← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 47 OF 121

chapter 51

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Tuni uwaisu yasoma sakin zawo" sabanin samrat datasoma kuka tanakiran wayyo yanzun mutuwa zanyi

Sunacikin wannan yanayi akasoma huromasu iska tamkar ruwa tafashasshi suna suraci take. Fatar jikinsu tasoma dayewa dakanta""

Dasauri uwaisu yaruga domin yadimauce dayanayinda yakeji ajikinsa"" ganin hakan yasa samrat tabishi sukaita gudu

Guguwarce tatari gabansu take tadauke uwaisu saigashi yana shillo acikin iska tamkar guguwa tadauko karmami"" samrat tasake kwalla karaaa Amman takasa guduwa uwaisu kam sai witsil witsil yakeyi da kafaa

Zuwa mintuna biyar akasauko dashi yafadi ragajab babu rai ajikinsaa idanuwansa sun kakkafe harshensa yafito waje

Wannan yanayin yasake firgita samrat dagudu tajuya tanamai kuka tanawaige waikar itama azo gurinta"" tayi gudu mai nisa daga inda gawar uwaisu take cikibis tayi da usman yashigo jejin

Dasauri tayi wajensa tafada jikinsa tanakuka tace Usman kafitardamu wajen nan wlh mugayene kashemu zasuyi""

Hannunsa yasaka yasoma bubbuga bayanta ahankali cikin rarrashi"" tasake shigewa jikinsa tana saukarda ajiyar zuciyaa

Hannuwansa dasuke cike da kumba "" yasoka mata tacikin bayanta take tagantsaraa idanuwanta suka ganomata usman bakinsa duk yabaci dajini

Kafin tayi wani yunkurii yashanye jininta duka saidai kawai gawarta yayar yakoma guguwa zuwa inda ya aje gawar uwaisu yadaukota sannan yadawo yasauki dawar samrat yatashi sama yabace cikin gajimare

Yau tsayin sati daya maman samrat hankalinta yaki kwanciya kullum takwanta barci saitayi mafarkin samrat tanakuka tanacewa mom yanzu harkinada lokacin kwanciya ??? Nikuma ganinan inashan azaba akan abunda Na aikata aduniya

Duk abunda yafaru dani mom kece sila tunda kika kasa tarbiyartar dani akan addinin Allah ban iya sallah ba bansan yazan bautawa ubangijinaba

Kisani duk bala inda zanshiga kema kinada linkin nakii yana nan yanajiranki"" hannunta tasaka tace mom shigo ciji zafinda nakeciki tayi maganar tanariko hannunta

Aituni takwallah wata mahaukaciyar Kara tatashi firgigit tasoma bin hannunta da kallo Wanda yayi jajir saboda zafindake jikin samrat datarikata"""

Sai zazzare ido takeyi kamar wacce tai karya jikinta yahaubari dasauri tasauko dagakan gadon tayi waje

Falo takoma tazauna tanata fiffita jikinta wannan wace irin masiface kai anya mafarkin nan bagaske bane???? tarike baki komadai watace takeson korana gidan nan shine tabiyomun tahanyar yata dantaga bayana

Kai aizama baiganniba tamike dasaurii takoma daki tawanko fuskarta tasake shiga tadauki kudi da key din motar ta tayi hanyar dajinda bokanda aka kaisu da itah da raliya

Kodataje tasameshi yana ganawa dawata hajiyar bakin Yar bukkarsa tatsaya""dantasamu bukkar andan sakayata kuma taga mota bakin bukkar hakan yasa tatsaya domin tajirah

Tayi tsayin awa uku awajen sannan taga anbude bukkar saiga matar tafito tana gyara daurin zanenta da mayafi tanacewa saiyaushe kuma boka???

Shikuwa yana lasar baki yace kidawo zuwa jibi yamaki ko??? Tace haba boka ai wlh koda kullum kace indawo indai hakan zaihana mijina kwasomun wannan tsinanniyar wlh zanyii

Yawashe hakorah karkidamu hajiya aitunda akai wannan aikin mijinki bashi bakoma saduwa dakowace mace matukardai yakusanceki aduk lokacinda akaimaki wannan aikin

Yanzu anyi sau uku sauran bakwai Dan aka idar aikin sau goma akeyinsa daga lokacin da aka kammala aikin shikenan kisamu waje kibarje guminki dankuwa babuke bakishiya saidai kiji sunanta awani gurin badai agidankiba!!

