← Book details Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 110

Sashe 105

Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A hankali take dan marmarmar da idannuwanta sakamakon hancinsa da yake gogawa a jikin nata a hankali a hankali yana kallonta
Fahimtar da ya yi idannuwanta biyu, domin farin sani ya yiwa barcin Zahran mamanta idan da barcin ya dauketa ne wannan abu ba zai saka ta motsa ba ya saka shi sakata a kirjinsa a hankali ya ja abin rufar ya rufa mata daidai kugunta kadai , hannayensa a saman bayanta a hankali ya ce" Zahrah, menene?

Um?

Me yake damunki ne?,"
Idannuwanta ta sake lumshewa a hankali tana sauraronsa
Marshal ya sake dan dafa bayanta a hankali ya ce" Wai ko dai kiran da manal ta yi dazu ne ya bata maki rai?"
A hankali ya ji motsinta na yanzu ya fi na dazu karfi, hakan ya tabatar masa eh lalle haka din ne, matsanancin mamaki ya kama shi, toh?

Dama hakan na iya bata mata rai?, Ama zamansa da Minal bai taba fuskantar irin haka ba, shi yasa yake yi kansa tsaye , dama haka na iya batawa mace rai?

A hankali sosai , cikin yannayin mamakinsa ya ce" Zahrah, dama hakan na iya taba maki zuciya?, Toh na ga ba yau nake samun ire iren kiraye kirayen nan ba, kuma ke kike miko min lokuta d yawa, ban taba gannin bakya so ba, shikenan sai a min fushi wuni guda cirrr tun safe babu ruwanki da ina nake, me na ci?

Bayan kin saba min abi
ncinki, kina bani ina ci?

ZAHRAh kin saba min jikinki ina rungumeki a jikina?,???"
Shirun dai ta sake yi masa, hakan ya saka shi dago habarta ya zuba mata ido a hankali ya ce" ZAHRAH?"
Idannuwanta ta bude a hankali ta zuba masa su tana kallonsa, muryarta a raunane ainun ta ce" Yayanmuhhhhhhh, yaya zaka yi tunanin ba zai yiwa mace zafi ba bayan mune mafi rauni a cikinku?

Mune kilatatu, mune duniyarmu kune kawai?, Yayanmuh mace bata isa ta hanna namiji fade fade ba, ai Allah da ya halice shi ya san dalilin da ya sa ya bashi damar ajiye hudu idan yana da halin hakan, abinda yake iya gigita rayuwarmu shine mu rayu tare da mutumen da babu ruwansa da me muke tunani ko muke ji, Yayanmu yaya zaka ji idan har yau an saka min rana da kai, bama maganar aurena da kai ba nake kula wasu mazan????"
Idannuwanta dake cikin nasa yake kallo, zuciyarsa na bugawa sosai....., A hankali ya lumshe idannuwan nasa kafin ya iya budewa da kyar ya sake zuba mata ido yana sakin kakausan murmushi, cen cikin wuyansa ya fitar da muryarsa ya ce" Ina iya haukacewa ZAHRAH....."
Ido ta zuba masa da sauri jin furucinsa, domin abinda ta yi tunanin ya fadi ba haka ya fada ba, ta yi zaton zai ce ne yana iya fasa auren tunda har ba'a sonsa, hakan da ya fada sai ta rasa me zata ce take kallonsa da mamaki"
Murmushi ya sake yi yana kallonta shima ya ce" kin ga ni ba zan iya barinki ba, ba zan iya zaneki ba, bama zan iya yi maki ihu ba, abinda dai na saba zan ci gaba da yi kokarin taroki ta hikima da kuma fadawa Allah, kin ga cikin ruwan sanyi sai Allah ya min maganin abin, idan kuwa da hali na samu shi wanda ke tsayar da ke din ZAHRAH, sai mu zauna mu zanta....., Kin san halita ce a zuciya, ta yiwu ya fi ni SO, in na fi shi sai na bashi hakuri ya barmin abina ko?"
Da wani mamakin take sake kallonsa,
A hankali ta ce" *SO?* "
MARSHAL ya sake kureta da kallo, kansa ya cira kadan a hankali ya ce" So ZAHRAH........., Ina son ki.......ina gannin kowa ya gane haka banda ke........."
Ya idasa yana lakatar hancinta a hankali ya sakata a jikinsa, kasa kasa sosai ya ce" Abahna ne ya kwatanta min nuna kishi ba nawa bane, tunda ba zan iya fitowa na ja ragamar soyayya ba, dole na yi hakuri, cikin hikima yake kwatanta min dan ya san idan har ya fito min a mutun yanzu zan nuna ni banma san da maganar nan ba...., ZAHRAh ni ina jin haushinki ne idan na ga kin yi saurayi, ina jin kamar na zaneki ne idan na ga abubuwan da kike yi a kan soyaya....., ZAHRAh kalleni, ke kuwa me yasa zaki ji haushina dan na yi waya da watanki?, Fatih fada min do you love me?????"
Da sauri ta sake shigewa jikinsa hawayen cikin idannuwanta na sauka a jikin fatar cikinsa....., A hankali ta shiga kokarin rikitar da yannayinsa ta hanyar fitar da harshenta mai shegen dumi domin baki dayama jikin nata ya dauki dumin dan tunda rana take jin shau shau din sai ta ajiye haka a matsayin dan tana fushi da shi ne.....

