Sashe 58
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To ko Aban Nana ya aiko ni babu in da zata ta haramtashi har karshen ratuwarta., Ke dai Mamah sanadiyar zama da rabo a nan na na ce mata na nuna mata ni din zan taimaketa zan kaita gidanmu ta yi rayuwarta da y'arta har lokacin da zata ji tana son tafiya sai ta tafi, amma fa kauye nake , sai dai ba zan gagari ciyar da ita da y'arta ba"
Ya takaita yana sake share hawayensa da hankcief ya dora da fadin" Mamah haka safiya ta yi, da duku duku motar da ta kawo yan kauyuka ta kwashe mu, dan ita ma a lokacin ta yi tunanin kwarai gari kawai zata bari Baban Nana ya gaza samota, shi yasa ta bini da kuma jin cewa Gidanmu, kennan dai da manya harda mata,Mama ban samu matsala da mutanen gari ba, dan ina cewa yar uwar Mahaifina ce aka yarda , dama ba'a wani jan magana da ni domin du yawancin masu iya yin fito na fito din a tafin hannayena suke, a dole bakunnansu suka yi tsit aka kyaleni na kawo macen da ba tawa ba harda yarinya gidana na saka hankali kwance, ita din cema ta ki zama da farko, dan kuwa tana fuskantar gidan namiji ne ni kadai ta nunan ta gode ta gode za ta kama daki ita fa y'arta dan gudun aikin shedan, da kyar da rantse rantse da nuna mata ni bama mazauni bane da komai na ribanceta ta yarda ta zauna da y'arta a gidana."
"Mamah, sannu a hankali kudirina ya sauka kan Nanah, Mamah Nana yarinya ce bata fi shekara shida ba ama idan mamanta na mata wanka ni ina labe ina kallonta tamkar wani mahaukaci."
"Dan Allah ka tsalake wasu magangannun dan basu da Anfani!" MARSHAL ya fada muryarsa a hade idannuwansa sun riga sun masa ja na bacin rai, takaici da ciwon abin yake ji a ransa fiye da tunanin bawa, bai san dalili ba jin ciwon abin yake har kasan zuciyarsa wallahi.
Mamah dake hawayen kanta da kafarta ta ringa sharewa muryarta a raunane ta ce" Ci gaba "
Aban Docter da ya sada kansa cike da jin matsananciyar kunya yana ta kukansa da kyar ya iya dagowa ya ci gaba da fadin" Ni dai daga nan na yi watsi da duk wata budurwar kauye, na saka a raina wannan zan yi jira ta girma sai na aura., Ana haka Mamanta ta gama sabawa da mutanen kauye, watau mata, takan je taro nasu harma a je da ita kauyukan makota dan kai wani abin da ya shafi amarya ko gaisuwa dai da sauransu, A haka kuma Nana ke zuwa islamiyar malan makaho ya zamto in dai tafia ta kama mahaifiyarta to takan ajiyeta a islamiya ne ta kuma gargadeta cewar tana tashi ta yi kwana maza ta je gidan bintalo su zauna da yayan bintalon yar budurwa da kannenta har ta dawo daga anguwa sai ta biya ta dauketa, a haka na fahimta, shekaru na dan ja ina sake durmiya a cikin kauna irin ta zuciya mai shirme, harma na ringa gannin mace a yarinyar da jinni ya sama a shekara tara wanda hakan ya dan daga hankalin uwar, bata min zancen ba amoa ni na gani da idona har ta sake daurar aniyar yin kafa kafa da yarinyarta bama idan ta tuna abin da ya rabata da ubanta sai hankalintta ya tashi ya sake tashi, Ni kuwa ina gefe ina cike da zumudin son kawo maganar a bani y'ar ina tsoron uwar dan kuwa mahaifiyar Nana ba mace bace mai daukan wargi ko tsari, irin yadda take tsaye a kan ra'ayinta bama zaka kawo mata raini ba, duk da tana zaune a gidana takan yawan yi min nasiha kan na yi aure zamana a haka bashi da amfani, tana kare mutuncin kanta dan ba zaka taba tardota da dan kwali bama sai hijab, bata zaman tsakiyar gida in ba girki ba, bata shiga hurumin zagayena da na yi da buka bata lekawa ko da wasa haka bata aika y'arta ko daukan kwano ne, shara kuwa iya balbalin idan bana nan takan hade kaf gifan ta share, ta fahimtar da ni na ringa gyara nawa dakin cikin hikima har tana dan murmushi tace na dage na yi aure sai matata ta ringa gyara min, ni kuwa ina kallon ta gabanta dake cikin raina ba dare ba rana na gama sabawa da ita a zuciyata na gama sakankancewa da ita a tsarin rayuwana, na gama yarda cewar zan malaketa a matsayin matata, dan kuwa da ni ta dace, ni nake sonta kuma dai ai a arzikina na isa a bani zan iya ciyarwa na iya tufatarwa daidai gwargwadon arzikin samarin kauye."
