Sashe 57
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da kyar ya sake juyowa yana fuskantar Mamah, a tausashe ya ce" In sha Allah, zan duba Mamah, bara na je dan ina so na shiga kauyen da sasafe domin ina da taro karfe goma sha daya bi'izinillah"
Mamah ta mike ita ma tana murmushi ta masa rakiya bakin kofar falonta ta dawo ta rufe ta ko'ina sannan ta haye samanta tana jin wani farin cikin wannan maganar a can kasan zuciyarta, duk da idan ta tuna Nana takan ji wani faduwar gaba, amma kuma farin cikin abin ya fi rashinsa yawa,da wannan ta daura Alwallah ta shiga gabatar da nafila.
______________________________________
Safiyar kuwa ya yi ya sadu da kauyen su Aban Ahmad wanda yake kauyen da Mahaifiyar Zahra ta rayu da mahaifiyarta ita ma
Wajen mai garin ya je direct , ya kuwa karbe shi dan sun saba da junna, a nan ya samu dukkan amsoshin tambayoyinsa wa'inda suka saka shi a hali na rudani da kuma bugawar zuciya
Da kyar ya iya ajiye maganar a muhalin lamari ne na Ubangiji ne, watau duk yadda ka kai da son zagaye zagaye ya kan baka lokaci ne, Aban Ahmad ya fita daga kauyen nan matsayin talaka futuk, da yake yana da rabon arziki a duniya ya je ya samu habaka da shahara ta mamaki ta yadda da wahala ace shi ne a yarda, ga shi yau haka ta bilo, maganarsa ta fito a in da baya zato baya tsamani, gudun kunyar kauyensa a wancen karni ya fito a yanzu kai tsaye,Sosai yake ji ana iya yiwa Mahaifiyar yarinyar nan uzuri, shekara tara zuwa goma karamar yarinya ta hadu da wannan jarabawa aka yi watsi da ita?
Shi yana gannin zai ba Mamah shawara a hadata da baban likita ya ringa duba lafiyarta, tabas wannan lamari ya shiga lafiyar kwakwaluwarta ne sai an taimaka mata sosai ko zata iya samun wani sasauci na rayuwa, a yanzu haka tsakaninta da y'ar da ta haifa shekara tara kawai tana kallonta tamkar wata kanwarta?
A dole ta ringa gannin rayuwar kamar mugun mafarki, a dole ta ringa abubuwa masu karfi dan kuwa in ba karfin addu'a ba komaima ana iya yi, Subhannallah, maza masu aikata irin aikin nan, idan aka cire maganar kaddara suna cutar da ya'yan mutane fiye da tunaninsu, Allah ne kawai zai sanyaya lamarin.
Direct wajen aiki ya wuce ya shige meeting din da zasu gabatar dan har sun fara
Sun dauki awa biyu a ciki, sallah kawai ta fitar da su da cin abinci sannan suka koma, sai kusan karfe uku suka gama , hakan ya sa kowa ya fito a gajiye ya nufo office dinsa dan lokacin tashi bai yi ba ba za ka tafi gida ba ko da kuwa su manya ne
Sakatariyarsa yake dan sauraro tana ta bayanai har ta bude office din tana sanar masa master Rhissa na cikin office din nasa ba shi da lafiya
Shiga ya yi yana kai dubansa wajen doguwar kujerar dake ajiye cikin kujerun office din na sa na cen gefe wajen hutawa
Kasa-kasa ya ce" Ki ce a kawo min abinci "
Dgaa haka ya karasa inda RHISA ke kwance yana barci dan ya samu barci da kyar ya zauna yana cire sweet din jikinsa ya ajiye a kan abin ajiye rigunnan dake ajiye gefe dan ko da baki aka yi in suna son ajiyewa ga wajen ratayewa ya karasa ya zauna saman lalausan kafet din tsakanin kujerun mai ruwan blue kamar ruwan teku da fari fari mai baban zane mai kyan gaske ya dan mikar da hannunsa ya buga gefen kafar RHISA ya ce" Kai tashi har wani juyi kake baka je meeting ba ko?"
Jin muryar Ogansa kuma abokinsa ya saka shi bude idannuwansa yana kallonsa
Kaffafuwansa ya ziro yana zama hadi da yin mika lokaci daya kuma yana shafa mararsa da ya ji ta dan saka masa yana duban MARSHAL ya mike ya nufo bayi dan kuskure bakinsa
Kafin ya fito an kawo abincin , MARSHAL ya zuba kayansa ya gyara zamansa ya shiga diba dan yunwa yake ji sosai.
Fitowa RHISA ya yi daga bayin yana tsane hannayensa , wayarsa na ringin ya duba mai kiran ya ki dagawa ya zauna ya dauki cokali ya shiga cin abincin ba tare da kowa ya cewa dan uwansa ufan ba har suka gama dan ya san idan ya yiwa Marshal yawan magana a lokacin cin abinci kyale shi zai yi, baya hada cin abinci da surutu.
Suna gamawa ya dawo ya zauna yana sake sakin wata mikar ya ce" MARSHAL, yau na kusa mutuwa, in ba dan ka sakan tsoron aikata zinna ba kuwa walahi da yau sai na samu mace mai mugun juriya na sameta, gaskiya in dai Maman Amirah ba zata dawo garin nan da aiki ba zan karra aure, na gaji da wannan fitinar, sai ta min vidio tsirara ta turon haka kawai ta barni da wahala sai daga baya ta isheni da yaya jikina?
