Sashe 4
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nace ban yafe ba baban gida, bama irin matar nan da yake sakawa a gaba tsofai tsofai da shi yana ikirarin soyaya, wace soyaya kuma Allah na tuba gayar yawun tsufa, na yanke magana Baban gida ba zai yiwu ba!"
Idannuwansa kawai ya mayar ya rintse, lokuta da dama yakan rasa ina mahaifiyarsa ta dosa,
A lokacin da Aba ya auri matar nan baki dayansu sun nuna mata kiyaya, uwa uba y'ar da Abah ya kawo matsayin tata ya kuma nuna ta zama tasa, yarinyar na fuskantar tsangwama da kyara a wajen dangi dan ta zamto wace aka haifa ba da aure ba, wulakanci kala kala na rayuwa tale gani, mahaifiyarta da ta haifeta da cikinta ta fi kowa tsanarta dan ko kofi ta taba ba zata taba ba, rana tsaka MAMAH ta ba kowa mamaki ta dauko yarinyar nan ta hada da
anta ta kuma jajirce a kan yarinyar ta sakata makaranta take kuma tsaye a kan tarbiyarta, har yau an kasa gane me hakan yake nufi, domin a bangarenta yarinyar ke rayuwa, a wajen mama ba zata taba fuskantar kyara ko tsangwama ba, hasalima tana rike da ita da zuciya daya kamar yadda zata taro
anta ko ta gyara haka zata yi mata, takan ce yarinya tata ce, ama bata son uwarta, hakan na ba kowa mamaki, sai dai a duniya ita Mama bata iya rayuwa ta munafurci ba, idan tana yinka tana yinka ne, idan bata yinka bata iya boye boye ko yi da gangan ba, FATIMA ZAHRAH tana samun hutu ne da kwonciyyar hankali idan tana gaban Mamah, du fada irin na Mamah tana jin du duniya bata da wajen mafaka sai a saman kafadunta, zaka ga Mamah ta wanke
an kaf da fada kowa ya gudu ama ita sai ta karaso ta duka ta dora kanta a saman cinyiyinta ta yi ta sauke ajiyar zuciya..........wannan tsakani nasu na ba kowa mamaki ciki harda Docter Ahmad SULAIMANE
Wannan babin Mamah ta rufe ta sake dauko na iyalinsa,
Hirar da sam bata wani so, ba kuma ya farin cikin sauraro, sai dai wace ke yi din nan itace Allah ba zai saka shi aljannah ba idan har bata daga kafarta ba, du duniya itace take kallon idannuwansa tace zan fa ci ubanka babana, kuma a saurara a yi murmushi dan ta isa, bayanta ko mahaifinsa a yanzu sun zo bigiri din da yake lalaba shi, yake kuma yi masa komai a hankali du zafi irin na AHMAD SULAIMANE.
*A bayan Layi*
A tsaye take tana bin motar mai kirar Corolla da ido sannan tana jin muryarsa yana sake kiran sunnanta a karro na uku
A hankali ta dauko idannuwanta masu kama da na mashayiya, uwa uba tsarin halitarsu tanaa da girma daidai misali, sannan fattar saman mai bugun ido ce,, irin kana kallon su zaka so fara kawar da dubanka, dan ba irin idannuwan da ake tsatsarewa da kallo bane, ga wani ruwa ruwa mai nuni da daf ake da iya fara kuka, koma sama da haka, bayan babu maganar kuka a kusa kusa a cikin tsarinta, ba dan ta kasance mai tsaurin ido ko mai taurin kai bane, ko daya, hasalima ana iya kiranta da farar kura dan tsabar tsoronta, dan tana da saurin jin tsoro, ama kuma halitarta mai bayar da tsoro ce
Farar fuskarta dake dauke da kwontacen gashi a gaban goshinta, wanda lafcecen hijabinta bai hanna su bayana ba ne ke daukan jajaja, kumatunta na neman kumbura lokaci d'aya.
*Alhamdulillah.*
*DA
A BIYAR*
_MALLAKAR_
*SAJIDA NIGER*
*Da sunan Allah mai rahama mai jin
_3_
*Garabasa , garabasa,
, dole na gwongwajemu ai, in sha Allah daga yanzu har zuwa na rufe free page daga bakin page 10 du mai so ya garzayo ya biya dari ukunsa, ta hanyar transfer ko katin MTN, account number 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai ki bani shedar biyan ta wannan number +22793811618, idan kuwa katin ne shima ka turon hoton ta number +22793811618, MUTANENA na NIJAR ga naku, katin Sahelcom ko ta airtel ta dala daro, watau 500 francs, sai ku karkare ku turon hoton ta wannan number da take tawa +22793811618, sai kun zo
Farar fuskarta dake d'auke da kwontacen gashi a gaban goshinta, wanda lafcecen hijabinta bai hana su bayyana ba ne ke d'aukan jajaja, kumatunta na neman kumbura lokaci daya ta sake duban fuskarsa, a sanyaye ainun ta ce" Motar wa ka samu yau kuma?"
Goshinsa ya dafe da hannunsa yana furta" Oh shiiit, flowrs wai ba zaki shigo din bane sai na yi fushi na yi tafiyata?
Why kike min irin haka ne, sai kace wani bakonki ko wanda zai maki lahani?
Ke kin san ni ba mugunki bane, in kuma yanzu tsorona kike yi fine, bara na tafi kawai."
