Sashe 88
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Abin gayanan a hannun nata , kuma jikinta yamyam din sajen yayansu ke binta kamar zata saki fitsari
Tana kwoncen nan kamar mataciya ya fito yana sake kallonta ya saka sutura a gagauce ya fice ya rufo mata dakin,
Tana jin fitarsa ta bude idannuwanta a rikice ta dago hannayenta ta dafe kanta a bayane ta ce"
A rikice ta dago hannayenta ta dafe kanta, a zabure ta cire hannun nata na hagu tana sake zarro idannuwanta tamkar zasu fito daga girbin raminsu su fado kasa
Har yanzu abin gayanan a hannunta sai wani kafurin danko da irin warinsa da take ji gashi ta yaba a saman gashinta
Ido ta ringa rintsewa tana budewa tana kama sunnan Allah
Summa take ta yi ta farka ko zata ganta sumul a dakinta tana barci ya zamto mafarki ne
Wani irin yamyamyam gashin jikinta ke tashi sakamakon tuna abin a hannunta
Ta kasa gaskatawa
Ta kasa yarda da irin yadda hannunta ya gaza cika abin kuma abu kamar maciji
"Wayo Allahna mamahna" ta fada a cen kasan makoshinta sannan ta sake kwatanta tashi tana rintse ido, domin mararta ba wai sakinta ta yi kwata kwata ba, aa , ta dai ragun mata sosai ba kamar da da take jin ta gama riketa ta zame mata tamkar dutse ta kuma kame dukkan wani kai kawo na jinnin jikinta, bata taba zazabi mai zafin nan ba, bata taba jin ta gaza motsa dan yatsanta irin na jiya zuwa yau ba, sai gashi da duku duku yanzun ta samu ta mike tana tafe a hankali da abin rufarsa tana fatan ficewa da nufar nata dakin kafin ya dawo domin kunnayenta na jiyo mata sallar ba'a gama ba, baya shigowa kuwa sai an gama
Tana shiga bayi ta nufa a duduke ta tara ruwa mai dumin gaske ta shiga ta zauna tana dan satar kallon abubuwan dake kirjinta, wa'inda a kulun na Allah take jin kunyarsu, Bata iya matse masu kallo dan kunya suke bata, sunna daya daga cikin abinda ya sakata kama Hijab kakam har sai da MAMAH ta yi yaki da ita kwana da hijab sannan ta dawo har take iya zama da kannanun kaya a dakinta, in ba a gaban Auta ko su aunty Rukaya ba bata cika zama da kayan barci ba, sai ko da hijab a sama, daga baya bayan nan ta koyi kwaliya da abaya kala kala ama budadu sakaku wa'inda zata yi ta yawo a ciki bayan ta yafa baban mayafi
Kwarai yau suke bata mamaki, yadda suka karra daukan ja ga wani irin ciri ciri da bakinsu ya yi sai kwakwaluwarta ke son tabatar mata ai a jikinsu bakin yayansu ya sauka, da sauri ta kade wannan magana dan bata son zurmiya a tafiyar da ba kyau, aiki marar kyau irin wannan ai ba alkhairi a cikinsa ko kadan, shi yasa ta kori tunanin ta samu ta gasa jikinta dake ciwo ta fito tana jin abin nan da dan sauki mai zubar mata a jiki, dan haka ta karra shiga cikin ruwan dumi sosai har ta ji saukinsa sannan ta gabatar da wanka, wanka na farko a rayuwarta, wanka na farko a duniyarta, tunda aka koya masu a islamiya bata taba bi ta kai ba sai yau, yau gata ga wankan da aka sanar masu du wanda ya fitar da abu irin na jikinta ya yi shi dan tsaftace kansa
Tana gamawa ta dauki abin busar da kai ta fito da shi ta karasa da dan sauri tana jin yanzu kam yinwa take ji ta tsaya ta shiga busarwar da dan gagawa ta saka wata rigar ta zumbula hijabinta ta je saman darduma ta shiga gabatar da sallolin dake kanta tana jin wannan ciwo ai ba karamin ciwo bane da kana ji kana gani ka kasa tashi ka yi sallah?
Tun daga sallar asubahi har azahar da la'asar bata ci komai ba tana kwonce ita ba sumamiya ba, ita ba mataciya ba gatanan dai?
Tana cikin raka'arta ta karshe ya bude kofar ya shigo.......
