Sashe 89
Dakika Biyar Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Subahanalah
Abun da ba'a rasa ba ta
an gyagyara sannan ta zauna falon tare da
aukar remonte da niyyar kallon tashar Manara saboda sanin a wannan lokacin ana haska wa'azin malamin da take matu
ar son jin fa
akarwa daga bakinshi
Cikin sa'a ta samu an fara gabatar da wa'azin, amma abin da ya so dagula mata lissafi shine jin kamar cikinta kamar kuma mararta na son fara yi mata irin wannan ciwon na jiya, ta so share lamarin amma abun yake neman ya ci tura, dan haka a hankali ta dan rarafa ta samu ta mike ko kashe TVn bata iya yi ba dan hankalinta ne ya nemi tashi domin ita kadai ta san azabar da ta sha a jiyan nan zuwa yau , hakan ya sa tana shigewa dakinta saman darduma ta wuce direct ta zauna kunnayenta na jiyo mata kiraye kirayen sallar magariba, dan haka a dadafe ta samu ta gabatar da sallar sannan ta riki carbi ta kwonta saman dardumar tana ta ja tana ambaton Allah da rokon ya sa kar ciwon nan ya halakata dan tap yake riketa, a bayane a takaicema maganin nan ba na rufafiyar budurwa bane, na wace take zaune daram a dakin miji ne, domin yana kwonce du wani toshewa na rashin wadatacen bukata da kuma isashiyar ni'imar dake yin kakagifa ta fara digo ba tare da an nemi shawararta bama, watau da karfinsa yake tafe baya wasa ko kadan, maganinmu ingantace ne mai motsa jikin kwontace
, nan da nan ta fara fama ita kadai tana kiran wayo Allah Mamah, hawaye na diga a idannuwanta har ishar ta zo ta samu wannan karron tsayuwar ta gagareta a dan kwatanta tsayuwar a zauna aka gabatar da sallar sannan ta kwonta tana ta haki da tunanin lalausan abin da ya rinnga bin jikinta a dazu da rana har ta ji kamar an kunce mata kulin mararta wani irin madaukakin sensation ya sameta ta watsar da damuwar dake mararta...., A yanzu sai ta ringa sakin hawaye tana mai neman mafita a wajen Allah ta kowani faniiiiiii, dan ta san zai bata kyakyawar Mafita.........
A bangaren MARSHAL bayan ya shigo daga sallar isha'i da yar yinwarsa ya dawo, sai dai dole ya tsaya wajen Mamah dan tana nemansa
Mamah ta sanar nasa sakon maman Furera, wai yar ajinsu Furerar kuma aminiyarta ake yiwa aure, gashi ba garin bane take son tafia, tana bukatar guzuri na kirki dan hanya
Ya jima yana nazarin maganar
Shi bai san da zumuncin ba, hasalima bai taba sannin da aminiyar tata ba, koda yake ba cika zama ya yi ba, wannan din na iya zuwa ya shige masama ba tare da ya sani ba tunda koda ya cika zaman basu cika sannin ire iren abubuwan nan ba
Damuwar dai bata wuce tunaninsa a kan menene girman zumuncin dake tsakaninta da yarinyar da har zata bar gari ta je aurenta?
Shi zumuncin yana da dadi, kuma ana hakan sosai ama idan zumunci ya yi karfi ba wai kai sake ba, bayan wannan shi a tarihin gidansu a matan dai bai taba jin inda doctor ya bar ya'yansa zuwa irin haka, ba zai ce wai basa zuwa biki wani wajen ba, aa, da iyayensu ne na danginsu kuma du tsanani ba'a wuce kwana biyu ake dawowa, dan haka sai ya dan yi shiru yana nazari tsakanin biyu, shin tashi daya zai hannata tafiyar ko barinta zai yi ta tafi?
Da kula sosai ya ce" Mamah, ko yaushe ne bikin?"
Mamah ta ce" Ai mamanta tace saura sari biyu inaga"
Ya dan gyada kansa ya yi murmushi ya ce" Ok, ai da saura, sati biyun da saura in sha Allah, am ta amso min numbar iyayen yarinyar a wajen yarinyar dan na yi kira na ji kafin na saka direba ya kaita, kuma inaga ba zata je ta kwana ba, zai kaita ranar bikin su fita tunda safe su juyo da yama in sha Allah, idan ta samo number ba nan zata kawo ba, ta kaiwa..............."
Sai ya yi dan shiru a hankali ya dan shafa gefen hancinsa , kasa kasa ya ce" Ta kaiwa Auntynta cen sai ta ajiye min"
MAMAH ta dan dube fuskarta falll murmushi, shi kuwa a lokacin ya daga kiran Manal wace tunda aka yi auren du irin abinda akai mata ba zuciya ta yi ba fan kuwa kira take yi akai akai tana fama, shi kuwa tun baya dagawa yanzun yakan daga ya saurari nata salon batawa kai lokacin, a yadda ya ajiye kennan, dan a ganninsa in dai ba da yaren da babu a duniya take so ya mata bayani ba ya kwatanta, ya jima yana lalabawa, ya yi iya yinsa, in karar ce ya yi har ta wuce misali, abinda yace ba zai yi ba a da na gadajen
anta be kawai bai yi ba a harkar aurensu, da shi aka daura auren nan dan dorawa kai, koda yake itama mai zumuncin ce ai, ama irin yadda tsohon mijinta ya ringa nunawa shi ya san yana son matarsa, shi tun daga nanma ya ajiye cewar ba fa zai kawota dakinsa ba, zai dai bibiyeta ne har ya san gaskiyar dake bayan mutuwar iyalinsa, da ace ta yi hakuri da kiran nan nasa da shine zai je ya dameta har sai ta nemi tsari da shi ido rufe, dan ya ajiye lokacin da zai dami rayuwarta, ama ita sai gagawar tsiya
Mamah kam baki ta dan tabe tana makawa lebensa dake wani musmus harara dan yana ambaton Manal a ranta ta ayyana ' To mayarsa, wannan mata dai lokacin da ala raba zuciya a duniya ta yiwu ita bata zo duniyar ba, ina dalili wannan naci?
