Sashe 19
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma su du a tunaninsu idan har bai basu hakin aure ba to fa lalle itace kadai ke amshe daren kowa, ita da zasu rufa mata asiri da sun barta ta tashi ta tafi ta raini ciwon zuciyar da ta wuni da shi ko zata ji sanyi a ranta, basu san cewar tunda ta auri Docter babu wannan maganar a tsakaninsu ba, tunda ya kwatanta ya fuskanci tarin tsoronta a kan lamarin sai yake bin hanyoyi dan ya kwatanta mata cewar abinda take tunani ba haka bane, watau babu firgici ko tashin hankali a lamarin sai tarin ni'ima da kwonciyar hankali da samun nutsuwa wa junna
Hajia dai bata ce komai ba, sai wace ke dauke da ainahin maganar ce ta gyara zamanta da carbin dake hannunta ta dago ta dubi Docter a nutse ta fara magana duda karfin gwuiwarta ya so sacewa da ta ga Baban gida ya dawo ya zauna a saman kafet daf da mahaifinsa , sai dai sun riga sun zo ba zasu yi baya ba, kuma Docter ba wai tsufan shiruftaka ya yi ba, ko yaya ta bashi maganar zai gane tunda shi ba yaro bane
A sanyaye ta ce" Na kai kukana ne kan maganar kwanaki da ake yi bibiyu, cewar ni ina takura da haka ina so a mayar da shi daidaya ko zan gane wasu abubuwan."
Daga haka ta yi shiru ta dauke dubanta ta mayar kan carbin dake hannunta dan dagowar kan Baban gida ya sakata jin kamar zata nutse dan tashin hankali da kunya, daga shi har ubansa sun wani yi mata kuru kuru kamar ta yanka danyan ashar
Hajia ta ja numfashi tana kallon yadda Baban gida ya mike niyarsa zai basu waje kennan dan ta fuskanci maganar nan ba tashi bace
Da hannunta ta masa nuni kan ya dawo ya zauna tana fadin" Asalamu alaikum, Baban gida dawo zauna ni ba maganar da ta kawo ni ba kennan, ina da wata maganar mai mahimmanci da nake son yi a gaban kowa saboda bana so sai an yi gaba ace ban ce ba"
Dan sororo ya yi daga tsayen, sai kuma ya zauna dan Aba ne ya saka hannunsa ya dawo da shi wajen zamansa sannan ya dora hannunsa a saman kafadarsa yana dan bubugawa a hankali , sai kuma ya yi murmushi yana kallonta ya ce" Idan abinda ke kunshe a cikin dalilinki ne ya saka ki kawo maganar shin ke kadai ke dauke da ita ko da sauran baki daya?"
"Ba ni kadai bace docter, harda maman Furera gatanan , dan lamarin ya fara cutar da mu, ba zai yiwu ace walwalarka na tarewa a gaban wannan matar ba, bayan muma ba mutuwa muka yi ba" ta sake fada hankali Kwonce
Murmushinsa bai gushe ba ya kalli Hajia dake kallonsu da mamakinsu, sannan ya dawo da dubansa kansu baki dayansu ya ce" Alhamdulilah, wannan din ba wani damuwa bane, ina gannin cenzawar ya dawo daidaya ko bibiyu duka ba wani matsala bane in har kun samu yardar yayarku gatanan....., Babar matsalar daya ce tak, in dai kan lamarin shinfidar aure ne karma ku bata lokacinku da yawun bakinku a kan haka, domin nan da kuke gannina abinda yake iya samuwa ne kuke ganni idan har ranakunku ne, babu maganar zalunci ko tauye daya dan daya ta fi daya yarinta tunda na san mutuwa zan yi zan kuma gabatar da dukkan zamantakewata da ku a gaban mai duka, ta yadda zan amshi sakamakona......"
Ya dan saurara ya ci gaba da fadin" Wannan din da kuke tunanin haka a kanta ba haka bane, a kulun kuma nakan yi mata kukan nan da yi mata nunin cewar shekarunta basu kai wajen da zata rungumi irin rayuwar nan ba, gashi haihuwar kanta bata fara bama bale ta kare, ya dace ta fuskanci irin haka, ama sai ta nunan idan na yi mata maganar nan tana iya shiga halin tashin hankali, in barta idan ta ga hakan ya shigo a tsarin tunaninta zata sanar min tunda ta san cewa aure da irin wannan takurar baban hatsari ne, hatsarin dake iya kaiwa ga halaka....Allah ya karemu baki daya....."
Ya sake saurarawa ya dubi Hajia, wace itama a yanzu sai da ta ji wani iri a ranta du irin zafin da ta gumtso, dan walahi bata taba tunanin cewa wai tsakaninsa da Amaryama babu aurataya, ta zata dai karfi ya ragu sosai dan raguwa ama kuma yana dan samun wani abin a cen, ita kam yanzu bama ta son wannan zance Allah ta tuba in aka hadata da wannan ai sai a sakata yoyo, me ya yi zafi a kawo shekaru saba'in ai ba wannan a cikin irgenta gaskiya, ta cikuluftun yan y'aya take da salatin annabi da kuma kokarin a gama lafia tsakani da miji, a da an yi, su wani kalar zama ne basu yi ba?
