Chapter 69
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Tasoma jadabaya"" tanabashi hakuri hannunsa yadorah akan labbansa yace shitt alamar tayimasa shiru takekuwa tarufe bakinta hantar cikinta tana kaduwa
Kusa da itah yakarasa yajaye zaninda yake jikinta yajata akan gado yasoma wasada itah tamkar bayacikin hayyacinsa"" Sam yaubayajin haushi dakuma warinta kodan yana cikin matsananciyar bukatane oho
Fateema Sam tamanta awace duniyar suke duk abunda Muhammad yayi mata tamantashi awan nan daren ashedai darabon khadija atsakaninsu domin rabon khadija ne yatasheshi abarci haka kurum yaji yana bukatar kwanciya damace
Wajen rukayya yasoma zuwa saiyasamu tana al ada dayake wani baya haihuwar danwani harzai koma daki yaji bazai iyaba kawai yatunkari dakin fateema saigashi baiji komaiba harsaida yagama biyan bukatarsa
Aizunbur yamike kamar Wanda yayi mantuwa kawai yakalleta itama shitake kallo tana murmushi tsaki yaja yawuce abunshi abun ma saiyabata tsoro anya dadyn faruq kansa daya kuwa mikewa tayi ta tsarkake kanta tadawo takwanta
Tundaga ranar batasake sakashi acikin idontaba har aka kwashe wata uku talurah lallai cikine da itah"" gashi batajin dadi saiyawan ciwon ciki yaudai takudurah aranta zata sameshi tànemi izinin zuwa asiviti danciwon cikin yana matsanta mata""
Tana dakon jiranshi harbarci yadan figeta cen tafarka dasauri tasuri hijab dinta tasaka tafita zuwa dakinsa taturah da sallama saikuwa tasamu dakin bude tayi hamdala takutsa kai tareda sallama
Suna zaune dashi da rukayya sunacin naman kaji rukayya saizuba masa shagwaba takeyi shikuma kamar zaimaida itah ciki saboda soyayya""
Bakisake fateema take kallonsu Dan sallamarda tayima abakinta tamakale ganin yanda suke soyewa. Amman kullum rukayya cemata takeyi itakanta muhammad yadaina kwana da itah yadaina sake mata fuska "" wasu hawaye masu zafine suka sauko akan fuskarta
Muryar Muhammad taji yadaka mata tsawa kewacce irin jakace zaki shigomun daki cikin irin wannan yanayin kuma kiyimun tsaye akai
Fateema tagoge hawayenta taduka kanta nakasa tace kayi hakuri nakatsemaku jindadinku wlh banda lafiyane kwana biyu shine nakeso intambayeka gobe zanje inga likita
Yace bazakiba tashi kibacemun daganie"" takalleshi cikin mamaki tace Muhammad bafa wasa nake yiba katausayamun mana damezanji dawulakancin da kakemun koda ciwonda ke jikina???
Afusace yamike yace watoma ninakemaki wulakanci??? Lallai yarinyar nan kinsamu damar rainani dankawai inasake maki fuska tokarshen walakanci kije gidanku nasakeki saki biyu kimaza maza kifitarmun gida kafin nakirga goma
Kwatakwata neman hawayenta tayi tarasa saitayi murmushin takaici tace nagode Muhammad balaifinka bane Nice dalaifi da nanace saina aureka
Babuyanda Yayana baiyiba Amman nace saikai Amman kasani babu inda zanje sainayi idda
Kafinma tarufe bakinta yace agidan ubanwa zakiyi iddar
Tamike ahasale tace agidan uban Yayana kuma babu inda zanje sainayi idda"" yace wlh bazakiyi idda agidanaba ke kijema na iyarda sauran sakin sai inga inda zakiyi iddar tunda ba uwarkice tabani gidan ba
Fateema tace wlh karkasake zagarmun uwa yace idankuma nasakefa "" tace sai inrama ai uwarka bafin uwata tayiba kafin tarufe baki yadaga hannu zaimareta
Tarike hannun tace Karka sake wlh barganin kadakeni ada nakyaleka dajarar soyayyace dakuma aurenka dayake kaina yanzu Kuma babu kodaya danhaka bazanji takaicin ramawaba
Ta sake masa hannu tacije lebonta nakasa zanbarmaka gidanka Amman kasani bazantaba yafemakaba bantaba cutar kowaba nikuma duk Wanda yacutardani bazan yafeshiba wannan alkawarine tanakaiwa nan tawuce abunta Sam kuka yabacewa idonta
Zatafita yace dawo dawo ko kallonsa batayiba yafada dakinta yadauko muktar yana barcinsa yajawoshi kamar Wanda yadauko kayan wankii
Tana kiciniyar bude kofa yace wazakibarwà wannan shegen dannaki tajuyo afusace tace shegen ubansa aibadashi nazoba danhaka babu inda zanidashi inkaga dama kabarshi yamutu tafita dasauri tabanko kofa
Tanafita yajefo muktar waje yarufe kofar gidansa kukanda yakwantsane yasakata waigowa dagudu tadawo tarun gumeshi tahau rarrashinsa gabadaya unguwar tayi tsit kukan karnuka kawai kakeji yanatashi
Tashi tayi tagoye muktar abayanta dukda babu zanie tasoma tafita gabadaya tsoro yafita ranta tayi tafiya mainisa hartabar unguwarsu sosai haryanzu kowa batahadu dashiba "" muktar haryakoma barciii gashi tagaji dole tasamu wani wuri tarabe tacire dankwalin kwanta tashinfida takwantardà muktar tazauna saiyanzu tasamu damar yinkuka
Tasoma kuka maidan sautiii tsayin min tuna kamar ashirin taga anyadomata fitila maihaske hannu tasaka takare fuskarta tacigaba da kukanta
Ahankali mai fitilar yatako kusa da inda take yakashe fitilar yadan rage tsawo yana dubanta yace baiwar Allah mutum ko aljan???
