Sashe 35
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai yan biyu ne?"
Murmushi kawai ya yi ya girgiza mata kai alamar a'a, dan haka ba ta sake magana ba ta shige mota, tana shigewa mota shi , shima juyawa ya yi ya nufi tashi motar, inda Adawiyya sai da ta sake bin bayanshi da kallo, dan magana ta gaskiya yanayin shigarshi ka
ai ya nuna mata yana da nutsuwa da kamala, a kallo
aya za ka gane ya fi Ma'awuya komai, a kuma yanzu ta ji tana ma Zahra fatan samun shi a matsayin miji, duk da kuwa ba ta san komai a game da shi ba, amma ai an ce alamar
arfi ta na ga mai
iba.
.....
Sosai Maman ta ga canji a tare da ita, dan fuskarta ta nuna ranta a
ace yake, ba ta ko tsaya
akin Maman ba suna aje kayan ta fito ta yi nasu
akin, da sauri Adawiyya ta bita dan ganin kallon da Maman ke mata, ba ta so ta fahimci akwai matsala, ita kuma Maman da kallo ta bisu tana ayyana "Akwai wani abun kenan?"
Ko da Adawiyya ta shiga ta sameta tsaye tana ci gaba da kiran lambar, da alamar damuwa tace "Wai har yanzu ba ki sameshi ba?"
Ba tare da ta kulata ba tace "ummm." Ta ci gaba da abinda take yi, rumgume hannaye ta yi tace "Ina ga da kin ha
ura kin daina kiranshi, idan ya ga dama shi zai kiraki."
Siririn tsaki ta ja ta kawar da kanta tace "Ba za ki gan..." Sa
on da ya shigo wayarta ne ya sa ta saurin kallon wayar, hannayenta na rawa fuskarta fal farin ciki ta kalli Adawiyya tace "Ma'awuya ne, wallahi shine ya bu
e wayarshi, ashe kashe take..."
Ta fa
a tana aika masa da kira ta
ora a kunne, take wayar ta fara
ara ba tsaiko kuma aka
aga...
Ma'awuya da ke gaban Amir da kuma bawan Allahn nan da bai cika hargagi ba, amma sa
on sanyayyan kallonshi kawai yake ka
a masa hanta ya shiga yin tsuru tsuru da idanu sanda Amir ya mi
o masa wayar bayan ya saka a lasifa sannan ya masa alama da ya yi magana kamar yadda suka fa
a masa, hannunshi da ke ri
e da wayar rawa yake matu
a idanunshi kuma na kan Amir da yake ganin kowane lokaci zai iya kwasheshi da mari.
Cikin zazza
ar siririyar muryarta mai kama da yanayin shagwa
a tace "Hello! *Ma'a*."
Hannunshi na dama dake kan computer yana dannawa ya dakatar ba tare da saninshi ba, sai kuma ya yi saurin maida hankalinshi kan abinda yake yi, da
yar Ma'awuya da bakinshi ke rawa yace "Oooui...
Helllo, Zahra ni ne..."
Cikin shagwa
a kamar za ta yi kuka tace "Na sani mana, me ya sa ka kashe wayarka?
Bayan ka san zan nemeka."
Cikin tashin hankalin da shi ka
ai ya san adadinsa, ya
an muskuta jikinshi da yake masa tsami saboda jibgar da ya sha a hannun wannan mugu da shi dai bai ga alamar ya san sunan wani abu ba wai imani, duka fa ya sa aka masa kamar za'a kasheshi, shi kam da me soyayyar Fatima ta anfaneshi?
Amir da ke binshi da mugun kallo cikin jin haushi ya zabura kamar zai makeshi, hakan ya sa Ma'awuya ja baya da sauri ya amsa ma Fatima da "Hhhello!
Ki na jina, dan girman Allah ki zo mu ha
e a bayan layin gidanku?
Gani nan zuwa yanzu kin ji, ki taimaki rayuwata ki zo nan kin ji *Fati...ma*."
Da fari yatsina fuska ta yi, abubuwa biyu ne suka zo tunaninta a lokacin, sunan Fatima da ya kirata da shi madadin Fatina da ya saba, da kuma yadda yake mata magiya, ba kamar sauran magiyar da yake mata idan yana so ya fito da itadaga gida ba, wannan ta sha bambam da waccen, wannan kamar mutumin da ke cikin ha
ari, kuma ya ha
u da wanda shi ka
aine zai iya cireshi a ha
arin.
Mamakin hakan ya sa ta kasa bashi amsa da wuri, saida Adawiyya da ke gefenta ta mata alama da idanu "Lafiya?"
Da sauri ta girgiza kai sannan ta maida hankalinta kan wayar cikin sanyin murya tace "Amma ta ya zan fita daga gida yanzu?
Ba lallai a barni ba...kuma ma..."
Cikin wata irin raunatacciyar muryar da ta sake tabbatar mata Ma'awuyanta na cikin ha
ari yace "Fatima, dan Allah dan girman Allah ki zo, akwai abinda zan gaya miki ne kin ji, ki ceci rayuwata mana Fati."
arashe maganar ya na satar kallon Amir da yake jin kamar ya cinyeshi
anye, jin tattausan muryar Fatima tace "To shikenan, zan san yanda zan yi na fito yanzu." Hakan ya sa shi sauke ajiyar zuciya, dan gaba
aya umarnin wannan bawan Allah ne ya ke bi, gwara yau kam a yi ta ta
are, shi da Fatima kuma idan suka ha
u yau ya mata ban kwana, ba ya jin ko a lahira zai so ganinta, dan hanyar lafiya ai aka ce a bita da shekara.
