Chapter 52
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Yanzun ace samirah batagidan nan tsayin sati dakwana biyu Amman kakasa Neman mu kasanardamu...
Wani mugun kallo yawatsa masa yace dayake Nina aiketa ko anfadamaka ni Dan aiken kune dazanje insanardaku inda take
Duk gidan ubanda taje nibandamuba idan kunganta kufadamata tazo takwashemun kayanta daga gidana tunkafin nasaka yara suyimun waje dasu
Maganar Usman tatunzura ayuba Duk dayana ganin Usman babban mutum ne baihanashi kaimasa dukaba saboda bacin rai
Usman yayi saurin tare dukan"" dadaya hannunsa yarike hannun daya yawanka masa mari"" yace kaiharka isah kazo gidana kace zakadakeni??
Aikuwa fadane yakarke tsakaninsu sukasoma jefar juna damasifa kamar zasubuga maigadine da driver sukayo wajensu sunajaye ayuba
Yatuge hannunsa daga rikonda yamasa yace badai nikamaraba wlh kabar takamar ganin kanada kudi sainadaureka komai dukiyarka bakin azzalumi
Anaganinka da suffar babban mutum ashekai bakasan mutunciba"" Sunday yarikeshi yace karfa kaga lefin alhaji saboda balaifinsa bane agabanmu akai komai""
Usman yacewa Sunday kubarni dashi nizanyi maganinsa wlh bari nafito yayi cikin gida dasaurii Sunday yaja hannun ayuba yace kazo kafita tunda har kaga ran Alhaji yabaci komai zai iya yi
Shikuma yace babu inda zaije saidai idan kasheshi zaiyi yakasheshi danshi baya tsoronsa
Dakyar sunday da sauran ma aikatan gidan sukafita da ayuba lokacin Usman yafito da bindigarsa kamar wani mahaukacii
Hayaniyar suce tafargarda lubabatu aitana jin masu aiki suna fadar bindiga dagudunta tahau saman tadauko kwalbar tasassautoda kullinda taimasaa
Dasaurinsa yatunkari kofar fita ana rirrikeshi dankuwa jiyakeyi zuciyarsa tanata tafasa masu aikin suna rirrikeshi yana turesu""
Lubabatuce tafito dasauri tarike bindigar yajuyo afusace yakalleta cikin sanyin murya tace kayi hakuri Dan Allah alhajii
Saiya sakarmata bindigar yajuya fuuuu cikin gida tajuya tabi bayanshi Sunday kuwa sunafita yasanarda ayuba duk abunda yafaru gabadaya jiyayi kunya tarufeshi
Dangabadaya masu aikin kowayace hakan akayi harma sukafadi Wanda sukasani Wanda akai ba agaban Sunday ba"" sunday yace babban tashin hankalin yanzu ba asan inda takeba dantunda tabar gidan alhaji batadawoba"" jiki asanyaye yace aitarasu gabadaya sukace tamutu??? Yagyada kansa yanzun abunda yasaka nazoma sanardashi gawarta tana mutuware "" gabadaya sukai zugum yace damuna mamakin waye take taredashi Ashe dama samira tana Neman mazane da aurenta??? Yashare sirarun hawayenda suka saukomasa yabar kofar gidan zuwa asiviti""gabadaya sukabishi da kallon tausayawa suna jinjina Kansu
Dayaje asivitin suka tambayeshi Usman yafadamasu komai kowannensu jikinsa yamutu saikusan azahar akabasu gawar bayan sunzube masu kudi dubu talatin
Aranar akaimata sallah aka kaita makwancinta"" Usman Sam baiji labariba saida aka sake kwana biyu Sunday yake sanardashi
Dayafadawa lubabatu tayita kuka hartabashi haushi"" saida taje tayimasu gaisuwa Amman Usman kinzuwa yayi"" saboda kunyar abunda yayiwa ayuba saida gabaya yajibai kyautaba
Tundaga lokacin Mamar samrat takoma saliha kullum kasameta rike da charbii tasaka akanemo mata wani malami yana karantarda itah
Su hajiya sunsamu labarin sukaimasa gaisuwa dakuma fatan Allah yabashiwata tagari labila kam wata tsanar mamanta tasakeji tundaga lokacin Usman yacire sha awar aure aransa saidai yaje asiviti yasiye magungunan da zaisha domin yarage yawan sha awa