Zuciyarta ce ta ji ta buga, zata iya irga mutanen da bata had'a b'acin ransu da kowa a duniya, idan har ta ga alamun b'acin rai a fuskarsu sai inda k'arfinta ya k'are, bale ace itace silar b'acin ran?, Ko kusa ba zata iya yarda da hakan ba.
A hankali ta daka hannunta mai d'auke da awarwaraye na roba irin masu kyalin nan kwaya biyu bak'ak'e sidik ta bud'e motar ta shiga ta zauna ta rufo ta juyo zata sake tambayarsa a inda ya samo mota, bayan ta san bashi da ita ta ganshi daf da ita, idan nace daf da ita ina nufin kusancin da take iya shakar numfashinsa ya kuma shaki nata.
Da sauri ta ja baya, tana doka bayanta da jikin madubin motar, hannunta daya kuwa tana kokarin ture shi ta hanyar dorawa a saman fuskarsa ta tura muryarta a dan dage ta ce" Subahanalah meye haka kuma?"
Fuskarsa dake dauke da walwala ce ta yi kici kicin , ya saka hannunsa ya rike nata yana kallonta ya ce" Me kike yi haka ne Flowers, ban gane menene haka ba, wani abu zan maku ne kamar kin ga dodo daga matsowa daf da ke dan na ji wannan turaran mai kanshi kuma yaya sunnansa shikenan sai ki wani zabura kammar kin ga dodo?
Haba dan Allah, idan kina min irin haka sai na ji hankalina na tashi, sai na yi tunanin sam baki yarda da ni ba, sai na ringa hasaso kamar tsorona kike yi, ko kina min kallon dan iska, bayan kin san ni da zuciya daya nake sonki, a kan sonki ina iya rasa raina, burina aurenki, yau koda jikinki na taba nawa ne, kowa ya sani mutane ne kawai ba'a tara suka sheda ba, wanda nake tunanin soon zamu kai ga ci, da zarar na gama shafe bangarena na gidanmu, ke kin san a kanki na bar yan mata, bana kula kowace, kin san akoy yan matan dake kawo min kansu na so su, ama na ja na tirje ni sai ke, ama sai ki ringa wani abu baya baya kamar wani wanda zan maki Fyade?"
Cikin dabara ta janye hannunta, tana mayar da shi cikin hijabinta gaba daya, fuskarta a matukar raunane ta ce" Ba haka bane Khalb, kai ka san nima ina sonka, ka san ba zan taba duban waninka ba, ama kuma a kulun ina fada maka, ka daina nuna zalamarka a kan jikina, bana so, Abanmu na fadi cewa bai halata namijin da ba huruminki ba ya ringa taba kofa hannunki ne, haramun ne khalb, kuma fa ka san lamari na shedan."
Nan da nan ya yi takwaf takwaf da fuskarsa, ya cire dubansa ya maida bakin layi, a kausashe ya ce" shikenan, tunda ba zaki taba yarda da ni ba shikenan, ama ki sani so fa ba kiyaya bane, ke kin san irin dogon wajen da na ratso na zo, kin kuma san in ba so ba, babu abinda zai kawo ni da wannan tsohon daren anguwar nan, na zo zaki saka min da haka dan kawai na ji kanshi mai dadi a jikinki na so matsowa dan na ji shi da kyau, ki yi hakuri, ki sauka ki koma gida, nina san ni kadai nake wahala a sonki, tunda na ganki ya wadatar, Allah ya bamu alkhairi."
Gaba daya sai ta ji kamar yana neman dakatar da numfashinta ne, a hankali ta fitar da hannayenta tana murzasu hankalinta a tashe ta ce" Dan Allah, ka yi hakuri, ka yi hakuri, ni fa ba nufina kennan ba, haba wani maganar zaka cuceni kuma, da kana cutana ai da ka yi ba yau ba..."
"To me kike nufi dan kawai na nufo fuskarki zaki wani zabura kina ture ni?
Ko sun maki wani abu a gidan cen naku da basa kaunarki?" Ya fada a wani zazafan shi a dole ga wanda ya isa da ita.
Da sauri ta girgiza kanta, tana auna maganarsa wai wani akai mata a gidansu da ba'a sonta, a saninta sandiyar haduwarta da shi ta fito daga gidansu wani lokaci da mahaifiyarta ta wulakantata, tana kuka suka hade, hi kuma zai je anguwa da yama, tana kuka ta rasa inda zata nufa ya ringa binta yana yi mata magana har sai da ta dakata daga saurin da take, tana kallonsa ta fashe da kuka, domin inda zata fadi damuwarta take nema a lokacin, a ranar ne ya ringa nuna damuwarsa har sai da ta sanar masa daga gidansu ne,
irin rudanin zuciya ya sakata cewa ba'a sonta a gidansu, dan shine kadai amsar da ta zo bakinta, domin ba zata iya dubansa ta sanar masa mahaifiyarta ce bata sonta ba.
A hankali ta sake girgiza kai, muryarya na rawa ainun ta budi baki zata yi magana wayarsa ta dauki ringa.
Kamar yadfa ya saba sai ya kawar da screen din daga fuskarta ko zai dauki kira haka ne yauma, sai da ya kawar da wayar sosai ya duba mai kiran nasa sannan ya daga kiran, sai dai ya yi mantuwa da Bluetooth din ya yi connectng da motar yana shan kidan Davido , hakan na nufin abinda zai fito daga wayar zai shiga kunnen kowa ne ba iya shi ba
"Hello?, Hello abokina ina ji salama alaikum" ya fada yana kai wayar kunnensa.