Chapter 79
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Akwana atashi hasarar mai rai yaune ake daurah auren khadija"" kawu shine yazama waliyin khadija Dan muktar yace wlh bazasu je yola ba aibadole sai anje wajensa za aiwa kanwarsa aureba tundahar yace shibayada wadansu yaya tosuma sunmanta dashi kamar yanda yamanta dasu
Duk da bahakan kawu yasoba Amman yakyale babban masallacin jumua dayake kano bayan antashi sallar jumua akadaurah auren
*Usman Adam yunus* &
*khadija Muhammad*
Akan sadaki dubu talatin kamardai yanda khadija tace akarba dan samun albarkar aure"" tunda aka daurah auren Usman yasomajin wani irin farinciki acikin ransa""
Waiyau khadija tazama mallakinsa Abdul saitsiya yakemasa danshima baya kasar yana minna dashi da iyalinsa acen yakoma dazama da iyalinsa bikinne yasa sukazo farincikinda Usman yakeciki bazai faduba mai karatu ka kwatantashi aranka"" Usman yanacikin dakakkiyar shadda fara saol tasha aikin wuta da babbar rigarsa"" takalmansa hularsa agogonda yake daure akan hannunsa komai iri dayane muktar ne tareda abokansa suka karasa sukabashi hannu sukagaisa sunatayashi murna
Daurin aurensa yatara dubban jama a anci abinci tareda abubuwan sha kamar gabanza akesamosu naman kajikuwa kamar suyi magana
Anagama daurin aure suka kwasa da abokansa saigidan hajiya"" huuuu nikam naceyau nasan baza agane labila ba""
Da la asar za agudanarda walima makarantarsu khadija gidan hajiya yacika da yan uwa da abokan arxiki ko inakaduba mutanene gasunan kowa kaganshi yanacikin farinciki " kubrah matazo tunjiya da faruq kubrah yayanta uku yanzu suma sungirma tubarkalla"
Bari muleka gidan Amarya muganie tundaga zaure nasomajiyo kamshin turare dagaji kaima kasan hadaddiyar Amarya ce agidan waiwai masha Allah yanda naga khadija badan naganta tareda labila ba dabazan ganetaba" muktar kansa dayaganta bakinsa kinrufuwa yayi saboda ganin yanda kanwarsa takoma tamkar tauraruwa duk inda tawurga saimutane sunjuya"" tayi kyau matuka zanen lallinta yabada ma ana sosai gidayacika dayanbiki masu cinye shinkafar mutane😝
Hayaniya nasomaji awaje naduba naga kosuwaye mezanganiey😳 taron yan group din Haneefa Usman ne wato zangon labarai"" su rabie da Aisha harture fateema Ali sukeyi saboda zumudi
Bayansukuma zugar su kausar luv" ne Jidda Aliyuu" Haneefa Usman" hafsat m Sharif" fateema zuhurah " fateema Shuwa"rahmaluv" naanyluv" jameela muhd Ali" Shafa atu Umar maryam Lele Style"" Aisha iliya"" Anty Jidda billy baby"" ummu fauzan " kaikai wadansu digaya Nagano sun lunka nafarkon danabiyu idan manatsaya rubuta sunansu aikuwa sai nacika safin harma inbude wani shafin🙄
Gefe guda nakoma nadauko wata takardar nasoma rubuta sunayen wadanda sukaje✍🏼 naany rabie Aisha sune nafarko sanann sauran sukabiyo baya saida nacika shafi bakwai najinjina wanann karartasu nalinke takarda Na ajeta dazaran munkai amarya zandankata gahannun lubabatu domin tayimasu kyauta maitsoka tukuicin murnarda suka tayata wacce bataji sunantaba kuma taje yawan people baisa nagantaba saitamun magana akwai sauran takarda daya😂😂
