Sashe 12
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Garari mai girman gaske wanda ko wuka a wuya bai isa ya datse ba, kalaman ire iren wadinnan nada karfin da sai lokaci ke bambance masu me yake boye, idan ido ya rufe akan makance wani lokacin sai mai aukuwa ta auku, tashin hankalin da baka gani bale ka rike ka jijiga ka maka da kasa!
Du irin ruri , turiri, tashin hankalin da take ciki sai ta ringa jin lalle kamar ta yi gagawar yanke hukunci cikin fushi bayan yana da gaskiya bama shi ya yi mata wani laifi ba
Duda haka sai ta yi iya yinta murya a sanyaye ta ce" Ka yi hakuri, tarayars da kai ba zata taba iya yin nisa ba, a jiya yayanmu ya ga shigowata ya kuma yankan kashedi a kanka, ka yi hakuri dan lafiyarka da tawa baki daya, Allah ya ba ko.......
"Aunty FATIMA, tun dazu ina nemanki ashe a nan kike?
Ki taso ga mota cen daga wajen aikin ABAH an zo daukarmu, innalilahi wa inna ilaihi raj'une ni kam hankalina ya tashi, ance gaba dayanmu a daukomu!" Ummi ke fada sai yawo take hankalinta a tashe
A zabure ta mike, ko kashe wayar bata yi ba ta bi bayanta da gudu suka nufi waje inda katuwar Bus din Masalacin Docter Ahmad ke parker du sun shige itane ba'a gani ba dama, shi kuwa direban ya ki tafia dan ba zai taba tafia babu daya a cikin motar ba
Yadda take gumi jikintama rawa yake yi, saima da ta ji Baba lawal ya daga waya a sanyaye yana amsawa yana fadin" Amen ya Allah, aa in sha Allah da yama za'a yi sutura a nan dai gidan DOCTER, eh in sha Allah, to sai kun zo...." Sai kawai motar ta nemi rikicewa da kuka gaba daya kowa tambaya yake yi wa ya rasu?
Baba lawal Docter ne ya rasu?
Mamana ne?
Yayana ne?
A dakinmu ne?
Hajia ce?
Tambayoyi dai a harhade a dole ya taka birki dan kar su saka shi ya maku da wani wajen a sanyaye yaa dube su ya ce"
Ya ALLAH......, Wa ya rasu?
*DA
A BIYAR*
_MALLAKAR_
*SAJIDA NIGER*
*Da sunan Allah mai rahama mai jin
_8_
*Garabasa , garabasa,
, dole na gwongwajemu ai, in sha Allah daga yanzu har zuwa na rufe free page daga bakin page 10 du mai so ya garzayo ya biya dari ukunsa, ta hanyar transfer ko katin MTN, account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai ki bani shedar biyan ta wannan number +22793811618, idan kuwa katin ne shima ka turon hoton ta number +22793811618, MUTANENA na NIJAR ga naku, katin Sahelcom ko ta airtel ta dala daro, watau 500 francs, sai ku karkare ku turon hoton ta wannan number da take tawa +22793811618, sai kun zo
A dole baba direba ya ja birki a sanyaye ya ce" Rukaya kece baba ama harda ke a rikicewa bayan a nan babu wanda bai san Kullu nafsin za'ikatul maut ba?, Ku rage ihu mana ku yi addu'a, matar Baban gida ce Allah ya yiwa rasuwa"
Lalle mutuwa babar aya ce dake girgiza bawan da Allah ya nufa zata saka ya ji darr sanadiyar zuwanta waje, ita ko yaya ta kawo ziyara ko makiyi ta dauka zaka ji zuciyarka ta girgiza, koda baka yi hawaye na soyayar wanda ka rasa ba zaka yi hawayen ganninsa kwonce bashi da ikon yin komai sai yadda aka yi da shi, hakan na nufin abinda ya tardoshi na nan yana jiranka ko ba jima ko ba dade......, Hakan ne ya faru da iyalan DOCTER AHMAD SULAIMANE,
A maganar gaskiya babu wata shakuwa a tsakaninsu da matar Baban gida, hasalima harta
an dakinsu ba zasu ce ga wani abu da yake hadasu da ita ba, ita dai mace ce mai matukar kula da kanta da kuma lamarin mijinta kawai, a lamarin mijin natama babu tarikitan danginsa, nata dai ana kula, ama nasa sai yadda hali ya bada ne, ama a haka motar ta dauki shiru sai kukan daidaikun da suke da matukar rauni, sai ko umartarsu da Rukaya ta yi kan su yi mata addu'a, Allah ya kyautata makwoncinta, su da suka rage Allah ya sa su yi kyakyawan karshe........, Da wannan suka dauki hanya dab karasawa gida
Tunda suka tunkaro gidan tarin jama'ar dake kofar ya sake tsintsinka masu zuciya
Taron masu kaki ya fi yawa a cikin tafiyar, sai datawan malamai da manya manyan yan kasuwa da sauransu, tuni an nemi dinke anguwar da al'umma tamkar yanzu yanzu za'a rakata makwoncinta, bayan tana asibiti saima an kimtsata za'a zo da ita a salaceta sannan a kaita makwoncinta na gaskiya