Batareda takalleshiba tace inaruwanka karabudani"" kaje kayi abunda yake gabanka"" yanisa naji Amman amatsayinki Na mace mai rauni baidace inganki anan ba kuma inkyaleki nimafa inada Yaya kamarki bazanso nima Yayana susamu Kansu a irin wannan yanayinba inaso suma ataimakesu
Tace gawanda kebukatar taimako ko??? Toni bana bukatar taimakonka"" kabarni Dan Allah tasake fashewa da kuka""
Mutumen ya murmusa yace shikenan tunda bakyaso Amman bazan bar yaron nan wajen nan ba kinga gidana cen dasafe saikishiga maidakina tabakishi yayi maganar kawai yadauki muktar
Tabishi da kallo komotsi batayiba bayan tafiyar sada jimawa saigashi taredawa ta mata alamu sun nuna matarsace yace kinganta nan yayinuni da Fateema
Matar takaraso wajenta tace haba baiwar Allah kitaso mana kinkosan karfenawa yanzu??? Itakanta matar muryanta ta maibarcice dagaji mijinne yatasheta babu musu kuwa tamike tabi matar hargidan dakinda suka kwantarda muktar nan suka nunamata sukaimata saida safe
Itakuwa babu maganar barci a idonta harsafe bayan tayi sallah tana lazumie saiga matar tashigo dakayan kari tagaida itah sannan ta ajemata tace kisamu kici malam zaiyi magana dake tace to
Duk datasan bazata iyah cin komaiba"" tatashi muktar yayi alwala yayi sallah sannan tabashi abun kari yaci bayan haske yagama mamaye gari rana takunno kai saiga matar tasake dawowa wajenta tace kitaso yana kirah bamusu tamike tabi bayan matar""
Harwani daki tasameshi zaune saman buzunsa gatarin littafai nan agabansa dakuma allo da Qur ani tasamu gefe tazauna kanta yanakasa tagaidashi
Ya amsa cikin sakin fuska duk kunya takama fateema data tuno yanda sukaidashi jiyan yakatsemata shirunta yace yarinya hakika nalurah kamar kinacikin damuwa
Tunjiya la akarida yanda naganki dayaro acikin dare kuma cikin wannan muguwar shiyar'" inaso kisanardani abunda yafito dake daga gida
Shiru tayi nayan dakiku sannan tasanar dashi""komai yace wa iyazubillah Allah yakaremu dasharrin shaidan yata wannan mugun asirine akaimaki domin arabaki da mijinki
Gaban fateema yabada rasss dasauriii tadago kanta idanuwanta sunakawo kwalla tace asiri kuma baba??? Tomena tarewa wani dahar yakeso yashiga tsakanina da farincikina????
Yace yata abubuwa dayawa alabarinki kincemun matarsa bata taba haihuwaba??? Fateema tagyada kai yanisa kekuma gashi kinyi harbiyu ba mamaki itace dawan nan aikin
Fateema tayi shiru tana nazari ta tuna jiya dadare datasamesu dakinsa duk abunda akeyi rukayya kotado kanta batayiba saicin nama takeyi abuntaa fateema tashare hawaye tace bashakka idankuma hakane Anty tacutarda rayuwata tafashe dakuka
Saida matar malamin tasoma rarrashinta tanabata bakii
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