a tace karaso mana
Hauwa u"" koda yake nayi fushi tunsanda kikazo sunan Abdul bakisake zuwaba karasawa tayi cikin falon tazauna tana dariya tace haba Anty luba kinsan balaifina bane wlh tunsanda mukaje minna bansake dawowa nan ba dadyn ameer ne kawai yake zuwa koshi bayawuce kwana daya kema kinsan danazo aidole inzo nandin saboda ke
Lubcy tace hakane ina yaranki ainasan yanzu kinyi haihuwa biyar ko??? Hauwau tarike baki tace lala Anty luba kebakiyi biyarba saini kanwarki"" lubabatu tayi dariya tace aimu munbarmaku bakiga Dan autana yagirmaba
Hauwa u tace inazanganshi labila kawai naganie ai"" nima haihuwana uku biyu mata daya namiji Asiya kausar sai Muhammad inakiranshi ameer dansunan babane"" lubabatu tace masha Allah Allah yarayamana su tace Ameen bari nasa akawomaki ruwa"""
Ah ah dakinbarsu labila tabani ruwa wlh tundazufa mukazo su asiyama sunakasa nabarsu"" tace shikenan ya minnar???
Tanacire mayafinta tace Alhamdulillah ai inasaran kwanan nan zandawo garin nan nagaji dazaman cen bansan kowaba saidai makota ko anawani Abu saidai kaji labari nacemasa yayi aure kawai saiyaje da amaryarsa nikuma inzauna dani da Yayana
Kallon wata marar wayo lubcy taimata tace lallai Hauwa wasu suna gudun kishiya kekuma harnemanta kikeyi??? Tace to menene Anty luba arzikinefa ai abun farincikin kine mijinki yakara aure alamun kunada wadatar zuci kenan ni wlh koda hudu zaiyi inaso kowafa da halinta zata zauna nasandai duk inda zaije yazagayo kaina zaidawo dannice uwargida kingakuwa girmana bazai taba faduwaba kobayan raina za adinga yabamun insamu kyakkyawan shaidu aduniya yafi inmutu inbarwa Yayana abun fada
Tuni lubcy tadauke wuta kardai hauwau tasan abunda nake aikatawa??? Takatse mata tunani dacewa amaryarki taburgeni wlh gata karamar yarinya zakuji dadin zama dajunanku dannalurah saitayi hakuri
Lubabatu tace hakane kam wlh ai inata addua dadyn labila yayi dace kinsan matan yanzu sai ahankali watama kina zamanki lafiya damijinki dazaran tashigo saitatashi rabaki dashi
Matanda yake aurah duka banakwarai bane Amman wannan kam ina tunanin andace!" Hauwau tace hakane dadyn ameer yasanardani ai Allah yasake shiga tsakaninmu da mugayen mutane lubcy tace Ameen
Mikewa Hauwa tayi lubcy tace waiharzakiyi me??? Tana yafa mayafinta tace tafita mana kinsanfa jirgi bazai jiramuba dole mujirashi dalokacin tashinsa yayi zaitashi tace hakane tamike turarukka dakayan shafawa tahado mata suka sauko kasan sun samesu sunata firah kamar dama sunsaba dajunansu duk Asiya tace kunga har mom tafito tonidai Anty kibamu number muyi chat
Labila tace wlh bata chat saidai kuyi waya kuma banama tunanin tazoda wayar inaji tamantata agida saidai inbaki tawa
Tace shikenan suka karbi number labila lokacin har su lubcy sun kawo wajensu tare sukai masu rakiya harkofa saida sukaga tashin motarsu sannan sukadawo
Daki suka wuce kaitsaye danyin sallar la asar bayan sungama sukai zamansu adakin"" lubabatu Sam takasa jinta daidai tun abunda tayi yazama dole tasake kiran boka tabashi hakuri hakan kuwa akayi tasake kiransa tabashi hakuri yace ya yafemata Amman kartasake aikata irin wannan kuskuren tace tagode zatakiyaye
Yace nasan abunda kike tsoro kisani babu abunda zaishiga tsakaninsu duk abunda yakefaruwa dasauran matansa itama aikin yashafeta muddin yayi niyar hada shinfida da itah zaisamukansa yana kyamarta saboda warinda zatarikayi kamar mushe
Dazaran sunbar kasarnan zakiga laya a inda nasaba aikowa a ajiye maki kije kisamu wajenda kikasan kullum sai anyi dahuwar abinci tundaga safe hardare"" saiki tona murhun kisaka layar karkibari kowa yaganki dazaran kinyi haka kingama komai
Yanda kikasan zafin wuta idan kikaje kusa da itah haka jikinsu zaiyi zafiii dazaran sun kusanci junansu zasuji kamar zasukama dawutaa dole su nisanci juna tahakan hankalinta zaitashi tadaina samun lokacinda zatazauna tayi addua saboda tunani alokacinne zamucika aikinmu akanta. Wayyo dadi tuni dadi yalullube lubcy tahauyimasa godiya yace maganar labila tabarkomai ahannunsa shiyasan yanda zaiyiii
Tayi masa godiya tace zaiga sako aranar ta siye dabbobin ta aikamasa"" cikin kwana biyu tasamarmasu biza dakomai dantasan inhar cewa tai sutafi labila tana iyah cewa saitabisu wannan dalilin yasaka taiwa tufkar hanciii
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