chapter 19
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Duk maganarda zamuyi saimuyita atake tamkar kina nandin wannan saukine agareki bake kadaiba akalla akwai su wajen mutane sama da milion daya wadanda basa iyah zuwa nan saidai muyi magana cikinsu akwai yan kasuwa dakuma manyan attajirai dakuma shuwaga banni"" danhaka saiki kula Kuma ki kiyaye idan kinfita saiki kirah aljaninda ke kulada wannan madubin domin yakaiki gida"" dankiyaye lafiyar madubin
Yana gama fadar hakan wata guguwa mai karfiii tazo"" take wajen yakaure da iska"" guguwar tayi sama saida tagama shawagi kasar wajeñ tadare gida biyu tashige karkashin kasa bat tabace komai nawajen yakoma daidai
Lunby mikewa tayi madubin yana hannunta takaraso bakin kofar bayan takirah sunan *hatsabibin boka* kofar takama dawuta takutsa tacikin wutar tafito"""
Tsaye tayi tana tunanin sunanda yafadamata na aljaninda ke gadin madubin Sam tamanta"" lallai dole taje hotel takwana washe gari takoma gida"" jakar hannunta tazuge daniyar saka Dan karamin madubin wata tsawa aka dakamata wacce takusan sakawa lubcy tasakii madubin
Cikin daga murya akace"" wannan shine kulawar dazaki bashiii kisani duk kika kuskure abudaya rayuwarki zatashiga hadariiii yanda maganar taketa amsa kuwwa acikin jejen tuni lubcy tasaki fitsari duk darashin tsoronta Dan abuguda takijini aduniya taji anyimata maganar mutuwa kokuma ace zatarasa ranta
Natsuwarta batagama dawowaba wata iska maikurah tataso wajen tayi sama""" wacce dazata daga kanta bazataga karshen guguwarba""" tuni lubcy ta kankame jikinta kafin tayi wani motsi kawaitaji an sunkuceta anyi sama"" take yalulaya da itah cikin gajimare
Al amarinda yasa lubcy tasome danta sadakar kasheta zaiyi"" batakara sanin meke faruwaba saidai ta far fado taganta kwance akan gadonta"" Jakarta tana gefenta . gakuma madubin ajiye akusa da itah dasauri tamike tasoma yandube dube babushakka dakinta take"" idanuwanta suka sauka akan agogon dakin Wanda yabuga karfe hudu na dare"""tashafo fuskarta yaukam tasake tsorata da lamarin wannan bokan
dolema akirashi *hatsabibin boka* domin yaci sunansa"" mikewa tayi daga kan dagon"" tasoma neman inda yadace taboye wannan madubin""" wani karamin akwati tadauko tasakashi aciki tarufe takaishi cikin lokar karamin gado"" take akwatin yafito yadawo kasa""
Tayi shiru aranta tace watakil mazaunin baiyiba tayita tunanin inakuma zatasaka "" karshen lokar kayanta takasa tabude tasakashi
Tana ajeshii"" taga yazauna daram tasaki murmushi"" sannan tarufe lokar tacire kayanta tawatsa ruwa takoma takwanta"""
Batasake farkawaba sai washe garii""" mamanta Sam batasan lokacindà tadawoba tasan kodasuka kwanta batagidan"" Amman sambata damu data tambayeta inda tajeba aganinta ai itah ba yarinya bace daza atuke da tambaya danyanzu tarigada ta mallaki hankalin kanta
Wautarda dayawa mafiyawan iyaye sukeyi ayanzu"" waisunaganin yayansu sungirma sun mallaki hankalinsu bazasutaba kaikansu indasukasañ zasu cutuba
Shinmezai hana idan yayanku zasufita kutambayesu inazasuje???" Idankuma sundawo kutambayesu indasukaje harsukai dare
Sautari yammata da samari sukan lalaceñe"" asanadin rashin kulawar iyaye mafiyawan lalacewar tarbiyar yayanmu"" munada hannu aciki iyaye sunataka muhimmiyar rawa wajen lalacewar yayansu
Kowa yasan akwai kaddara Amman Kuma akwai sakaci"" Allah yashirya mana zuri armu ameeen
Lubcy kam hankalinta kwàñce tacigaba da harkokinta
*KADUNA*
Ameena ce cikin kitchen din gidanta tareda masu aiki tanahadawa Usman abinci domin sunyi waya lokaciñda yake shirin shiga jirgi
Tana saran kara sowàrsà biyar na yamma"" gefenta kaleed ne tsaye yana kallonta duk inda tayi yanabiye da itah kamar jela"""
Harsuka kammala hadamasà hadadden girki Wanda tasan yanaso gabaya tajeresu akan dinner"" anan tazaunarda kaleed tàzubamasà soyayyen nama tace yazauna tana zuwa
.
Ta umurci mai aiki tagyara wajen"" akashare akagoge tàjona turaren wutaa"" tuni gidan yarude da kamshi ganin harhudu tagota dasauri tahaye sama dantayi wankaa
Tana turah kofar dakintà tàyi tozalii dawasu manya manyañ beraye kowanne daya yakai girman Dan akuya sunada kunba zaro zaro hakorañsu kowanñe yafitodaga bakiñsa zuwa saman labbansa idanuwansu manyane tamkàr kwayayin fitila saidaisu jajir suke kamàr gautaa ihu tafasa dakarfi tarufe idonta ganinsuna tunkarota tàkejikinta yasoma kyarmà
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