Sashe 72
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, lalle dole a sanarwa Babangida dan idan icen bai yi tauri ba tunda wuri a tankwasa shi, ....wannan tashin hankalin ya shanye kowane, sai dai Mamah ta mata gargadin ta rike bakinta, dan ko waye ya yi satar nan na jikinsu ne, danma karta ce na jikinta ta karra rikitata ama ai kudin nan a bayane wanda ya dauke shi ya san kam dakinsu ne, ta kuma sanar mata za'a ga abinda ya dace a yi in sha Allah
Washe gari da ya zo gida ya huta, yana farkawa ya ci abinci suka samu zaunawa da MAMAH, irin yadda Maman ke lamarinta wasai ya san dan zancen nan da ya fada mata ne, .......uhum shi kam ya cira bata nuna ba inji hausawa
Yana cikin haka ne ZAHRA ta taho da Shayin da ake dafa masa, wanda du wata wace take aiki idan ranarta ne sai ta dafa shayin nan tunda matarsa ta rasu
Ba da tunanin komai ba, ba da wani damuwa ba, normal yadda ta saba yayansu ne, ta kawo har gefen da yake zaune saman kujera ta ajiye plate din sannan ta koma kicin dan fir suke shi da Mama ba zata katse dan gaishe shi ba
Kofin ya dauka ya zuba shayin ya saka na'a na'a sannan ya kai bakinsa a hankali ya dan surba
Cirewa ya yi daga bakinsa a hankali ya saka harshensa ya dan lashi lebensa kadan, dan ashe da mugun zafi shayin yake
Mama dake masa maganar tana so Aban Ahmad ya rinha zuwa akai akai gidan nan dan so take ta yiwa Zahra zancensa ne ta dan dakata tana fadin" ZAHRA, zahra zo bashi ruwa mai dan sanyi, kai dai Baba wannan lebe naka ina dalili jama'a, lebe tamkar na jariri?, Duba ka ga dan zafin shayin nan har ya yi jajajir sai huruwa yake yi, kai wannan abu dai ba wani tsari ina anfani, bude masa Zahra bude....."
Budewar ta yi ta dan risina tana mika masa, hakan ya sa ta dan kalli leben dan yadda Mama ke mita kamar ya watsa ruwan zafi a leben?
Ido hudu suka yi ta wani kallar masa lebe, bama wannan ba kallon ta wani kashe dubanta, ta wani kalar masa gemu, in ba dan kar a masa wani duba ba yarinyar nan sai yace ido ta kane masa sannan ta juya ta tafi da bak'ar riga a jikinta tana tafia kamar da gangan a gaban mutane, shi kam sai ya tsargu ya kure Mama da kallo yana tunanin kar dai maganar nan ta sanarwa wannan jinjirar har take kalle masa lebe?
Lallema!
Mama ta dora da sanar masa maganar satar nan
Sosai abin ya bashi mamaki, har ya zurfafa a tunanin waye to wa zai ringa wannan aikin?, A cikin gidan?
Kai kawai ya gyada a ransa ya gama tsara yadda zai yi binciken mai daukar, idan kuwa cikin kannensa ne kafin ya san abinda ya saka shi sata sai ya masa dukan tsiya ko waye!
Kwanaki tafia suke yi, har an ci satika biyun da suke da dna girma saura kwana hudu cif daure dauren auren
nan ya zo, hakan ya sa daga iyayen har
an a cikin busy ake ana ta shirye shirye, duda ba taro na karya karyar kade kade suke yi ba, ba kuma taro na a wuni ana bushasha za'a yi ba duda rasuwar ta docter har matansa saura kwana biyu su fita a takaba, ama kuma shiri suke yi daidai gwargwado, bama wa'inda zaka yi tunanin kamar rasuwar an masu ne kawai ta shigo cikin irgen su din yan gidan ne, Ba anko, ba event event ko daya , daurin aure ne, a wuni ana saukar Alkur'ani magariba na yi a mika kowace gidanta, samarin kuwa a kawo masu nasu
Bangare guda kuma Ginin Babangida ya wani irin mahaukacin fasowa a cikin gidan, ginnin tamkar ba na cikin gidan ba, an yi gini an gyara shukokin gidan an matukar kawata an saka gitilu abin sai ido ya gani, kowa son barka yake yi da harkar ginnin, su LARABA a gefe sai rawar kai ake ana shirin fasowa dan jira take yi a yi daurin auren nan a gama ta gama leke leken malamanta ta tarda Mamah da maganar nan, har hangota take yi a gidan nan safia ta yi ta bude labule daga sama tana hangen sojawan gidan sunna shawagi!
