Sashe 90
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya sake lumshe idannuwan nasa yana ta saka da warwara na kusan minti uku kafin ya mike cimak a lokacin da ya gane da wahala ya iya barcin idan bai je ya ga lafiyarta ba, dan a yadda ya barta zai so ya ga ta idasa warwarewa abinta sai ya dawo ya yi barcinsa hankali kwonce
A hankali ya janyo kofarsa, ko waya daya bai dauka ba dan zuwa zai yi kawai ya dawo, ya karasa ya kama abin bude kofar ya bude ya shige a hankali yana kallon dakin da mamaki gannin fitila a kunne bayan bai taba shigowa ya ga fitila a kunne haka ba in dai barci take yi to a kashe fitilun suke
Da sauri ya nufi wajen dardumar yana fadin" Ya salam, heiiiiiii wht hpn Zahrah?" Ya fada yana rintse ido sakamakon bugawar da zuciyarsa ta yi marar dadi dan kawai ya ga hawayen nan a fuskarta
Hannunya ya kamo a hankali yana fadin" Taso daga kasa, menene?
Baki warke bane ko wani abu ne??
ZAHRA bakya iya kirana idan kinada wata damuwa sai ki zauna a daki kina kuka?
Zo nan, taho ......"
Ya kamata ya mikar da ita a hankali ya karasa bakin gadonta da ita ya jinginar da ita,
Da ido ZAHRA ke kallon fuskarsa, irin kallon nan nata na rashin tsoro har kai ka gane ana kallonka, du irin motsinsa da dan hada idon da suke yi tana kallonsa ne da wani irin kallon da yake ji du girmansa kamar ya hade hannayensa ya roki ta ringa ajiye kallon kar ya yi masa ila, sai dai ina, ba halin hakan saima ya mike ya fice daga dakin nata
Jim kadan ya dawo da madara a kade da duminta sosai sannan ba siga ya miko mata yana kallonta sai murza yan hannayenta take yi da kyar ta iya amsa ta kafa kanta ta rintse ido dan aika madarar da karfi da yaji tana jan numfashi dan kar ta dawo mata ta shanye madarar ta kuma bin hannunsa da kallo da ya amshi madarar zuciyarta na matukar mamakin dama haka yayansu yake da dadin kai da kula da damuwar wani?
Nan ya ajiye kofin, ya rasa gane kukan da take yi, yana matukar son ya ji menene yanzu kuma?
Ga dukkan alamu ba ciwonta bane, idan wani abin ne zai so ya kwatanta rarashin da mamanta ke yi mata na farko a rayuwarsa bayan ya jima yana bukatar rarashinta idan ya ganta a hali irin wannan ko makamancin wannan, ya jima yana hangenta daga nesa ta shige tana kuka, sai dai idan ya ga ta shiga wajen Mamanta sai ya saki murmushi dan ya san kukanta ya kare komai tsiyar da aka kula mata kuwa kukan ya kare idan ta je aka rungumeta aka rarasheta.......................
A ranar da Mahaifiyarta ta hankadata kasa, da Marigayi ya sanar masa zuwansa gidan yace ai sai kawai marigayi ya salameta ta tafi , da daria yace to idan ta tafi y'arta fa?
Ai ka san y'arta ce ko?
Tun daga lokacin abin ke masa ciwo a ransa sosai har sai da maganar rashin lafiyar nan tata ta shiga tunaninsa ne ya kautar da kin matar a ransa
A hankali ya dan zauna yana tunanin harufan da suka dace ya fuskanceta da su a matsayinsu na bakin junna
Dan juyowa ya yi shima ya zuba idannuwansa a cikin nata, kallon da ya girmami nata har ya girmami kwakwaluwarta, wani irin kallo mai dauke da ruwan tsagwaron me zata kira?
Kallon dai shi ya saka a hankali ta nemi sauke nata idannuwan, domin yai mata tsauri, sai dai bai bata danar hakan ba ya saka lalausan hannunsa ya dago habarta ya zamto ta sake duban idannuwansa a lokacin da ya budi bakinsa ya ce" Menene?, ZAHRA wani ya zage ki ne?"
A hankali ta lumshe idannuwanta, sannan ta dan girgiza kanta , a zuciyarta tana tunanin tambayar a kwakwaluwarta.........., Wani ya zageta?
"Tlll me, bayan rashin lafiyarki, tunda kika dawo nan bangaren, ban bar kowa bama ya zo wanda zai iya cuta maki, koda da harafin baki ne, ko sunna zuwa kina bude masu su zage ki ne?......, ZAHRAH idan zama a nan ba zai kwontar maki da hankali ba, in fitar da ke wani wajen ne????" Ya karasa maganar a tausashe ainun, wanda hakan ya saka ta kafeshi da ido gabanta na mugun duka......., Dama idan har aka wulakantatan zai iya yi masa ciwo?
