Chapter 89
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Bayan yagama yadaga hannu sama yadinga gwararo godiyarsa ga Allah madaukakin sarki yakirasa da sunayensa tsarkaka zazzabine maikarfi yasaukar masa
Saman abar sallar yadankwanta nantake yasoma rawar sanyi bashi kadaiba har khadija tashi yayi dakyar yakashe ac dayake cikin dakin yahau gado yaja bargo yarufesu babu jimawa wani nan nauyan barci yadaukeshi
Sai shida saurah yabude idonsa sunyimasa nauyi sosai tamkar banashiba""" dakyar ya iyah tashi zaune yakai dubansa wajenda khadija take yadaga hannunsa ahankali yashafo fuskarta tayi zafi rau dasauri yajaye hannunsa"" ahankali yasoma tashinta ganin harsun makara gashi har angama sallah
Itakanta jikinta yayimata nauyi"" yasauko dakyar yaje yadauro alwala haryafito yana dafe da kaiii yana saramasa kamar zaidare gida biyu khadija tana Zaune bakin gadon kafafuwanta akasa Amman takasa takasu "" yalura dahakan shikanshi gayanda yakejin jikinsa haka yatallafota haryakaita toilet din yasaukar da itah yadawo waje yatsaya saida tagama abunda zatayi tabude kofar tanajan kafarta ahankalie
Sake daukarta yayi yakaita saman gado yashimfida abar sallah sannan yadauko hijab dinta yasakamata"" yatada sallah bayan sungama sukai addua dayake khadija tahardace azkar datakeyi safe da yamma duk daciyonda takeji baihanata yinsuba
Bayan tagama tasake kwanciya saman dardumar barcii mainauyi yasake dauketa" koda Usman yajuyo hartayi barcii yasafo fuskarta cikin tausayawa aidole zazzabi yakamata irin juriyarda tayi jiya duk da karancin shekarunta"" dakyar yamike yasake daukarta yadorata akan dago wayarsa yadauko yakamo lambar wanda yakeda mallakin gidan yafadamashi yanason aturo mashi doctor mace bashida lafiya dashi da iyalinshi yayi masa sannu""
Bayan yakashe wayar yaga miscall din lubabatu kusan ashirin dabiyar yadanja tsakii yacillarda wayar yakoma yakwanta idanuwansa arufe Amman babarci yakeyiba shine kawai yasan abunda yakeji""
Yana nan kwance yasoma jin anayin knock din kofa yatashi dakyar damadai baicire jallabiyarsaba haka yaje yabude kofar gidan"" masu aikin hotel dinne tareda wata doctor baturiya suka gaisa yawuce gaba tana bayansa harsuka kai dakin
Taduba khadija tace bawani Matsala zazzabine kawai Kuma akwai bukatar ayimata Karin ruwa kodan taji karfin jikinta"" yace badamuwa shimadai bayajin dadi ahada dashi
Kudi yabata tasiyo allurai da maganie dakuma ruwanda za akara masu"" anan dakin akajona masu Karin ruwan acikin ruwan tasaka masu allurar barci kodan susake samun natsuwa babu jimawa sukai barci bataje ko inaba tana nan taredasu har ruwan datasaka suka kare khadija aka sake sakawa wasu shidai basai ansake sakamasa wasuba
Daya saura yafarfado Alhamdulillah yadanji karfin jikinsa yasamu yawatsa ruwa ma Sudan zafi yasha tea yayi sallah sannan yadawo dakinta doctor dintake tareda khadija
Tayimasa yajikin yace Alhamdulillah kudi yadibo masu yawa yabata yace tatafi idan ruwan sunkare shizaicire mata"" tace to tayita godiya sannan tatafi
Kusa da itah yazauna yazubamata ido bayako kiftawa sai murmushi yakeyi Wanda shikadai yasan ma anar murmushin""
Bayan ruwan sunkare yaciremata alokacin tafarka"" yataimaka mata tawatsa ruwa tayi sallah"" ma aikatan gidan yakirah suka karbomata abinci yabata saida tace takoshi sannan yamiyarda itah kan gadon shimà yakwanta
Yadora kanta akan kirjinsa yana Shafa lallausan gashin kantaa ahankali yasoma magana"" Deejarh ahankali ta amsa yace yajikin nakie" ahankali tace naji sauki yanisa Allah yakara saukii tace Ameen
Shirune yabiyo baya nayan dakiku sannan yamuskuta yace Deejarh na bansan wadanne irin kalmomi zanyi amfanie dasuba wajen godemaki akan ni imarda kika jiyardanie Daren jiya
Sauran kalamanda suka rage abakina bazasu isah ingodemakiba koda zantattaro dukkan dukiyarda namallaka aduniya nabakie nasan basukai Rabin darajar abunda kika mallaka munba "" banida abunda zanbaki Wanda zaizama tukuici aganina komai zanbaki kamar narage darajar abunda kikabanine
Babu abunda zaizama tukuicinki anan duniya danbanidashi saidai inroki Allah yayimaki sakayya dagidan aljanna nagode khadija nadade inajiran wannan ranar harnafitarda raii dasamunta
Saigashi Allah majirokon bawansa yasadanie dake alokacinda banyi tunaniba"" wasu hawayene sukasoma sauka akan kumatuñsà"""
Sunsoma sauka akan goshin khadija wacce itama kukan farinciki take Wanda Batasan lokacin fitarsuba
Jin hawayensa yasaka tadago dasauri tanamai goge nata hawayen takalleshi ahankali tafurta meyasa hakan dad??