Bangaren yayar marigayiyama tana nata bangaren tana tsarabar amare da shirin zuwa tun biki saura kwana biyu dan a gwongwaje da ita, ta kuma yi niya zuwan nan dole ta samu matsaya dan ba zata je ko'ina ba sai ya bata lokaci na nata daurin auren itama da shi!
Wannan kennan_________________________________________________________
Fira suke yi a karkashin innuwa, yanzu yanzu tafiar Amir daga wajen tela ya kuma komawa dan mayar da dinkunnansu na daurin aure dan ya karbo ne yayansu ya gani ya je ya mayar
Kai RHISA ya shafa ya yi wata mika yana murmushi ya gyada kai ya ce" Baby?
Allah ya yi mata albarka , in dai aljannarta a karkashin kafata take na dage baby shige mu je ki dora daga inda kika tsaya"
Kasa kasa Babangida ya kalle shi, sai kuma ya girgiza kai yana murmushi, .....watau bai san yaya aka yi suke zumunci da RHISA ba, hasalima RHISA gagarumin dan banzan mutun ne, shi kuwa bawan Allah salihi, sai kawai suke zumunci sosai din nan
RHISA ya kuma yin murmurshi ya dan dafa shi ya ce" oga yaushe zaka yi aure?"
Ya sake zuba masa ido, ya tabe bakinsa, kasa kasa ya ce" Kai dauken hannu daga cinya kar na make ka"
Daukewa ya yi yana murmushi ya ce" Aa kar ka makeni gaskiya, yau kwanan baby hudu a gari har yanzu a ango nake sak, tsugunin agwagwa ake min na dane tun dare har safe...."
"Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, kai wai dan Allah baka jin kunya ne?
Bakinka bashi da wani tsari, ni ka min shiru da magangannu kamar na yan shaye shaye!" Babangida ya fada da haushi haushi yana sake gala masa harara, bama da ya ga ya yi gumm yana wani cucuna baki
Shiru suka yi na dan lokaci, Baban gida ya dauko wayarsa ya duba, ya ajiye wayar yana kallon RHISA ya ce" WAI shekarar matarka nawa?"
RHISA ya kalle shi, yana ce yanzu yace a daina maganar mata?, To kuma, shi baima ga maganar me za'a yi banda ta mata, in banda daukan alhaki meye a su maganar mata?
Yana kallonsa ya ce" Ta kusa cika sha tara, tanada shekara sha biyar aka bani ita"
Ido ya zarro da matsanancin mamaki ya ce" Goma sha biyar?
Duka dukanta bata fi sha takwas ba a yanzuma?"
Kai ya gyada yana girgiza kafafuwansa
Babangida ya karra zarro ido da matsanancin mamaki, ya matso da kujerarsa kasa kasa sosai ya ce" RHISA, yanzu tsakaninka da Allah dama matarka yarinya ce haka kake sakani a gaba kana batan lokaci ba dare ba rana?, Me na yi maka da zafi haka ne?, Bayan wannan RHISA yanzu Fisabililahi a gaban yarinyar nan kake tubewa ?
Wannan wani irin tashin hankali ne RHISA ba zaka barta ta girma ba?, Idanma sonta kake yi ka aura ka yi hakuri ta girma mana?, Yanzu wannan y'ar ce kake cewa ta yi kaza ta yi kaza?
A kanta ne kake zuwa kana fushi wai matarka matarka kamar wata babar mace?, Haba RHISA dama kai baka jin kunya?
Yanzu dan rashin kunya haka kake kashe fitila ka tube a gabanta?????????????????????"
RHISA ya ringa murmurshi yana dage gira, kasa kasa sosai ya ce" To kai wa yace maka sai na kashe fitila??????????????????????????????????, Ni kam kunnawa nake yi kowa ya fito a mutun sak Oga..................."
Wannan karon kam nice na zabura ba Babangida ba....mun higa uku
Ku tataro mu je daurin aure
, wace bata da anko ba zata samu shiga ba
zamu dangwala kaza mu cinye uwawun kaza.......Warrrrrr
Hannaye bibiyu Babangida ya saka yana rufe bakinsa da zarro idannuwansa tamkar zai kifa a zaunen da yake, innalilahi wa inna ilaihi raj'une yo shi ko a gaban mace babar mace ai ba zai yarda da haka ba bale wai a gaban yarinya karama?, Wannan wani irin tashin hankali ne, RHISA sam baya jin magana, wannan ai sai ya baudar masu da y'a, koma yace ta riga ta zama uwar mararsa jin magana dan walahi irin yadda matar RHISA ke tafe da shi shi ya zata wata uwar mata ce, ih yaran zamani sai su, wannan fitina da me ta yi kama?