A hankali ta kai harshen nata wajen kan mamansa jajajir da ya yi dan kulutu kadan a saman fafadan kirjinsa ta shiga dan lasa tana lumshe idannuwanta
Da sauri ya dan so dagota , ama ta ki dagowar ta sake saka hannayenta ta rukunkume shi ta saka abin a bakinta ta lumshe idannuwanta tana bashi wata irin kula ta birkicewar lisafi
Idannuwansa ya rintse da karfi yana jin kamar zai fasa ihu, a dan rikice ya ce" ZAHRAh, bari mana.....ba zan iya hakuri ba fa yau......m"
Murmushi kawai ta yi, duda dar din da take ji haka ta sake bashi dama, a karro na biyu ya yi mata wani irin mahaukacin rikon da sai da ta dawo tana dan dama, ....sosai ta jigata har ta ringa jin wahalar daga hannayenta, du kuwa irin yadda ya bata kulawa ta musaman haka ta zo da kyar barci ya dauketa domin ta jijigu sosai baiwar Allah, shi kuwa banda aukin binta da ido babu abinda yake yi, ya rasama me zai ce da wannan yannayi, ya rasa ina zai ajiye lamarinta dake gigitashi ya saka shi sambatu kamar wani bakon shiga, lalle ya san ya auri mace ya kuma yi farin cikin hakurin jiranta da ya yi ......duda ya yi mamakin amsar da ta ki bashi, ama ya karanta cewa ZAHRAH tasa ce, tana sonsa, fadin kuwa ya tabata zata fada wata rana
Washe garinma ruwan ta shiga hakan ya sa ta jita garau sannan ta amshi karinta a saman gado tana ta shan dariya domin wainar kwai ne ya soyo masu wani waje ya ji magi wani wajen bai ji ba da shayi madarar kamar zata yi magana , haka ta maida hankali ta ci tana santi shi kuma har yana hura hanci irin ya yi bajintar nan, kuma abinda ya sake birgeta shine wayarsa rabonsa da ita tun amsawar jiya da ta ji yana yi da Abanta, yau tunda ya tashi ko kallon wayar bai yi ba , haka suka karya suka shirya ta sha tsadaden lesh dinta ta kafa dauri ta dora abayarta baka da kuma mayafinta ta yane fuskarta da shi sosai tana murmushi tana kallon yadda ya wani jingina da garu yana murmushi yana kallonta
Takalminta ta saka mai dan tudu kasa kasa ta ce" Mune a gidan, mune karshem zuwa yayanmu????"
Shima murmushin ya yi ya ce " Dole a yi jiran yayarmu mana, zo na ajiye ki na wuce nima.kar su cinyeni danye, gaskiya matar SULAIMANA sai kin cenza hali fa, ki daina sakani yin lati"
Yar daria ta yi tana saka hannunta cikin nasa da ya miko mata suka fito waje sannan ya saketa ya rufe ya sake dawowa ya rike hannun nata suka karasa wajen motar dake parker fara kal watsetsiya ya bude mata gaba ta shige ya rufe sannan ya zagaya ya shige shima ya kunna motar suka nufi hanya yana tafe a hankali yana dan dagawa masu sara masa hannu har kofar bangaren MAMAH
Amir ne ya sara masa yana tsaye bai sauke hannunsa ba, shu kuma ya fito a motar ya zagaya ya bude inda take zaunen domin sai da ya mata hanni da budewa da kanta
Da ya bude din ya saka kansa kadan yana kare gefen da Amir yake kasa kasa ya ce" Matar Sulaiamana jikinki zafi ko yannayin garin ne?"
Murmushi ta sakar masa, a hankali ta mana masa pck a kuncinsa sannan ta tsatsare lebensa da ido kasa kasa sosai ta ce" Dama ka bani shi na je na yi ta tsotsa Mijin Zahra'u????"
Tsatsareta ya yi da kallo , sai kuma ya yi murmushi ya ce" Ina iya juyawa fa mu kile a daka, kin ga sai a yi hakuri a ciyar da mu"
Daria ta yi tana dan dukan kirjinsa kadan ta ce" Yayanmu bude na fice yan matan cen sun fara lekowa "
Shima yana dariar kasa kasa ya dagata ya bata dana ta ziro kaffafuwanta sannan ta mika hannu ta dauki jakarta dake ajiye wace ya amsa ya bude gaban motar ya zuba kudi a jakar ya rufe sannan ya sake bata jakarta yana kanne mata ido kafin ya ja ya daga hannunsa na dama ya sara mata yana fadin" Madame...."
Ihu ne kawia bata saka ba, domin a lokacin su Adawiya sai leke suke yi, da karfi ta fada jikinsa tana rintse idannuwanta, muryarta a sanyaye ta ce" Kasheni kawai soyayarka ta rage bata yi min ba,....yayanmu i love you"
Murmushi ya saki, murmushin da ya fito tun daga zuciyarsa...., Har ga Allah bai taba jin yana jin mutun a zuciyarsa irin ZAHRAh ba, a yanzu kuma da suka kasance abu daya suka gama yarda da farin cikin junna ya gane ashe nuna soyaya a gaban al'uma kamawa ne, idan har ka hadu da wace ta dace lokacin da zaka aikata kai da kanka ba zaka gane ba, sai dai ka rinha aikatawar kanka tsaye.......
Chapter 105 · 0% Book details