Sashe 11
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Waye ya dake ki?"
Ido kawai Fatimah ta zuba mata ta ki ta amsata, har ta gama rikicewarta tana share hawaye ta dauki jakarta ta ce" Ai sai ki tashi mu tafi a baki magani dan walahi ba zaki zauna a haka ba , sai ki ci gaba da rike damuwarki a cikinki tunda baki daukeni da mahimmanci ba, ba zaki taba sanar min da matsalarki ba dan baki daukeni yadda na dauke ki ba!"
Da ido ta bita har ta ga ta fice, a dole ta mike ta mara mata baya dan ta sani ne ba zata taba saurara mata ba kuma, kai Aisha ba dai rigima ba walahi
Sunna zuwa maimakun a yi mata aikin aa, sai aka tsayar da ita kan dole sai ta sanar wanda ya ji mata wannan ciwon, dan makarantar ba karamar makaranta bace, ba zasu ringa barin abubuwa irin wannan ba
Amsar dai ita ce, wato shiru, har sai da ran docter ya bace ya sa aka yi kiran yan uwanta, warau yayunta domin itama tana amsawa da dunnan FATIMA DOCTER AHMAD SULAIMANE ne
Yayarsu ce ta sanar cewa laifi suka yi a gida aka zane su
Sosai aka yi masu nasiha cewar su ringa kiyaye abinda zai taba zuciyoyin iyayensu, su ringa yiwa iyayensu biyaya in dai sunna son gamawa da duniya lafia
Sosai aka kula da lafiyarsu sannan aka salamesu, kusan kaf yan matan gidan ne suka zo kiran domin da ta ki yin magana du wani mai amsa sunnan Ahmad SULAIMANE aka kirawo ya kuma amsa
Su uku ne suka nufi hanyar bishiyoyin da dalibai ke zama sunna yin karatu, ko mace su biyu ne Furera na biye da su a baya
Wanu wawan tsaki ta ja tana dan daga kafarta kasa kasa ta ce" Sai a ringa zakewa ana neman ja mana masifa, ko me kika aikata ke da ita, a daina yi mana anfani da sunnan uba mai daraja ana watsarwa kamar yadda ake watse, wai wani Miji goma ba uba goma bane ta yiwu uban goman ne , ama mijin goma kam sai mai asali, ko daya da kamar wuya!"
Aisha ce ta tsaya tana kallon Furera gabanta na faduwa, a wajen dai su uku ne, su uku ne kadai, uwa uba maganar da ta yi sai da ta tsaya ta yi tana kare masu wani irin mugun kallo
Murya a dan rikice Aisha ta ce" A'uzubilahi mina shaidanin rajim, me kike fadi haka Aunty Furera?, Wannan wace irin magana ce tsakani da Allah?"
Da zafi Furera ta ce" Maganar da na yi ce, kuma nake kai a tsaye!, Mtssss ke wama ya raba da ke ne barw ki dauka?
Ni dai na fada kar ki kuma jan abinda za'a kirayi mahaifinmu yana cen yana tsaftace kansa a banza!"
Gaba daya sai Aisja ta rsa ina zata saka ranta, bama da ra juyo ta dubi Fatimah ta ga ta lumshe idannuwanta, ta sadda kanta, sannan ta juya ta karasa wajen zama ta zauna ta dago kaffafuwanta ta rungume a kirjinta sannan ta dora kanta, hakan ya ba farin hannunta damar fitowa mai dauke da dan carbinta na dannawa a hankali tana dannawa, wanda idan ba kallon hannun ka yi da kyau ba, ba zaka fahimci dannawa take yi ba
"Fatima, yaya zaki ringa kallon aunty Furera tana yi maki mugwayan kalamai irin haka ba tare da kin kwaci kanki ba?
"
Aisha ta fada hankalinta a tashe matuka
Shiru dai ta sake yi mata, hakan ya sa ta ce" Ba nufina ki yiwa auntynki rhin kunya ba Fatima, ama ai kishin iyaye ba hauka bane, a kan me zata ringa magana kamar tana shegantaki tana neman ciwa iyayenki mutunci?
Idan har tana da tunani har kanta take neman wulakntawa dan kuwa mahaifinta shine mahaifinki!"
"Aa, ba shine mahaifina ba" Fatima ta fada tana kallon Aisha tsai cikin ido
Aisha ta yi wani iri tana kallonta, muryarta a kasa kasa ta ce" Kin kuwa gane me nace?
Ina nufin fa ABAH Docter?"
Fatima ta sauke ajiyar zuciya tana kallon hanyar da Furera ta bi, sannan ta sake duban Aisha a hankali ta dage nikaf din fuskarta ta mayar da shi baya sosai ta yadda fuskarta ta bayana sosai
Dan murmushi ta yi kasa kasa ta ce" duda duskana a haye ga kuma magani da aka shafa min, ama inaga ai ke din kin min farin sannin da kumburin fuskana ba zai saka na bace maki ba......., Shin a fuskar nan kin ga kamani irin na gidan ABAH?
Inace kema da bakinki kikan ce kin rasa da wa nake kama a gidanmu, wani lokacin sai ki ga kamar ina yannayi da Mar
chal sai ki ga aa ba wani yannayi dan kawai yana fari ne nima ina fara, daga baya saima kika ce gaba daya bana kama da kowa a gidanmu ko bama irin maganar nan da ke?"
