Sashe 103
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alkur'an idan suka samu lagon bakon shiga ya shiga uku, tsaf zasu iya kunceka fa girmanka da komai ka fashe da kuka a ringa neman inda za'a shiga, ko sai zaka ce RHISA ka ji ka kama sunnan hajia Baba, in nine zan maka uzuri ama ka ga yara ai sai a fara nemo karya tambaya da su turare ana dan kawowa gudunmuwa su yi tunanin madame ta shiga gaban maza ne basu san gaban mazan kawai tsuguni akaiwa maza aka basu haja suka hau doki suka nada, wannan kadai ya isa ya kunce kusoshin kan maza, kai mu dai takaicinmu kayadade ne Abokina "
Kasa kasa sosai MARSHAL bayan ya danke hannunsa ya ce" Ka min shiru a wajen nan ko na sauke abinda ke kaina a kanka na rantse maka!"
Rhisa ya dan zuba masa ido, sai kuma ya saki murmushi ya yi gum , karshema ya dauki jusss din dake wartarshi ya bude ya shiga sha yana ankare da yadda suke dan taba hira sunna aukin murmushi tsakaninsu, ya dake gyada kansa a ransa ya ayyana' Allah ya sa ki mana raf da shi mu ga ta tsiya'
Sun masu zumunci sosai domin sun kusa awa a gidan ana ta shan hira sun kuma ci sun sha sannan suka mike da nufin tafia
Sama ta haye ta dauko yan kyaututukan da take ganni Mama na yi idan ta yi baki, manya ne ko yan mata ko yara, kyautuka irin na su turaruka ne , kayan kwaliya ne, atampa ne dai da sauransu ta dauki baban mazubi ta zubawa matar RHISA abinda ya samu sannan ta fito da yar ta Rhisa tana ji inama a bara mata ita ta wunin mata domin yarinyar bata fa rikici ko kadan ga shiga rai ta sake saukowa a lokacin har sun kai kan kofar , ita matar har ta fitama Rhissan dai suke sake magana da MARSHAL sun wani rarage girman idannu maganar kuma kasa kasa sosai kana gani zaka fahimci da wahala idan ba wata maganar sirri suke yi ba ta dawo a nutse ta so zagaye su dan fita wajen matar ta RHISA da gaya da mayafin nan na jikinta, sai dai tun kafin ta aikata hakan ta ji ya kai makura a take takenta ya tike hannunta taf sannan ya zuba mata ido yana wani shanye idannuwan nasa dan maganar da yake son yi ya fi so ta gane ta juya tun kafin ya yi , sai dai ta yi mirsisi ta ki ganewar, hasalima kallon da take masa kamar na mamakin ya kama mace a gaban bakon nan da suaransu a dole ya budi baki kasa kasa ya ce" Zahrah, ina zaki je kuma?"
Dan murmushi ta saki, wanda sam bai shiga zuciyarsa ba dan yana iya gannin bai wuce lebenta murmushin nan ba sannan kasa kasa ta ce" Zan yi rakiyar ne nima yayanmu"
Sake bin jikinta ya yi da kallo, tsakani da Allah yana ta tunanin me ya yi mata?
A tarihin rayuwarsu shi baima taba gannin ta fito filin gida a irin haka ba, yanzun kam ya yarda kamar wani laifi ya mata take son ramawa ta haka, yanzu Fisabililahi me ya fitar da ZAHRAh da shigar nan a gaban bakuwar fuska?
Zahrah a sake ta je ta dawo?
Shigar nan a sanninsa tasa ce, takan yi kafin ya sauko daga aiki har gagawa yake ya zo ya ga yau me ta saka tsakanin atampa, lesh, ko shada kuma amsarta suke yi kamar ya dauke ya gudu idan yana kallonta, kuma kawai sai ta tashi yau ta fito a haka?
Me akayi da zafi ne?
A hankali ya ce" To kuma ba hijabin ZAHRAh?, Ki bani ledar ta bakuwar zan kai mata ki koma ciki kin ga har abinnan kika shafawa bakinki fa"
Yanzun bata yi musu ba, bata ce komai bama sai yar da ta miko masa da kuma ledar sannan ta juya hankali Kwonce tana rausaya ta koma cikin,
A zabure RHISA ya juyo yana tafa hannayensa bibiyu yana fadin" MUHAMADU RASULULAHI sallalahu alaihi Wa salam, innalilahi wa inna ilaihi raj'une BABANGIDA?"
Ya fada yana rufe baki da zarro idannuwansa
Hannayensa ya sake dagawa ya kai wajen kansa ya ce" Ta faru ta kare, kai kam kamun mai gaba daya ta maka da mugun garaje kuma ta damkeka, lah ha ila ha ilalahu ka fa ga mata mata kuma sun ganka, yanzu wannan y'ar kake yiwa yar murya ni kuma gabjeje da ni ka min muzurai?
Yanzu ni da ita waye idan aka sako mu a filin kokowa zai iya dan wahalar da kai?
Ita kake tsoro?"
MARSHAL ya hade fuska yana miko masa Ledar ya ce" Kama ledarku, ai gwara ni leda ce na amsa kai fa dake rike da jakarta?"