Kanshin turaransa ya fara isa hancinta, lokaci daya kaffaguwanta suka so kwasar rawa da kyar ta iya dagowa daga sujadar da ta kai ta zauna zaman tahiya sannan ta salamce kanta a kasa tana sauraro da kunnenta dan bata ji fitarsa ba
Abinda ya shigo da shi ne ya ajiye mata daf da dardumar yana sake kallon irin yadda ta gaza dago kanta , tsabar kunya ta hannata dago kanta ko kwakwaran motsi, kanta a kasa yake ruf ta ki motsin kirkima bale a gane ina take kallo, hakan sai ya dan bashi mamaki, dan kuwa ko sex ka yi da wata macen ta kama iya yi da tsatsareka da ido irin ita an kwana da itan nan, ama ita wannan daga dan taimaka mata ta gaza dago kanta bale ta yi wani abin
Hannunsa dake dauke da agogo kawai ta iya ganni sai plate mai dauke da shayi mai zafi da abincin da bata san wa ya basu ba da ya ajiye mata ya dan yi tsai yana kallonta sannan ya samu kamsa da sakin dan murmushi ya mike abinsa baa damuwar komai ya dan girgiza kai ya fice a dakin nata gaba daya
A sace ta saci hanyar da ya bi , sai da ta tabatar ya bar dakin sannan ta shiga hantsilawa tana zarro ido lokaci daya tana jimke hannayenta ta kai kan kirjinta tana fitar da numfashi a gagauce............
Ta rasa me take ji, me kuma take tunani a kan hakan, baban burinta a yanzu ta tafi wajen MAMAH ta dora kanta saman cinyarta ta yi shiru maman kuwa ta ringa sosa mata kai har ta yi barci, sai dai dokar gidan Doctor baya aurar da y'a ta zo masa gida a kasa da wata daya ko biyu, sai a hali na bukatar hakan, watau idan zaman ya kiya da mijin ko rashin lafiya, bayan wannan baka da ikon fita kana amarya ka zo wajen iyayen, su da kansu sun soke haka, shi yasa Auta ke zuwar mata kulun su sha bidirinsu ta yi tafiyarta kafin dare ya yi, ................
A hankali ta bude idannuwan nata ta mike zaune ta ja jiki ta zauna gaban abincin.............
Idannuwanta ta lumshe a karro na ba adadi tana jin irin dokawar da zuciyarta ke yi
.............
Me take ji a cen kasan zuciyarta?, Kar dai yayanta yake son shiga idannuwanta ya birgeta da wani motsi nasa?, Anya yin hakan ba sabo da kai kai inda Allah bai kai bawa bane?............, Dan kawai wani dan abu mai kama da kula da Sarai kunnayenta sunna jiyo mata docter ta tashi ta gudu ne ya gagara ya wakana anya idan ta dauki hakan da mahainmanci a rayuwarta ba zata raunata kanta bane da mafarki?
A hankali ta dauki kofin dake dauke da shayin ta dauke dan abinda aka rufa masa marfinsa ne ta ajiye gefe sannan ta kai bakinta tana dan shakar kanshin a hancinta mai dauke da cita da na'a na'a
A hankali ta ringa shan lipton din tana ji yana saukar mata a cikin cikinta yana warware kulewar da cikinta ya yi......, A hankali zufa ta fara dan keto mata a gaban goshinta har ta ringa jin kamar zata iya cin babu dan a yanzu yanzu cikinta ya wani irin daure sannan ya bude sosai
Da sauri ta bude abincin, har wani murmushi ya kubuce mata gannin abinda ke dauke a kwanon
Da sauri sauri ta ringa shan romon farfesun tana taunawa har ta ji cikinta ya dauka sannan ta ringa sauke ajiyar zuciya a ranta ta ayyana ' Kai , babu makiyin bawa irin ciwo a duniya, ama sai a ringa warce warcen abubuwan da ba sukenan ba'
ewa tayi daga nan bayan ta koshi da abincin ta sauka da kayan abincin ta kai kicin ki kimtsasu sannan ta dawo ta nufi wajen fridge ta bu
e, sauran madarar nan ta
auka ta bu
e ta kafa kan ta, sha tayi sosai ko na ce ta shanye tass sannan ta aje robar a saman fridge
in kafin ta rufe ta bar wurin tana dan lumshe ido da tunanin yau da dare zata yi dogon karatun Alkur'ani kafin ta kwonta barci, dan samun sasaucin wasu tunane tunane dake neman yi mata yawo a kwakwaluwarta da kuma fadawa ALLAH, shine yake cire mata damuwa tun kafin ta dameta, dan kuwa wannan damuwar idan har ta dametan to fa ba karamin da
mu bane zata yi mata, in ba saka kai a uku ba tunani ya tsaye mata a zuciya ya ringa auna mata wasu yannayiyikan da bata taba sannin akoysu a duniya bs?