Tawashe baki godiya nakeboka sainadawo jibin ta bude kyauren tafito sukaiwa juna kallon kallo da itah da maman samrat tawuce abunta itakuma tarakata da ido ganin babbar mace maijidakanta ta iyah kwanciya dawannan kazamin baki duk goro Wanda bayawanka bakinsa baitaba samun wankiba""

Matar babbar motarta tashiga tajata tawuce ko kallon indatake batayiba"" sai alokacin tasaukarda ajiyar zuciya taturah kyauren kofar tashiga

Yanazaune yamike kafarsa saiyanxuma yake gyara daurin zariyarsa yana sharce zufa"" tayimasa gafaradai yace takaraso nesadashi tazauna danwani mugun kyankyaminsa takeji

Yayi yanzane zanensa sannan yadago yacemata meke tafedake??? Cikin muryar damuwa tace akan maganar yata wlh nayi mummunan mafarki akanta yaudin nan"" tasanardashi mafarkinda tayi

Tanagama fadamasa yasheke dawata irin dariya wacce tasaka hanjin cikinta murdawa"" saida yagama dariyarsa sannan yace bahakan mafarkinki yake nufiba kisani mijinki yanason karo aurene!! Gabanta yayanke yafadii

Yacigaba yarki tana nan raye Amman tanacikin wani halii yauyau nakeson tura aljani yadaukota kudin aikinkine sukai kadan aidatuni tadawo

Tace haba boka aiyakamata kafadamun konawane nizan iyah bayarwa "" tanisa toyamaganar kuma yarinyarda maigidana yake nema????

Yayi kaki yatofar yace tana nan amman kuma zamuyima tufkar hancii yanzu zakibada dubu Dari uku danaki danata saboda aikin akwai wuyaa

Tayi shiru sannan tace to gaskiya dari biyune nazodasu saidai idan zakabini gobe gobe zankawomaka yace shikenan Amman kitabbatar kinkawo dankonairah idan babu aikin nan baxai yiyuba tace zankawosu gobe gobe

Yace shikenan tazube kudin tatafi tazubeduka kudin Jakarta sannan tawuce zuwa gida tanaxancen zuci wato baban samrat aure zaikara Amman shine kullum yake lullubeta da dadin bakii humm hartakai gida tana tunanin""

Dadare dukkansu sunacikin falo suna sauraren tashar labarai"" tanagefe zaune danhaushin baban samrat takeji""

Salatinda taji yanayi yasaka itama takai dubanta akan TV gawarwakin wasune subiyu akan mota sunkunburah kuda saibiyarsu sukeyi

Daidai akanuno fuskar samrat gabadayansu sukamike suna rabka salati banda mamanta datadorah hannu akatarabka ihu nashiga ukuna asheda gaskene kinmutu??? Baban samrat yabita dakallo cikin mamaki yajuya wajen yayunta yace sutashi yanzun suje asivitin

Babu bata lokaci yaso sosai sufara biyawa tagidan Usman"" saiyayyunta sukace sufara daizuwa su tabbatar inhar itane

Dasukaje kafinma abarsu suga gawarta saida suka wahala"" sungani kuma suntabbatar itace tomeya hadata dawannan mutumen gashikuma bamijinta bane???

Yayanta ayuba yace subari saigobe dankuwa baza abasu gawarba zuwagoben da sassafe suje gidan Usman din hakan akayi ammanfa Daren babuwanda yarumtsa musamman mamanta dataketa kuka

Washe gari ayubanne yajegidan Usman maigadi yafadamasa ana masa sallama yayi mamaki wazaizo nemansa irin wannan lokacin tunda yatunkaro yagane kowaye saiyasha toka

Yakaraso yabashi hannu suka gaisaa ayuba yace yagidan?? Usman yace lfy"""

Ayuba yanisa yace dama nazone akan maganar Kanwata tunkafin yarufe baki Usman yace Toni inaruwaana duk abunda yasameta karku nemeni"" bakisake ayuba yakalleshi saida yakai karshe yanisa yace Amman Usman banji dadin abunda kafadabà yarinyar nan matarkacefa???

Yayi saurin tarar numfashiñsà yace adaba aini nadade dasakintaa yanzunhaka jiranake kawai tadawo wajen kwartancinta taxo takwashemun kaxaman kayanta daga gidana

Ayuba yace kasaketafa kace??? Yace kwaraikuwa kumabata gidana danrabontà dagidannan sati daya hardakwàna biyu
Ayuba yace ammandai kàibakàsan mutunciba


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 47 · 0% Book details