Wata wawar cakuma Amir ya ma
ugunshi ya mi
ar da shi tsaye, ri
e kunnensa ya yi cike da garga
i yace "Ka dai san me na gaya maka ko?"
Tun Amir bai dire tambayar ba ya amsa da kai da kuma baki da "E e...wallahi na gane yalla
ai."
Jinjina kai ya yi yace "To, maza muje, kuma idan ka saki ta gane tare da kai mu ke...." Dun
ule hannunshi ya yi alamar zai sha matsa kenan, a tsorace Ma'awuya yace "Ina nuna mata ubana goma, wallahi ba zan yarda ta gane ba."
Tunku
eyarshi Amir ya yi yace "Mu je." Da sauri ya bar ofishin, inda Amir ya kalli Babangida da za ka rantse ba ya wurin, duk da Amir a zuciyarshi ma
aukakin mamaki ne fal ta yadda Yayan nashi ya kasa dakatar da shi daga wannan shiri da ya ke yi, a tunaninshi zai hana ne duba da har ikrarin aurawa Fatima shi yake, to amma me ya sa kuma ya yi shiru yanzu?
Mamakin hakan
warai ya kamashi, sai dai bai yarda ya fito fili ba bare ma wani ya gane.
Cikin girmamawa na wanda ke gaba da kai a gida da kuma wajen aiki Amir ya sara masa dan shi fa aikin Mu'awuya tamkar aikin
asa ya
aukeshi, shiyasa yake jin da za'a barshi da shi tsaf zai datsa naman jikinshi, ina dalili ina mafari?
Cikin ladabi yace "Za mu tafi tare d shi, yau komai zai
are."
Wasu lokuta lamarin Marshal ya kan sakashi jin kamar zai suma dan firgici, wani lokaci kuma kamar na mai burin ganin ya rasa tunaninshi, idan ba haka ba, me ya sa zai mi
e yana gyara zaman
aramar bindigarshi sannan ya nufo wajenshi da
arfan tako ya dafa kafa
arshi sannan yace masa "Muje."
To su je ina?
Ina za su tafi da shi?
Ci wa
an banzan nan uwa?
Me ya ke nufi dai?
Juyoa byanshi ya yi yana son binshi da kallo sannan ya tambayeshi ina za su tafi?
Sai kawai ya juyo ya sake cewa "Muje mana."
Bai iya tambayarshi ba sai bin shi kawai da ya yi a baya suka fita, farfajiyar ofishin suka samu Ma'awuya na ta zazzare idanu ya game jikinshi wuri
aya, tisa
eyarshi Amir ya yi a motarsu ta aiki mai rufewa da ba
en glass tare da mai tu
a motar, inda Babagida ya shiga tashi motar da drebanshi suna binsu a baya.
*Bayan* wasu mintuna sun karyo kwanar layin gidan, dake unguwa ce mai filin gaske da manyan gida, wuri suka samu a cikin inuwa suka tsayar da motocin, Amir da ke tare da Ma'awuya sake jadadda masa shirinsu ya yi, sannan ya garga
eshi idan ya yi yun
urin guduwa ya dai san me zai faru?
Dan su ba kutare bane da za su kasa kamoshi ba, da rantsuwa da
walla da komai ya tabbatar masa ba fa abinda zai faru, bu
e motar ya yi ya fito jiki a sanyaye yana gyara zaman sabuwar rigar da suka bashi ya saka da wando har da takalmi, nesa da su ya yi sannan ya tsaya a inda suka fi ha
uwa da ita, daga nan kuma Amir na ganin komai sannan ya na ji ta
aramar lasifikar sadarwar da ya ma
ala masa a ma
allin rigarshi ba tare da ya sani ba.
Yana daf da isa wurin kam sai gata ta shawo kwana fuskarta rufe da rabin hijab
inta saboda ba ta so a ganeta ga masu kai da kawowa.
Duk da fuskarta na rufe murmushi ne ya fara bayyana a fuskar ta ta, amma tana matsowa ind yake sai ta nemi murmushin ta rasa saboda abu biyu.
Na farko fuskarshi ta nuna mata kamar wanda ya yi ha
ari, ba wai ciwo ne a fuskar ba, ita dai a sanin da ta mishi ba ya da cutar sanyin
ashi bare ta ce shine ya kumbura masa fuska, sai na biyu kuma da ta ga babu murmushi ko wani alamu da zai nuna ya yi farin cikin ganinta, ita sai ma wani kame jiki da ta ga yana yi kamar ya ga *fatalwa*.
Cike da jimamin yanayin da ta ganshi tace "Me ya sameka?
Ha
ari ka yi?
Ba ka da lafiya dama?"
i kallon idanunta, ga rigarshi da yake ta ja daga gaba sak dai marar gaskiya, ba tare da ya kalleta ba yace "Dama wani abu na zo gaya miki, ki yi ha
uri kin ji, ki yafe min dan Allah."
Hankalinta ne ya fara tashi, idanunta suka fara ka
awa tace "Wai me yake faruwa ne?
Me aka yi?"
Ba tare da son wani abu da zai sa ya jima tare da ita ba bayan aljanin nan yana bayanshi yana kallo yace "Ki yi ha
uri Fatima, ni da ke ba za mu iya *aure* ba, ki *manta da ni* kamar yadda ni ma a yanzu zan *manta da ke* mantuwa ta har abada, ki gafarceni?