Sashe 9
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Muma gamunan zuwa yanzu yanzu abin kari na saka a sake hada min da gagawa, Allah ya bata lafiya"
Sai ya ji wani sanyi a zuciyarsa, irin yadda ta nuna damuwarta da kuma yadda ta nuna gasunnan a zazafe din kan ya saka shi yin dan murmushi yana bata hanya ta shige ciki shi kuma ya nufi wajen motar Amir ya bude ya shiga yana tunanin ko yaushe Amir zai daina barin ky a mota?
Yana tafe ne yana jin wa'azin Docter a kan girman aure da irin yadda ma'aurata ya dace su ringa girmama darajar aure har ya tsaya a bakin danja..............
A hankali ya jimke hannunsa na dama jijiyoyin jikinsa na sake daukan mugun yannayi na bacin ran da yake ciki
Bai san dalili ba, sai ya shiga tunanin wasu manyan kalamai da yakan yi a zamanin da.....kalaman sunne kamar haka *So daban rayuwa ma daban, bai zama lallai sai ka rayu da wanda kake so ba idan Allah bai kaddara hakan ba, amma ita kaddarar aure girmamata a garemu wajibi ne, hakika zuciyata kauna take so, nima kauna nake so.........................., Ina iya zabar kauna bayan a tunanina a yanzu na wuce wannan bigiri din......?..................
So TAMKAR RAI.......uhum*
Da salama ta shigo falon, itama ta shigo ne a daidai lokacin da Amir le sake tsulawa Fatima bulalar hannunsa, dan a duniya shi yakan rasa nutsuwarsa a gaban mutun mai gardama, Fatima kuwa ta zamto top sai dai ace Allah ya shirya, ta budo baki ta fadi sunnan mutumen da ta gama rantsuwar ba ita ba shi ne ta kasa, a yanzu kuma ji take yi kamar za'a rabata da ranta ne dan za'a rabata da masoyinta
Kallon wajen sau daya tak ta yi, shima a rashin sani, tun daga nan bata sake kai dubanta ba ta nufi wajen da Hajia ke tsaye ta kasa barin wajen sai zufa take yi tana faman sai an ji sunnan tana kuma hada Amir da Allah kan ya daina tsulawa da karfi mana sai ya kashe mata ya'ya ne?
Tana murmushi ta ce" Barka da warhaka Hajia"
A fuzge Hajia ta amsata tana dauke kanta, dan hankalinta ba a kanta ba yake kwata kwata
"Amir, idan ya gagara barta ka ji?
Dan Allah ka barta" ta fada tana dan daga muryarta, shi kuma ya yi kwafa ya ce" Hajia kin san Allah, sai ta fadi sunnan nan yau ko na wuni ina zane su, su suma su farfado ba zan gajiya ba, ni da su a ga kyasashe yau!"
"Hajia, dama nace wa zai zauna a wajen Manal din ne?
Inaga da wuya a sake su yau fa" Aunty karama ta fada , muryarta a sanyayen nan tana dan sake rage tsayinta dan girmama Hajiar
Da haushi haushi Hajia ta juyo tana kallonta ta ce" haba ke kuwa , bata da dangi ne da zaku wani nemi kwasar mata mutane ku kai salon a zo ana raina mana wayo?
Danginta su zauna mata kawai "
Dan shiru Aunty ta yi, dan bata so hajia na yin haka dan matar babban gida bata da kula, shi ya dace a duba a kyautatawa, baban gida ai baban gidan ne walahi
A sanyaye ta ce" to shikenan, ki kimtsa mu je Hajia Bara na koma na hado kayan karin"
Harara hajia ta maka mata tace" Ama ai kin tardoni cikin wani aikin mai mahinmanci ko?
Ko dole sai da Ni za'a tafi?".
Kanta dake kallon kasa ta dago a hankali ta kalli hajia, ba zaka taba yin doguwar magana da hajia bata hada maka ciwon kai da hawan jinni ba, ama a haka hajia itace mutun mafi dadin zama da zuciya daya a kan sauran, ita zata zaga gaskiya komai dacinta, kuma zata fadeta a gabanka sai dai ko wace wace
Tana kallon idannuwanta ta ce" Eh hajia, dole da ke zamu tafi, kuma yanzu zamu tafi, sai mun fito"
Daga haka ta yi gaba ta bar hajia baki bude ta mutu da takaici,
Tsaki ta ja ta ce" Ka ga fitsara ko Amir?
Matan Docter babu wanda ya kai wannan mai shegen kyan iya tafka fitsara, to zo ki kuleni ki kaini!"
Amir da ya sarara da zane
an sai susa suke yi sunna kuka ya ce" kai ku yi kasa kasa!"
Sannan ya kalli hajia ya ce" Momy ki tafi mana,na ji da sauran"
Hankali tashe Ummi ta ce" Momy dan girman Allah ki kwace mu, ni dai sunnansa kawai na sani wani ko Ma'awiya ko makawiya?, Bayan nan ban san sauran ba Allah momy, asalima shi kadai take kulawa a sanina kamar wani wanda ya fi sauran mazan wani abu"
Da takaici ya ce" Ke makawuya ne ko Ma'awiya sunnan?"
Baki na bari Zahra da fuska ta yi mata sundum , jiki ya mata luhu luhu ta ce" Ma'awiya ne"
Amir ta tabe baki ya ce" Ba damuwa, Allah ya hadani da shi, sai na ci ubansa shi dan iska, idan kanwarsa ce aka fitar na san sai ya ji ba dadi, ku bace min da gani maza ku shirya na kaiku makarantar da kaina, ku yi aniya na sako ku a gaba walahi ni da ku a ga kyasashe, ku ba bakwa jin magana ba?
Har kun kai wajen take dokar Malan?
Da
an gidanmu ake koyi baku isa ku cenza haka ba, a kan tarbiyarku sai na baka banza na yar, kuma ku yi aniya Baban gida ya saka maku hannu shashashu!"
Zungwai zungwai suke wucewa ta gabansa bayan sun duka sun yi godiya sai an fara hawa sama a zabga da gudu ana sake fashewa da kuka har gogar ta shige itama fuska ta sundume mata
Rai bace Hajia ta ce" Yanzu Amir ban hannaka dukan min ya'ya da hannu ba?
Ba'a dukan mutun da hannu bale mace, ka kuma dukar mata fuska, kar ka ringa yin haka bashi da anfani, ya dace ka ringa binsu ta laluma kar su tsaneka, ka ga walahi sun fi jin tsoron yayanka a kanka, shi ka ga bai taba dukansu ba, bai kuma taba zaginsu ba, karewarta zan kawo masa kararsu sai dai ka ji yace wanen?
Idan aka ce eh sai yace wane kar ka kuma ka ji?
Daga nan kuwa ba za'a kuma ba, kai ba zaka yi koyi da shi bane?"
Murmushin da bai shirya bane ya subuce masa, uhum lalle, sai a bar iyayensa, da ace sun san waye dansu a cikin gari da kuma wajen aiki da sun ce ikon Allah, ai yadda ba zai tsaya ya yi yawan magana da kai ba a cikin aikin aikatawa ne maganar tasa zata fito, to dama yaushe zai tsaya yana an yi ba'a yi ba da kai?