Gabadaya suncika gidan nikam nace anyakuwa wadan nan duk angayyacesu🤔 inajikamar akwai gayyar sodii labila tarasa inama zata sakasu danjin dadi takaisu babban falon gidan hajiya tajido masu abinci sukaita narkaa nikam koruwa banshaba!!😑
Baridai muleka bangaren Amarya" au sorry uwargida muga wainarda aketoyawa acen"" tunda nashigo unguwar najita tsit tamkar ba biki akeyiba nakarasa wajen maigadi domin yabudemun kofa yace alhaji Usman yace ko kuda sukazo kar abarsu sushiga harsai ankawo Amarya
Nayi murmushi nace kowayacemaka??? Yace ah kowafa nace kirashidai kaji nikam nasan bazai hanani shigaba idan baniba babu mai iyah dannar kirjin lubabatu babumusu yaciro waya zaikirashi Na kaikaici idonsa nakude gidan saidai yajuyo baiganniba "" tunda nashiga gidan naji shiru nace wayyo labila tayiwa makota bakinciki dayanzu sunanan sunadibar gara
Nayita kwada sallama najishiru nahaye harbangaren lubabatu tunkafin inturah kofa nakejin kukanta baki narike yaufa akeyinta uwargida nakuka
Kwance take kasa sairusar kukatake takeyi tun lokacinda Usman yashirya yacemata yatafiii tayi zaune tana kallon agogo tanata addua Allah yasama yayi hadari yamutu ubankowa yàhuta
Nikuwa nace cenkigani atukunyarki 😕in Allah yaso qalau zaikai tunda taji biyu tabuga tasan andaurah aikuwa tafado kasan gado tayita rusar kuka gashi Usman yahana kawayenta shigowa dansaida sukazo maigadi yace babuwacce zatashiga
Saida suka kirah lubcy tazo dakanta yace ogane yabada wannan umurnin takirashi awaya yace shine yabayar dolensu suka koma tadau alwashin saitasa *hatsabibin boka* yayiwa wannan khadijar kisan gilla mutuwa mafi muni acikin kowacce kalar mutuwa
Gawartama bataso asamu ballantana aimata sallah tundatake babu wacce tataba sakata adamuwa tazubarda hawayenta sama dawannan amaryar aibasaida tsafiba takissa kawaima saita fitarda itah kuma bazata huceba muddin khadija tana numfashi adoron kasa saitaga karshenta!!!
Nikam bakin kofa natsaya ganin har anyi la asar nasan yanzun haka antafi walimar sallah nagabatar sannan nawuce alokacin lubabatu barcin wahala yashureta""
Harabar babbar islamiyyar tacika makil abokan kasuwancin Usman dakuma yan uwansa tarin masoya dakuma makota tarin malaman makarantar dakuma manyan malamanda aka gayyata wajen ba masaukar tsintsiya bayan anbude taro da addua akakirah Amarya labilace tatake mata baya sanye take cikin atamfa mairatsin bakii daja sai babban hijab dinta harkasa tasaka safa hannu dakafa gakuma likaf babu hanya ko daya dayayi Saura ajikinta takarasa wajen malamin takarbi lasifikar tasoma karatu gabadaya wajen yayi shiru
Usman baisan sanda yafurta Alhamdulillah har takare karatu takoma mazauninta Usman baisaniba saida babban malaminsu yafara wa azi akan zamantakewar aure
Aure rahamane ba karama bawani bangarene najin dadi rayuwa duk Wanda yatakashi yaji dadi sosai "" Allah ne yace ayi aure domin rahamace bakarama yayimana
Allah yanacewa
(فانكحو اماطاب لكم من النساء مثنى وثلاث ورباع فإن خفتم ألا تعدلوا فواحدة أوما ملكت أيمانكم)
