← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 89 OF 121

Chapter 88

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Shiru tayi saidai tarika jan ajiyar zuciya akai akai""" cikinta yashafo yace Deejarh na kinci abinci??? Cikin dasasshiyar murya tace bazan iyah cin wani Abuba dad bayan katafii kabarni saitasake fashewa dakuka

Yace ya salam ya isha Deejarh wlh kukan nan nakie yanakashemun jiki kirjina sai harbawa yakeyi"" tace to inakaje dad kabarni nidaya anan bayankuma kasan bansan kowaba

Yasake kankameta tamatukar bashi tausayi yace banje ko inaba Deejarh Na ina masallaci inaimana addua"" kiyi hakuri kinji banason kinamun hasarar hawayen nan nakie masu matukar tsada!

Tace nidai kayi mun alkawarin bazaka sake tafiya kabarniba"" yasake kankameta ajikinsa yace nayimaki alkawari Deejarh na bazansake tafiya nabarkiba""

Tace kayi alkawari??? Kaiyagyada ah nayi alkawari sake shigewa jikinsa tayi tace nagode dad"" ahankali yasoma Shafa kanta yace gashi anfara kirah barinaje sallah dagacen zansamo maki abunda zakici

Tagado dagajikinsa tace kaikumafa??? Idanunsa yalumshe yace nima zanci idan mai sanyi ta taci!" Murmushi khadija tayi tana lankwasa yatsunta nahannu tace shikenan

Yamike yadauro alwala haryanzu tana nan inda yabarta yace kitashi kiyi sallar tace to haryakai bakin kofa tace dad tsayawa yayi yajuyo yace yadai mai sanyita"" tace Dan Allah karkadade kadawo gareni🙊

Hannu tasaka tatoshe bakinta Dan itah kanta batasan sanda maganar tafito bakintaba"" murmushi yasakar mata lallausa yace angama deejarh na"" sainadawo yasakai yawuce

Khadija daki takoma dafada saman gado tana dariyar kanta gaskiya yakamata tacire kunya tanunawa mijinta tana sonshi kamar yanda yakesonta

Tunranarda tadorah ido akanshi taji kirjinta yanabugawa kullum cikin mafarkinsa take tomeyasa itakuma yanzun takasa nunamasa. Itadin tasace

Tashi tayi tarungume filo tana juyashi ahankali idanuwanta alumshe tace anya zan iyah zaicefa nayimasa rashin Kunya cikintane ya bada kuuuuuuuu alamar yunwa yakeji saiyanzu tashafo cikinta Wanda yasake lafewa damaya lafiyar kurah ballana antabota

Damacikin kamar marar tuwo yake saigashi Kuma yanajin yunwa saiyasake matsewa
Murmushi tasaki sannan tamike tayo alwala tatada sallah " bayan ta gama tasoma addu o inta kamardai yanda ta saba"tanaxaune saman abar sallar Usman yadawo da sallama fuskar nan tashi wasai sai murmushi yakeyi"" ta amsa masa sallamar kanta yana kasa kayan hannunsa ya aje yafita zuwa kitchen yadauko plate da cup dawani katon tire

Yadawo kusa da itah yazaune yatankashe kafafunsa yajawo daya ledar ya xube kajinda suke ciki manyan kajine anyimasu gashin injin sunsha albasa dakayan yajie saikamshi yake tashi

Ya yimasu pillah pillah sannan yacemata bisimillah""" ganin tanadan noke noke kumashi yasan yunwa takeji yace inazuwa

Wasu kopunan yadauko yazubamata tea zace tafara dashi danhanjinta su saki babu musu takarba tasha kuma taji dadin tea din bayan tashanye yasoma bata naman tanaci ahankali saida yatabbatar takoshi yabata lemu tasha sannan shima yasomacin ragowar

Kuru tayi tana kallonsa daya dagokai saisuhada ido susakarwa juna murmushi"" haryagama""" takwashe kayan"" yace tasamu tayi wanka tadauro alwala shima zaishiga dayan dakin "" kayansa yadauka yakoma dakinda yake kusada nata shimadai ciki da falone da toilet kayan ciki kawaine suka banbanta"" kayansa yacire danshikanshi kyankyamin jikinsa yake tunsafe hardare jikinsa baigaruwaba saina alwala

Yadade yana wanke jikinsa kamar Wanda yakeson sauya fata"" sannan yadauro alwala yafito yasharce sumar kansa" yagoge ruwan jikinsa"" maiyashafa wani maisanyin dadi yasaka kayan barcinsa masu kauri da taushi kaman auduga"""yafeshe jikinsa da turare sannan yafita yasameta zaune tana jiranshi"" abar sallar yagyara yashiga gaba yace tataso suyi sallah

Bayansa tatsaya yatada sallah raka o"i biyu sukai kamardai yanda akeyi bayan sungama yadafa kanta yayi addu a sannan yasoma tambayarta akan wankan tsarki duk dayasan tasanie haka tayimasa bayanie dalla dallah duk tambayarda yayimata tabashi amsarta daganan yamike yaja hannunta suka koma saman gadon suka zauna hijab din jikinta yacire yace Deejarh abarsaka wannan abun idan inakusa please