Abinda zuciyarta ke ta ayannawa kennan, sai dai ba sai ta yi tambayar ba irin alamun da ya nuna ya sakata jin wani irin rauni a cikin zuciyarta mai tafe da farin ciki ne?, Lalle wani irin girma da darajarsa suka sake makalkalun mata a cikin zuciyarta har take tunanin mai daraja yake aiki irin na daraja, in ba mai daraja ba ko matsayin wa zaka taka a rayuwarsa ba zai nuna maka kai din mutun ne ba, zai tafiyar da rayuwarsa ne yadda ya yi niya, idanma kasantuwarta mai darajar amsa sunnan iyalinsa a yau taa ga haka, lalle tana godiya ga wanda ya nuna mata ranar tana kuma rokonsa ya ci gaba da nuna mata haka, .....dama bayan MAMAH da su aunty zata sake samun mai iya nesantata da bacin rai dan kar hankalinta ya tashi?
Alhamdulilah.................
Tana tunanin ne, tana dan matse kaffafuwa da kuma cenza yannayin fuskarta, shi kuwa kallonta yake yi yana jin kamar ya sake budar bakinsa ya yi ta surutun har ta yi magana, sai dai yannayinta na nuna masa ta yiwu ko maganar ce bata so, ko kuma wani abin daban, kai idan har ya hi wani marar kunyar ya biyota nan ya yi mata wani abin yau ba sai gobe ba sai ya darwaye fatar mutun, domin abin ya tsalaketa kuma rainin ya kawo inda yake
"Wayo Allahna...." Ta fada tana matse hannunsa da hannunta daya, da dayan kuwa ta kai kasan cikinta, watau mararta ta matse ta sada kanta tana girgizawa ciwon na nukurkusarta
Sai a yanzu ya ainahin gane kukan da take yi, hakan kuwa ya saka shi zuba mata ido kawai yana kallonta har ya dan lafa mata ta kasa dago kanta sai sinewa da ta yi tana ta sauke numfashi tana jan sheda da dan karfi
"Wani abin kike sha ne ZAHRA?" Ya fada yana tsatsareta da ido, tunda shi to abin na neman ya fara damunsa da gasken gaske, yanace ya fitar mata da abin dazu?
Me kuma ya tara shi yanzu?...........
A hankali take girgiza kanta, sai kuma ta budi bakinta ta ce" Yayanmi, ban sha komai ba, kawai tunda na ci abinci cikina ke ciwon nan, wayo Allahna wannan abun kasheni zai yi ko?......" Ta idasa tana fashewa da dan kukanta ta kawo kanta ta dora saman hannun nasa tana shasheka tana jin kamar ta zarce hannun nasa wajajen da ya ringa taba mata dazu har ta ji saukin damuwar nan, kai ita dai ta shiga uku da wannan tashin hankali ina zata shiga da ranta ne?
Me kuwa zata sha ita da komaima ba'a basu ba na irin da ake cewa ana ba amare?
Su dai ba'a ce masu ga kayan gyara bama fa, kawai dai wannan din wani tashin hankali ne ke gabatota
Shi din, da ta san a yanzun nan din, irin tashin hankalin da take daf da saka shin nan, da bata yi wannan aikin ba koda kuwa an daureta an sakata yi ne..........
Ya rab, irin damuwar dazu ce ke damunta?
Yaya zai yi kuma?
Hawayenta ta ci gaba da yi, hannunsa na amsar duminsu
A hankali ya dan dauko dayan hannun nasa yana binta da kallo cike da tausayawa da tunanin shekarunta da yannayin jikinta kansa karamin jiki, muryarsa a sanyaye ya ce" Dazu, kin ji sasauci da na.............., Da na taba ki?"
Idannuwanta ta rintse sosai da tashin hankalin kunya da ta rufeta, ta gaza motsin kirki, harta numfashinta sai ta ringa rikeshi dan kar ya sauka da karfi yaa gane eh take nufi
A haka ta kuma daukan wani dan lokacin, dan ta kusan minti biyu bata dago din ba shi kuma idannuwansa a kanta suke gaba daya jikinsa sai amsawar abin mamaki yake shi bai tabatan ba, ama jikinsa sai amsawa yake yi daga maganar, hakan ya daure masa kai da bashi mamaki, ama kuma in sha Allah ya yi niyar ba zai tabatan ba tunda ya lafa kuma bata nuna eh tana da bukatar hakan ba
A hankali ya so dagota dan ya kwontar da ita ya tafi, domin lamarinsa na hauhawa ne, kuma shi dinma bai san yaya girman tasa lalurar ba, dan bai cika haduwa da irin haka ba, a nutse ya dan motsa daidai ta dago a dan zabure tana rintse ido,....ba zato ba tsamani ta fada jikinsa ta rukunkumeshi da hannayenta duka biyu a rikice ta fashe da kuka ta ce" Wayo Allahna yayanmu, dan Allah ka taimakeni , zafi.........................."
Tamkar mai ciwon haki, haka Babangida ya ringa fitar da numfashi da sauri da sauri zuciyarsa na dokawa
A birkice ya birkice da ita saman gadon ya zamto yanzun itace a kasa shi daga sama kadan ba tare da ya haye jikinta ya sakar mata nauyinsa ba ya shiga kissing din lebenta idannuwansa a lumshe yana jin tamkar bai taba kissing din lebe a duniya ba......