Chapter 003
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Khadija tace nifa mamaki nakeji haryanzu jifa yanda take nuna halin ko inkula akan mijinta tamkar batada kishi"" aljanar tace ai mugunyar kenan munafukar boye aikara Wanda zaifito fili yanunamaki Abu dawanda zairika yimaki zagon kasa idan harmutum zainuna maki aike zakisan yanayin takunki dashi
Khadija tace hakane kam wlh datacemana tabarmana kwanakinta tausayi tabani nace tanason mijinta sosai harnafara zargin kaina anya banyi shishshigiba nashiga tsakanin masoyan asali
Aljanar tace abunda bakisaniba aidabiyu taturaku Dubai saboda *hatsabibin boka* yace muddin kina gidan baza asamu damar yimaki komaiba saboda kullum kinayin azkar Amman idan kikabar gidan kukaje yawon shakatawa hankalinki zaidauku kimanta dayin azkar
Tayarda kuje dantasan babu abunda zaishiga tsakaninki da usman kamar yanda akeyiwa sauran matansa """ kuma dazaran kuntafi za aimaku asirinda zaishafeku khadija tayi shiru daga bisani tace wainikuwa bakifadamun sunankiba?? Tayi murmushi tace sunana maimunatu khadija tace masha Allah suna maidadi
Tace ko nagode khadija tace mubar maganar "lubabatu "" au momy maimunatu takamayimata dariya tace kibarshidai nafarkon khadija tayi dariya tace ah ah mom din sahibace kinga komai tamun matsayinta yana nan""
Tanisa yanzu maimunatu ya maganar kaleed kuwa??? Inayake ??? Ina zamuganshi tunda kinga shidin baisan danginsaba kuma yazaiyi yasan inda suke""
Maimunatu tace sai angama war ware komai zakidawo dashi gida"" khadija tace toni ina nasan inda yake??? Maimunatu tace yana gidan hassan"" kanin mamanki yanzun haka baya ma kasar yana London wajen karatu
Khadija tace ikon Allah shikuma cen aka kaishi?? Maimunatu tace hakane aljanin yakaishi cen"" kuma dakinganshi basaikin tambayaba dankamarsu daya da Usman saidai kawai kice shidin yafishi kuruciya Amman babu abunda yarabasu kamar hassan dahusaini
Khadija tace nikam danakoma zanje wajen kakata inason ganin kaleed din nan koba kamai inason yadawo hannun mahaifinsa
Maimuna tace akwai sauran lokaci karkiyi saurin sanardashi gaskiyar lamarin kibari saisu Husain sunkara girma kamar nan da shekara hudu saidai zaki iyah zuwa kiganshi koda zakifadamasa gaskiya Amman kifadamasa yasake hakuri kifadamasa shirinmu zai fahimceki yanzun saura shekara daya yagama karatunsa
Khadija tace shikenan
Allah yakaimu .maimunatu tace Ameen"" duk labarin nan da akeyi su husaini suna zaune bakajin ko motsinsu tamkar sunsan abunda ake fada"" tare sukacigaba dazama gidan yanzun hartakan fita dajin da itah da maimunatu Amman banda su hassan
Akwana atashi babu wuya wajen Allah su Husaini sungirma shekararsu daya dawata takwass Amman magana chauchau gasu dajikin girma hargudu sunayi idan kaji yanda suke karatu saika rantse da Allah sunyi shekara biyu aduniya tunsunada shekara dawata biyar suka yaye Kansu danbasa Neman mama saidai abinci hakan yasa maimunatu tace tayayesu
Saitakara watanni su Husaini sunada shekara biyu sauran wata daya suyi shekara biyu maimunatu tacewa khadija tashirya zatakaita gun matar
Yanxun Sam khadija batayin murna dakomawa gidan Usman dantun ranarda taji komai gameda lubabatu taji gidan yafice aranta tamadaina sakawa ranta tunani
Sam batasake nunawa maimunatu tana kewar mijintaba sosaikuma taji dadin zama da itah danzamanda sukai da itah tagano yawan ibadar da takeyi dadere bata barci itama take koyawa su Husaini karatu dan itama tahardace Qur ani
Ranardazasu tafi khadija harda kuka tayi narabuwa dasu hassan kunsan tsakanin uwa Dada sai Allah Amman abun mamaki su Husaini basuwani damuba saida tayimasu addua sannan suka fita gidan"" sunafita tacewa Khadija tarufe idonta
Batareda musun komaiba tarufe idonta tarike hannunta take suka bace tamkar guguwa tsayin awanni biyar saigasu kofar wani gida Dan madaidaici tsarin gidan yanada kyau batareda bata lokaciba tace munkawo kibude idonki
Khadija tabude idonta tasoma kalle kalle tasoma ganin mutane saitayi hamdala dantasan tashigo cikin jinsinta maimunatu wacce haryanzu murmushine kwance akan fuskarta tace Yar uwa nanne gidan matar Kuma nayimata bayaninki duka danhaka komai tace kiyi kiyi karkiyimata musu