Sai da ya shige da motar har cikin gida, sannan ya tsaya a cen hanyar da mutane basu fiya kai kawo ba
Yana gama parking suka ringa saukowa bayan ya bude Bus din, kowace na nufar bangarensu rikw da hannun y'ar uwarta ko sun jejera kusan tare
Hakane ya kasance da su, su hudu suka nufi bangaren Hajia , su ukun sun fita sauri sosai, ita tana cen baya jiki a mace tana jefa kafafuwanta ne kawai har ta shiga itama tana sauke idannuwanta a wajen da kuka ke tashi irin mai tsuma zuciyar nsn mai saka bawa fashewa da kuka koda bai so ba
Idannuwanta ta mayar wajen yan uwanta, ko tace yan uwan mijin mamaciyar, sun karasa jikin hajia sun tsuguna sunna masu nuna alhininsu da kuka mai tsuma zuciya
A hankali idannuwanta suka sauka a kan Bugun zuciyarta, mamalalin numfashinta, jini da bargonta, sanye da zumbulelen hijabinta kamar yadda ta saba a koda yaushe, tana rike da carbi da kuma tissu a hannunta , da kula ta kama yan matan nan biyu ta ja su tana yi masu maganar rarashi da ban baki ta nufi hanyar sama da su tana umartarsu kan maza su je dakunnansu su kimtsa kansu su dauko Alkur'aninsu su dawo kasa su hade da masu karatu a yiwa mamaciyar gatan da ya fi komai dadi, watau a rakata da addu'a da fatan alkhairi
A sanyaye itama ta karaso ta duka tana dage nikaf dinta, muryarta a sanyaye bayan ta kalli Mamah ta ce" Mamah, yaya hakuri?
Allah ya jikanta da rahama, Allah ya sa mutuwa hutu ce a gareta..............".".".."."."."."
"Ke tashi!" Ta ji muryar wace zata rantse nan da wata biyuma bata yi mata koda kallon banza bane bale har a kai ga magana
Kasa kasa ta yi maganar, sai dai wa'inda ke zaune daf da Mamar dole su ci, ciki harda maman su Furera, da maman Azima
Sai a lokacin ta ga irin kallon da suke yi mata su biyun nan, wani irin kallo da ta saba ganni a idannuwansu, tamkar masu jifanta da kallon tsana, ko tace na kyankyami, yanzu kuwa harda harara harara haka..................
Da sauri ta mike, tana gannin kallon da Mamah ta bisu da shi, kallo ne mai dauke da wani irin ruwan tausayi a cikin idannuwanta, sai dai halin da ake ciki ba zata tashi ta amsheta ko ta yi fada dan ana daf da yi mata abinda ya dace da ita
Ky din dakin take ta murdawa hannunta na rawa, gabanta na dokawa,
Da kyar ta iya budewa ta saka kafarta a hankali da nufin shiga ta yi taga taga da karfi ta je ta fadi a daf da abin fitilar tsakiyar daki
A tsorace ya dago dubanta ta sauke a fuskar Matar da ta haifeta, kallo ne mai tafe da tsoro da tashin hankali
Itama rai bace ta dubeta a kausashe ta ce" Kar na kuma gannin kafarki a cikin gidan nan da sunnan yawo ko zaman makoki , ba a falo cikin mutane ba, harta a tsakar gida bana son ganninki har sai an yi taron nan an gama, domin ba zaki ringa zuwa waje kina wanzuwa ana yi maki kallon san karrin bayani har a hada da ni ba!, Ki barmu mu ji da damuwarmu bana sin ganninki bana son jinki kin ji abinda na fada?"
Jikinta na rawa take gyada kanta, har mahaifiyarya ta juya ta fita ta mako mata kofar nan da karfin da ya sakata sake jin tamkar zata summa dan tashin hankali
Kuka ta ci mai ratsa zuciya, tun bata fuba lokaci har ta dawo duba lokaci da aunawa a kwakwaluwarta cewar a yanzu ko menene an riga an yi, watau an yi sutura................
Lamari na bawa, sai ta ringa tunanin inama inama ace itace?
Da ace ta san me abinda zata tarar a karkashin kasa ya fi sakawa zuciya salama da nutsuwa da ta yi fatan zuwa da wuri wuri ba sai ta karra shakar iskar duniya ba
Sai da ta gama wannan, sannan ta sake dawowa tunanin shikenan kennan babu fita tamkar y'ar kaso?
Dan ta kasance abin kunya ba zata fita ba ko dan ta sha iska?, Dan ta aikata laifi ba zata leka nan da kofa ba?, Laifin zuwanta duniya a matsayin shegiya?
Wai menene baban aibun da wace ta kawotan nan take kyankyaminta har haka? , Kennan zata zauna ne ba abinci bale mu'amala da jama'a koda ba zata shiga sabgar kowa ba ka ringa gannin wulgin dan Adam ma ai arziki ne......
A hankali ta ringa sauke hucin wahala ta mike ta daura alwallah ta haye salayarta , dan ta gabatar da sallah , a cen kasan zuciyarta kuwa ta riga ta karra yarda Mahaifiyarta ba zata taba dubanta ba a duniya!