Chapter 009
Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
By
Gentle Lady💃🏽
Usman yace kishiga to muje tarufe kofar tashiga gaba"" shikuma yazauna mazaunin drever yatada motar maigadi yabude masu kofa yana gaida Usman yace adawo lafiya
Hannu yadaga masa sannan suka fita "" madubin motar yasaitashi tayanda zaidinga ganin khadija itama shitake kallo suna hada ido yasakar mata làllausan murmushi""
Kiss tayi tahura masa "" shima yamiyar mata yanamai lumshe ido cikin murmushi "" itama tamiyar masa""da martanin murmushinsa duk tsiyarda sukeyi lubabatu tana kallonsu lallai wannan yarinyar bariki kawai takoyo waima wannan khadija ce???
Yarinyarda tasanie tanada kunya sosai Amman yanzun tafitsare idanuwanta agabantama komai yitakeyi tayi kwaba ai wlh bazan zuba miki ido kinayin abunda kikaga damaba abundama mijina baiyimunba"" keyana maki yarinya kamar aljana""
Tanata sake sakenta sukuwa daga nesa suke aikawa junansu sakon soyayya harsuka kai hospital din yace khadija tajirasu amota bayaso ana kallonta"" yakunna mata Ac wayarsa takarba"" takwanta jikin kujerah tana latse latse sukuma suka wuce
Kowannan maganar takona ran lubcy waibayaso ana kallonta watoga zinariya"" tanagaba yana bayanta suka karasa dakin doctor
Khadija lambar wayar labila takamo tanasoma ringing akadauka da alamu barci ma take tace hello""
Khadija tasaki murmushi tace Assalamu Alaikum zunbur labila tamike tana mutsuts tsuka. Ido "" saida khadija tasake maimaita sallamar sannan labila tace muryar wanakeji kamar sahiba???
Khadija tace nice mana labila"" sai labila tafashe dakuka tace kina ina sahibata Dan Allah kifadamun
Khadija tace da wayar wakikaga nakira??? Labila taciro wayar akunnenta takalla tamiyar tace wannan number dadyce ai
Khadija tace to ina tare dashi"" labila tace dagaske ganinan zuwa" khadija tace dakata karatun fa??? Tace wlh bazansake kwana daya agarin nan ba kedai kawai sainazo batajirah jin mezataceba takashe wayar tahau shirin kaya""
Khadija taciro wayar ajikin kunnenta tana murmushi sannan takamo lanbar ya muktar farinciki fal ranta tasoma kiran layin harta tsinke baidagaba saida tasake kirah sannan yadauka
Yakara akunnenshi tamkar Wanda bayason magana shikanshi duk yarame dankullum cikin tunanin yar kanwarsa yakeyi sallamarta dayaji tasashi mekewa cikin farinciki yace sapna kece kuwa??
Dariya takeyi tace nice Yayana kana ina??? Yace shekaranjiya nabar kano Amman ke kina ina"" tace inatare da dady cikin kaguwa yace sapna kina duniyar nan Amman kika kasa nemanmuko?? Tace Yayana kaima kasan inhar inacikin jindadi dole na nemeku saitabashi labarin yanda tasamu kanta kamar yanda tafadawa Usman yatausayawa kanwarsa sosai
Yace yana nan"" tafe shima Dan yanason ganinta yagasgata lamarin tacemasa saiyazo sundanjima suna magana ganin su Usman sunfito yasa taimasa sallama
Taresuka kawo bakin motar yabudemata tashiga shima yazagaya mazauninsa yana kallon khadija yace dawa dawa kika Kira??
Tace kai hubbyna bafa waya nayiba"" yanda tayi maganar kamar wata Yar yaye yabawa Usman dariya lubabatu kuwa guntun tsaki taja Wanda babu Wanda yaji sai itah datayi abunta
Yace ainasan wayakikai tunda naga fara a tayawaita afuskarki "" tarausayarda kai tace ya muktar kawaifa nakirah sai sahiba
Yace dama ainasani" tace kumafa tace tana nan zuwa yau zatashigo jirgi"" yace haba aidole ainasan itama tayi kewarki Nisam namanta ko hajiya bansanarwa dawowarkiba inacikin zumudi
Yayi maganar yana kanne mata ido daya motar yakunna suka hau hanya wajenda ake siyarda maganie
Yasiya mata maganie suka wuce gida"" yanayin pkng khadija tafito tayi cikin gida saida yafito yabudewa lubabatu suka wuce tare yana mata magana Dan Allah maman Abdul kicire damuwar aranki tunda gashi tadawo aikomai yawuce ko""
Tace hakane aibakaji dadin danajiba wlh murmushi yayi yace bakikainiba ai daidai sunashiga gidan harsama yarakata yadibomata ruwa tasha maganie sannan yakwantarda itah yanabata labari harbarci yadauketa sannan yajaye jikinsa daga nata yajamata kofar yafita
Bangaren khadija yanufa yashiga yanakarewa dakin kallo waidaga zuwansu hartashiga tayi gyaran daki ko ina yayi fes yana zuba kamshi
Tana bandaki tanawanka saboda yanayin zafine tafito daure da towel"' tana goge jikinta tacee harkafito?? Yace ah sarkin aiki harkinyi garanki bayankuma nace kijirah natayaki"
Tace nahutardakai kwanta kahuta"" rigar jikinsa yacire yace saimunyi wanka" tace saidai kayi wanka aini nayinawa towel yadaura kawai yasunkuceta yayi toilet yana cewa ban yarda dawan nan wankanba aiwayo kikamun
Bayan kibari sainazo muyi tare tana dariya tahau zillewa tacee kasaukardani to"yace abahon wankaba zatasake magana yahade bakinsu waje daya
Tanata hum hum hum bahalin magana tafito sai cikin bahon wanka yasakata har towel din"
Yatara ruwa shima yashiga tasha mur wai itah tayi zuciya yakura mata ido ruwan yadibo yawatsamata afuska ta kyalkyace da dariya tadibo itama tawatsa masa saisuka koma wasar ruwa sundade kafin suyi wanka sannan suka fito basu Shafa komaiba suka kwanta suna makale dajuna barci yadaukesu
Sai kusan karfe biyu suka farka khadijace tafara tashi saida taje tadora abinci sannan tatasheshi yayi sallah ita ma tayi suka je kitchen din tare dama jelof din shinkafa tadora danganin sun makara
Tace wainikuwa meyake damun mom??? Cikin alamun tausayawa yace mata jinintane yahau saboda tunani
Tace tunanin lafiya hubbyna metanema tarasa?? Yace kemana tunanin batankine yasakata adamuwa"" khadija tace ko??🤔
Yakalleta bangane koba bakiyarda bane??
