Sashe 95
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tama zaunen tana tunane tunane wayar ta dauki tsuwa
Har ga Allah sai da ta saki murmushi gannin sunnan Aunty Luba kafin ta daga
Sun gaisa sosai da sosai tana ta tambayar
an na Aunty Luba ita kuma tana bata wanda ke kusa sunna shan hira, hakan ya sa ta ringa kyakyata dariya dan da aka bata ta karshen ta sakata gaba sai gwalanci take yi mata ita kuwa tana biyeta a haka har ta sake sakewa sannan Aunty Luba ta amshi wayarta a tausashe ta ce"
Sannan Aunty Luba ta amshi wayarta a tausashe ta ce" ZAHRAN Mamah, yaya karfin jikin ki?"
ZAHRAh ta yi shiru tana sada kanta, dan bata da tsaurin idon fadin da sauki kai tsayen nan, hakan ya saka Aunty Luba yin murmushi a tausashe ta ce" Alhamdulilah, kina jina ko ZAHRAH?, Ki amsani dan kin ga ai waya muke yi, bana kusa da ke bale na fahimci yannayin fuskarki, na dadin rai ne ko akasinsa, ko na gane idan kina da bukatar wani taimakon, abinda na sani dai shine baki da wace ta wuceni, ba kuma zaki iya sakewa da mamanki a wannan fanin ba, kin ga kuwa duniya ta cenza, a yanzu ganewar da aka yi yin shirun cutarwa ne wa lafiya ya saka ake taka tsantsan ana kula da ita lafiyar , ina fatan zaki daukeni kamar yadda na daukeki, kuma kamar yadda yan uwanki suka daukeni, idan da abinda ya shige maki duhu ki tuntubeni da izinin Allah ni kuwa in bai fi karfin tunanina ba zamu samu mafita, idan kuwa ya fi karfina nima zan kaishi ga manyana a sama mana mafita, kin fahimceni?"
ZAHRA ta gyada kanta da sauri ta ce" Eh aunty"
Luna ta ce" Masha Allah, ina fata zuwa yanzu kin fahimci ainahin abinda na zartar da kuma mahinmancinsa, zuwa yanzu kina iya tsayar da shan hadin madararki da ruwanki domin kin ga magani ne na gyara na mata, sannin cewa in fa ba turawa aka yi ba ana iya jimawa Yayanmu bai yi wani motsi ba ya sakani yi maki anfani da maganin nan, maganina ne da nake anfani da shi, ina matukar jin dadinsa dan baya min ilar komai , zuwa yanzu idan da saura a wajenkima ki saurareni da kyau ki adana shi a waje mai kyau sai idan bukatar hakan ta taso maki ki yiwa kanki anfani da shi, ko shi din da kansa, kin gane?"
Cike da mamaki baki bude ta ce" Lah, Aunty ashe kuwa shine maganin ne?"
Daria Luba ta sa kadan ta ce" Eh shine"
Zahran itama ta yi yar dariyar tana rufe ido cike da shagwaba ta ce" Ai kam bama zan kuma sha ba dai"
Luba ta ce" Oho dai, a dai adana min dan kar a zubar min da abina, Zahran Mamah, abinda nake so da ke a yanzu shine ki tsaya ki fuskanci rayuwar aurenki, kin ga mijinki tashin farko yana da ra'ayi ne na raina mace, ina daukan hakan a matsayin raina mace dan in ba haka ba , ba zaka ce wai mace sai ta haura talatin take mace a gabanka ba, a ina ake haka?
Wata mai shekara goma sha takwas din idan ka ganta kai ba sai ka tsorata ba, ai komai kankantar jikin mace a shekara goma sha daya idan ta fara jinnin tsaf take rayuwar aure da namiji bale ashirin, idan har jikinki da sauki, kin warware sosai ki saurareni da kyau, yanzu ne zaki shiga fili na yaki tsakaninki da shi, yakin ba na komai bane na nutsuwarsa ce zaki yi ......., Kin ga yanzu an kai maki baki daya suturarki bangarenki, haka kuma an ware maki wace za'a zo a maki kwaliya kusan magariba dan na sa a dauko mai makup ta shiryaki sosai kafin ya dawo gidan, ZAHRAH ya zamto kin ki jikinki, kin riki tsafta da girki da iya kwaliya , ya zamto kina da kokarin saka turare a gidanki, ki sani gidanki ne, tun daga bakin get din da ya rabaku da su Mamah ya zamto naki ne ba nasa ba, ki fito ki duba duka kaf abinda bai maki ba ki cenza, ki kuma jajirce kowama ya san a duniyarki kike ba ta wani ba, shi din da kansa kar ki bashi lokacin tunanin yaushe kika girma ko menene?