Dakawata ya yi a dole yana ta sauke ajiyar zuciya, Mama tana tayashi kukan, MARSHAL kuwa yana kallon gefe hannunsa a jimke ya dan cike manunuyar yatsarsa da bakinsa yana dan huci
A raunane ya ce"
Dakatawa ya yi a dole yana sauke ajiyar zuciya, Mama tana tayashi kukan, Marshal kuwa tamkar zai yi bindiga huci kawai yake yana kallon gefe hannunsa jimke yana sauraro
A raunane ya ce" har zuwa ranar da suka dauki tafiya ta kwana biyu, ita da aminiyarta birni dan zuwa gaisuwar rasuwar y'ar daya daga cikinsu wacce suka shaku sosai, tafiyar ce mai nisa ba za ta yiwu a yita yau a dawo gobe ba, a dole za'a yita a kwana biyu, ga shi babu wanda zai je da d'ansa idan ta ce zata tafi da y'arta abin na iya zamtowa magana, a dole ta bar Nana wajen yayan aminiyarta bayan ta ja mata kunnen ba fita ba yawo ba zuwa ko nan da cen, Da wannan damar na samu ita yar aminiyar ta,ta na zanceta, tana murna ta kira min Nanah kan zata je ta min shara , dan ita abin murnarta ne ta yi magana da ni a kauyen, ni kuwa na dauki hannun Nana ba kunya ba tsoron Allah na maisheta na kuma tsoratar da ita da tsoro mafi girma a zuciyar yaro, dama ba wasa na cika mata ba, ba ma magana ke hadamu ba in ban da gaisuwa, kuma a matsayin yayan mahaifiyarta take kallona har tana kirana Bafa, dan Mahaifiyarta ta yi iya yinta dan saka nisa a tsakanina da ita, bata san na riga na zamto shedanin da na gama gyara zamana na mayar mata da y'a matata ba da sadakina ba,A haka kuma na karyata maganar ciki da fito a jikin yarinyar mahaifiyarta zuciyarta ta buga, na zo na sake karyata yarinyar a idon kowa, suka yarda da maganata ba bincike har aka koreta wai kar ta lalata masu ya'ya, daga nan na ringa haduwa da tashin hankali na rashin sukunin zuciya, na aikata aikin ban san kaina na yiwa ba, domin zuciyata ce ke son gannin Nana ba gangar jikina ba, abu ya gagara na rasa tsaye na rasa zaune har na fito na kai kaina fadar mai gari na tonawa kaina asiri sannan na kori kaina da kaina daga Kauyen ba tare da na waiwaya gidana ko gonata ba na sakawa raina kamar yadda na fada idan ta dawo na ta ne ta dawo din an bata,
na zo na gina tawa rayuwar bayan na kashe ta y'ar mutane,innalilahi wa inna ilaihi raj'une innalilahi wa inna ilaihi raj'une."
Kuka yake bilhaki, haka MAMAH
Da kyar suka iya tsagaitawa ba tare da MARSHAL ya ba daya hakuri ba, dan kansu suka ba kawunnansu hakuri, Mamah ta budi baki cike da rauni ta ce" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, Allah dan isarka Allah ka shirye mu, ka shirya zuri'armu, Tabbas akwai kaddara wacce take zannen rubutun da ba zai goge ba, Allah ya yi yarinyar nan sai ta taka kasa har haka ya kasance, sannan kuma akwai ganganci irin naka, tabas ana rayuwa a duniya mai hatsari daidaiku Allah yake ba ikon samun shiriya kafin su koma ga ubangiji, wasun kam sai dai su samu kawunansu a cikin kabari da laifin da Allah baya yafewa sai idan bawansa ya yafe,Allah ka sa duk rintsi mu rabu lafiya da duk wani wanda muke tare da shi,Ka daina kukan haka Aban Docter ka ci gaba da addu'a ka ci gaba da neman gafarar ubangijinka,ni yanzu BABANGIDA yaya zamu tunkaro matar nan Nana da maganar nan?, Yaya zamu iya fuskantarta da ita?
Ko bari ake yi sai an kwana biyu tukunnan a yi mata zancen?
Gashi ina so Zahrana ta ga Abanta."
Idannuwansa ya lumshe a sanyaye ya ce" Mamah ai maganar nan ba zata kuma kwana ba kuma, ko me za ta yi sai dai ta yi amma ya dace ta san yana raye yana kuma kusa da ita, idan ya so sai ta duba ta gani in zata iya yafe masa ko ba za ta iya ba, da na so ne na maki maganar ya dace a taimaka mata da likita, dan ta sake samun sasaucin dacin dake zuciyarta, ko da ba a nan ba sai ta fita ta samu baban psychologue ya ringa duba lafiyarta"
Mama ta ce" Sai kace mahaukaciya zaka ce a hadata da psychologue ?"
Aban docter kuwa gaba daya hankalinsa neman tashi yake yi, wai rikidewa ta yi daga yar yarinya mai tsoro da yawan wasa da dariya zuwa wata kala daban?
Bai san ilar da girma take ba saima ya ga irin yadda take yiwa y'ar da ya bata ya koreta.
A tausashe MARSHAL ya ce" Aa mama, ba maganar hauka bane, shi psychologue yana bin mutum ne ya yi bincike a kan lafiyarsa, da yawa saboda wani baban evenement na rayuwa yana saka mutun ya canja mu'amalarsa da mutane, kamar dai yadda take nunawa lokuta da dama, in kin kula Abah ne kawai take sakewa ta yi dariya a gabansa, ko ke tana sonki tana son zuwa inda ki ke amma bata iya mu'amalantarki ba, uwa uba y'ar da ta haifa, akwai hakan a harkar asibitin, ana kuma samun sauki idan har an jure an kuma bi dukkan treatment din da docter zai gabatarwa mutun."
"MARSHAL, me yake faruwa da ita ne?
Me yake faruwa da Nana ne?" Aban Ahmad ya tambaya fuskarsa na nuna damuwa.