Kamar da gangan take yin wani abin wani lokacin walahi!"
Wayar da yake dannawa ya dan dakatar ya yi masa kallon kasa-kasa kafin ya dauke kansa,To shi me zai ce masa a wannan magana marar dadi?
Sam shi a tunaninsa wannan din ba sujet din da zasu ringa tataunawa bane a tsakaninsu, idan ya wahala ya samawa kansa solution, Shi mamakinma da yake yi wai dan kawai ya ga mace haka sai ya wani dagawa kansa hankali, to shi Allah ya tuba mace ta shekara yawo gabansa haka ai babu abinda zai ji, ko gezau, wani iya shegenma sakawa a rai ne kawai da son saka iskanci a rai ai dole shedan ya yi tasiri a kan ka, yo shi abin da sai an yi ta ba da kokari kafin ya yaba ya amsa gayyatar?
Wai kawai wai daga ka ga mace ba sutura kai ga bunsuru sai ka amshi tayi, hum, ai Allah ya jikan marigayiya kawai, ta sha fama baiwar Allah, sai ta jima tana aikata aikin taba cen shafa cen kafin ya iya amsa gayyatar dan kuwa mirsisi mazan nasa suke kin mikewa daga barci sai an ga dama, Kuma lafiya kalau yake abinsa kawai bai cika saka iskanci a rai bane gaskiya!
Baki Rhisa ya tabe ya ce" Wai yaya ina magana zaka kyaleni?"
Sake dagowa ya yi ya zuba masa ido, Allah kuwa har ya yi zuru-zuru da shi bawan Allah
Wani abu ya tuna ya samu kansa da yin murmushi harda ajiye wayar ya sake fuskantarsa ya ce" Takardar hawa jejin watan december dai take fitowa ka ga sunnanka a yan ja gaban tafiya cikin sahara"
Sai da ya ji cikinsa na neman zugewa dan faduwar gaba, ido ya zazaro yana kallonsa ya mike yana fadin" Bari in je in yi alwala in yi jiran liman, idan ya zo muka yi sallah in zauna har kowa ya watse a barni a masalacin , in fadawa Allah Allah ya hannaka saka sunana, dan kadan daga aikinka ka saka sunana a tafiyar nan, amma da ka cuce ni MARSHAL, da ka cuci maraya, na tafi tunvda yau baka hirantuwa"
Murmushi kawai yake yi yana kallonsa har ya tafi sannan ya mike saman cafet din yana jiran kiran sallar shi ma domin daga masallaci zai wuce ne wajen MAMAH a kuma kirayi Aban AHMAD a zauna da shi dan a san hanyar bilowa lamarin, duk da yana ji a zuciyarsa abu ne mai rikici, amma kuma yana fatan samun sauki a wajen Allah da mafita mai kyau a kan yarinyar da mahaifiyarta, Babar magana ce...
Tunda suka zauna a Falon Mamah Aban AHMAD ya gaza zaune ya gaza tsaye, karshe ya dawo da zamansa saman kafet kaffafuwansa a tantankwashe ya fashe da kukan da ya saka Mamah zuba masa ido cike da tarin jin wani abu mai shige da tausayi tana kallonsa
Gaba daya ya rasa inda zai tsoma ransa
Muryarsa na dan fita a hargitse sanadiyar kukan da yake yi ya ce" Walahi Mamah abin da na aikata ba za'a kirayeshi da kaddara ba domin ba yina na farko bane!, Sai dai tashin da na yi a cikin samari da yan matan kauye muna lalacinmu ne a tsakaninmu da yardar junnanmu ba da tunanin hakan zai fi karfinmu wata rana ba, Mamah kin dai san lamari na tafiya a cikin duhu kai sake, uwa uba iyayena suka rasu da wurin da ba zan gane gabas bale yama ba, maimakun hakan ya zame min sanadiyar jin tsoron Allahna da yin nisa da dukkan wani abin batanci ko dan su samu kwonciyar kabari aa, sai ya zamto min baban hanya ta holewa a cikin kauye har na zamo wani sarki sarki dan kuwa a boye harta magidanta kan zuwa su nemi alfarmar kawo mace gidana idan duhun dare ya shiga su yi abin da zasu yi su yi tafiyarsu, A cikin haka ne na fara shiga birni ina zuwa gidajen masu kudi da sauransu ina aiki dan kuwa ana samun ku
i na mamaki ina sake zama baban mutun a kauyenmu dan ina da yan cenjina kowama yi yake yi da ni, domin a lokacin ni talakan birni ne futuk ama yan cenjin nan da na samu ni mai kudin kauye ne dan ba za ka ga mai kudin kauye da kudi ba, aa sai dai shanu da albarkar noma, kudi kofa yana da su ba zai yarda a sani ba sai dai ya ringa cin tsire a boye, Mamah a haka Allah ya hada ni da mahaifiyar Nana da nana, a gaskiya lamari na shakiyanci shi ya rinjaye a kaina domin kuwa mace nake gani da y'ar yarinya duk da macen kana ganninta ka dan ta girme ni nesa ba kusa ba ama a haka na tsaya na ki fita a tasha har dare ya yi ta yadda na kasance ta na ringa mata na ci dan na gani sarai a in da ta wuni abincin kirki bata sakawa cikinta ba, gasu da shiga mai kyau bama irin y'ar ta ta kamar wata yar larabawa haka fatarta ke sheki gata kubulbul Ma Sha Allah, Mamah abinda ta fada ya saka ni fahimtar guduwa ta yi dan tambayana ta yi na santa ne?