Sashe 99
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mune ya dace mu kokawa kanmu, du mun dauka a wai mun kuma yarda da muna cikin gida babu abinda zai iya tadomu, duba ka ga dan gata tsaro ne a kofar gidan nan da cikin gidajenmu, mu shaida ne sojawanka babu ruwansu da yan matanmu ko mu kanmu, mu shaida ne irin yadda ake kafa kafa da y'ayanmu, a gidan nan idan magariba ta yi a kule fitar y'ayanmu ko ta mecece sai dai a aiki maza, yayanmu na tare da mu sunna daukan ilimin adini da na boko, dan gata babu abinda suka nema suka rasa, ci , sha , sutura, yannayin rayuwa mai dadi, a tunaninmu babu babun ko jin dadin wajen da zai rudi y'ayanmu ko mu kanmu, sai gashi Baba wace muka fi yiwa kallon ta fi kyanatar abin dan ta ga mun kyamaci abin ta yi riko da kulafurcin abin kamar ita akaiwa , ta tsana ta zaga ta tsangwama ta hanna zaman lafiya wace sai ka rantse ko auren akai mata da wahala ta yarda da mijin abin ya bilo a kanta?
Baba kar ka yi kuka wannan din ishara ce a garemu baki daya, karka yi wani kuka Allah ne ya nuna mana bamu isa ba kariyarsa ce kuma shike da Alkalamin kadarar bawansa, kar ka yi wani kuka dan baka da laifin komai a lamarin nan, to me ake so ka mana?
Ranka zaka ciro ka bamu ko kuwa zuwa zaka yi ka taramu daki daya ka daina fita aiki kana tsaronmu?
Ai dan yau ya isa ko me zaka yi da dan yau kuwa addu'a ce nara arka da shi, Baba kar ka yi wani kuka yarinya kam dan ciki ciki ne da ita kuma ba laifinka bane namu ne mu da muka yi wasa da jarabawar wani, muka zage shi, mukai masa dariya, muka tsangwane shi, yanzun sai mu yi ta kanmu idan muna da hankali mu kama carbi mu yi ta istigfari dan namu rashin mutuncin muka sani bamu san kamuwar Ubangijinmu a kan cutar da bawansa idan aka yi ba
Yanzun mune ya dace mu je mu yi ta kanmu dan bamu san a ina abin zai kare ba, ka tashi ku tafi da matarka ka samu ka ci abinci ka yi iya yinka ka yi barci Baba ka cirewa ranka cewa gazawarka ce, dan kuwa abin nan da gani tunda ran Doctern yake faruwa, kuma a yau din da ya fito Allah ne ya yi zai fito din, wa ya sani sauran su me suke yi muna tafe muna yiwa kanmu rami da furucin bakinmu bamu sani ba, wace muke zagin ita ai gatanan a dakinta , mun kuma shaida waye mahaifinta , Allah ya yafe mana kawai , Allah ya sanyaya mana tamu salon kadarar",
Daga haka ta juya ta yi ficewarta, dan bata tunanin akoy wani abin kuma da zata karra ko ta rage a maganar da ta yi, iya gaskiyar kennan sai dai Allah ya ba Maman Furera hakuri, ita yanzun zata je ne ta binciki tata y'ar da kuma samarin
anta, domin daukar maganar ai ba iya matan kawai ke yi ba, mazama sunna yi, hakane sunna ta jifa hankali kwonce basu san zai iya fadowa saman kansu ba
Da kyar Mamah ta iya rarashin Maman Furera har ta daina kukan nan, ta kuma hannata yiwa Furerar mugun baki, da kyarma ta samu ta rakata har bangarenta sannan ta dawo ta kuma saka Furerar dake yashe jina jina tashi ta tafi sama dakin RUKAYA sannan ta kirayi yanmatanta ta daka Auta ta dauko masu kwondon abincinsu da kuma hijabin ZAHRA ta bata ta saka su tafia bangarensu shima Amir ta masa nasiha sosai ta ja kunnansa kar ya saki ya kuma dukan dan mutane ya yi tafiyarsa gidansa dare ya yi , karshe dai fa kyar ta samu ta kori kowa sannan ta zauna saman kujera ita daya ta saka kukan itama na tsoro da kadaicin rashin mijinta, sai kuma ta yi ta Adu'a tana ji a zuciyarta gwarama da bai ga wannan tashin hankalin ba, duda ta san zai dauki abin da ilimi da dangana ne , ama kuma ita ta san sai ta yi jinyar abinta dan kuwa Docter tsaf yake mata kuka idan abu ya ci karfinsa, sosai abin nan ya daga mata hankali, sai dai wani sashi na zuciyarta yana nuna mata ne izgili irin na Maman Furera idannuwanta a kan kashin wani har ta zaune nata bata sani ba, har abu ya faru d aita, yanzu wa ya san me ta balo masu, ga daukan kudi ga hurewar kunnen d'a namiji, abu mai karfin gaske da yawanci sai dai a yi hakuri da yannayin yaron na rashin dadi idan har namiji ya ci galaba a kansa.... subahanalah
Tunda suka fito suke tafiya babu wanda ya yi magana a tsakaninsu ko shi din ko ita, hasalima tafia kawai suke yi ga kuma kwondo a hannunta tana tafe tana dan kallonsa har dai suka karaso kofar falon nasu ta saka ky din wajenta da Mama ta bata ta bude ta fara shiga ta bar masa ky din a jikin kofar domin ta ga ya tsaya ya daga kansa sama bai shigo ba
Ajiyewa ta yi ta karasa kicin ta dauko plat ta dawo falon ta fitar da abincin sannan ta sake zubawa hanyar ido tana hangensa har ya gama tsayuwar ya juyo ya janye ky din ya shigo falon ya mayar da kofar ya rufe sannan ya karaso falon yana sauke dubansa a kanta domin ta cire hijabin ta kuma gyara zamanta wani irin zama mai kyan kallo ita dinma tana kallonsa da sakakiyar fuska ba daurariya ba har ya karaso falon ya zauna bayan ya cire takalminsa sai safar kafarsa stll dai yana kallonta
A hankali ta dan matso, bataa ce komai ba ta dauki kafarsa ta dora saman cinyarta
Da dan sauri ya sake zuba mata ido a hankali ya ce" Kar ki gogawa jikinki dati ZAHRAh"
Kallonsa ta yi na yan sekwani sannan ta sake janyo kafar ta dora saman cinyar nata a hankali ta zare safar kafar baka ta ajiye gefe sannan ta dan dora hannunta saman kafar ta dan shafa a hankali tun daga saman kafar har tafin ta dan dago tana murmushi ta budi bakinta kasa kasa sosai ta ce" Kafar laushi ne da ita yayanmu..........."