Khadija tagyada kai"" maimunatu tacigaba yaunakeson mukama hanya dani dasu Husaini saikiyitamana addua Allah yakaimu lafiya dannasan *hatsabibin boka* yana nan yana Neman inda zaigansu danabarki nan zanwuce danhaka karkimanta da abunda nafadamaki karkiyi sanya dazaran kinsauka gidan kisamu kidauko madubin nan kikona aljaninda yake gadin madubin dannasan muddin taganki zata sanardashi daganan zasu sake yimaki wani shirin kamardai yanda suka yaudareki tunfarko khadija tace karkidamu Yar uwa ban manta dakomaiba
Tasaki murmushi tace hakan nakeso Yar uwa tomuje taresuka turah kofar gidan tareda sallama"" saida sukai sallama kamar sau uku sannan aka amsa akace kushigo mana
Maimunace agaba khadija tana baya aranta tace tofa ashedai harda aljanu sunazama cikin mutane lallai saimuyi taka tsantsan daidai sunshiga falon tana zaune tanacin abinci tanaganin maimunatu tasaki fara a tace kece tafe maraba kushigo mana, suka wuce tanuna masu kujeru tace suzauna taresuka zauna sannan sukasoma gaisawa
Tace yahanya Yar uwa maimunatu tace alhamdulillah tace hajiya gatafa nakawo tayi maganar tana kallon khadija matar tayi murmushi tace ainagane Amman maimunatu ai Yar uwartaki ma da damarta baza asha wata wahala akantaba"" tace hakane gatanan dai nakawo maki kiyimata gyara na musamnan sannan kikoyamata yanda ake tarairayar Miji inason idan takoma yadauka wata sabuwar khadija ce aka kawomasa
Kusan Tare suka sa dariya tace karkidamu kinyi dashe gida mai albarka inamai tabbatar maki dasaitafima yanda kikeso"" kedai kawai kibar komai ahannuna"" maimunatu taciro jakarta tadauko kudi tace gacikon kudinki"" nizantafi tace to maimunatu Allah ya kiyaye hanya khadija tataso sukafito
Bakin kofa suka tsaya suna fuskantar juna maimunatu tace to khadija nizan tafi "saina dawo maki dayaranki insha Allah zancika alkawari zanyi iyakar kokarina inkaremaki yayanki saiki tayamu da addua Allah yakaremu"" khadija tace Ameen nagode sirarun hawayenda suke cikin gurbin idonta suka karasa gangarowa tace zanyi kewarki sosai ashedama anasamun aljanu masu son mutane nibanyarda dahakanba saiyanzu
Maimunatu tayi dariya har hakoranta suka bayyana tace ai khadija kamar yanda kikasan acikin mutane akwai mugaye salihai nakwarai yan iska dasauransu komai kikasan za asamu acikin jinsinku muma akwaisu anamu
Khadija tace Yar uwa yanzun wannan ma aljanace??? Amman naga tanacin abinci irin namu Amman kenaga bakyaci
Maimunatu tasake darawa tace mutumce kamarki bakiga tayi kama da jinsinkuba"" khadija tace aibanganewa aikema babuwanda zaice kedin ba bil Adama bace Amman Ina mamakin ya akaitasanki
Tace nima nasantane wajen wata Yar uwata takebamu labarinta duk sanda zanzo wajenta nakanyi shigar bil Adama kamardai yanda kikeganina itama haka danba ainahin siffata kenanba khadija tajinjina kai tace tonikam nandin wanne garine???
Maimunatu tace Maiduguri ainasan dai kinsan garin kobaki taba zuwaba kinada labarin garin yanzun gakudi tayi maganar tanazuge jaka tabata kiyi amfanie dasu kikoma gida idan hajiya tarana tagama sallamarki Dan Allah kuma idan kinkoma kiyi amfani daduk abunda tasanar dake karyazama anfadamaki Abu kirikajin kunya danbabu kunya kikyautatawa mijinki inhar karace kikewa labila yanzun kinsan matsayin lubabatu danhaka bata chanchanci kara awajenkiba
Khadija tayi murmushi tace bakida matsala dawan nan zanyikomai kodan natusa mata takaici nimadinfa bata wasabace wlh irin rayuwarda nashiryawa kaina bagaskiya bane Amman danatuno mahaifin kawatane sainaji kunya banaso yadauka nidin banda kunyane
Maimunatu tace babu wannan khadija kinga barinayi sauri yana jirana" khadija taleka waje tace wayene yakejiranki?? Ina mukawaine mukazo nan??
Maimunatu tace ah ah aini banda isasshen karfinda zandaukeki inyi tafiya dake saboda karancin karfina danice zankawoki nan saimunyi kwana uku ahanya
Saurayin Kanwata wacce take hannun *hatsabibin boka* shine yakawomu yanada masifar sauri yanzunma. Abunda yasaka mukadan jima ahanya nace yayi ahankali sabodake khadija kam tasake tsurewa da al amarin aljanu
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