Amsa ce dake bayane a saman lebenta, amsar da take yawan fada mata, ama a yau sai jikinta ya ringa yin rawa ta kasa zaunawa tana tsaye tana kallon Fatima
Farima ta saka hannunta ta zarro wayarta , hakan ya da Aisha zabura a tsorace tana waige waige, dan ba'a barinsu zuwa da waya makaranta
Datse kiran ta yi tana dubanta, a sanyaye ta ce" Aisha, bana tare da abinda ya dace ace na cika iya yi da hobara da takama!, Asalima ina yawan yin shiru dan bana so bakina ya ja a san usulina!, Tabas bani da wata kalma da zan furta dan kare kaina, duda ban san lokacin da aka aikata laifina ba, banma san yaya aka aikata shi ba, dan soyaya ne ko dan kadara ce ta yan dakikun da basu zarce biyar ba?, Abinda na sani ni fai gani nak, mutun ras ina raye, mace mai raunin gaske, a tsakiyar wa'inda suka kasa amsata, ita daya tak ke zabga min mari idan na nuna ni bare ce a cikin
anta, kuma ita suke yiwa kallon marar kirki, itace tak ke janyoni ta min nasiha har tace na rufa masu asiri kar na tona masu asiri, sai manyan
anta maza d anake rasa shin neman hanyar da zasu kasarani suke yi ko gyara ne irin nasu haka?, Aisha ban sani ba, wasu lokutan shagala kan sakani neman yin abu tamkar nima y'a ce kamar kowa, sai an wayi gari masu laushin cikinsu sun ware su uku sun barni ni kadai a gefe, na fi kaunar in labe idan sunna sabga ta fito na fito dan ina tsoron na fito mahaifiyata da kanta ta mayar da ni dan magana ake ta mutunci ba tawa ba!, Aisha shin nice datin bayan ido na bude na ganni nima a cikin bayin da ubangiji ya halita dan mu yi masa ibada?, Nakan ji kamar nice na yi sanadiyar zuwana duniya ba wai kawoni aka yi ba, Aisha a haka kike so na shagalta wai har ni Zahrah na dubeta na mayar mata martani a kan maganar da karfi fa yaji suka saka na yarda cewa eh haka take kuma haka zata dawama har na mutu wato *NI SHEGIYA CE KUMA BA'A SAN WAYE UBAN NAWA BA?!*, na yarda, na amince, bani da ja, in sha Allah kuma ba zan taba yarda na yi zaman aure da mai uba ba, dan kuwa zan fi so na zauna da irina komai rintsi ba zai min gorin nasaba ba!,....." A hankali ta saka hannunta ta share hawayen dake zuba a saman fuskarta ta dora da fadin" Aisha ai sun min kokari, sunna kan yi min, ki tuna waye ABAH a kasar nan, suka yarda nake cikinsu, duda ba shawararsu aka tambaya ba, a haka na yi bake bake da dukkan abinda suke da iko nima mai ikon ce, nake rayuwa a tare da su ba dare ba rana, sun min kokari da suka rufa min asiri basu bi ta kowace hanya suka koreni titi nake bin kwararo kwararo dan samun wajen kwanciya ba, sun rufan asiri da suke bani abinci, sutura, tsafta , uwa uba tarbiyya, babu fa abinda na nema na rasa sai UBA da kuma MAHAIFIYA..............." ta idasa wannan karron lebenta na balewa da wani irin bari hawaye wani na korar wani a saman fuskarta
Kiran dake ta shigowa ya sakat dauke idannuwanta daga kan Aisha dake kuka ksmar zata summa dan bigawar zuciya da jin wannan bakon labari kamar almara na tashin hankali
Muryarta a shake ta daga ta ce" Dan Allah baka san idan ka yi kira daya biyu uku hudu ba'a daga ba ka daga kafa ne?"
"Dan girman Allah kar ki yi fushi da ni a kan laifin da ban san na yi maki ba, Fatina ina kofar makarantarku daga baya dan Allah ki zo na sanar maki, kin san Allah tun daga jiya har zuwa yau ban rintsa da idannuwana ba, hankalina a tashe yake, na fita ina waya da abokina yana fada min magangannun banza na matsa ina masa masifa dan ba zan so ace kin ji abinda nake fada masa ba na dawo na tarar da bakya nan, na bi ta kofar gidanku ya fi a irga karshe na tafi dan saina ga kamar yayanku dayan nan soja a kofar a tsaye kuma motar tawa yake kallo, Yanzu dama zaki iya yin fushi da ni mai tsanani haka a kan laifin da ba nawa ba?
Ki tuna fa ba ni na fada ba koma meye ya bata maki rai, tun jiya har zuwa yanzu ban ci komai ba, ban sha komai ba, ban samu nutsuwa ba kwata kwata, haba dan Allah matatah, ki yima Allah ki leko na duka har kasa na baki hakuri, in ba haka ba yau ina iya shiga gidanku sai dai a harbe ni!"
Yaya kuke so na kamanta maku girman shiga zuciya da karfin iko irin na samari masu irin halayar nan?
Yaya kuke so na yi maku kwatance abu mafi karfi a duniyar yan matanmu?