Sai kuma ta dago da kanta tana cire dayar safar ta saka idannuwanta cikin nasa sannan ta dauke dan ta kula idon da ya zuba mata da fasararsa a aman fuskarsa
Safar ta kai ta ajiye sannan ta dawo tana kallonsa a hankali ta ce" Yayanmu, na zubo abincin ko?"
Idannuwansa ya lumshe daga binta da kallon da yake yi yana karawa, zai iya cewa bai taba gannin ZAHRAh da shiga irin ta hausa ba, tunda yake, yakan ganta ne da abaya kala kala ko kuma zumbulelen hijab, daga bayan nan ne ta koyi rashin ji take yawo tsirara
A sanyaye sosai ya ce" ZAHRAh, bana jin yinwa....."
Cikin da ta san bashi da jimirin yinwa ta bi da kallo, sannan ta sake zuba idannuwanta a saman fuskarsa......, Baya jin yinwa?
Idannuwanta ta kikifta tana kallonsa a sanyaye ta ce" Yayanmu, Mamah fa tace ka ci abinci ko?"
Shima ita din yake kallo tsai , sai kuma ya dago hannayensa ya wara yana kallonta muryarsa cen ciki sosai ya ce" FATIH, plz, zo, hug me Fatimah....."
A hankali ta kawo hannunta daidai inda nasa yake ta hade tana kallon jijiyoyin hannunsa da kuma girmansa a kan nata
Dan dagowa ya yi ya janyota jikinsa gaba dayanta hakan ya sa dan kwalinta zamewa ya fadi ya sakata a kirjinsa fuskarsa a wajen wuyanta a hankali yana sinsina yana jaan kanshin turaran jikinta mai matukar tasiri a yannayin ko a cen baya
A hankali hancinsa ke ta gogar wajen, harda gashinta da ya bazu a saman fuskar tasa idannuwansa a lumshe sosai ya ce" FATIMAH, yanzu da kanshin nan ne kika tsaya a wajen da azalumin cen yake ko?
Da kuma mayafi ko fatinah?????"
FATIMAH ta yi wani irin tsai tana ta dauke numfashi domin maganar da yake yi lebensa na goguwa a wuyan nata ne, iskar bakinsa da na hancinsa na sauka a wajen, uwa uba sajen fuskarsa na yi mata tafiyar tsutsa, a halin da take ciki yanzu daf yake da summar da ita sani ne bai yi ba
Cikin dabara ta dago fuskarta tana jan numfashi idannuwanta a lumshe sosai , shi kuwa ya zubawa fuskar nata ido yana kallonta
A hankali ya kawo hannunsa wajen hancinta yana dan shafawa yana sake kallon fuskarta muryarsa cen ciki sosai ya ce" ZAHRAh, laifina ne ko?
Anya zan iya rike amanar Docter kuwa?
ZAHRAh tun ba'a je ko'ina ba kanwata na dauke da cikin wani ba aure?
ZAHRAh shin na yi sake da addu'a a kansu ne ko tsaron da bake basu na kilacesu bai isa ba?, Zahrah yaya zan yi da wannan abin ne?
Ina zan kai wannan abin?"
ZAHRAh ta ringa kallon cikin idannuwansa da matsanancin mamaki, kwalah ce ta tarun masa mai yawan gaske wace gatanan karara tana kallo, haka kuma yannayin fuskarsa ya sake yin jajajir kamar daf yake da fashewa da kuka
A hankali ta girgiza kanta tana kallon fuskarsa muryarta a sanyaye ainun ta ce" Yayanmu, ai tun ran gini tun ran zane...., Yaushema ka shiga cikin layin wanda yake da alhakin tarbiyar nata a wuyansa?
Eh lalle a matsayinka na yayanmu hakan ya shafeka ama abinda ka gabatar daidai misalin wanda ya damu da mu yake iya gabatarwa kennan, a tsaron da muke samu idan ya zarce haka kuma ai ya zama kaso...., Yayanmu bakin kokari ana yi mana kuma mun sani muna godiya, kadara ce wace babu bawan da ya isa ya kaucewa kansa fadawa ita, kadarar ta fado daidai da yaudara irin ta d'a namiji?