Tayi maganar tana shafo ragowar hawayen fuskarsa wadanda basu karasa gangarowaba hannunta yarike yana kallon cikin idonta yasakar mata murmushi yace sanyi kikaji da hawayena kozafi??? Ahankali tace sanyi
Yasake murmusawa yasaki hannunta yasake kwantarda itah ajikinsa yace wannan kenuna hawayen farincikine danasameki
Yasake kiran sunanta akaro nabiyu ta amsa cen kasan makoshi"" yace kifadamun mekikeso arayuwarki inyimaki amatsayin tukuicin soyayyarki agareni"""
Hannuwansa tarungume tace kasonie"" !! Shine kawai abunda nake nema agareka"" yace indai wannan ne Deejarh na kinsamu hakan fiye dazatonki wlh Deejarh inaji ajikina tamkar banida wata wacce nataba so faceke "" zancigaba dasonki harkarshen rayuwata
Tashi yayi dasauri yana tada itah zaune yahada hannuwansa danata waje daya yace akwai abunda bakisani dangane damijinkiba bazan boyemaki komaiba na kasance namiji mai tsananin yawan bukata wannan dalilinne yasaka nakeson kara aure saidai duk matarda na aurah karshe saita ha inceni
Nafiddarai dasamun matarda zata sharemun hawaye saikwatsam Allah yaturomun dake amatsayin hasken rayuwata yasake kankame hannuwanta hawayen idanunsa suka soma sauka dasauri dasauri yace Dan Allah Deejarh karkema kigujeni saboda lalurarda nakeda itah
Nasan dole komai Daren dadewa zakigaji da yawan bukatata bazan ga laifinkiba Amman karkiyi nesa danie"" Khadija duk da kunyarda takeji na maganganunsa baihanata dago fuska takalleshiba tace Allah karyataba nunamun ranarda zangaji dabukatarka
Aikin ladar zanyiwa gudu??? Danaga ranarda zakaso biyan bukatarka agareni inki wlh nafison inga ranar mutuwata"" bakinta yarufe yace meyasa zakifadi hakan??? Hannunsa tajaye daga bakinta tace saboda inciremaka shakku da kokonto ko zan iyah bijirewa anan gaba
Duk lokacinda kake da bukatar nishadantuwa tokazo gareni nikuma zanzama rijiya maibaka ruwa akoda yaushe zanzame tamkar lambu maikumshe da daddadan kamshi dakuma furanni bazan taba gajiya wajen ganin nafaranta rankaba saboda inasonka
Tayi maganar tana mai turah fuskarta saman kirjinsa saboda kunya dayan hannunsa yasaka yasoma dagota Amman taki dagowa dariya yasoma yimata"" yace kidago mana inga idonki dahar kika iyah boye kunyarki saibayanda kikagama magana zatadawo
Ninafison kunyar nan tatafi har abada dariya takama yimasa yahauyi mata chakulkuli itama tarama garin dariya tazame kasa saisuka fara mulmula akan gadon idan tayi kasa yadawo sama saitayi sama yadawo kasa kowannensu murmushine kwance akan fuskarsa
Dakagansu kasan sunacikin farinciki daga wasa akazarce gamai gabadaya""" sundade suna faranta ranjunansu"""
Hajiya lubabatu😂 Zaune dawaya ahannunta tunjiya take kiran wayar Usman yaki dagawa tasaka ranta watakil sunbabe yama yarda wayar Amman duk" dahaka batadaina kirah ba
Yini sukutum ajima a jima saitasake Kira Amman babu amsa"" wannan karonma wayar tasake kirah alokacin sungama jindadinsu barci maikumshe da dadi ni ima yadaukesu wayar tasoma kara wayar ya lalabo yadanna yakara akunnensa maisanma wayeba kafin tayimagana yace roll number kawai yakashe saita tasake Kira maimakoñ yadàuka saikawai yaja tsaki yakashe wayar gabadaya
Yasake rungume khadijarsa"" cen bangaren lubabatu hankalinta yatashi danba muryar Usman tajiba kardai abunda boka yabata yataba lafiyar Usman yayarda wayarsa wanie yatsinta Dan tabbas wannan bamuryar Usman dinta bace! Towaye🤔
Nikam nace komawaye oho😕
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