Sashe 23
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Daga Aunty karama har zuwa aunty j ku zauna da ita da zuciya daya, kar ku daura fitina a kanta ku rayu hankali yadda kuke so, itama ku barta rayu hankali kwonce kamr sauran ya'ya a gidan nan, yadda zan kare hakin Rukaya haka zan kare nata, idan ta samu miji a aurar da ita ta yi tafiyarta dakinta, bana son a kan maganar nan a sake saka ABAHNA a gaba ko mu sake irin zaman nan da ku, ko ba komau ai iyayena ne ku ba zamu yi haka ba, sai dai ku fahinta bana son na sake tsayuwa a kan lamarin nan da ku daga babarku har karama...................... *ITAMA Y'A CE, KUMA MAI YANCI CE* baku san wa zai talafeku gobe ba, baku san wacece ita Allah ya baku ba.......so ku mutunta ko ku zuba mata ido shi nake umarta!"
Daga haka ya juya wajen Abansa da ya zuba masa ido yana sauke ajiyar zuciya yana kallonsa nutsuwa na ratsa shi da kwonciyar hankali, ya riga ya sani ne ko yau ya fadi ya mutu yana da tsayaye a cikin ahalinsa
A sanyaye ya furta" A huta lafiya, in sha Allah satin gaba zamu fita harkar
afafuwan nan, a fara shiryawa"
Nanma bai tsaya ya ji jayayar Abah a kan maganar ba ya fice a falon gaba daya ya nufi wajen motarsa ya shige domin tuni an bude masa ya yi tsai yana kallon hannunsa dake jimke yana jiran fitowar Mamah
Tsuru tsuru suka yi a falon, kowa na kallon kowa har sai da Hajia ta gama yarda Baban gida wanke su ne ya yi tasss ya yi tafiyarsa, ta ja numfashi ta mike ta nufi wajen wayar Fatima ta dauka ta kalli Docter ta ce" Allah ya tashe mu lafia Aban Baba"
Murmushi ya yi yana sauke ajiyar zuciya, ya zata zata ce kana kallo ya mana tasss kaa kyale shi?
Sai ya ga bata yi mitar haka ba, hasalima murmushi ke boye a ni'imtaciyar fuskarta tana kallonsa
A sanyaye ya ce" To uman Sulaimana sai da safe in sha Allah zamu yi safiya mu zo mu ga Baiwar Allah, Allah ya bata lafiya yar gidan Ahmadu"
Da amen ta amsa ta yi gaba ta barsu a nan,
Da mamaki matarsa ta ce" Yanzu docter kana kallo Baban gida ya ja mana warning ya mana ihu a kai baka ce komai ba?"
Ido ya dan zarro ya ce" In ba abinki ba nima baki ga cewa ya yi maza a shirya ya kaini gannin likita ba?, Idan kuwa da magana Nana ta daukon wayata na kira maku shi ku zanta....."
Kumburo baki ta yi ta cire kanta bata bashi amsa ba, shi kuma ya yi murnushi ya dora da yi masu nasiha da sake jaddada masu a yanzu ba ruwansa idan sunna so su ci gaba ko su daina su da Baban gida, kuma walahi kar su yarda su ga fuskarsa dake boye, wace basu sanshi da ita ba, hakan ba zai masu da dadi ba
Su din kansu wani irin shaku da tsoro da tunanin me zai same su idan sun aikata ya ji labari suke
Ai kam kowace ta dauri niyar koda zata muzgunawa yarinyar to fa a boye ba dai a bayane ba, ita din kanta mahaifiyarta ta yi niyar ba zata kuma yi mata abu mai zafin haka ba, zata kiyaye dan irrin yadda yake gannin mutincinsu ba zata so su dawo yar tsama ba, da wannan dai du suka mike suka barshi da wace ke kwana a bangarensa yau
___________
Shiru, shi ya fi yawa a cikin motar har suka karaso asibitin
A hankali Mamah ta fito daga motar bayan an bude mata ta yi tsaye ta ga ya fito shima sannan ya tsaya yana magana da wani mutun dan Kasuwa da ya zo yana gaisar da su harda Maman
Gaba ta fara yi ta karasa kofar dakin da Fatima ke kwonce
A hankali ta dakata da bude kofar da take son yi tana sauraron muryar Amir dake magana a nutse ya ce" Fatimah, dan ba lafiya sai ki ringa hawaye?, Ki daina kuka mana ki yi addu'a sai ki ji sanyi na ciwon kin ji ko yar gidan mamanta?"