Batacemasa komaiba yana kallonta. Yace wai bakizoda kayan barcibane?? Muryanta tanadan rawa tace banice nahada kayanba sahibace" baice komaiba yamike yajawo akwatin Wanda haryanzu ba ashirya kayanda suke cikinsaba jerin kayan barci daban yakasosu duka yanadubawa khadija tana kallo duk wacce yadaga saita waro idonta saboda kaf rigunan barcinda labila tasako babu ta mutunci injifa khadija saida yagama ganin kayan duka sannan yadauko mata wata Riga "" rigar milk ce maiturii hade take da bes saidan karamin pant dinta

Aituni khadija tahade wasu yawu saida yamiyarda kayan duka sannan yabata yace tasaka tsuru tayi kanta yanakasa"" shidimma itah yake kallo""

Zaiyi magana tace kunya nakeji dad toka rufe idonka" murmushi yasaki aransa yace inada aiki kuwa yajuya yafita falo Yakoma yazauna akan kujerah

Kayanjikinta tacire tasakasu"" wata kunya takamata tamatse jikinta dahannunta tace wannan kayan kunyar ina zankaishi tararumo hijab tasaka

Tana nan tsaye bakin madubin Usman yashigo yarufe kofa tsayinsa yayi yajingina kansa jikin kofar yarungume hannuwa yana kallonta

Ahankali tadago danganin shirun yayi yawa""" sukai ido hudu yace wannan hijabin kumafa banacemaki kidaina sakashi idan muna tareba

Gabadaya jikin khadija yamutu bayanda ta iyah idonta yanarufe tajaye hijab din daga jikinta""" masha Allah kalmarda Tafara fitowa bakin Usman kenan

Ido yakuramata kamar maisabuwar makanta"" saiyaji bakon al amari atattare dashi Wanda baitabajin irinshiba ahankali yatako zuwa inda take kirjinta yanasake harbawa saboda tsoro

Fuskarta yatallafo da hannunsa yana kallonta da idanuwansa dasuka soma rikida daga farare zuwa ja yasoma shakar kamshin jikinta jikinsa harrawa yakeyi dagashi har khadija kafafuwansu kasa daukarsu sukayi

Sukazube kasa wannan cedamarda Usman yasamu yasoma sunbatartà"kirjinsa yana harbawa dasauri khadija kuka tasomayi ahankalie

Yatsaya da abunda yakeyi yana kallonta murya dausashe yace Deejarh kitaimakeni wlh zan iyah mutuwa idanhar bankusa"" bakinsa tarufe dahannunta tabude idanunta dasuke tsiyayarda hawaye daga gefe tace dad karka roki abunda yake mallakinka

Nibazan hanakaba kadakuma kukana yahanaka abunda kayiniya""" gashin kanta yashafa yace zan iyah hakurah inkauda kai dasauraren komai Amman banda kukanki

Tadanyi murmushi Duk da a tsorace take Amman babu yanda zatayi halak dinsane""" ahankali tajuya kanta gefe tanamai lumshe idonta daukarta yayi yadorah akan gadon sannan yakashe masu hasken dakin

Wannan Daren shine nafarkon darenda Usman zairubutashi acikin tarihin rayuwarsa "" Daren yakumshi abubuwa da dama Wanda babu Wanda zaisan sirrin dake cikin Daren face Usman dakuma khadija

Tunda Usman yake baitaba tsintar kansa cikin farincikiba sama da na darenyau jimayake tamkar bashidin bane waidama akwai ranarda hawayenda suke sauka akan fuskarsa zasudaina kwaranya

Ada mata bugu daya yayi masu Amman yanzu Deejarh nsa takaryata maganar zuciyarsa lallai ko acikin matan kowa dahalinsa Abu maikyau shine idan zakayi aure ka auri yargidan mutunci mai ilimin Islam

Usman harda kukan farinciki yayi awan nan Daren"" dare sukutun bairuntsaba"" hakazalika Deejarh nsa bata nuna masa gajiyawar taba

Karshe dankansa yabarta saboda tausayinda tabashi toilet yashiga wajen wanka yazauna yadarji kukansa kamar mace nidariyama yabanie😂😂😂

Bayan yafito yahadama khadija ruwa shiyataimaka mata tagasa jikinta yanadota a towel yagyara masu gadon sannan yashimfideta"

Janta yayi cikin jikinsa yanashafa kanta ahankali saida barci yadauketa sannan yamike yasake dauro alwala yatada sallah domin nuna godiyarsa ga Allah dayabashi wannan tukuicin nahadashi da wacce zata soshi fiye dayanda yakesonta
Wacce zata dauki damuwarsa kamar tata ya Allah kabarni tareda Deejarh na ka mallakamun zuciyarta


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 89 · 0% Book details