← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 43 OF 121

Chapter 47

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Tatsagaita kukanta tace wayene zaikasheka??? Batareda fargabar komaiba yace Wanda zaikasheki"" idanuwa tazaro waje tace laifin me kaimasu????

Yadanyi jim sannan yace sunana uwaisu nakasance nidayane awajen iyayena suna matukar sona sundauki son duniya sundora akaina bakamar mahaifiyata batason tagakomai yatabani

Mahaifina baida hali sosai saidai yanada danrufin asirinsa kwatsam sai Allah yayiwa mahaifiyata rasuwa mahaifina ya auro wata azzalumar mace batada imani kokadan bata tausayina nikuma gani sangartacce bansan komaiba na ilimin boko ko arabiya

Matar babana duk abunda takemun sainarama domin ni mugune Na iyah mugunta bana yarda kowa yacutardani dataga takasa komai dani harbokanta baiyi nasara akainaba saitasa mahaifina yaturani almajiranci

Muna zaune asokoto sai akadaukeni akaturani Maiduguri nikuma tunda aka kaini sainafara biyar yara munazuwa yawo nasake hinjirewa inasake yinwayo mukaballe dawani yaro jabir zuwa tarabà

Dagacen mukawuce jos yawomukaitayi harmuka samu wani boka yasoma koyamana bokanci"" abokina Wanda muke tare mundade muna harkar bokanci harmuka kware sosai saimukadawo zariya dazama

Acikin wani jeji kusan duk dare mukan hadu muyi tadi dani dashi kusan abunda yarabani dagida nafada bokanci matar ubace shima haka

Munakan haka saiyayiwa wata mata aiki itakuma kafin tayi aikin sai mijinta yakamata shine yatutseta saita sanardashi Wanda yayimata shine takaishi wajen abokina

Dayaje yayimasa wa azi sai abokina yadaina wannan harkar kuma yasameni akogon danakeda zama yayimun nasiha dayake shiyafini ilimin addini danshi yanada sani sosai

Nikuwa sainace nikam bazandaina harkar bokanciba saboda anan abincina yake sainayi amfani da maganar mutane dasuke cewa duk sana arda kasamu kanka acikinta to itah Allah yazaba maka

Babuyanda abokina baiyiba domin ganardani harkarnan batada amfani kuma tanada hadari Amman nayi burus nasa auduga natoshe kunnuwana

Daya nace yana fadamun Allah yace kaza yace kaza natashi afusace na soma tsibbona domin in halakashi saiyafara wadansu Abu yana daga hannuwa sama

Sambansan meyake fadaba saidai nagane addua yakeyi domin natabajin malamin da aka kaimu makarantarsa yanayi take sainaga wata guguwa maikarfii tataso tarufemun ido

Dani dakayan tsibbona aka watsamu gefe anan nasuma saidai nafarfado naganni yashe agefen kukar banga abokina jabirr ba"" yanisa daganan natattara nakoma ilori saboda nasamu labarin wani boka acen

Acen nasake shahara da aikin bokancii lokacin natura aljani yadaukomun matar babana nadaureta akogon kuka nayita amfani da itah hartamutu nayihakanne domin narama cin mutuncinda tayimun

Nadade INA aiki dabokan saiyazo yamutu dalilin mutuwarsa kuwa yajadawani bokane Wanda ake kirah *hatsabibin boka* shine yakasheshi yakwashe komai na sihirinsa nikaina nasamu labarin hakanne awajen wani aljanina kabusaa

Daga lokacin saina tattara nadawo kaduna inamai bakinciki kuma naraya araina sainaga bayan wanann *hatsabibin bokan* nayiduk bincikenda zanyi domin nagane ainahin inama yakeda zama Amman nakaa duk bokancina bantaba ganin wani hatsabibi irinshiba yabatarda komai na sirrinsa babuwanda yasan takamaiman indayake saifa masuyimasa hidima cikin rawar murya tace tonikuma menaimashi???😨

Yace kishiyarki lubabatu itatace akasheki kirjinta tabuga tace matar Usman???? 😳Yace kwaraikuwa yacigaba

Kwatsam watarana saiga mahaifiyarki tazonamaki aiki"" yanisa bansan kishiyarki tana daidagacikiñ masuzuwa wajen *hatsabibin boka*ba naimata aikii nafarko tabaki kekuma dake dakawarki kukaje wajen wani bokan

Bayan bikinki dashi *hatsabibin boka* yaturo asanardani karnasake nasakeyimaki aiki kuma nawarware Wanda nayi danagane shine yakashemuñ ubangidana sainace aje afadamàsa bai isaba bazan bariba shikuma dayan bokan kawarkii yace yadainà yimàki aiki

Nikuma danaso jayayya dashii aka daukeni zuwa kurkukunsa"" anata ganamun azaba damayausuke jirah suhadamu sukashee dani dake

Yakai karshen maganar yana kallontà hannutadora akaitace nashiga uku lubabatu yazakimun haka"""🙆🏿 uwaisu yace kidaina kiran sunanta domin bazai amfaneki dakomaiba sai bakinciki""

Cikin kukatace kakirah aljanunka sufitardamu mana"" murmushin yake yayi yace dazan iyayin hakan danayi tun lokacindà nake kurkukunsa amman kisàni tunranarda abunyàfaru dukà aljanuna suka tsere yanzun haka sunkoma karkashiñsa

Abokina jabirr yayi aure ya hayayyafa hayayyafa Yakoma wajen iyayensa yanzun nasan yama mantadani tundani nabijirewa umurnin ubangijina aidole inga badaidaiba😞

Samrat tace waikana nufin zaunawa zàkayi sukasheka??? Bayankuma munadà damar guduwa?? Kaga katashi mugudu danñibazan zauna akasheni abanzaba

Yace karki wahaldà kanki wajen gudu danbazaki tsiraba abunda yafikawai muzauna mujirah mutuwarmu muguwar hààrara tasakar masaa tace ammankai bàhone wayafadamaka zañmutu ayanzu idanzakàje kataso

Yace ah ah jeki abunkii ammankisani zakidawo"" tace saidaiwatà banibaa dama wandone ajikintà tatankwasheshi tàyañkii saitinda takejiyo wilgin motocii


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠
Chapter 43 · 0% Book details