← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 14 OF 121

Chapter 17

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Cikin kyarma lubcy ta gyada kantaa heelin ce tace tuba suke"" uban hatsabibai"" sunji kuma sunyarda da sharuddanka idan muka fitaa zamu turoda kayan aikiii
yajinjina kai" saiki sanardasu zasuga abunda sukeso""" tadan dukarda kai tace godiya muke""" tasake dukawa tace munbarku lafiyaa"" sannan tamike aitana tashi su aneesa sukai zumbur suka Mike dama Kuwa kamar akan kayasuke"""
Kamar yanda sukashigo wajen yarufe kansa babu alamar"" kofa"" suna fuskantar wajen"" heelin tasake kiran sunansa saigashi wajen yasake kamawa dawutaa suka ratsa tacikin wutar saigasu waje""
Gabadaya dajin yayi tsit saiwani gurnani sukeji kamar na kuraye da zakuna suna nane da heelin harsuka kai karshen"" dajin"" tace duka surufe idonsu

Rufe idonsu sukayi kafin mintuna talatin sukaji tace kubude suna budewa sukagansu cikin masaukinsu"" aneesa cikin tsoro tabuga uban ihuuu tashige cikin zanen gado"""

Heelin takwashe da dariya tace Amman kumanyan matsoratane nibantaba ganin masu tsoro kamar kuba"" jiyanda kuka tsure kamar kusaki zawo awando
Lubcy tace heelin ai ba kamabane"" ni bana raba dayan biyu wlh fitsarina sau biyar awando idan ancema harda zawo bana musawa sainashiga toilet in tabbatar,"""

Sadiya datake sharce zufa tace wlh nima fitsarina shida awando kai nadaukafa mutuwa zanyi niko amafarki bantaba tunanin zantaba ganina a irin wannan wajenba"""

Wannan anyakuwa mutum ne??? Idankuwa har mutum ne anyi mumm bata karasa rufe bakintaba heelin ta dademata baki tace wlh karkisake duk abunda kikeyi tamkar agaban *hatsabobin boka* kike!!jin wannan furucin yasaka sadiyaa saurin hadiye wasu miyagun yawu masu dacin gaske idanuwanta suka firfito kulu kulu tamkar wacce taiwa sarki karya"" tace nashiga uku kardai yakasheni tayi maganar tana dafe kirjinta"""

Heelin tace bazai kashekiba saidai zaisa akaiki kurkukunsa Wanda yake ganawa bokaye azaba dakuma wadanda suka bijirewa umurninsa cikinsu kuwa harda aljanu"" zamanki acikin kurkukun saikin gwammacewa mutuwarki akan haka domin zakisha azaba iri iri wacce bakitaba tunanin irintaba"""

Zaiyafemaki sabodake sabuwar zuwace bakisan komaiba Amman daga wannan ki kiyaye kisan abunda bakinki zairika furtawa""!!

Duk yanda kike tunaninsa yawuce saninki"" nikaina awajen mahaifiyata nasamu damar ganinsa"" babuwani boka dazaishige gabansa inhar zaku kiyaye sharudansa har abada bazaku nemi Abu kurasaba kudenajin sorofa"" anisa"" nasan kinfisu jin soro"" dukanku kuyanke shawara gobe zamuje musiye kayan aiki"" saimu aikamasu

Aneesa wacce haryanzu batafito acikin zanenda tarufe kantaba tace badai wajen zamusake komawaba??? Heelin tayi murmushi tace ah ah gobedai zakuga yanda zamuyi yanxu kutashi mushi abunshi"" saimu kwanta nagajii woo

Tayi maganar tana mikewa tayi hamma"" sannan tawuce "" dukansu ido zuru zuru suma sukamike lubcy kam dayake tanada dakakkar zuciya hartadainajin tsoro

Sukai wanka suka shirya"" bayan sunci abinci kowaccensu tasamu wuri takwanta dukansu sukayi lamo tamkar masu barci Amman azahirin gaskiya ba barcin sukeyiba zuciyoyinsu sunyi nisa wajen tunanin inda tsautsayi yajefasu kokuma ince sukajefa Kansu

Inkadebe heelin wacce takeyin chat hankalinta kwance"" sai dariya takeyi da alama tanayin fira mai dadi wacce take sakata nishadi""

Intakaice maku labari darendai kam basu samu barciba kowaccensu saiganin abunda sukajeyi take tamkar anayimata video nashi heelin kuwa tashaki barcinta

Indasuma saida asuba barcin yadaukesu"" basu suka farkaba sai shadaya narana"" bayan sunkimtsa"" sunci abinci suka shirya heelin tace suje suyi"" abundayake gabansu"" suyiharamar komawa"skull"taresuka fita zuwa kasuwa dama sunzo dakudii heelin cemaidubawa""" duk inda sukaga bunsuru baki Wanda bashida sulkin farii dakuma maifari akai"" uku kawai sukasamu sukai ciniki"sukabiya"" heelin tariko su sukafito kasuwan""koda sukafito basugakomai hannun heelin ba"""
Lubcy ce tace ke heelin ina suke??? Tayi maganar tareda soma waigen bayansu takesuma su aneesa sukasoma dube2 kowai tabarsu abaya""

Heelin dariya tasoma yimasu tace waiku kundauka nasakesune??? Ai hadiman aljanunsa sundaukesu yanzun haka akwai sauran su sunajirah mukarasa siyen sudauka tace yanzu wajen da akesiyarda kaji zamuje"

Sudaikam binta kawai sukeda kallo haka sukaje sukasiye kaza maiwake Wake sai jajayen zakaru tareda farar kazaa""

Kamar yanda wadancen sukabace hakama kajin"" daganan sukadawo gidansu sukayi haramar komawa skull

Ranar sukadawo america kowaccensu tasamu Biro acikin kayanta"" zokuga murna tunkafin suzana jarabawar"" hankalinsu kwance basayin wani karatun har akasoma jarabawa

Dazaran sun kalli Question sukadorah biron takezasuga sunata rubuta amsa sukansu basusan tayama amsar take fitowaba

Bayan ankare jarabawa dukansu sukalashe"" wannan shine ainahin yakininsu akan wannan *hatsabibin bokan*tundaga lokacin inhar bukatar waninsu tatashi cenyake zuwa hartakaima suna iyah zuwa mutum daya badole saida Dan uwansaba
Harsuka kammala makarantar sunkomagida kowacce dasakamako maikyau ranar mahaifin lubcy saboda jindadi yayimata kyautar dankareriyar mota tareda babbar waya""

Tun lokacin batasake waiwayar *hatsabibin boka*ba saiyau kome ketafe Da itah oho!!


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 14 · 0% Book details