Idankuma tatasomasa saiyasha maganin "" tsayin shekara daya"" dafaruwar hakan watarana dayaziyarci family doctor dinsu akano akan ciwonda yake damunsa
A mararsa yanzu takaima idan yasha maganin baya masa amfani"" saboda yanada tsananin bukata kuma lubabatu babu abunda yasauya awajenta domin sukan kwashe sati biyu bata yarda yakwanta da itah ba
Kuma idan tace bataso dolensa yakyaleta"" suna office din doctor din bayan yagama yimasa bayanin komai yana kallonsa saida yakai karshe yanisa
Yace wannan laifinkane alhaji batunyauba nake sanarda kai shan wannan maganin bazaiyiba kawai Kayi aure shine kawai Mafita
Tunda kanada kudinka ballantana kace bakada kudin auren"" Usman yace doctor bakagane abunda nake guduba wlh niyanzu tsoron aurema nakeji saboda halin matan bawai banada kudin auren ba Alhamdulillah Amman matanne nayanzu kafin kasamu takwarai sai kahawala
Doctor yayi murmushi yace hakane Amman kasan ba ataruwa azama daya dole akwai nakirki nidai shawararda zanbaka kagaggauta yin aure
Dan maniyyi yatararmaka amara"" yanason fita kuma saika guji cinkayan dadi masu saka maniyyinka kara yawa"" idan bakai wasaba wannan abundakake dauka bawani abuba zaijawomaka kwanciya asiviti
Usman yayi shiru nawadansu dakiku sannan yanisa yace shikenan zanyi inshaa Allah katayani da addua"" yace karkadamu sukai sallama yawuce gidan hajiya
Labila Batasan dazuwan saba dantana gidan sahiba"" damadai bajimawa zaiyiba yabarwa hajiya sakonta yawuce
Wannan shawarar Usman yayi aiki da itah Amman abun mamaki dazaran yasamu wacce yayaba da hankalinta sai magana ta kankama yarinya tace bataso tasamu wani said ayanemi yarinya hudu kowacce hakanne tahudu saima da akabiya sadaki tace bataso da iyayenta suka matsamata ganin alhajine maikudi ta nanewa wani talaka sanadin hakan yasaka tashiga duniya
Su awajensu tabijirewa umurninsu basu saniba aljanine ake turomasu basune suke furta hakanba"" Usman kullum zakasameshi masallaçi gayawan azumie alokacinne Sunday ya musulunta""" sannu sanñu abunyasoma damun Usman saiya sanarda dahiru abokinsa""
Dahiru ne yahadashi da habiba"" wacce ya aurah daga karshe yargidan mutunci saigashi batadibo da yawaba tarigamu gidan gaskiyaa
*CIGABAN LABARI*
Lubabatu saman gadonta tahaye tadauko madubintaa tashafo tareda kiran sunan hatsabibin bokaa shafawarta keda wuyaa saigashi yabayyana kamar kullum
Kirari tasomayimasa tanafasa masa kai yasaki wata shu umar dariya""" itakanta saida tatayashi tace boka aiki yayi kyau saidaikuma maganar yata labila take takenta yasoma isata nifa inagudun watarana tatonamun asiri yarinya kamardai banice nahaifotaba kodaya batabiyo halinaba
*hatsabibin boka* yatsagaita da dariyarsa yace waimeyasa kike shakkune akan aikina" narantse dagirman tsafina babu wani mahakulinda zai iyah fallasa asirinki tundahar kikahada damu bakida sauran bakinciki yarki kuma kimanta da itah komai kikaga tanayi kisamata ido zata iyah fadamaki magana Amman bakinta bazaibata iyah furtawa waniba kodataso fadadin
Tasaki murmushi godiya nake boka toyanzu mezanbayar amatsayin kyautar murna??? Yace abunda kikasaba bayarwa"" tace to gobe zakagansu takehasken yafito tajikin glass din boka yabace tamiyarda madubin cikin jindadi
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