A yanzu kuma ana barin abu idan abu ya barka, dolene wannan
Aba ya buda bakinsa dan yin maganar karshe a kan lamarin ya ce" Da wannan nake mai tambayarki, a gaban dukkan wani wanda ya dace ya ji ya kuma zamto sheda, domin da aurena a kanku ba zan so ko da wasa ku dubi wanina ba, ni din mai kishin iyalina ne, shekaruna sun ja kuma ba zan iya yi maku abinda ya dace ba, a yadda kuke samu sai dai ya sake yin kasa dan idan kun fuskanci dan adam a kulun kwannan duniya shekaruwa na karuwa ne, karfi na raguwa, ana kusantar kabari, ai yau da gobe sai Allah, shi kuma wannan lamari yana tafe da karfin dake iya fin karfin dan Adam, du irin soyayata a gareku bata kai ta adinina ba, haka kuma, in abin zai taba adininmu a samu saukinsa shine mafita, in sha Allah ku yi kokari ku yi nazari kwana biyu, in kuma a yauma kunna da amsa ba damuwa in sha Allah zamu fuskanci lamarin da adalci da kuma ilimi a gaban wannan da yake matsayin wanda zai shedeni duniya da kiyama kuma nake fatan shi zai wanki gawata, da mahaifiyarsa wace ta zamto abokiyar rayuwata , abokiyar shawarata ta kuma isa ta dauki mataki a kan kaina, sai kuma ku dukanku da zaku zamto shedar kanku da tuna wannan rana da muka yi wannan zama , idan ba hali na sawake maku cikin salama kowace ta samu malamuncinta ta aura, zumunci kuwa ya ci gaba da wanzuwa dan ni dan uwa ne a wajenku, Baban gida kuwa uba yake a wajen y'ayanku"
Subahanalah, dukkan wanda yake wajen sai da ya zubawa Abah ido,
Magangannu ne ya yi a sanyaye a nutse sannan a saman gaskiyarsa, ba wani dar ko kwane kwane ko nuna karayarsa, abinda ya fada yana sane har cikin kalbinsa, kuma zai yi da zuciya daya, sai baki dayansu suka ji wani iri a zuciyoyinsu harda tarin kunya da jin nauyi bama kamar wa'inda suka kawo maganar sai da dana sani ya sarke su nan take
Shiru wajen ya sake dauka na yan dakiku, sannan Aba ya ringa kama sunnayensu daya bayan daya yana tambayarsu zasu yi nazari ne ko sun yanke hukunci a yanzu?
Sai dai amsoshinsu baki dayansu shine ya yafe masu, babu inda zasu tafi, har ya zo kan Aunty Amarya wace ta sake sada kanta bata ce komai ba, hakan kuwa ya gane menene amsarta dan haka take masa idan ya nace kuwa ta saka masa kuka, ya maido dubansa kan Mamah da salon tsokana ya ce" Hajiata yaya ke naki tunanin?"
Da sauri ta kama baki tana kallonsa ta ce" Docter me na maka kuma ?, Ni ba wannan ba ka gama maganar nan a yi tawa, dan walahi yau ka ji na rantse maka idan duka ya kama na yiwa mace zan mata a gidan nan dan na gaji da rainin hankali da wulakanci!"
Ido Ya zarro yana kallonta, Baban gida kuwa ya yi murmushi ya sake mayar da kansa ya soke, domin yadda ta yi salalamin da tambayarsa me ta masa ita kuma zai sakata a uku ya bashi dariya ainun
Gyara zama ta yi , fuskarta ta hade sosai ta ce"
*DA
A BIYAR*
_MALLAKAR_
*SAJIDA NIGER*
*Da sunan Allah mai rahama mai jin
_13_
*Garabasa , garabasa,
, dole na gwongwajemu ai, in sha Allah daga yanzu har zuwa na rufe free page daga bakin page 10 du mai so ya garzayo ya biya dari ukunsa, ta hanyar transfer ko katin MTN, account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai ki bani shedar biyan ta wannan number +22793811618, idan kuwa katin ne shima ka turon hoton ta number +22793811618, MUTANENA na NIJAR ga naku, katin Sahelcom ko ta airtel ta dala daro, watau 500 francs, sai ku karkare ku turon hoton ta wannan number da take tawa +22793811618, sai kun zo
Gyara zama ta yi fuskarta ta hade sosai ta ce" Docter, a yau, a kuma yanzu ina so matar cen ta budi baki ta sanar min, shin ta bani FATIMA Zahra duniya da kiyama ko bata bani ba?"
Gaba dayansu ido suka zuba mata, bama irin iyayen su Furera da mamaki da gannin karfin halinta, sai dai basu gama wannan tunanin ba ta dora da fadin" Idan har ta ce ta bani ina so ka zama sheda da kai da d'anka, walahi walahi walahi ba zan kuma daukan cin zali da wulakanci daga gareta ko daga wajen abokannan zamanta wa ZAHRA ba, wannan lamari ya isheni haka, na gaji Docter!
Kiyayar ta yi yawa, ita daya da ranta kowa ke wawusa?
Da ku zan ji, yayanku kuwa wannan zai ji da su ( ta fada tana nuna Baban gida), na rantse in dai ni na haifeka ka ja masu kunne du wanda ya saki ya sake cin zalinta ba da laifinta ba ina mai tabatar maka kai zan sabawa idan baka saba masa ba ko waye!, Ku kuma ina iya maka mutun a kotu a kan yarinyar nan!
Kun ji na fada maku!"
Hankalinsa ne ya tashi, ya kure Aunty Amarya da kallon tuhuma, wace nan da nan hawaye suka bale mata kanta a sade sunna diga a jikin hijabinta
Dubansa ya maido kan Hajia ya ce" Me ya faru?