Sashe 1
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
*DA
A BIYAR*
_MALLAKAR_
*SAJIDA NIGER*
*Da sunan Allah mai rahama mai jin
_1_
*Garabasa , garabasa,
, dole na gwongwajemu ai, in sha Allah daga yanzu har zuwa na rufe free page daga bakin page 10 du mai so ya garzayo ya biya dari ukunsa, ta hanyar transfer ko katin MTN, account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai ki bani shedar biyan ta wannan number +22793811618, idan kuwa katin ne shima ka turon hoton ta number +22793811618, MUTANENA na NIJAR ga naku, katin Sahelcom ko ta airtel ta dala daro, watau 500 francs, sai ku karkare ku turon hoton ta wannan number da take tawa +22793811618, sai kun zo
Su biyar ne a zagaye da shi, ko na ce a zazzaune suna kallon in da yake zaune saman kujera mai zaman mutum d'aya irin ta manyan office, hannayansa a cikin juna yana kallon takardar dake gabansa mai son saka shi daria, da kuma son saka shi amai.
A nutse ya d'auke idanuwansa ya d'ora a kan manyan ma'aikatan dake k'asa da shi su biyar cif, a cikinsu d'aya tak ne ya girma, hud'un nan harda wanda ya kai haihuwarsa , sai dai lamari na aikin gwamnati ya saka dole zasu yi masa biyayya a matsayinsa na babbansu.
Takardar ya turo gaban mai bi masa a girman kujera , sai kuma ya kalli wanda ya girma a haife, wanda suke kamanni irin na k'arfin jini, kana ganinsa gan'nin farko zaka iya kiransa da
an uwansa.
Hannunsa mai d'auke da agogo, k'irar kampanin *CHOPARD CARATS* wacce a k'iyasin kud'inta million ashirin da biyar ce Euro, <<the watch is so majestic, so elegant, so classy,
so luxurious>> balle da ta hau saman tsintsiyar hannunsa mai d'auke da gashi mai ruwan maroon haka kad'an irin gargasar nan dake zaunawa a jikin wasu yaren, bama irin larabawa, fulani, buzaye, dai da sauransu.
Kamar zai yi furuci ne da goggagan turanci irin wanda a k'asar turawa kawai zaka iya jinsa, sai ko a TV, sai gashi ya bud'e bakinsa, da muryarsa mai tafiyar da yannayin halitar jikinsa, watau ELEGANY Voice, ROCK voice ya ce" Abin mamaki, a wannan takardar harda saka hannunka?"
A hankali wanda ya yi nuni ya yiwa maganar ya sadda kansa cike da jin nauyi, baki ya tab'e ya kalli sauran ma'aikatan, da yannayi na Expression din fuskarsa ya ce" Sorry fa, ban fad'i haka dan na raina maku ba, na yi mamaki ne a matsayinsa na jinin AHMAD SULAIMANE yana saka hannu a tab'argazar tabbatar tallafi wajen sake rugujewar tarbiyar y'a'yanmu a garin da ya riga ya rasa banban gurno na tarbiyyar wasu yaren, ta hanyar yin riko da al'adun wasu masu jan kunnayen da Ba da dabi'a!..."
Ya ajiye maganarsa hankali kwance, sannan ya bud'e computer da ya rufe sakamakon shigowarsu cikin gaggawa , tsari irin na wanda ya lak'anci abin, ya dadannata sannan ya rufe ya mik'a hannu ya d'auki rigar suit d'insa ya ratayata a tsintsiyar hannunsa, da d'ayan hannun kuwa ya sake gyara zaman yar k'aramar bindigarsa mai ruwan zeba ya lab'eta da kyau ya zagayo hankali kwomance da niyyar fita ya bar masu office d'in, idan ya so in sun gama sa rufe, wanda haka d'in ma magana ce mai girma ya dank'ara masu.
Da girmamawa sosai, G
ral ya dube shi,muryarsa a tausashe ya ce" MAR
CHAL, ka yi hakuri idan mun b'ata maka, ka san daga ina wannan order d'in ya zo, yau kusan sati biyu kenan ana jiran saka hannunka, ka sani, muma abin ba dad'i zai yi mana ba, tab'arb'arewar y'a'yanmu a cikin gari yana damunmu, balle an yi masu dalilin maida hankali da yi hankali kwonce suna da masu basu tsaro sai ya ya kennan?
Sai dai ka san shi umarni umarni ne, kamar yadda kana bamu umarni babu ja ba tsayawa muke aikatawa."
Idasa fitowar ya yi ya k'araso inda yake tsaye, sai da ya tsaya a gabansa ta yadda ya sake gannin tsayinsa da nasa ba d'aya ba, duda shekarun da ya bashi na haihuwa bai hanna shi nuna masa idan shi shekaru ya bashi, shi a takardar nan ce ya riga ya sha gabansa,
A dake,muryarsa na amsa amo mai k'arfin mak'ogwaro ya ce"SO WHAT?"
Da sauri General ya d'an ja baya ya d'ora hannunsa gaban goshinsa yana sara masa, da yar gaggawar maganarsa irin yadda yake yi ya furta" I'm sorry Sir!"
Hak'orinsa ya d'an dantse yana yi masu kallon k'asa k'asa...Gaba d'aya yanzun kowa ya zama baya son rigima, sai a ringa baya baya da masifa, bayan du jaraba dai sai dai a kashe ka, mutuwa kuwa ai kowama yi zai yi, shi bai ga abin tsoro a mutuwa ba gaskiya!
