Chapter 82
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Ahankali tatako inda yake Amman bata zaunaba hannunta yajawo yayi mata mazauni akan cinyarsa kanta yanakasa tana wasa dayatsunta
Yadago fuskarta ahankali yace Deejarh na meyasa bakason kallona ne kodai fuskata tsoro take baki??? Kara sanne kanta tayi tana girgiza kai yace nibanji mekika ceba magana zakiyi"" ahankali tace ah ah"" yace inhakane saiki dago ki kalleni
Ahankali tadago takalleshi idanuwansu suka sarke Dana juna kowanne zuciyarsa bugawa takeyi kamar ganga""" dasauri khadija tasanne kanta bata iyah jimirin kallon cikin idonsa yanayimata kwarjini sosai sake dago fuskarta yayi wannan karon idanuwanta alumshe suke hakan yabawa Usman damar sunbatar labbanta
Yadaukesu tsayin mintuna ashirin yana wasa da itah ko bihim bataceba kuma batayi yunkurin hanashiba dankansa yagaji yasaketa yajingina kansa saman kujerar yana maida numfashi"""
Haryanzu tana nan indatake sai saukarda ajiyar zuciya take ahankali"" yadade kwance saidayaji yasamu natsuwa sannan yadago akasakalance yace kinci abinci kuwa??? Kaitagirgiza alamar ah ah
Yace to tashi kihadamun ruwan nayi wanka kobashi kikazo tayaniba"" batace komaiba tamike zuwa toilet din tayi addua sannan tashiga tahadamashi"" ruwan tanacikin toilet din bata fitoba harya gama cire kayansa"" yasameta toilet din
Yace waiharkin hada shine bakizo kinfadamunba kika tsaya anan kodai wankan zaki tayanie??? Cikin zolaya yayi maganar
Aikuwa zumut tafito tace ah ah ba amfanie a aje ruwane abayan gida afita saboda shaidanun aljanu sunayin wanka aciki kaikuma idan kashigo bakaganin sauyin komai saikayi wanka dasu hakan yanajawo safuwar jinnu dakuma cututtuka da shaidanun aljanu kan iyah jefar mutum dasu
Kaiyagyada alamar yagamsu """ yashiga ciki tareda addua yarufe ko far wajenda yake ajiye kaya tabude tarasa kalar kayanda zata daukar masa shiru tayi tana nazari
Wadansu kananun kaya taciromasa jar rigace da bakin wando "" rigar tanada dogon hannu tayita juya kayan waikomadai bayason kananun kaya??? Farar singlet tadora masa
Saikuma ta aje tafesamasu tirare wayarsa tadauko tashiga massage tayi rubutu ta aje saman kayan tafita falon tazauna jiransa
Bayan yafito wanka baisameta dakinba yaga kayanda taciromasa wayarsa dayagani da haske yadauka
Bansan irin kayanda kakesoba nafitomaka dawan nan idan basuyiba saika sauya"" murmushi yayi ya aje wayar yashirya yasaka kayan rabonsa dayasaka kananun kaya haryamanta"" yataje sumarsa yagyara dankaramin sajensa saiyafito a Usman dinsa
Murmushi yayi lokacinda yakalli madubi yagirgiza kai wayarsa yadauka yasaka agefen aljihunsa nawando yasa daya abaya sannan yafito
Tunda taji kamshin turarensa tadago kanta tadauka baisaka kayanba saitaganshi sanye cikin kayan yayi masifar kyau tayanda khadija takasa boye kunyarta takuramasa ido cen kasan makoshi tace masha Allah tsarki yatabbata ga ubangijinda yahalitta wannan surar"" tsaye Usman yayi agabanta yasaka hannunsa daya acikin aljihunsa yana sakarmata murmushi
Jinkamshinsa"" gab da itah yasaka tadawo daga duniyar tunaninda taje""yace Deejarh na nayimaki kyaune??? tagyada kai saiyanzu tadanji kunya murmushi yayi yashafi gefen fuskarta yace muje muci abinci yunwa nakeji batace komaiba suka jerah zuwa kasa
Lubabatu da labila suna zaune saman dinner sukawai sukejirah kusan tare suka kallesu yanda sukajero sunyi kyau Sundace dajuna Usman yadawo kamar danshekara ashirin dabiyar
