Chapter 010
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Taja nunfashi tace neyasa kakeyimun haka nalurah tunsanda yarinyar nan tadawo gabadaya hankalinka yakarkata zuwa gareta menene kakeso ajikinta Wanda nibanidashi
.
Dankawai kanaganin ina kauda kaina bashizaisa komai kanayi agabanaba nimafa inasonka kuma dole inyi kishinka tunda nima macece"" takai karshen maganar tanasake fashewa dakuka nikam nace takarewa lubcy🙅🏻 tundahar tafurtawa Usman tana kishinsa
Sosai yaji tausayinta lallai kuwa tayi hakuri sosai yace kiyi hakuri bansan abun nan zaibata maki raiba aidabazan yiba Amman zankiyaye bazan boyemakiba lubcy
Wlh duk sanda khadija tabar inda nake jinakeyi kamar tareda zuciyata tatafi gabadaya zanrasa natsuwata sainajita akusa danie Amman nibabu abunda takedashi Wanda bakidashi"" aransa kuwa yace akwai abubuwa dayawa Amman bazaiso ranta yasosuba yanda itama tanuna masa halacci aiyadace yayi mata" sosai yaso yaje wajen Deejarh danfa soyake yabiya kudin kwalliyar nan Amman yanajin nauyin tashi badan ransa yasoba" yazauna suna taba fira saida akai la asar yatashi yayi alwala"" dakin khadija yawuce yaturah kofar yajita arufe yagirgiza kai kawai yafita zuwa masallaci
Khadija kuwa tun lokacinda tabarsu takoma dakinta tarufe kofa takwanta tunanine falranta sosai tanason boye kishinta badan komaiba tasan muddin lubabatu talurah tanada kishi zatayi amfanie tawannan hanyar danta muzguna mata Amman duk yanda taso taboye kishinta akan Usman takasa tana kwance wani barcin yadauketa
Sai lokacinda Usman yaturah kofa sannan tafarka tayi sallah tasauka kasa tadorah girkin dare"" lokacinda Usman yadawo sallah yanajin motsi kitchen yasan khadijace kaitsaye yanufaci kitchen din dama kofar bude take
Tabakuma kofar baya tana yankan alayyahu"" saman drawer din yahau yaxauna yana kallonta"" uffan batace masaba tacigaba da abunda takeyi"" shima baicekomaiba saidai binta dayake dakallo yana murmushi" bayan tagama dorah ruwan tuwon tazuba shinkafa tahada komai namiya tawanke hannunta tafita abunta nan tabarshi zaune
Mikewa yayi yabi bayanta"" tanaganin hakan tasoma sauri taresuka kai kofar dakin taturo kofar zata rufe yatura da daya hannunsa saiga khadija tayi baya zatafadi yatarota dahannu daya" tajuyo daniyar magana suka kurawa juna ido
Hancinta yaja yace bakida karfi meyakaiki rufe kofa"" murguda masa baki tayi tace narufe din nika kyaleni"" tayi maganar tana tashi daga jikinsa shikuma yaki sakinta yaja ta sai kuryan dakin damadai yace saiya biya kudin kwalliyar tuni khadija tamanta dakomai sukacigaba da soyewarsu
********************
Karfe goma jirgin su labila yasauka Dan adaidaita tahau zuwa gidan yana sauketa tabashi kudi dasauri taja kayanta tashige gidan tana kwalawa khadija Kira
Khadija tamike tsaye cikin fara a dagudu suka rungume juna saisuka fashe dakuka Usman da lubabatu suna kallonsu Usman tausayi sukabashi itakuma lubabatu haushi sukabata saima tadauke kanta daga garesu""
Sundade suna kuka akarasa Wanda zai lallashi wani khadija ce tasoma rarrashin labila ganin takidaina kukan tamike taja hannunta sukahau sama"" saman kujerah tajata suka zauna
Khadija tace kidaina kukan nan Kawata komaifa yawuce tunda gani nadawo ban mutuba"" labila tashare hawaye tace Amman suwaye suka daukemunke?? Khadija tace Allah masanie kinjidai yanda nasamu kaina tabata labari kamardai yanda tafadawa Usman
Labila tace shegu sosukai rubani dake Allah yafisu wlh banyafemasuba dansun cutarda zuciyata"" khadija ta ce hardake hakan zakice to hubbyna yarigaki..
Labila takwashe da dariya tace habadai yaushe kikahau hanya"" 🤔khadija tace zauna nan ainiyanzu saidai inkoyardake"" 😉
saiyanzu labila taga kayanjikin khadija tamikarda itah tasoma kallonta sama dakasa takwashe da dariya tace kinyimun daidai banmusha 💁🏻suka taba..
Usman sunajiyo dariyarsu kamar al mara"" labila tace Amman waye yaciremaki wannan kunyar??? Khadija tayi fari da ido tace hubbyna mana keya karatun???
..
Labila taja hannunta suka zauna tace bawani dadi wlh sahiba inacikin matsala" khadija tace matsalar mene sahiba??? Tace hmm tunani mana bakiga yanda na lalaceba shekarata biyufa acen Amman duk akai jarabawa sainafadi danbana iyah rubuta komai..
.
Damuwa tayimun yawa kema kinsan bamatare hankalina bazai kwantaba tundanaje bandawoba saibikiñ uncle hafis
Khadija tace waikina nufin yayi aure???