A kausashe yana dubansu ya ce" Ban ce ba zan saka hannu ba, but ina buk'atar lokaci dan na sake bin lungu, lungu na sake karantar haukan yan matan garin nan da kuma k'arfin decision d'in nan, idan na ga ba zan iya saka hannu ba kawai kunna iya zartar da aiki da ita a haka, dan babu d'an Adam d'in da zai saka ni yiwa kaina k'ofa a gidan wuta!"
Yana idasawa ya fice d'in ya barsu a nan, sakatariyarsa na ganin fitowarsa ta mik'e tana sara masa had'i da yi masa fatan sauka lafiya, dan ba zata ce masa mu kwana lafiya ba, kowani lokaci ana iya ganin dawowarsa, ya ga damar dare ya tsala ya zo ya fita da patrouille, ko kuma sai an sakankance ya zo ya fita da kansa bakin babbar hanyar TILABERY hanyar da yan ta'ada ke d'an gabatar da d'an sakin jikinsu dan morewa.
K'arar rufo k'ofar , sai da ya saka S FULANI rintse ido, domin kamar a kansa aka buga K'ofar, Attahir ne ya dira hannayensa a saman table din dake ajiye yana kallonsu ya ce" Kuma kun sani, ba zai tab' a saka hannu a wannan takardar ba, kuma idan muka kai cen wajen yalla
ai babu yadda ya iya da shi, wannan abu ne na ra'ayi,yace baya ra'ayin bada tallafi a haka, bai dace mu ce zamu had'u mu zo mu same shi ba, yana bamu girmanmu, mun sani sarai yana girmamam furfurarmu, ya kamata mu iya kanmu, mu kiyaye haye masa, mu da kanmu dan bamu da karfin kiyawa a zauna lafiyar ne irin nasa, da na rantse maku ba zan saka hannuna a cikin rakardar ba yan mata karfin idan sunna so su yi yawo da pant a cikin gari ba, wai du wanda ya zage su, ko ya nunasu, balle ace ya taba su muna nan zamu kama mutun, mu aikawa alkali shi, a yanke masa hukunci mai tsanani, me kennan muke son yi?
Bayan rikicewar al'umarmu ta yanzu, basa gidan Tiktok, basa gidan Instagram, basa nan basa cen, sunna yadd'a kalar tasu bad'alar ta hanyar cutar kansu da kansu a matsayin wayewa sai mu k'ara rik'e masu mara taf dan su baje kolin rashin da'arsu hankali kwonce?
Sunnan K'ASAR MU K'ASAR MUSULMAI!, zamu yi abinda a *DAKIKA BIYAR* zamu halaka kawunnanmu, MARCHAL yana da damar k'iyawa, ya k'iya mu kaita hakanan ina rok'on ku."
Wanda yake christan cikinsu , wato JOEL ne ya d'auki magana yana fadin" Ko mu Christian, ba zamu so irin tab'arb'arewar y'ayanmu ta yanzu ta nin'ninku ba, but kowa yana da zabin yadda zai tafiyar da rayuwarsa ai, mu a adininmu ba takura shi yasa adininmu ya fi dad'i sosai."
Su dukansu hud'un kallonsa suke har ya dire ayarsa, ajiyar zuciya COMMANDANT AMIR AHMAD SULAIMANE ya yi yana dubansa shima, murmushi ya yi kawai yana girgiza kansa ya k'araso inda yake tsaye, hannunsa ya d'ora ya daka a gefen kafad'arsa kad'an ya ce" Ba'a halice mu dan mu zo mu ji dadin rayuwarmu ba!, A sanina, an halicemu ne dan mu bautawa wanda ya halicemu,......mu kuma ka ga yadda muke kallon namu adinin, kuma mun yarda da haka......, Kun ga ni fa ko a haka na yi iya yina, kyalenin nan da ya yi na rantse bai kyale ni ba, ina nan ina jiran sakamakona dan kar ku manta bayan boss dina a nan, yayana ne a gida!, Komai zai iya faruwa, magariba na shigowa zan je na samu jam'i sannan na wuce gida."
Daga karshe dai kowa haka ya kama gabansa, abinda suka zo da shi din basu samu ba suka koma da takardar da nufin zasu kaita haka idan aka kwana biyu ya masu shiru, suma sun san abu ne mai wahala, yawanci abinda ya sa ake kai ruwa rana da shi kennan, inda yake da k'arfi daya ne tak, gurbin da yake kai a yanzu ba siyasa ce ta d'orashi ba, a buga a buga a yi k'asa, a yi sama sai dai a dawo a sasanta yadda za'a fahimci juna, ama ba dai a yi masa barazanar za'a cire shi daga kujerarsa idan bai yi biyaya ba, powernsa tana sama da ta mai gidansa, wanda siyasa ta d'ora a kujerarsa, dole zasu je a sannu dan su ci gaba da gaisawa koda hali na kujera ya juye da d'aya.
Sakatariyarsa na tsaye ne a kofar office din sai da kowa ya fito ta shiga ta sake duba komai yadda yake sannan ta rufo kofar ta koma bakin aikinta, dan ita ba zata tashi da wuri ba yau, akoy aiyukan da zata yi masu yawan gaske, mijintama yau ba zai sauka da wuri ba dan sun fita dauko wani mai laifi idan sun tashi sai su yi tafiyarsu gida tare.
________________
A hankali yake tukinsa, har ya k'arasa anguwar mahaifansa, wa'inda ya kwana biyu cif bai lek'o su ba, bai k'arasa gidan direct ba sai da ya biya ta wata majalisar samarin anguwa ya ajiye motarsa daga nesa kadan dan baya so ya karaso daf da su wani ya nemi guduwa, harka ce ta samari idan wane yana jin magana wane baya ji, sai hakuri da addu'a kawai, shi kuma yana shiga cikinsu ne dan a nan yana k'ara samun ilimi na matasanmu.