Sashe 62
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Baya son shashanci
Abincin da aka kawo ya saka shi amsa ya fitar da katin bankinsa ya amshi na'urar biyan ya biya ya tayar da motarsa ya nufi gidansa shi kadai sai tsaki yake kamar ya hadiyi tsaka
Du yadda ya so yin uzuririkan gabansa kamar yadda ya saba cikin nutsuwa gatsawa ya yi, dan shi irin cutar nan tasa mai takurawa ce sosai, a dole ya zauna ya nemo whatsup din da ya jima bai shiga ba yaa kuma nemo grup din da ya saka Amir ya yi create wanda a ahalin Docter wanda baya duniya ne kawai babu ya shiga a jigace sosai ya dannan ya yi salama sannan ya sanar masu cewa in sha Allah du wandama baya nan ya samu zuwa gidan Docter gobe da yama za'a gabatar da rabon gado, an kara kwanaki a kan abinda aka yi dan wasu duniyoyin ne ba'a samu amsarsu da wuri ba daga wajen masu kula da su, kowa ya yi kokari ya samu halarta gobe dai lahadi ce kusan du wani ma'aikaci yana gida a sanninsa kuwa babu mai aikin fita daji a cikin mazan ko matan, so Allah ya nuna mana yana jiran kowa
Daga nan ya sake neman numbar Amir ya sanar masa cewa ya rufe grup din dan kowa ya gani, sannan ya yi kiran du wanda bai gani ba ya sanar masa, ya kuma sanarwa MAMAH duda ta san a satin nan yace mata bata san wace rana ba, so a fada mata gobe
Yana katsewa ya sake sanar da sergent cewa zai huta kar a tashe shi sai ya fito
A dole ya nemi waje ya kwonta yana ta faman nishi jikinsa ya mutu murus yana korar du wani mugun tunanin dake iya zuwar masa yana ta Adu'a da carbi a hannunsa dan ya tabata wannan aiki ba kowa ke son shiga sabgarsa ba sai shedan, yana neman tsari da shi ido rufe da fatan samun nasara a kansa har barci nanauya ya dauke shi
............
Nnn..........
a huta lafiya MARSHAL
Nanauyen barcima irin wannan ai ya jima rabonsa da ya yi irinsa, wayoyinsa kugi suke yi ba ji ba gani na neman agaji ama bai daga ba dan baima san sunna yi ba, wahaltacen barcima irin wannan ai ya jima rabonsa da irinsa, saima yace in ba a duniyar mafarkin zamanin balaga ba bai taba yin mafarkin shi MARSHAL da mace ba, tunda kuwa ya malaki hankalin kansa ya yi nesa da duk wani abu da zai iya hadashi da haka ya lazumci azhkar ya kuma kori shedan a tunaninsa, sai gashi yau cen cikin nanauyen barcinsa ya ringa jiyo kukan wayarsa, da kyar ya daga nanauyun idannuwansa yana jin kan nasa na kokarin son yi masa nauyi a hankali ya kai dubansa jikin wandonsa ya sake warawa da duba irin na son gane idannuwansa ke masa gizo ko wani tashin hankali ne yake hangen gaban wandonsa a jike jagab bayan shi ba fitsarin kwonce yake yi ba, ba kuma lalura irin ta mafarki yake haduwa da ita ba?
A hankali ya saka hannun nasa ya shafo ya dan dago yana dubawa
Dan danko dankon abin da warinsa ya saka shi wara ido yana kokarin tashi ya zubawa abin ido yake kallonsa da kallo irin na basira
A ransa yake ayana' Bawan Allah kai kuwa wa ya gayaceka?' a bayane kuwa kamar mai jin kunyar abin, kamar mai jin haushin abin, wata harara ya iya saukewa jikar kawai yana al'ajabin lamari irin na rashin sannin ciwon kai
A dole ya dauko wayar nan ko ya samu sasauci a kunnayensa ya daga ya karra yana yin salama hadi da saurarawa, muryarsa na sar
ewa sosai kuma ga ta a sha
e ya amsa sallamar ta Mama in da ta
ora da fa
in "Babangida ya akayi na ga abincinka anan?
Baka
auka bane?
Ko mantawa ka yi?"
Lufff!
Ya sake lumshe idanunshi, wani zazzafan huci ya fito daga bakinshi, sai yanzu ne tunanin abincin daya siya ya fa
o masa a rai, yana ma ina?
Mota ko?
Ya Allah!