Labila tace sosai kokina nufin bai isah ba aini naga yadadema baiyi aureba"" Khadija tace nibance yayi sauriba nasodai ina nan akai bikin inason zuwa kano wlh
Labila tace tosaibiki kishirya gobe mutafi saidagacen ma kiga matar"" kusa da layin mu gidansa yake babuwani nisa
Khadija tace kinaganin hubbyna zaibarni natafi nimafa banason inyi nesa dashi"" labila tayi dariya tace keyar nan yaushe kikazare har haka???
Tayi farr da ido tace ran talata sukasake darawa tace bari nadebomaki abinci yaufa akwai labari labila tace mujeto tare suka sake fitowa labila taradamata akunne tace kinja kayafa wlh bakiga yanda kike tafiyaba har magana suke aidole kiruda babana daidai suna saukowa ""
Khadija tace Abu dole yakika ganie tayi maganar tanawata tafiya maidaukar hankali labila tasaki baki tana kallonta Usman shima baki bude yake kallonta labila tace wow wlh kina burgeni sahiba suka tafa atare suna dariya khadija taja hannun labila dasauri suka shiga kitchen tarufe bakinta tace ke wlh Sam namanta hubby yana falon nan nayi wannan tafiyar
Labila tace toshine me ni wlh bakiji yanda kika burgeniba gabadaya kintafi da imaninsa kinayifa aini hakan nakeso tawan
Khadija tace nifa mom nakeji aisaita daukeni marar kunya labila tace saime ina agidanki kikeyi bawajeba kinga wlh danice nasamu wadan nan mazaunan sake turosu zanyi"" haka zanrika tafiya labila tasoma tafiya tana murguda duwawu khadija mezatayi inba dariyaba "" sosai tabata dariya itah batada duwawun Amman tadaddage taturosu
Khadija tace baridai mukoma daki kinji tazuba abincin tadauka suka fita labila tace dansakeyin tafiyar mana"" harara tamaka mata tace bazanyiba
Sukawucesu tamkar basu gansuba" dakima sai surutu suke har labila tagama cin abinci tawatsa ruwa tace sahiba rakanie inje inkwanta nasan kinmatsu kije wajensa""
Tace waima nifa yau tarezamu kwanta shiyaje wajen mom"" labila tace wlh baki isah ba baban nawa zakijawa ajie dolefa kitashi yarinya kitafii
Taja hannunta jeki kiyi wanka inrakaki dakinsa"" ganin khadija tatoge labila tatasa keyarta saida tashiga wanka tadawo tafitomata dakayan barci masu sharara taciromata after dress
Tafeshesu da turare
Khadija tana fitowa labila tace kiyi saurifa kishirya gashi har shabiyu dakwata"" tayi maganar tanafita
Khadija tabita dakallo kawai tashirya bawata kwalliya tayi maiyawaba yar simple ce tasaka kayan barcin"" tadauko sweet dinta tasaka abaki sannan tadorah after dress din Asama takalma masu tsini tasaka tasake feshe jikinta da tirare tafito labila tace haba kokefa kinga yanda kike daukar ido kuwa "" muje wlh nikaina barci nakeji tayi maganar tanajan hannun khadija suka sauka zuwa hawa na biyu
Bakin kofar tabarta tace asha soyayya lafiya sahiba saida safe tawuce tana dariya bangaren lubabatu tanufa" Khadija taturah kofar da sallama Usman yana zaune saman kujera yana danne danne dantun kokacinda su labila sukahau saman yaji duk bayawani sakewa yanagudun kar khadija tace tareda labila zata kwana basuwani jimaba yayiwa lubabatu saida safe danyanada aikinda zaiyi
Saida yayi wanka yayi shirin kwanciya yadawo falo yazauna yana danne danne ga laptop"" Amman gabadaya hankalinsa yana wajen khadija jiyakeyi kamar yatashi yaje dakin Amman bazai iyah ba labila yakejima kunya
Yana cikin sake saken yaji takun takalmanta saida yasaukarda ajiyar zuciya"" yacigaba da abunda yakeyi saida tayi sallama saubiyu sannan ya amsa batareda yadagoba"" tsayinta tayi bayan tarufe kofar""
Bayan kamar mintuna biyar baiji takarasoba saiyadago yakalleta itakuma saita dauke kanta takama hanyar dakinsa tacire after dress din tafiya take maidaukar hankali dajan ra ayin maikallo tuni Usman yakulle laptop yabi bayanta""
Bayani yasha banban korafinda Usman yaso yayi natabarshi shidaya tuni yamanta dashi"" bayan sunyi wanka suka kwanta asuba tagariiii
***********************
Washe gari da labila suka hada abun break bayan sungama sukai wanka sunacin abincin labila tacewa Usman dady kano zamuje da sahiba taga matar uncle tunda batanan akai bikin""
Yakurba tea yana kallonta yace zaki koyamata yawoba shekaranjiya daga dawowarta" " tace kai dady itafa tacemun tanason ganinsu malam kumafa ya muktar shima yazo shine nacemata tabari saimuje tare"
Yallalli agogon hannunsa yace shikenan kushirya saimuje tare nima inason ganin hajiya akwai maganarda zamuyi Amman dakuzandawo bazaku kwana acenba"
Tace haba dad"😩 khadijace ta zungureta ta waigo takyapta mata ido alamar tayi shiru tace shikenan dad zamudawo taren"
Aisha✍🏼
[3/26, 8:34 PM] Nabila Elharun Q: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