Jakar RHISA ya ya kalla, ya kalli MARSHAL, sai kuma ya saki yar dariya sunna fitowa ya ce" To ai ita bab haka take idan ta samu ciki bata iya daukan komai , shi yasa nake dauko mata, ama mutumina zan baka shawara kar ka yarda a fi karfinka da maganar gyale, ni dai kana hangenta ko?
Gyalen nan ina ji ina gani aka fi karfina da shi, kai dai karka yarda dan da wasa wasa zata ci karfinka sai dai ka ga ta ringa yafa shi a kafada tana gaba kana biye da ita, kar ka yarda ka ringa yi mata biyaya ni dai na fada maka"
A bayan motar ya saka yarinyar yana ta yi mata murmushi ya saka mata belt ya daidaitata sosai sannan ya juya wajen RHISA bayan ya ciro yar ambulop din da ya sakawa matarsa sako suka yi musabaha ya bashi yana masa alamun na madame ne sannan yana murmushi ya ce" Na gode freind"
RHISA shima ya saki murmushin ya sara masa ya ce" Sai mun hade tomorrow Freind "
"In sha Allah" ya fada yana tsaye yana kallonsu suka shige motar suka tafi
Nufinsa ya juya ya koma cikin cen ya hadu da FATIMAH, burinsa ya ji menene ya cenza mata mood daga tashinsu cikin farin ciki zuwa yanzu?
Sai kawai aka sake cenza masa akalar tafiyarsa da zaman gaba daya, domin mai gadi ne ya zo ya sanar masa rasuwa a anguwar, a matsayin da ya taka yanzu kuwa na gurbin mahaifinsa rasuwa ta baban mutun ya zama wajibi ya je, bama shi kadai ba harta sauran samarin gidan babu wanda zai rasa halatar jana'izar ba domin mutumen sunna zama tare da Docter, kuma irin rasuwar nan ce ta kai tsaye ba wani dogon jinya ya yi ba, shi ya sa ya shiga a gagauce ya dauko carbinsa sannan ya yi mata salama ya sanar mata ya fice
Idan irin haka ta faru baki daya iyayen da yan matan sukan hadu ne su samu halartar jana'izar, a anguwa ko a nesa da anguwa , a lokacin da ya je wajen Mama ta tuna masa hakan, sannan ta sanar masa yan matan yau suke cike wata da aure gobe duka zasu hade a gidan a yi zumunci kamar yadda aka saba, shi dai a gagauce ya fahimta ya fice dan kannensa har sun hadu shi din suke jira ya shige gaba suka tafi baki dayansu
Summa ana dan jimawa suka hade a bangaren Mamah , ama banda maman Furera da Furerar domin ita Furera yanzun shiga cikin yan uwan natama ya gagareta, haka mamanta bata iya shiga ko'ina koda yaushe tana dakinta kwonce abin duniya ya isheta, sai sauran ne suka hade kowane cikin shiga ta sutura da nikaf sannan suka fice a kafarsu dan gidan layin baya ne ba wani nisa ba sai an shiga mota ba sula karasa a kaffafuwansu har gidan rasuwar
An yi taro kam na mamaki, domin malami ne baba mai kuma mutunci, yana bada wa'azi a gidajen talabijin sosai yana da sanaya da manyan malamai, a cikin taron mutanen kofar Mama ta ga taron mutanen SHEIKH, hakan ya sakata jin tamkar ta nemi son ganninsa, sai dai ba hali domin a lokacin da su suka karaso ana haramar fitar da marigayin ne sai kawai suka shige suka bi layin yan zaman makokin ana ta Adu'a
Sun jima a gidan , dan kuwa ba su su tashi ba sai da yama ta yi a nan suka yi harta sallar juma'a suma domin shima masalacin aka tafi da shi daga masalaci aka wuce da shi gidansa na gaskiya sannan aka dawo aka dora karatu ba ji ba gani sai da yama ta yi sannan aka daga kafa kadan dan za'a yi na dare ne, ya zamto shima MARSHAL bai samu kansa ba sai a irin lokacin nan ya nufi gida dan Baban dan nasa sosai ya kawo nauye nauye ya zuba masa ko menene sai ya nemi shawararsa , a dole ya amshi girman ya kuma maida hankali duka abinda ya dace yake tsaye a kai
Sunna dawowa gida Mama ta saka aka zuzubawa kowa abinci dan a bangarenta ta saka aka yi girki , kowa ya dauki na bangarensa ya nufi gidansa, ZAHRAh kuwa nan ta baje suka shiga aiki har sai da Maman ta yi kiranta kan ta kawowa mijinta abinci ne ta je kicin ta dauko kayan zubawa ta zo ta zuba masa abinda ta san zai birge shi sannan ta ba Auta ta rike mata wasu itama ta rike ruwa suka kawo suka ajiye ta juyawarta ta koma kamar yadda Auta ta masa sannu tana dukawa haka ZAHRAh ta masa sannun nan tana dukawa a bushe ba dan kallon nan ba dan jan yayansunma, yau a yayansun nan sama sama ta yi gaba abinta ta barshi zaune shi?, Hakan ya sa ya bita da kallo jikinsa na sake yin wani irin sanyi kalau, abin har mamaki yake bashi irin yadda hankalinsa ke son tashi a kan lamarin, irin yadda gaba daya nutsuwarsa ke son binta , irin yadda yake jin wani irin damuwa na yannayinta?