Ku auri mataye wadanda aka halartamaku aurensu daga cikinku Ku auri biyu ko uku ko hudu idankuma kunsan bazaku iyah yin adalciba atsakaninsu toku auri daya ko abunda dayanku ya mallaka ma ana kuyanga suratul nisa i
domin aure yazama rahama agaremu Allah yacewa annabin rahama "
(ولقد أرسلنارسلا من قبلك وخعلنا لهم أزواجا وذرية)
Mun aikoda manzanni gabaninka mukasanya mata dakuma zuria agaresu suratul ra adi
Aure wata bbbar rahamace dakuma jindadin rayuwa agaremu kamar yanda Allah yakece awata aya datake cikin suratul rum
(ومن آياته أن خلق لكم من أنفسكم أزواجا لتسكنوا إليهاوجعل بينكم مودة ورحمة إن فى ذلك لآيات لقوم يتفكرون
Acikin wata aya anhalittamaku mata ku auresu domin kunatsu da itah matar kuma akasanya kauna dasoyaya atsakaninku dakuma rahama
mace idan tayi aure alokacin tacika Rabin addininta sauran saitayi biyayya gamijinta yake wanann Amarya kisani aljannarki tana karkashin tafin mijinki nasihardà zanyimaki Anan shine ki kiyaye hakkokan mijinki idan kikaji ance hakki toyasafi komai dakomai abunda yarataya awuyanki ke Amarya
Manzon Allah yanacewa awani hadisi" إذادعا الرجل إمرأته إلى فرشه فلم تاته لعنتها الملاعكة
حتى تصبح
Idan miji yakira matarsa zuwaga shinfidarsa idan batazoba "" mala"iku zasuyita la antarta hargari yawaye
Tokunji mata dayawa yanzukuwa masu gudun mazajensu bazasuy kirguba""
Kiyiwa mijinki biyayyya duk abunda yasaki jikinki yanarawa kije kigabardashi cikin dadin rai""
Manzon Rahma yanacewa acikin wani hadisi لوكنت آمرا أحدا أن يسجد لأحد لأمرت المرأة أن تسجد لزوجها" رواه الترمذي"
Daza a umurci wani yayi sujada gawani lallai daza a umurci mace tayiwa mijinta sujada
Acikin wani hadisi manzon Allah yanacewa duk matarda tafita gidan mijinta batareda izinin mujintaba tanacikin tsinuwar Allah da la antarsa hartadawo gidanta kukama tanemi yafiyar mijinta ma ana tanemi gafararsa yayafemata
yake wanann Amarya nahoreki darike sirrin mijinki kisanI ke sitrace gamijinki baidace kibayyanawa wata sirrin mujinkiba koya kike da itah
Kikasance mai tattausan lafazi agareshi karkisake muryarki takere tashi awajen magana karkirika magana dashi kamarwani yaronki Dan asabe nafadamaka magi yakare babu daddawa gishirima sauran nagobe haba Yar uwa ahakañ tayakikeso kisamu rahama ""
kizama maikwalliya dakuma kyalkyali kullum aganki tsaf dakinkima yayita kamshii kizama maitsafta karkibar bakinki yanadoyi ansha miyar kuka tsami gaye Dan matsitsi dasauransu
Ba ahanaki cinkomaiba Amman dazaran kinci lokacinda zakije bangaren maigida saiki tsabtacesu karkijemasa baki yana hamami kamar shaddar Masai
Idankika gyara kekanki zakifijin dadi""kirika aske gashin gabanki dana hammata duk inda kikasan wata dauda zata makale kiwanke wlh wata saikuga gashin hammatarta kamar iccen kwakwa natabbàta wata kwararriyar maikitso zata iyah kitsashi har asamasa ribon
yake wannan amarya inahoronki dakarki sake kibudabaki kicewa mijinkii yasakeki!!
Manzon Allah yanacewa duk ranarda mata tacewa mijinta yasaketa batareda wañi daliliba Allah yaharamta mata jin kamshin aljanna aljannama bazataji kamshintàbà ballanta tasaran shigarta Allah yakiyashemu
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