← Book details Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 105 OF 121

Chapter 004

Hatsabibin Boka Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

By
Gentle Lady💃🏽


Khadija tace shikenan Allah yakaiku lafiya yatsareku" maimunatu tace Ameen Sannan tasakai tafita khadija tana tsaye saida taga tabace sannan tajuya cikin gidan jikinta sanyaye""

Tashiga da sallama hajiya tarana ta amsa mata sallamar tashiga tazauna hajiyar tace yata bari nazubomaki abinci kici saikije kiwatsa ruwa kisamu kihuta gobe saimu fara dankar akure lokaci

Khadija tace inaso nayi sallah ne tace badamuwa muje innunamaki dakinda zaki zauna bamusu tamike tanagaba khadija nabinta wasu dakunane kusan guda biyar Jere dajuna tabude mata daya tashiga tana biyeda itah dakine maikyau kayan dakin madaidaita naxaman Mace daya tace gabandaki cen gakuma abar sallah nanne gabas saikiyi hanzari gashi ankusa magrib

Khadija tace to tacire mayafinta tashiga toilet din sannan hajiyar tafita bayan tafito tashinfida abar sallah tarama sallarda akebinta tatsaya lazumi tanamai rokon Allah yakaremata yayanta kuma yabasu sa ar abunda zasuyi
Tana zaune saman abar sallar har akayi magrib hajiyar tanakan lekowa saitasamu tana laxumi saita koma bayan tayi magrib bata bargurinba saida tayi isha i sannan tawatsa ruwa koda hajiyar tashigo tasamu khadija tana miyarda kayanta tace tafito taci abinci tace to bayan tashirya tafita tasameta falon zaune tagaida itah ta amsa cikin sakin fuska tanuna mata abincin tadauka tasomaci tuwon shinkafane damiyar kubewa tasha kayan yajie saikuma maganie da akasaka aciki da bisimillah tasomacin abincinta hartakoshi tabata ruwa tasha ruwankam badadi ace war Khadija dafarkoma tadauka lemune saida takai bakinta kamshin kayan yaji yadaki hancinta aranta tace kilanta wani hadin lemune maidadi saida harshenta yadandana tagane komeye tasha iyakar shanta

Hajiyar takarba tamiyar a fridge tace kingansu nan koda zakiji kishi dagayau sune ruwanki batareda musum komaiba tace to fruit tadaukomata anyankasu kana na kana na sunsha madara gashi dasanyi daidai gwargwado

Tabata tace tasha shima duka tashanye sundan taba fira yawancin maganar duk hajiya keyi khadija iyakarta eh ko ah ah saikusan goma tayimata sallama tace taje takwanta tayimata saida safe tashiga dakinta alwala tadauro tasomayin sallah

Al amarin *hatsabibin boka*kuwa tunranarda aka haifi su hassan dajinda yake ciki yasoma girgiza al amarinda yatashi hankalinsa sosai dasauri yajawo madubin tsafinsa yasoma bincike aikuwa dama yasan alamun dayaganie na haihuwarsu shine yabayyana kenan sunshigo duniya

Lallai dolene yagansu tunkafin sugirma yakashesu yadukufa nemansu acikin madubin tsafinsa Amman abun mamaki andai nunamasa dajinda suke Amman bayaganin komai yayita turah aljanunsa dajin Amman basaganin yaran hakan yasaka ya ce tokodai sudin ba mutane bane kokuwa dabbobine

Madubin tsafinsa yatabbatar masa mutanene kuma suna nan cikin koshin lafiya hankalin boka inyayi dubu yabachi yayimatukar tsorata da al amarin wadan nan yaran tundaga lokacin yasoma bincike hanyarda zaibi danyagansu

Yagano dajinda suke tsafaffen dajine babu Wanda zai iyah ganin abunda yakecikin yayi bakinciki matuka yasoma kururuwa wacce taisanadin firgitar duk namun jejinda suke zaune dajin sukasoma yankan nakare

Saigashi yaukuma dajin yasoma girgiza tamkar ana girgizar kasa "" *hatsabibin boka* tuni yatsure yasake shafo madubin tsafinsa yanawadansu surutai saiga wani wargajin aljanie asararin samaniya yanagudu tareda wata aljana Amman Sam baiga wasu yara ataredasuba"" Amman nadubin tsafinsa yatabbatar masa lallai sunatare dasu kuma sunkusa shiga saudiya muddin yabari sukashiga tosuntsira

