Sashe 65
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Girma fa ya hau kanka baba?"
Ya dauki shiru kusan na minti daya kansa a sade shi da kansa bai san tunanin abinda yake yi ba
Da kyar ya iya dago kansa ya zuba dubansa a fuskar mahaifiyarsa , a sanyaye ya ce" Mamah, mun yi da Amir ne dama idan aka gama maganar gadon nan sai mu hau kan shirye shiryen komai, mun tsayar da kudin da za'a turawa kowace cikinku dan ta yi siyaya irin na kayan kicin da dai abinda mata ke yi, harkar gadaje mun tsayar da kampanin da zamu je mu zaba kin ga yanzu an ci gaba ko ana gobe aure sai a sayi gadaje, gara kuwa Mama har mun gama maganarta sanadiyar jijigani da ta so yi nema na fuskanci noma dan kin ga an gama maganar gidan cen din maginnan zasu fara aiki gobe gobe dan garun cen baki dayansa zan bige a hade gidan a cenza wasu tsare tsaren dan ya zama daya kawai"
MAMAH ta dan zarro ido tana fadin" Kai kai Babah, wannan hidima haka?
Banah kudin nan kamar ya fi karfinka "
Dan murmushi ya yi ya ce" Mamah Amir, da Khamis sun dauki nauyin harkar kicin din da abincin da za'a ci satin biki har a watse, kin ga kuwa sun talafa min sosai, bayan wannan MAMAH Alhamdulilah ai ana nema sosai MAMAH, kin ga tafiye tafiyen nan na Aban Abana, du wani abu na karuwa idan ya gani sai ya gama tantancewa komai da komai zai juyo ya sakani a gaba sai an yi hanyar mun kawo, tun ina gannin kawai rarume rarume mune wannan mune wancen, har na jijigi wata kwasa da muka yi na duba na sake dubawa nawa ne halaliyata, sai kawai na sake bada hima du abinda ya rarumo muke fadawa, wani mu kwashi riba iya riba wani mu kwana ciki.....dama haka kasuwa ta gada kuma sosai ina gannin anfanin hakan Mamah"
Mamah ta gyada kai, ta ce" Masha Allah, dama Docter na fada min, yana kwatanta min to ni din ce ba kulun na cika ganewa ba, Allah ya dafa Abah, ama a komai za'a yi a yi kokari a ci halal, kar a saki a kauce hanya ko wacece dan a ci da yawa, haram bashi da anfani ko kadan ka ji?"
Kai ya gyara ya ce" In sha Allah MAMAH"
Shiru ya sake biyowa baya, dan a hankali ya samu kansa da dan zuba ido hanyar matakalar saman nan, sai kuma ya juyo ya ce" Ita kuma wancen ina ta je ne?"
Mamah ta kali inda ya nuna, hakan ya ganat da ita wace yake nufi
Dan murmushi ta yi ta ce" Gidan kitso na saka aka kai min ita"
Kai ya dan juyar bau ce komai ba
MAMAH ta dan muzguta ta ce" To Baba sai na ga gyaran naka ya tashi da wuri kuma ni baka min maganar naka auren ba, ai dai ba maganar yarinyar cen yayar marigayiya da na hanna kake kai ba ko?"
Kai ya girgiza yana kallon Maman bai ce komai ba, hakan ya saka Mama kasa fahimtar mecece matsayarsa har ta so hasala ta ce" Sai ka ringa hadiye magana kana shanyewa, to bara ka ji baba idanma a kanta kake ba dai da yawuna ba in kuwa wata uwar zata saka maka albarka a abin to Allah ya bada Sa'a, ai dan hausa ba bagwari bane ni kuma ban shirufce ba bale a rufeni da baibai, sannan bari ka ji daga gobe zuwa kwana biyu rak na baka ka yi kokari ka zauna da yaron nan , idan har bayan an sanar masa ya ga ba zai iya ba shikenan, sai na wanketa na karama AMIR!"