Tace nayarda mana aibansan harhaka takesonaba yace toyanzu kinsani ai tace Allah sarki itakuma tata kalar soyayyarce tazodahaka"" 🤔
Usman dabaisan dawon garinba yace aikuwa nitausayima takebani wlh kinga yanda tadamu lokacinda kika bata kullum cikin kuka take Khadija tamere baki kawai saida abincin yanuna takwashe tahadamasu lemun kwakwa"" sannan suka jera kayan yatafi tashin lubabatu danyasan batafarkaba.
Khadija kam wani wankan tasake fesawa tasaka kananun kaya tana fesa turare Usman yashigo yace tundazufa muke zaune kekadai muke baikarasaba sauran maganar ta makale abakinsa yace wow
Masha Allah kinganki kuwa"" yakaraso inda take dasauri"" "" tagama nade gashinta tace tomuje"" jawota yayi yana shinshina yace muje ina kibari nabiya kudin kwalliyar nan mana""
Tace ah ah nayafe yanzunfa kace kunajirana da mom zataga mun Dade ai"" tayi maganar tana jaye jikinta daga nashi
Yace haba Deejarh. Yanzun rowa zakimun inaji inaganie??? Tarausayarda kai tace kasan bansababa Amman ai yakamata kaji uxurina akwai anjima aiko
Yatsuke fuska ainasan da anjimar nifa baburuwana datana jiranmu barito nacemata taci nata "" ta gwalo ido tace kukuma kuyi mene??? Yace karatu kawai zankaramaki saimuje muci ko""
Tace nagode dawan nan bitar dannituni nahardace komai kazo mutafi Dan Allah kamin ranta yasosu"" hannunta yariko yace haryanzu baki fuskancetaba nasan bazataji komaiba Deejarh
Takalleshi da mamaki tace hakane dayake itadin batada kishi toni yunwa nakeji Tanakai karshen maganar tajaye hannunta daga jikinsa tafita aranta tanacewa bakasan damuwar matarkaba dai
Usman bakisake yake kallonta yagirgiza kai sannan yafita koda yaje harsun soma cin abinci dagayya yasaka chokalinsa cikin abincin lubabatu yanaci waishima saiya sosawa khadija zuciya kamar yanda tasosa masa
Illai kuwa khadija taji haushi Amman tagano yayihakanne dagayya saikawai tashareshi" tacigaba dacin abincinta tamadaina kallonsu
Lubabatu kam ganin hakan saitasoma Jan Usman dafirah shima yabiyemata" khadija kam tamiyarda hankalinta wajen cin abincinta
Saida takoshi tamike tadauke plate dinda tabata takai kitchen tafito tayi hanyar dakinta"" Usman tagefen ido yake kallonta sai hadiyar yawu yakeyi
Lubabatu talurah dahakan aranta tace nimafa Na iyah barikancin nan yarinya idan kinsan wata bakisan wataba indai dawadan nan kayan kike rudar Usman nima zandinga sakasu inga karyar bariki
Tsaki taja Wanda yasaka Usman juyowa dangabadaya yakarkata kansa wajenta. Damamaki yace lafiya menene yasakaki yin tsaki???
.
Waiyau wace rana lubabatu takasa boye kishinta" kamar jirah take ya tambayeta saikawai tafashe dakuka yace yasalam menenekuma Dan Allah karki tayarmun dahankali yajata jikinsa yana rarrashinta
Yace me akaimaki matata Dan Allah kidaina kukan nan yana konamun zuciya"" cikin kuka tace yanzun kadaina so nane ko??? cikin sauri yace wayafadamaki akwai ranarda usman zaidaina sonki???
Aiduk wacce zanso bayanki take"" lubabatu dankenafara sokamin wata"" Amman meyasa kikace haka??? Nayimaki wani abunne dabakiso??? Kifadamun banason nacutardake koda cikin rashin sanine
Aisha✍🏼
[3/26, 8:34 PM] Nabila Elharun Q: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