Wani mugun kishi lubabatu taji waidama haka Usman yakeda kyau??bata taba ganin shigarda taburgetaba irin wannan
Harsuka karaso batasan sun kawoba saida khadija tace mata inayini"" tace uyum lafiya qalau Amarya anyinie lafiya qalau tace sannan suka zauna lubabatu tazuba wakowa saita hadewa labila da khadija sukasoma cin abincin labila kam dadi kamar yakasheta kobakomai tasan yanzu dadyn ta yasamu matarda yadade yana nema kuma insha Allah babu abunda zaisamu sahiba"" wajen yayi shiru bakajin motsin komai sai karar cokullah kowa da abunda yake sakawa aransa"" bayan sun kammala"" Usman yamike yana kallon agogon hannunsa yakalli lubabatu yace yau Abdul zaikoma tundazu inataredashi yanzun ma nadawone inyi wanka saboda zafie
Tace habadai harzasu koma bazasu jirah suyimana ko sati dayaba??? Yace kinsan akwai aiki sosai idan zaiwuce zaikawo madam kugaisa nizanje kano yanzu"" tace to Allah yakiyaye yakalli khadija yace kina bukatar wani abun??? Kaita girgiza alamar ah ah yace shikenan sainadawo tace adawo lafiya Allah yakiyaye yace Ameen sannan yawuce
Labila tahau zungurarta tana nokewa saboda lubabatu tana wajen abun yabawa labila haushi ta mike taja hannunta saida takai bakin kofar tace saiki wuce khadija takalleta saitaga tana harararta tasakai tafita itakuma tajuya takoma cikin falon tazauna tana kallon wayarta kamar batayi komaiba
Lubabatu kuwa binta kawai takeyi dakallon mamaki watoma itah yarinyar tanada kunya dakuma kawaici yartane batasanshiba lallai dole taraba tsakaninsu wanann shegiyar abotar dole abarta"" 🙄
Usman yana bude mota zaishiga yahangota tajikin glass murmushi yasaki danyasan aikin labilane Dan indai Dan khadija yanda takeda kunya bazata iyah tasowa agaban lubabatu ba
Tanakawo wa wajen yasoma dariyarta ganin ta shake kamar zatayi kuka yanzu idan takoma dawanne ido zata kalli mom itah gata marar kunya hardawani zuwa rakiyar mijie
Yace menene Deejarh na??? Tace bakomai motar yabude yace tashigo ciki babu musu tashiga yace naga kamar ranki abace kokinazuwa inje dake???
Murmushi tayi tace sokakeyi Yayana yadakeni??? Yace akan mezaidakeki bayankuma kinataredani
Tace tabdi wlh bakasan halinshiba aizaice yaushe aka kawonie harnafara yawo idan kaje kakarbomun wayana wajen inna namanta bandaukotaba"" yace shikenan yasunbaceta akumatu yace sainadawo tace adawo lafiya tafita tarufemasa motar tana tsaye saida taga wucewarsa tajuya tàkoma fàlon kanta yanakasa tashiga da sallama
Labila ce ta amsa cikin jindadi kusa da itah tazauna idonta haryanzu yana kasa abunyabawa labila dariya tahau yimata dariya saida taga alamar zatayi kuka sannan tadaina tace sorry small mom bazansakeba ayimun murmushi mana
Khadija takaimata duka tagoce sukahau dariya lubabatu tanagefe tana kallonsu mikewa tayi tace labila kizo inason ganinki tawuce zuwa sama
Labila takalleta takalli Khadija batace komaiba harkusan tsayin min tuna goma da tafiyarta sannan khadija tace waiba kiranki mom tayiba naga bakida niyar tashi
Tanisa sannan ta mike tace tashi muje"" harararta tayi tace bangane intaso mujeba kikasan kiranda mahaifiyarki takemaki kijemana kinsan akwai sirri tsakanin uwa daya""
Labila tace tonidai idan bazakiba nima zamana zanyi"" khadija tace au ashefa badadi tokizauna Amman wlh nima duk kikasake cewa inje wajen daddy idanhar batare zamujeba nima bazaniba tamurguda mata bakie