Wani irin bugu da kirjinsa ya masa sai da ya samu kansa da lumshe idannuwansa, ya tabata maganar ta MAMAH ce ta zo masa a baibai dan abubuwa sun masa yawa, a sanyaye ya ce" AMIR kuma Mamah?"
Mamah ta kafe shi da ido, wannan r
action din nasa yakan yi shi ne idan....., Idan.......kai anya ba tunane tunanenta ke son cakule mata kwakwaluwa ba?
Ajiyar zuciya ya sauke tana mikewa ta ce" Eh , da Amir, kuma na san dole shi zai amsa ya kuma gode idanma wani ya ki amsa dan wani shirmamen ra'ayi nasa"
Da ido yake kallon Maman har ta yi kicin, ya dawo da dubansa yana kallon kafet din fallon yana tunanin abubuwa da dama a ransa
Mikewa ya yi ya fice dan bama zai iya kwana a gidan ba yau, ya dai zuba masu masu gadi sosai dan an yi rabon nan komai na iya faruwa, sojawa ta ko'ina an baza su ana ta gadin gidan
____________________________________
Washe gari da wuri wuri kampanin da zai masa ginnin nan suka zo da dankara dankaran motocinsu na aiki da motocin dake shake da kayan aiki
Kafin kace meye wannan an shiga zubar da katangun kura ta fara tashi, hakan ya sa wanda baima san da zuwansu ba ya sani du aka shiga kallo yara suka warwatsu babu wanda ya san inda dan uwansa yake sunna kallo
Da wannan damar Furera ta samu ta fice ta nufi gidan su LARABA ta fada da sauri tana ta rufe fuskarta ta shiga dan bubuga kofar Sahabi ta dakata tana Allah Allah ya bude mata
Da sauri ya bude mata ya yi baya ta fada dakin ya rufe ya juyo yana kasheta da murmushin yaudara ya karaso ya rungumeta a jikinsa ita kuwa tana dan karewa ama kana gannin rungumar ka san ba yau aka farata ba
A tausashe ya ce" Wai menene haka babyna, ke kulun idan zan dan tabaki sai kima wani nonokewa bayan kin sani na sani komai nan nawa ne halalina wanda zan malaka abina ne dan na taba na ga lafiyar kayana sai ya zama matsala?
Ke kulun kamar baki yarda da ni ba walahi"
A hankali ta janye hannunta ta bashi damar rungumarta, dan ita bata so yana nuna bata yarda da shi ba, bata son bata masa rai yanzu zai kwonta rashin lafiya, irin son da Sahabi yake yi mata itama ta san ba zai taba cutar da ita ba
A hankali Sahabi ya ringa sinsinarta yana lalubarta,
Haka din ba yau ya fara ba, hasalima ba dai zasu hadu bai yi haka ba, a kulun yana so ya gane abinsa nasa ne shi kadai shi yasa itama dan kaikayi da dan dadi dadin dake bin kwakwaluwarta da rudi irin na soyaya da mahaukacin galaba irin na.shedan ke sakata har ta ringa jan sheda idan yana dan lalubarta, abinda zai bai taba shiga tsakaninsu ba a wuce gona da iri, Sahabi yace shi ba dan iska bane sai sun yi aure
A hankali ya sadata da bakin katifarsa motsatsiya ya dan kwontar da ita sannan ya shige hijabinta cike da aiki irin na kwararab boyayan dan iska ya cafki yan biraren mamanta ya ringa basu kulawar da ya dace da tunaninsa har ya riketa a jikinsa ya dan janye sket dinta ba tare da ta ankara ba ya ringa goga mata jikinsa sosai a jikin pant dinta ita kuwa tana sake sakankancewa tana ta sakin jiki tana bude masa jiki sosai har ya samu sakin jarabarsa a saman pant din nata ya riketa a jikinsa yana ta nishi yana shafa lalausar fatar jikinta a lokacin da ruwan maniyin nan yake kwonce a saman pant dinta kaffafuwanta a ware
Hijabinta ya ringa gyara mata yana murmushi ya dagata ya jingina da garu yana wani irin lumshe ido ya ce" Kin san mene matata?