Koda yake nacin manufa ai ba gajiyawa sai an kai ga ci, shima ya wani nace bincike yake yi to ka bincika ama ba mai
orawa y'ar jaririyata hawan jinni, bata san komai ba baiwar Allah ehe!'
Ya dan jima yana amsata a tausashe domin yau har murmurshi ya sakata yi tun bayan aurensa, ya kuma amsata cewar eh idan ya samu lokaci zai kawo mata ziyara sannan ya katse wayar ya sake fuskantar Mama dake maganar wai yaya harkar ci gaban samun saukin Aunty amarya?
Bayani ya yi mata kamar yadda yake samun bayanin a wajen likitanta da kuma Baban ZAHRA, bayanin da ya gamsar da ita sosai, domin an fahimtar da ita wannan lamari na sannu a hankali ne ta kuma gane
Jin yinwar na neman hauhawar masa kai ne ya saka shi dole mikewa ya yiwa MAMAH salama ya tafi bangarensa, dan ya san dazun sunnada ragowar abinci mai fan yawama, yau du sai yake jin wani iri wai dan sabon kwana biyun da ta masa tana bashi girki kala kala , ba laifi Mamah ta hori y'arta da iya abinci dan kuwa shi ranar da aka kawo na farkon ya zamto ya san ita ta yi du a darare yake, bama da RHISA na wajen ya kuwa yi kakagida yana fadin bara su kwashi girkin Amarya, du tsoro yake kar aje wani abin ya gaza a girkin gashi zuwan farko ne babu wanda zai iya yi mata uzuri, dan a sanninsa in dai za'a masa girki MAMAH na leke tana karawa kennan tana daidaita abinda bai yi ba ko yayane, sai gashi ta bashi mamaki, domin tsaf aka kwashi garar abincinta ana yabawa, hakan ya dadada nasa a ranar sosai, dan koda ya dawo gida bata yi barci ba tana gabatar masa da abincin daren a dan rabe ya dan kureta da kallo ya tambayeta yau wa ya tayata girki?
Ta kuma sabar masa ita ta yi, ya dan yi murmushi yana jijina kai, wanda ya tabata ai ta gani kuma ta san ai yaba mata aka yi ko?
Yana shiga falon ya dan ringa dubata, dan tunda aka kawota bangarensa bai taba gannin TV a kunne bata wajen ba, sai dai yau TVN ke ta labarunta ama babu mai kallo a gefe, hakan ya saka shi dan sake dudubawa a falon, sai dai da gasken babu mutun, dan haka ya nufi wajen cin abincin yana gannin an kwashe kayan da ya ci dazu an kuma ajiye wasu an sake gyara wajen
Zama ya yi yana dan kallon wajen kicin din, ko zai ga fitowarta, ko motsinta?
Ama gannin wutar kicin din a kashe ya tabatar masa ba lalle in tana ciki ba, kai bama ta ciki dan a kashe wutar take
Abincin ya ci, da duminsa, ya dauki ruwa nml ya sha sannan ya rufe ya kuma karkashe dukkan abinda ya dace ya haye sama
Dakatawa ya yi tsakanin nasa gefen da nata yana dan tunanin ya lekata ya ga jikin nata ne ko kar ya tasheta ya dan yanzun ta yi barci..............?
Sai kawai ya shige nasa dakin ya wuce bayi direct dan gabatar da dukan wasu uzuririka nasa a tsanake
Ya dauki lokaci kafin ya gama kimtsawa ya zauna bakin gadonsa yana dan sauke ajiyar zuciya
A hankali ya samu kansa da juyawa gefen da abin ya wakana a tsakaninsu dazu.............., Ya rab bai taba dan ya taba mace ko sex ya yi da ita ba ya kasance abin na juyi masa yana dan yin murmushi ba sai a kan yarinyar nan........, Innocence dinta ya matukar birge shi ya daka masa shauki, irin yadda take dago idannuwanta da kyar ta dube shi a lokacin da yake son gannin hanyar da ya dace ya kawo mata talafi sai ya zama moment unique a idannuwansa........, Laushin hannunta, duminsu kuwa kuwa sai yake ji a cen cikin zuciyarsa da zai karra samun hakan da ko yanzu Soldr a shirye yake da amsa.......
Dan murmurshi ya yi ya girgiza kansa ya dan zubawa kofar shigowar ido..............
Ya gaza yarda, du irin takamar da jiji da kansa a dazu ya iya riko hannunta ya........?
Uhum ya godewa Allah da aure sirri ne, da ya shiga tarra ai shi kam
Botur din rigarsa ya babale ya yi rigingine yana kallon sama ya dan watsa kaffafuwansa da hannayensa idannuwansa a lumshe sunna kallon sama.....