Labila tawaro ido tasan khadija zata aikata hakan tace rufamun asiri nidanakeso asamamun Kanwa barito naje nidai tawuce tana dariya""" khadija tace Allah yashiryaki sahiba
Da sallama tashiga ban garen lubabatu tana saman kujerah ta amsa sallamar kasa tazauna tacemata ganie lubabatu tayi murmushi tace saiyanzu saiyanzu uwartaki tabaki izinin zuwa tundazufa nakiraki
Kanta yanakasa tace karki daukarwa kanki wani hakkin wandama yake kanki ya isheki ni sahiba batahanani zuwaba hasalima banyi niyar zuwaba itah tasakani dole
Danbakyau kisamu mutum biyu sunafirah batareda kinnemi izinin ganin dayanba kijadaya agefe wani abuñ zaitaba zuciyarsa
Haryayi tunanin kodai maganarsa za ayi lubabatu tamere baki tace wannan kuma kutashafa tayi shiru nayan dakiku sannan tace labila inaso kifadamun mewannan yarinyar tafini dashi dakike sonta nibakya sona karfa kimanta Nice nahaifeki duk wani Wanda zakiso yasoki bayana yake
Labila tayi murmushi tace kwarai mom nasanda haka nima inasonki irin sonda ya takeyiwa nahaifiyarta halayenkine banaso saboda sun kasance ababen kyama
Kinsan makomar Wanda yakashe musulmi kuwa??? Bayankuma alhakin daddy dakike dauka idan harxaki watsarda miyagun halayyarki wlh zanbaki mamaki danzandawo tamkar kare agaban sugabanta
Lubabatu tamurmusa tace ke yarinya ce labila haryanzu kuruciya tana cinki nifa gatane nakeyimaku amatsayina Na mahaifiyarku banaso kobayan ran mahaifinku Ku tagayyara
Labila takalleta da mamaki tace kekintaba tunanin mutuwarki??? Gaban lubabatu yabada rasss hartaruntse idonta
Kokintaba tunanin wannan dukiyarda dady yatara bazata kareba??? Ai ahaifi da da arzikinsa yafi amutu abarmasa gado duniyar nan dakike ganie bafa matabbata bace koshi bokan naki yafadamaki shibazai mutuba wlh boka makaryacine mom yanaso yabatardakene dake dashi idan har kuka mutu Baku tubaba wutace makomarku kiwatsarda duka abunda yabaki kidogara ga Allah shine zaibaki duk abunda kikeso
Afusace lubabatu tamike tayanka mata mari tace rufemun baki shashasha wacce batasan maisontaba tunkafin. Ahaifeki nakejin irin wannan wa azin ga malamanda suka keceki awajen karatu Amman kokadan baiyi aiki akainaba sai wanann maganar taki kedabanda bokana harma za ahaifeki kekanki darajarsa kikeci wlh
Labila tadago cikin kuka tace wlh karyane nibabu wani kazami mushiriki daya isah inci darajarsa shaidan kawai inna kintata daidai dadyna bama cikin hayyacinsa ya aurekiba kaico ni labila meyasa mahaifiyata tazama haka daga ina matsalar take???
Lubabatu tace tashi kibacemun daganie kuma nasan duk take takenki wato ke gamai Kawa?? Nibabu ruwana da kawancenku idankuma baki fita sabgataba harke zansa agama dake dannalurah kinashigarmun hanci nagaji da abunda kikeyi kinsoma shiga huruminda banakiba
Labila tasaki murmushin takaici tace kisa yakasheni mom saimuga idan agurinshi rayuwata take nikoda mutuwa nayi wlh banda takaici me akeyi dawannan kazamar duniyar maitattareda da dauda da kazantar masu halayya irin taku dake da bokan naku sainaganie idan kudin zaku gujewa mutuwa "" ta mike hartakai bakin kofa tace kiyi hakuri mom banason muryana tana zarta taki awajen magana kigafarceni Allah yaganardake gaskiya tabude ko far tafita anan tabar lubcy tsaye rayuwarta intayi dubu tabaciii kirjinta kamar zai balle kofar dakin takulle tawuce kuryar dasauri danfa dole *hatsabibin boka* yasan matakinda zaidauka akanta
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