Har ya zamto shawara wannan sai ya yi da ke kafin ya zartar da wani abin a lokacin da shi kansa bai ankara da hakan ba, Zahra'un Mamah sai kin jajirce kin fi karfin a ringa maki waya a cikin gidanki, ba fa kokowa da fada da ihu ba, noh, shi harkar a girmama darajar mace cikin siyasa mace zata kwatarwa kanta shi, dan kuwa na san a irin yadda kuka waye da karance karance ba shirme kadai kuke dauka a cikin litatafanku ba, kun fahimci cewar Namiji ba'a cewa za'a ce na mace daya ne kwal, ko yaya yake komai talaucinsa nama yake a waje, bale ke kin gani da idannuwanki irin barikin fa ake zubawa Yayanmu kala kala, wace zaki fara magancewa ta anguwa ce, ba ruwanki da fada da yar kowa, sunnanki kawai ya je inda baki je ba, domin wa'inda suke tare da ke zasu je su fadi matar yaya kaza da kaza idan har kin jajirce, in kuwa kika yi wasa haka za'a je ace ke balagaza ce har a ci gaba da kawo kannanan rainin zuwa ana nuna son mijinki a cikin gidanki!, Idan shi ya je ya jajibowa kansa shi da ita, ama a ringa tardoshin nan na min ciwo a kwarya!, Kin ga yayar matar nan tasa kar fa ki yi tunanin maganar nan da ya mata a bangaren Mamah ta barshi ne, no, Tsohuwar mace ce da ta riga ta sabawar ranta cewar ihun namiji ba shine abinda zai sa ta ja da baya ba, never!
Ko zaginta ya yi ya daketa kar ki yi mamakin ganninta da shi dan ita a yanzu ba wannan bane zai iya tsayar da ita ga cinma burinta, burinta kuwa ai kowa ya sani dukiya ce ba wai wata soyaya ba!, Kina gane me nake nufi kuwa?"
FATIMA da idannuwanta ke lumshe tana ajiye komai a muhalinsa, bama irin maganar Auntyn nan yayar Marigayiya,ita dama bata san me ta yiwa matar ba kwata kwata bata yinta, daga baya kuwa da aka yi maganar daurin auren nan ta ga fuskarta dan kunnayenta sun jiye mata maganarta da tace dama ta san ita din farar tukunya ce mai fitar da bakin tuwo a duniyarta, ta auri MARSHAL ko?
Ta zauna a gani,.....daya daga cikin maganar da ta kasa fita a kanta kennan,
A hankali ta ce" Aunty, ni ina jin tsoro....."
Luba ta sake gyara zamanta, da kula ta ce" ZAHRA tsoron me kike ji?, Na yayanmu ko na mutanen gidan nan?"
ZAHRAh ta yi tsai tana son tantance amsar dake zuciyarta, tsoron a ciki zata ce tana ji tashi daya?
Mutanen gidan tun tana mutunta su a hankali suka saka mata tsoronsu a zuciyarta, yau da gobe tsoron nasu suka karkare mata tassss daga cikin zuciyar nata ya dawo tsanarsu, a hankali tsanar tasuma ta goge ta koma rayuwar halin ko in kula, daga baya gaba daya abin ya rikide ya dawo tausayinsu a lokacin da ta malaki hankalin kanta ta ringa gane nasiha tana kuma daukan karatu a islamiya, sai ta yi waje ta ajiye su a matsayin mutanen da suke rayuwarsu tasu da
ansu suke so Allah ya saka mata albarka ya tsare masu ya daukaka masu, ama kuma suka tsangwami wani bawan na Allah, halitar ALLAH dan kawai ya samu kansa a cikin daya daga jarabawar rayuwa wace sun sani cewa su basu tsalake haka ba dan ko iyayen da tsufansu hakan na iya samunsu bale
ansu, suka murje ido suke baza nasu kallar ikon da wulakancin dan an auri mijinsu?
Ko dan sunna tunanin an raba su da mijin nasu?
Ko kuwa rai ne da son saka kai a uku?
Sai dai sun rika kuma sun kasa hakura du irin isharar dake gaban idannuwansu na yau da kulun.....zata iya cewa a gaskiya a yanzu halin da take ciki na rayuwa bata tsoron daya daga cikinsu, ta hanyar nunawa kai iyaka ne ko kuma ta hanyar tsangwamarsu ne, babu kalar da bata gani ba, tana iya ramawa ko a da sai dai ta riga ta saka kaunar wanda ya talabota ya hadata da ahalinsa nasa a zuciyarta, da kuma wace ta zama uwar goyonta, in dai da su a cikin zanen kadarar rayuwar, ba zata taba yin fito na fito da ahalinsu ba, koda kuwa kasa ta birni idannuwansu....., Shegena ya san halaci!,
Sai kuma ta ambaci yayansu a zuciyarta......
Murmushi ta yi mai girma a zuciyarta, Lalle Yayanmu wani babi ne mai girman gaske, mai tafe da tafiya tasa ta kansa mai nauyin gaske.........
Yayansu?, Duniyar da take fuzgarta, wace ko wucewa ta yi ta gabanta sai ta bacewa ganninta take iya cire kanta
Yayansu, wani mafarki mai nisan gaske wanda ta yiwa zuciya da tunaninta katanga da shi dan kar ta wahala
Yayansu, shinema wanda bata tsoro a duniya gaba da baya domin ta sha ta dube shi cikin ido idan yana yi mata nasiha ko tace fada fada , wandama take tsoro ai yaya Amir ne, yayansu bai taba dukanta ba, bai taba zaginta ba, harta dubansa bata taba tsintar na wulakanci a tare da shi ba, yayansu a gabanta ya yi maganar du wanda ya kuma zaginta shi da shi ne, har ya yi furucin da shi yake ba da ita ba, Yayansu?