Dan murmushi Mama ta saki ta murda zata shiga ta ji muryar Fatima tana hawaye, da kyar ta iya budar bakinta ta ce" Cewa suka yi wai idan aunty amarya ta bar gidan ABAH ko ta rasu ko Aban ya rasu shikenan tawa ta kare sai dai na koma na kama daki wai, kuma da na je auntyn ta sanar min inda mahaifina yake sai ta koroni tace bata son sake ganina a ind....
A inda take wai"
Amir a hankali ya dakatar da maganar da yake yi ta whatsup ya dubeta da duba irin na tsanaki,
A lokacin da zai yi magana, magana irin ta sanyayar nata da zuciya, da sanar mata cewa kar ta saki ta dauki haka a matsayin damuwa da sauransu Marechal ya karaso yana fadin" Mama baki shiga ba?"
A dole Mama ta bude dakin ta shiga da salama muryarta na fita a sanyaye tana kokarin kawar da damuwarta ta dubi wajen da Amir ke zaune nesa da gadon Fatima sosai, sannan ta kalli Fatiman tana karkaro murmushi ta ce" Zahra kin farka?"
Amir muryarsa a sanyaye ya ce" Ta farka mama, da saukina ko Zahran mamanta?"
Fatima ta lumshe idannuwanta ta kasa cewa komai dan dodonsu ya shigo dakin ya yi wani kikam yana kallonta bai kuma ce komai ba
Baki ya tabe ya ce" Ta tashi mu je gida, ba zaki kwana a nan ba Mamah"
Da mamaki Mama dake ciro mata madara mai sanyi daga frij ta dago ta dube shi ta ce"
*ALHAMDULILAH, DAGA NAN NA TSAYAR DA FEEE BOOK, NEMI NAKI HAJIATA KI SIYA MU PANTAMA MU MORE TARE......., AKOY CAKWAKIYA A TAFIYAR NAN MAI ZAFIN GASKE...., TO WAI ABINDA ZAI FARU A DAKIKA BIYAR DIN YA FARU KO A GABA?
MENENE SHI?
MEYE MA'ANAR HAKAN?
ME DAKIKA BIYAR KE IYA HAIFARWA?, MUN SANI NE
AKIKA BIYAR NA IYA TARWATSA BAUTA TA SHEKARA DARI, KAMAR YADDA TAKE IYA SAKA BAUTA , TABA IYA LALATAWA KO DAIDAITAWA, TANA IYA WANZAR DA ZAZAFAR SOYAYA KO TA KASHETA.......A
AKIKA BIYAR KOMAI NA IYA FARUWA, .......KU ZO MU JE MU JI LABARIN NAN DA SOYAYARSA A ZUCIYARMU DA SHAUKI
, taku ce yar mutan NIJAR SAJIDA*
Jiki a mace take biye da bayan Aisha har suka je dakin Mamah Aishan ta yiwa Mamah salama mama ta yi mata alkhairi kamar yadda ta saba
Mama ta dago ta dubi Zahra ta ce" Zahrana za'a yi rakiya ne?"
Zahra da kanta ke kasa tana ta dauke hawaye irin na ciwon rabuwa da masoyin nan ta gyada kai tana sauraron Maman na fada mata cewar kar ta jima fa ta yi ta dawo gida kar dare ya yi bata nan
Jiki a sanyaye ta amsa sannan suka fito tana ta faman boye jakar dake jikinta
Sunna fitowa su dukansu sai da suka dauke wuta dan a shigarsu basu ganshi ba, sai a yanzu da suka fito ne suka tarar da shi yana tsaye wajen katon window din falon ya ba falon baya yana amsa waya
Da sauri Fatima ta ja hannun Aisha suka fice a falon zuciyarta na dokawa tamkar zata ballo ta fado daga kirjinta tana janta har suka yi nisa da bangaren na Mama sannan ta saketa tana jan numfashi ta kasa amsawa Aisha tambayar da take yi mata wai dama yayansu na gidan?
Ita dai faman da take yi shine su wuce daga gidan da jakarta katuwa ta zuwa anguwa ama katuwa ce sosai mai kyau ta fata a cikinta ta saka kaya kala biyu rak da kuma dardumarta da carbi sai wayar tata karama da caza, ita kadai sai gumi take koda suka zo fita mai gadi na tsokanarta da yi mata barka da yama yau dan murmushinma bai samu ba, ita da zata yi gudun hijira ina ta ga ta murmushi da sauri suka wuce ta karamar kofa suka kama tafia Aisha na ta yi mata surutu tana bata amsa sama sama
Aisha ta ja ta tsaya ta ce" Besty wai yau ba zamu samu yan sahun a nan wajen ne?