Kai wai me ke shirin faruwa da shi ne?
Abu kamar dai shafar aljanu, gaba
aya komai yana masa wani iri, a nauyaye ya bu
a idanunshi tare da
ora hannunshi saman goshinshi, murya
asan ma
oshi ya furta "Um um..."
Um um da ya fa
a sai ya gindayar da ita, me yake nufi da Um um?
Ya manta ko bai
aukar ba?
Sai kawai ta sake fa
in "Ko na tura Auta ko zahra tare da dreba su kawo maka?"
A wani kaurare ya bu
a idanunshi fess ya sauke kan bangon dake fuskantarshi, sai yaji kamar Mama ta dakeshi da guduma ba shiri wannan nauyin bakin nashi yaji kamar yana neman warwarewar da har ya samu
arfin guiwar tambayar" Zahra kuma?
Tare da dreba?"
Yanayin da yayi tambayar yasa Mama yin sa
e tana saurarenshi, amma kamar mai son bashi tabbaci sai ta ce" E, Zahra."
Sai kuwa ya gyara zamanshi da kyau cike da
yamin
azantar dake jikinshi cikin wata tattausa kuma nutsatsiyar muryarsa ya ce" A'a Mama, kar a wani ha
ata da dreba."
Da a gabanta yake da sai tabi jajayen la
unansa masu bata haushi da kallo, dan ta san wannan maganar da ya tuko daga wuyansa sai da ya tabe baki ya kawar da kai, amma da basa kusa sai kawai ta tsinci kanta da sakin murmushi amma ba tare da ta bari sautin ya fito ba, tana so ta bar kanta tunani da kuma mamaki, tana dai dan ankarewa da lamuransa dan shi ya cika zurma bawa a tunanin abu ya kuma waske , basarwa ta yi ta ce" Me ya sa?
Da matsala ne?"
Daidai wannan lokacin da Mama ta jefo masa wannan tambayar ne ya fuskanci sakin bakin da yayi ta hanyar ambaton sunnan dayar kadai bai ambaci daya ba, kwarai shima ya samu kansa da tambayar kansa dalili?
Sai kuma ya samu kansa da ba kansa amsar kawai hali ne na ta fi zuwa kusa da harshensa, kuma idan aka yi duba ai yama ta yi, barin yan matan da samari haka saddada baya so, asalima shi bai cika sin yaren na fita da baren gidan ba, kai ko na cikin gidan gaskiya baya son huldar maza da mata, yanzun shedan din nan ya zama gagarumin amini a tsakanin bayi sai addu'a da takatsantsan, danma kar Mama ta masa wata fassara sai ya dake murya a mur
e ya ce" Ina nufin Yamma tayi yanzu, kuma ma na siyo abinci Mama."
Mama, ta sanshi da taka tsantsan a lamarin kannensa, sai dai da ya sani a yadda ya faro maganar bai wani dake muryarsa ba, da sai ya sake bigeta ya make ya wuce, sai dai kashhh tun a lokacin da ya fara motsawa a cikinta ta ringa karantar wa take dauke da shi a cikinta
Wani dattijon murmushi ta saki irin na babba da yaro kafin ta ce "To shikenan, dama na kira ne na gaya maka yan uwanku fa har sun fara hallara, shine na ce ko za ka zo gidan sai ka kwana ma?
Kaga kun samu damar
ara fahimtar junanku."
A ta
aice kamar wanda ya gaji da maganar ya amsa da "To."
Shiru ne ya
an biyo baya sai Mama ta fara kashe wayar, a sulale ya aje wayar hannunshi shima tare da jefo ma kanshi wata gagarumar tambayar da a ganinshi tilas ne ma ya san amsar ta, me yake damunshi?
Ko dai bashi da lafiya ne?
Yanzu wane likita ko malami ya kamata ya gani game da fannin wannan abu dake shirin shafarsa?
Ajiyar zuciya ya sauke mai
arfin gaske sannan ya mi
e cike da wata kasala data gama mamaye masa gangar jikinsa wanda hakan sam baya daga cikin
abi'unshi, kai tsaye ban
aki ya nufa da
udirin yin wankan da zai kusantar dashi zuwa ga mahaliccinsa wajen bauta masa, sai dai fa har yanzu bai daina jin haushi da mamakin wannan abu ba, hasalima ba zai ce ya yarda abinda idonsa ya gane masa shi
in ne ba, kai kawai ma bashi bane.
Sharrin she
an ne dayawa kuma gashi cikakken marar kunya.