Lokacinda zasufito kuma shine zaizama ranar ajalinsa yayiwani gunji yace karyane saidai ninaga karshensu

Take ya umurci wani aljani kankabusa yayi sauri irin Wanda baitaba yin irinshiba yacinmasu yanzun yadawomashi dasu bayanshi Kuma yaturah tawagar aljanu

Batareda bata lokaciba suka zama iska sukatashi sama sukabaza hanyarda *hatsabibin boka* yanuna masu aljaninda yake dauke da aljana muimunatu yakalleta yace rankiyadade inajifa aljanun *hatsabibin boka* sunabiye damu dannasoma jin kamshin iskarsu kinkuwasan wannan aljanin yafini gudu sosai niko rabin rabin saurinsa banyiba inajin tsoro karya kamamu nibakaina nakejiba yaran nan damuke dauke dasu

Maimunatu tace kacigaba da tafiyarka ninasan Allah yana taredamu domin yanxun haka nasan mahaifiyar yaran nan batayi barciba tanakan rokon Allah yakaremu daga sharrin wannan azzalumin

Dayardar Allah lafiya qalau zamu isah aiyanzu baiwuce tafiyar yini daya mukaiba yace hakane rankiyadade saiyasake dage fukafukansa ya auna cikin gajimare saigashi yanagudu tamkar jirgi yamaso yafi jirgin gudu shikanshi yayi mamakin saurin nashi

Al amarin *hatsabibin boka* kuwa sanda yaturah aljanie kankabusa yabi bayansu aljana maimunatu yanazaune gaban madubinsa yana kallonsu"" duk abunda suke fadakuwa yanajinsu kamar walkiya yaga sunkara gudu dasauri ya umurci aljani kankabusa yasake karfin gudunsa iyakar gudunsa yacinmasu dankar suwuceshi

Aikuwa shima yakara gudu tareda tawagar dasuke bayansa kafin sushafe sa aguda harsun cinmasu koda aljana maimunatu tawaiga tayi arba dasu tacemasa yakara sauri gasu abayansu
Yace iyakar karfina kenan rankiyadade saidai suzubawa sarautar Allah ido"

Khadija tana gama sallah tadaga hannunwanta sama tasoma jero addua tanakiran sunayen Allah taname kaskantarda kanta tanamai yakinin cewa Allah zaikarbi adduar ta take hawaye sukasomaa zuba akan fuskarta

Allahu Akbar Allah majirokon bawansa saura kiris tawagar aljanun *hatsabibin boka* sutari gabansu saigawani iska maikarfi yataso Wanda sukansu basusan daga inda iskan yatasoba gashi balokacin damuna bane take iskan yasoma jansu baya baya fukafukansu sukakasa yimasu rana tunisu aljana maimunatu sukabace cikin iskan kafin sa o i ashirin suka kai sunashiga garin makka sukayi hamdala

Al amarin *hatsabibin boka* kuwa lokacinda abun yafaru madubin tsafinsa duhu yayi Na wadansu sa o"I sannan yadawo daidai saidai baiga aljana maimunatuba saitawagar aljanunsa

Tashin hankali kam Wanda yashiga basai anfadaba lallai dolene yasake wata hanyar danganin yakashe wadan nan yaran saikuma yashiga binciken hanyarda xaibi

Hanya dayace akanuna masa itace kawai xaibi danyatsira hanyar itace yasamu yakusanci wannan aljanar datake boye akarkashin kasa wato kanwar maimunatu

Dazaran tasamu ciki danda zatahaifa zaikasance musulmi shine xaishiga har kasa maitsarki yakashe yaran komai kankantàrsa

Al amarinda yatsoratarda *hatsabibin boka* danyasan dakyarne aljana murjanatu tayarda da bukatarsa kuma gashi ance karyayimatà dakarfi saidason rantaa
Yanzukuma saiyasamu hanyarda zaibi danyashawo kanta cikin saukiii

Washe gari bayan khadija takarya hajiyar takiratà sukazauña cikin falon tasoma magana kamar haka khadija nàsandai kinsan dalilin kawokinan dayar uwarki tayi

Kafin mujekan gyara yanadakyau kisan wani Abu "" duk abunda zanfadamaki karkibar kodaya nafarko kikasance mace maiyawàñ ibada yinhakan Allah zaisake cusa soyayyarki axuciyar m[truncated by WhatsApp]
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 105 · 0% Book details